Sashe 46
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ina shiga bedroom na wuce bathroom da sauri na shiga tube kayan jiki na dan gaba 蓷aya wani irin a zabebben zafi nake ji, tun daga ta ciki na har waje.
na da蓷e cikin ruwan sanyi kafin na fito, duguwar riga mara nauyi na zura a jiki na batare da pant ko bra ba,
na zauna bakin gado yayin da maganar Hajiya ke tayi min yawo cikin kwakwalwa.
jakata na 蓷ago na bu蓷e na ciro maganin ina juyashi a hannuna yayin da bugun zuciya ta ta karo.
"Innalillihi'wa'inna'ilaihirraju'un, me yamata haka take son kashe shi? sabo da ku蓷i?, ku蓷in da zaka mutu ka barshi meye haka da tsanani 蓷anka ka kashe shi da kanka sabo da son abin duniyar da zaka mutu ka barshi,
ba zan iya kashe mutum ba ba zan ta蓳a zamo sanadin wata raiba, da ma nasan babu komai cikin rayuwar aure face kunci da bakin ciki,
gani na kuma fa蓷a wa cikin wani ahalin da suke son ganin bayan junan su, meye nawa da zasu so jefani ciki dama ni na sani a haka rayuwa ta zata kare."
wani irin kuka ne mai matukar tsuma rai ya kwace min, sai na toshe baki na nashiga rusar kukan.
a hankali aka turo kofa, da sauri na dunkule hannuna mai rike da maganin nayi baya da shi da sauri na 蓳oye shi a bayana,
蓷aya hannuna dana toshe baki na nashare hawaye na da sauri na ha蓷iye kukan.
a sannu yakaraso cikin 蓷akin, ban yadda mun ha蓷a ido da shiba kaina a kasa, na 蓳ata fuska.
a gefe na ya zauna muna fuskantar juna.
ya 蓷an tsunkuyo tare da leko fuskata yace
"Kyakkyawa ta bacci kike azaune ne?."
baki na turo gaba, yayi murmushi tare da fa蓷in
"Ashe dai idanun ki biyu."
hawayen da nake ta makewa ne suka gangaro, ido ya tsura min na 蓷an wani lokaci batare da yayi magana ba, yayin da hawayen suka ci gaba da gudu babu ko kakkautawa.
da karfi yaja numfashi tare da furzar da iska mai zafi daga bakin sa, hankali tashe yashiga girgiza ni da fa蓷in
"HAMDAH me ya faru me ya same ki!?."
cikin muryar kuka nashiga fa蓷in
"Nace bazanyi aure ba arabu da ni a ka matsa min dole sai da nayi shi, bayan na riga da na sani babu komai cikin sa sai zallar kunci da tashin hankali,
me yasa kuke da son kan kune? me yasa kuke son ganin bayan rayuwa ta?,me nayi muku? ni banyi muku komai ba hatta 拼a拼an da suke ciki basu san komai ba basu 蓷au alhakin kowa ba sai da aka zalunci su, har sun fito duniyar ma baza a barsu su huta ba?, me muka yi muku me muka tsare muku!?."
kuka ne sosai ya kwace min nashiga rera shi.
ido ya tsura min yayin da kamannin sa ya sauya gaba 蓷aya fuskarsa ya riki蓷e daga nashi na kullum mai fidda annuri da fara'a, ya koma izu fuskar fusatattaun maza.
ya janyo ni jikin sa ya rungume ni da kafi kamar zai 蓳alla ni,
da karfi-karfi yake sauke numfashi yayin da kirjinsa yake bugawa da karfi har ina iya jiyo sautin sa, kasan cewar kai na yana cikin kirjin nasa. zuwa 拼an wasu mintuna,
sai yashiga sassauta rukon da yayi min 蓷in, yayin numfashin sa ya dai-dai ta, a hankali yashi ga shafa kaina yana 蓷an bubbuga baya na. a hankali yasoma magana sai dai sautin maganar nasa yana fita da amon sauti mai 蓷an kara,
"Idan har ina numfashi nayi miki alkawarin babu mai kuma saki kuka,bare har su ta蓳a bayin Allahn da basu ta蓳a aikata zunubi ba,
zan zame muku garkuwa da yardar Allah."
