← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 93

Sashe 25

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A 蓳angaren Ahmad Tajjani Sabil, tun da yabar gidan tuki yake kamar mai koyon tukin, a haka ya iso bakin wani katafaren get me girma da tsaruwan gaske, yayi hon batare da 蓳ata lokaci ba a ka wangale masa katafaren get 蓷in,
a sannu ya dannan hancin motar sa ciki, ya ilahi ya lillahi gida ne mai matukar girman gaske, alkalami na bazai iya zana girma da tsaruwan gidan ba, FAN'S na barku ku hasasho da kanku.
a hankali ya isa parking lot in da motoci da suka kai guda biyar ke jere agun ya yayi parking, a sannu ya bu蓷e motar yafito,
daga can wasu matasa guda uku suka iso in da yake da sauri, suna fa蓷in
"Barka da dawowa master."
hannu kawai ya 蓷aga musu tare da yi musu murmushi, batare da yace komai ba, yasoma tafiya a hankali ya iso ba kin wata kofa, jiki ba kwari ya tura kofar yashiga da sallama 蓷auke kan la蓳蓳an sa.
wata kyakkyawar mace fara 拼an duma-duma ce ke zaune cikin katafaren kayataccen parlour'n, tana ganin sa ta ajiye wayar dake rike a hannun ta, ta mike da sauri,
ta nufo shi da 蓷an sassarfa, tun kafin ta karaso ya bu蓷e hannayen sa ta shige cikin jikin sa ta rungume shi, hannayen sa ya ha蓷e yazagaye bayan ta tare da manna mata kyakkyawan sumba a goshi, ido ta lumshe tare da bu蓷e wa lokaci guda, kana ta 蓷ago kanta ta mannan masa kiss a kumatu.
yan da tayi shima haka yayi, ya lumshe idon tare da kuma bu蓷e wa, itako hannun ta tayi sama da shi ta sakalo wuyan sa ta蓷an langwa蓳ar da kai gefe kana ta soma magana cikin
shagwa蓳a
"Aboki ka mance da nine?." ido ya waro da alamun maganar tata tayi girma, baki ta cuno gaba tace
"To shine nayi ta kiran ka a waya baka 蓷aga ba, kuma baka neme ni ba tun da ka fita, ni da na nime kan kaki amsa kiran."
maganar take cikin shagwa蓳a kamar zata fashe masa da kuka.
kuma tun ta ya kama ya蓷an ja kana ya ce
"Na isa naki 蓷aga kiran ki kinga wayar da na fita da ita 蓷aya wayar tana gida ai."
yayi maganar yana nuna mata wayar dake rike a hannun sa.
murmushi tayi tare da fa蓷in
"Ai har da nayi fushi."
hannun sa ta ruko tana fa蓷in "Toho muje kayi wanka."
ta janyo hannun sa sukashi ge cikin wani kayataccen bedroom, suna shiya da kanta ta tu蓳e masa kayan jikin sa, boxes ka蓷ai ta bari takuma janyo hannun nasa sukayi cikin bathroom.
Ta taimaka masa yayi wanka suka fito 蓷aure da towel a kugun sa.
lokacin an fara kiraye-kirayen sallar azaha jallabiya ya zura ya jasu sallah nan cikin 蓷akin,
ko da suka idar, zaman sa ya gyara ya jingina da jikin bayan sa da jikin garu-bango yana lazumi, ido ta蓷an tsura masa kana sai kuma ta mike ta fita jim ka蓷an ta dawo 蓷auke da tray mai girma a hannun ta, a gaban sa ta dire, kana tashiga bu蓷e kulolin da suke kan tray'n har guda uku,
wani dadda蓷an kamshi ne suka fara tashi daga cikin kulolin, nan da nan 蓷akin ya kaure da kamshin lafiyayyun girkin.
tazuba cikin plt tare da saka cokula guda biyu, ta gyara zaman ta da kyau ta maso gaban sa, in da ta saka plt 蓷in a tsakiyar su, suka rika cin abincin gwanin ban sha'awa
sunayi suna 蓷an ta蓳a hira da zolayar junan su, a haka har suka kammala, takwashe kayakin ta mai da su kitchen,
ko da ta dawo ta taddashi ya koma gado, yana 蓷an danne-danne a waya.
kimsa in da suka 蓳atan tayi kana tazo bakin gadon ta zauna, dai-dai in da kansa yake, ta gyara zaman ta da kyau ta 蓷ago kansa ta 蓷aura kan cinyar ta, yayin da ta cusa hannunta cikin sumar kansa tana 蓷an yamutsa shi cikin tsalon sa mutum yayi bacci.
aje wayar dake rike a hannun sa yayi, kana yayi sama da
hannun sa ya shafi gefen fuskar ta, a hankali cikin muryar jin baccin da yafara ziyar tar sa, ta sanadiyyar abun da take masa, ya ce
"Kawa nayi bacci kenan?."
kai ta gya蓷a tare da fa蓷in
"Eh nasan ka gaji."
numfashi ya sauke kana yayi kasa da hannun sa yada蓷a gyara kwanciyar sa da kyau a hankali yashiga sauke numfashi.
batare da 蓳ata lokaci ba bacci yayi gaba da shi da taimakon yan da take sarrafa gashin kansa da wasu sassa na jikin sa.
sai da ta tabbatar da baccin nasa yayi nisa, sannan ta 蓷aga kansa a hankali ta janyo pillow ta saka masa kana ta mike tafita, domin sanya ido kan aikin da masu aiki suke
gudanar wa a gidan...

