← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 93

Sashe 16

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kwana uku kullum cikin 蓷oki suke zuwa makarantar ranar na hu蓷u kuwa 蓷oki tafara kare wa, ina kwance sai ga Nasmah ta shigo da gudu 蓷aure da 蓷an karamin towel 蓷in wankan su tahaye gado ta 蓳oye a baya na tana fa蓷in
"Ni bajan je school in ba."
zanyi magana sai ga Naseem shima da wandon uniform ajikin sa babu riga, sai muryar Talatu daga bakin kofa tana fa蓷in
"Kai Naseem kazo nakarasa saka maka kayan".
mikewa nayi zaune ina fa蓷in
"A'a yaya ne tsaya mana". ai kan kace me shima ya 蓷ale gadon
cikin cuno baki gaba Nasmah ta da蓷a la蓳ewa jikina tana fa蓷in
"Ni Mommy bajan je School in ba".
ido na waro ina duban Naseem shima da yake fa蓷in
"Nima bayan jeba".
kai na langwa蓳ar gefe nace
"Oh yanzu wa School 蓷in kuke gudu ne, bazaku je ba kuma, yaushe ne kuka fara zuwan da har zaku fara fashin sa?, kuna ji ko kuzo ku je makaranta".
kafa蓷a suka make alamar o'o, rungumo su nayi dukan su ajikina ina murmushi kana nace
"Ina kallon da mukayi jiyan naaan na sojojin naaan, to waye meson zama irin su a cikin ku?".
da sauri Naseem ya mike a jikina yana washe baki tare da nuna kanshi yana fa蓷in
"Nine-nine". "Yau wa to har in kana son kazama soja to ko sai kaje makaranta, kaje makaranta kayi karatu sosai daga nan zaka zamo soja, in kuma baka so to kazauna kawai a gida ina baka so kazama sojan zauna abin ka kada kaje School".
kai yashiga girgizawa da sauri yace "A'a a'a Mommy ina so to danje School in nine toja".
"Yauwa to kada ka sake cewa bazakaje School ba dan soja baya fashin School, Nasmah ta kefa? baki son zama sojan ne?."
da sauri tace "Ina to." nace "To ke bama soja zaki zama ba Dr Nasmah ce a nan, ina kina so kizamo likita kirika yiwa mutane allura."
ta gyada kanta da sauri, nace "Yauwa kinga in kikaje makaranta kikayi karatu da yawa to zaki rika yiwa mutane allura".
kuma gya蓷a min kai tayi da sauri tun kan in karasa maganar, murmushi nayi ina shafa kansu.
kallon kofa nayi tare da 蓷aga murya nace
"Talatu kawo musu uniform 蓷in su saka".
daga can bakin kofar in da take tsaye ta waje ta amsa da to kana taturo kofar tare da sallam, nakar蓳i uniform 蓷in nafara sakawa Naseem rigar sa wan da shi dama ta saka masa wandon shine yagudu,gyara masa zamar rigar nake ina fa蓷in
"Um kaga soja wannan yaro zai iya rike bindiga in ya girma ya zama soja".
baki yarika washewa yana 蓷a蓷蓷aga kafa蓷a da fa蓷in "Nine toja ai nine toja". "Ai kam ga sojan gasken gaske".
a haka nagama kimsashi
kana nasakawa Nasmah ita ma inata fa蓷in mata itace Dr zata rika yiwa mutane allura.
nariko hannun su muka fito parlour nan muka iske Zulai da kayan break 蓷in su, Talatu kuma ta 蓷auko musu School bag 蓷in su, muka nufi parking space, da murna suka shige cikin motar Naseem sai fa蓷i yake
nine toja, Nasmah kuwa ta dube ni tace "Mommy ni meye?". kumatun ta naja nace "Kece Dr me yiwa mutane allura".
sai washe baki suke cike da murna direba yaja motar suka tafi.

Wani sati na gewayo wa muka fara shirin tafiya ziyarar gani da ido nan muka 蓷auki hanyar zuwa Lagos,
sai dai wannan karon bantafi da su Nasmah ba saboda School, ni da Bappa da wasu jagorori biyu muka tafi, mun isa Lagos lafiya awani kayataccen hotel akayi mana masauki, mun isa yau washegari muka nufi Company da ake ta kan ginashi tamfatsetsen Company wan da girman sa ya kai ya kawo, an kai ni gurare da dama acikin sa an nunnuna min, masha Allah komai yayi saura ka蓷an a kammala.
a gajiye muka koma masaukin mu kansan cewar da kafa akayi ta yawo damu acikin Company'n.
kayan jikina na tu蓳e nashiga baya na watsa ruwa kana nafito na sauya kaya na haye gado dan na 蓷an huta, waya ta na 蓷auka na lalu蓳o lambar Talatu bugu 蓷aya ana biyu ta 蓷aga, da sallama bayan mun gaisa nace
"Ina mutanen naki?". tace "Gamu nan muna tare da su a parlour muna kallo, ungo Naseem kar蓳a ga Mommy tana magana."
tasaka masa wayar a kunne,
"Mommy da mu biki kijo jike da mu".
murmushi nayi jin muryar Naseem nace "To zan zo naje da ku, kuna karato sosai ko?".
kai ya ga蓷a, Talatu tace "Ka amsa da baki ai bata ganin ka". yace "Eh." "To a dage sosai, bawa Nasmah wayar." ya mika mata Nasmah tace
"Mommy kina ina, damu biki kije da mu".
nace "Nasmah to zan dawo nazo naje da ku kinji."
"Mommy yaushe zaki jo?."
"Gobe zan dawo naje da ku kinji". to tace, haka sukayi ta zuba min surutu da gwala蓳en su ni ma ina biye misu kun kai minti 30 a haka daga bisani na kashe wayar.
na gyara kwanciya ta dan bacci nake ji.
kwanan mu uku a Lagos muka juya Abuja.