shiru ya 蓷an yi sai kuma ya saki murmushi mai sauti, ya leko fuskata dake cikin kirjin sa sannan yace
"Ke da aka baki kwangila madadin ki ai watar sai ki zauna yin kuka."
wani irin rasss gaban kirji na ya yanke, me yake nufi kada ace dai ya gane abin da Hajiya ta bani na aiwatar a kansa..
maganar sa ce ta katse min tunani
"Tana mance wa da cewa Allah shike da ikon rayawa da kuma kashe wa, wa蓷an da tayi sanadiyyar kashe su ma Allah ne ya nufa kuma lokacin su ne yayi, bata da ikon kashewa a hannun ta Allah shi ka蓷ai yake da iko."
zuwa yanzu kam numfashi na ne ya so 蓷auke wa, da sauri na ciro kai na a kirjin sa tare da zuba masa ido.
hannun sa ya mika ta baya na ya ruko hannuna dake rike da maganin dana 蓳oye shi ta baya na,
ya bu蓷e tafin hannuna yaciro magani, ya dago shi yana jujjuyawa a hannunsa sai kuma ya saki murmushi mai sauti idanun sa cikin nawa yace
"Yaushe ne zaki saka min shi cikin abincin?, amma dai yau da hannun ki zaki girka min mai da蓷i ko?."
ya karasa maganar da 蓷aga min gira.
Idanuna na rumtse da kafi nakuma bu蓷e wa a kansa
kai ya langwa蓳ar gefe yace
"Kin gani ko kiyayyar da kike yi min har ta bata kofar son cimma burin wasu,
Hajiya Karima
ta yi sanadiyyar mutuwar Baba na, sabo da son abin duniya,tasa aka kwance masa tayar mota ta sanadiyyar haka yayi hatsari a take yarasa rayuwar, bayan rasuwar sa da kwana uku, mahaifiya ta tajisu suna maganar da wa蓷an da ta sasu suka ai watar da haka, ta sanadiyyar haka mahaifiyata ta kamu da ciwon zuciya sabo da bata da hujjar da zata kawo damin a kama Hajiya Karima da wa蓷an da tasa sukayi mata aiki, tayi ta fama da ciwon bada jimawa ba itama ta rasu da bakin cikin abin da Hajiya Karima ta ai kata,
tun daga lokacin ta fara sarkafar rayuwa ta dan a cewar ta sai ta gusar da ni kafin ta samu mallakar dukiyar mahaifina duka har ma da nawa,
tun bayan rasuwar mahaiyata ta mallake gidan mu ita da 拼an uwan ta, duk wa蓷an nan mutanen da kika gani cikin gidan mu 拼an uwan ta ne,
tabi ta hanyoyi da dama bata sami cimma burin ta a kaina ba, sai ta turo 蓷iyar 蓷an uwan ta wacce dama tun mahaifana na da rai taso ha蓷a ni da ita, idan baki mance ba yarin yar da ta gaishe ni ban amsa gaisuwar ta ba, ranar da muka fara zuwa gidan da ke, sai naki amin ta,
da gaske Sakeenat tana sona, bata kuma yarda da muradin Hajiya na bayan munyi aure ta gusar da ni ba, da kanta ta fa蓷a min takuma bani tabbacin bazata iya kashe ni ba dan tana sona,
na kore ta na mata kaca-kaca nace kuma kada ta sake kawo min kwatankwacin irin wannan maganar tayi wa Hajiya sharri ne,
nasan komai nakuma ki nuna mata cewa na sani tun ranar da mahaifina ya rasu nasan dukkanin shirin ta, har kuma rana mai kamar ta yau a tafin hannuna take komai."
茒an sakaita maganar yayi tare da jan numfashi sannan ya cigaba da fa蓷in
"Sai gashi yau tabiyo ta hannun ki da tabbacin ke zaki iya sabo da labarin data samu na bakya so na."
ido na zuba masa ciki matukar tausaya wa hakika labarin ya jijjiga ni yakuma bani matukar tausayi, duk da sanin shirin nata amma yake tare da ita yake yi mata kallon uwa da har nayi tunanin ita mahaiyar sa ce,
me yasa ya barta take rayuwa bai 蓷auki mataki a kanta ba, bawai kuma dan bazai iya ba, duk tulin tarin hujjujin da ya ke da su 蓷in na.......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: 23