Da misalin karfe uku da rabi ya farka bathroom ya fa蓷a can yafito ruwa na 蓷iga daga jikin sa da alama wanka yakuma,
gaban wardrobe ya tsaya yaciro kaya wani dakakken yadi ne wan da daganin sa ma kasan bana wasa bane sai dai manyan kam.
bayan ya saka ya isa gaban mirror
turo kofar a kayi daga cikin mirror yazubawa kofar ido, lallausan murmushi ya sake wan da sai da kumatun sa suka lotsa, lokacin da suka ha蓷a ido da ita tacikin mirror,
baki ta 蓷an turo gaba kana ta tako zuwa in da yake,
ta 蓷aura hannun ta kan hannun sa daya 蓷aura kan turare yana kokarin 蓷auka, ta amshi turaren sannan ta dube shi tare da fa蓷in
"Shine zaka yi wanka baka neme ni na taya ka bako?."
kai ya蓷an langwa蓳ar sannan ya ce
"Nayafe miki ai nasan kin sha wuya wajen sani yin bacci."
turaren ta 蓷ago tafara fesa masa a jiki sannan tace
"Babu wani wuya gun ai kin lada ni dai wayo kayi min ka hanani samin wannan ladar."
"Kinfa tara ladan nan da yawa amma rabawa zamuyi ko?."
yayi maganar cikin tsigar zolaya yana kuma jan kuma tun ta.
kafa蓷a ta make ta ce
"Naki wayon naka yafi nawa yawa ai."
dariya suka sakar wa junan su.
sai da ta fisa masa turaruka wajen kala uku kana ta gyara masa zaman hular kansa, ta ce
"Kafito sosai fa."
"Haba original mirror ai ba ma sai naga wannan jebun ba."
yafa蓷a yana nuna mirror.
murmushi tayi kana ta蓷an tsura masa ido sai kuma ta ce
"Aboki me ke damun ka?." tayi masa tambayar cikin nuna tsantsar kulawa.
da sauri ya ce "Wani abun kika gani ne, to ni kuma me zai dame ni bayan ina da ke."
ya kai bakin sa kan goshin ta tare da mannan mata kiss.
numfashi ta sauke tare da 蓷an yin shiru tana nazartar yanayin sa, kana ta ce "To shike nan muje na rakaka katafi masallacin gashi ana kan kiran sallah."