Yau asabar ba makaranta muna tare da 拼a拼ana a parlour munata sharholiyar mu cikin farin ciki da jin da蓷e, duban daular da nake ciki a rayuwa da nake yin ta yan zu nayi, Allah yabani duniya ya 蓷aga ni ya 蓷aukaka min daraja ta, a lokacin da duniyar ke kokarin su蓳uce min a lokacin da rayuwa ta tazomo tamkar kwai a cikin tray, wan da yazamo baki-baki saura kiris ya su蓳uce kasa ya tarwatse.
numfashi na sauke lokacin da tunanin Inna ta ya zomin, wasu zafafan kwalla ne suka zubo min,
Allah sarki Inna ta tabbas na yarda wani hanin ga Allah baiwa ce, ya 蓷auke ta a lokacin da nake tsananin bukatar ta arayuwa ta, lokacin da duniya ta juya min baya lokacin da narasa madafar dafawa lokacin da na gwammaci mutuwa ta da rayuwa ta.
ya 蓷aukaka darajata abayan bata nan ya azirtani da arziki mai tarin yawa, wa zai iyayin duk wannan in banda *RABBUSSAMAWATI WAL'ARDI*.
Allah sarki Inna ta Allah yakai haske kabarin ki ya sa mutuwa yazame miki hutu.
wasu kwallan nakuma sharewa lokacin da na kuma tunawa da wata uwar wato Mama mai awara, Allah sarki rayuwa
ta cito ni lokacin da duniya tafara wasan kwallo da ni, matar data jajirce wajen ganin an ceto rayuwa ta gun haihuwa, da awancan lokacin bata samo ku蓷in da za'a min cs ba wata kila da yanzu na mutu da ni da su duka aciki, tarike ni tamkar 蓷iyar da ta haifa a cikin ta. lokacin da tayi nisa wajen ceto rayuwa ta sai ta tsu蓳uce min.
sai gashi yau Bappa yamaye gurbin su, yazame min uba kuma uwa, ya jajirce yatsaya kan lamari na yazamo silar isata matakin danake yanzu, matar sa ta zame min uwa 拼a拼an sa suka zame min yan'uwa.
Rungume su Naseem nayi a jikina ina jin wani irin kuna, rumtse idanuna nayi da karfi jin kaina yana wani irin tsara min, lokacin da tunanin abun da yayi silan rabani da ahalina yashiga yimin yawo a kwakwalwa da zuciya ta. zunbur na mike nashige bedroom 蓷ina, sam bana son narika tunawa da hakan duk ranar da na tuna nakan kwana cikin kunci da bakin ciki da matsanancin ciwon kai, dan ranar zan kwana ina kuka.

Zubewa nayi kan kado nakife fukata jikin pillow, kai na rika juyawa ina ta fafutukar son na mance da tunanin, amma ina sai da蓷e tahomin yake, da karfi cikin karaji narika fa蓷in
"Wlh Allah Abba ban ta蓳a ai kata zina ba, Ya SALEEM ba wani 蓷a na mijin daya ta蓳a sani na mace bayan kai, duk da karancin shekaru na Inna ta ta tsoratar dani ha蓷e da kyamatar dani illan dake cikin zina, Ya SALEEM kai ka sanar dani mene ne aure, a lokacin da kuma nasan mene ne auren akayi min kagen zina aka kuma sheganta min 拼a拼a, bazan ta蓳a aikata zina ko da ace bani da aure bare ina da shi 蓷in."
wani irin kuka ne ya tsu蓳uce min, na kankame jikin pillow'n ina cigaba da kuka mai tsanini.
nakai tsawon awa guda ina kukan kana da kyar na sai-saita zuciya ta na baiwa kai na da kai na hakuri, kana nagyara kwanciya ta wan da ba bacci nayi ba, sai tulin tunani daban-daban.
har yamma ina nan kwance, ganin tunani yana kokarin kassara ni sai na mike nanufi side 蓷in su Bappa,
a can na iske su Naseem, har dare muna can sai wajen bayan sallar isha kafin muka koma side din mu.
zuwa lokacin kam naji saukin damuwa ta kwarai dan su Inna wuro sun yaye min shi da hirarsu mai 蓷ebe kewa.

Washegari Lahadi ma ban yarda na zauna a side 蓷i na ba da sassafe na wuce part 蓷in su Inna wuro acan mukayi breakfast, a nan nawuni muna hirar mu cikin jin da蓷i.
Chapter 16 · 0% Book details