Hannun ta ya damke cikin nasa cikin son kawar mata da shakkon dake hangowa kan fuskar ta ya ce
"Babu komai fa." da sauri ta katse shi da fa蓷in
"Ban kuma cewa komai ba fa muje katafi masallaci......"!

Mommyn Twin ce
8/19/22, 10:55 - Ummi Tandama馃槆: Nan nake shai da masa bukata ta nakan canza su Naseem makaranta.
shugaban makarantar nasu yace "To ba bubu da muwa amma dan Allah muna so musan dalilin da yasa ake son sauya musu makarantar ko kuma makarantar tamu babu koyo ne yan da ya kamata?".
nace "Ko ka蓷an ba haka bane ba kawai dai ina so ne na canza musu makarantar ba wai kodun rashin koyo ba, ai ba za'a ce makarantar ku babu koyo ba, yara suna fahimta sosai, kawai dai ya蓷an yi nisa ne."
yace "To in dai kuwa haka ne to dan Allah kada a ciresu a makarantar gaba 蓷aya, akwai 蓷aya makarantar mu dake wata unguwa mafi kusa da ku in dai kina so sai a maida su can 蓷in, ranar Monday idan suka zo sai ayi transfer 蓷in su can 蓷in."
shiru na 蓷an yi cike da nazarin maganar sa, sai kuma nace
"To shi kenan a mai dasu can 蓷in."
har munyi sallama zan kashe wayar yayi saurin cewa
"Dan Allah Madam a daure a kawo su sai a kaisu wancan makarantar, idan akace an cire su gaba 蓷aya kokon to zai shiga zukatan iyayen yara zasuyi zaton ko wani matsala ce mai girma aka samu cikin makarantar, tun da bawai barin garin zakuyi ba,
zamu iya samun dakilewar customer, adai duba lamarin da kyau Hajiya."
"Babu damuwa in sha Allah za'a kawo su sai a kai su wan can 蓷in."
godiya yashiga yi min kana mukayi sallama na kashe wayar.

Ina sauke wayar number Ukhtee na kira yayi ta ringing ba'a 蓷aga ba,nakuma mai da kiran shima har yakusa yanke wa kafin ta 蓷aga, da sallama.
na amsa cikin harshen larabci nace
"Oh kai Ukhtee ina kika aje wayar haka ina ta kiranki baki 蓷aga ba?, ko yanga kike min an ce miki ni saurayin kine."
dariya tayi tare da fa蓷in
"Saurayi kuma haba dai kedai wayar tana bedroom ne nikuma ina parlour, nama shigo 蓷aukar abune cikin 蓷akin naji wayar tana ring, ai da haka zaki ta kira ma ban sani ba, ya kuke ina yarana suke?."
"Lafiya lau duk muna lafiya, yaran ki suna can gurin Bappa sunki biyo ni suna can suna damin sa da surutu, ni nagaji da hirar ne nadawo side 蓷ina na蓷an huta suna can."
larabcin nake ina ta harya蓷a shi.
dariya tayi jin yan da nake ta kwamusa larabcin, tace
"Oh kin dawo kasar ku yaren kasar ku yana so ya korar miki da yaren kasar muko?."
nima dariyar nayi tare da fa蓷in
"Ashe kin gane inata yi da kyar amma fa su Naseem sunanan da shi a bakin su domin makarantar isilamiyyar su larabci zalla ake, shi yasa yake nan zaune a bakin su."
tace "Kai naji da蓷i wlh gara ai su zauna da larabcin a bakin su, ke kizauna da yaren kasar ku tun da shi kika za蓳a."
nace "To ya zanyi mahaifa ta dole naso yare na ke ma ba kina son yaren kiba?."
tace "Sosai ma."
"Oh to shine nima baki so naso nawa yaren."
mukayi dariya. hira kukayi tayi sosai da Ukhtee wani maganar idan nayi ita zata gyara min shi dan larabcin bai gama nuna baki na ba.
sai can da jinawa mukayi sallama.
Chapter 25 · 0% Book details