← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 93

Sashe 15

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:54 - Ummi Tandama馃槆: "Kai Naseem me zaka sa mata kai ka bari zata fa蓷i fa kabari."
nayi maganar ina 蓷ago Nasmah cak na rungume ta a jikina, shiko dariyar yake yana matsowa in da muke ya 蓷aga hannun sa sama tare da yin 蓷agelgel da kafa, yana washe baki,
na ce "Idan ka zo nan sai na mare ka, zo kagani zo ka samata kagani,
dariya sosai yarika yana fa蓷in
"Mommy dan tamata ne dan ta mata wannan."
"To ka samata kagani sai na maka bulala."
kiran Talatu mai kula dasu nashiga yi ina fa蓷in
"Talatu zo ki kaishi wa 蓷awisu ta cakwa蓷e shi tun da dai shima sa mata jiji zaiyi."
Talatu ta iso da sauri tana fa蓷in
"Ayi hakuri Hajiya kar a kaishi wa 蓷awisu zata cake shi, zo nan Naseem kada kasa mata ko, so kake a kaika wa 蓷awisu ta cake ka,zo ko 蓷an lele na mene ne zaka sawa Nasmah 蓷in?."
蓷an karamin tafin hannunsa da ya dunkule ya bu蓷e ka蓷an ya nuna mata kana ya kuma dun kulewa yana cigaba da dariya, "Lalala shine zaka sa mata?."
cewar Talatu tayi maganar ha蓷e da dariya, kai ya gya蓷a yana washe baki, duban Fatu nayi ina fa蓷in
"Wato Fatu keda Naseem kuke sawa Nasmah ta abin tsoro ko? to bazata sake wasa da ku ba."
dariya Fatu tayi tare da fa蓷in
"Allah Adda HAMDAH kin ga bansan in da yasamo ba kawai ganin sa nayi ya shigo da shi a hannunsa,malam bu蓷e takarda ne fa."
"Au malam bu蓷e takarda ne ya 蓷auko shine yake so ya sa mata to bari yagani sai an kaishi wa 蓷awisu shima, shine baki kar蓳a ba ko Fatu kika tayashi tsoratar da ita."
"Allah Adda HAMDAH binshi nake na kar蓳a shine yagudu."
Talatu ta 蓷auke shi tabu蓷e hannunsa taciro abun tana fa蓷in
"Kawo shi nan a yasar da shi kada ka saka mata kaga tana jin tsoro, kaima kada ka sake 蓷auka a hannun ka."
tana rike da hannunsa tafita waje ta yasar da shi kana suka dawo ciki.
karaso wa cikin parlour nayi na zauna kan kujera tare da zaunar da Nasmah kan cinya ta, na dubi Fatu nace
"Fatu Bappa na ciki ne?."
tace "A'a yafita". sai kuma ta turo baki gaba tare da fa蓷in
"Adda HAMDAH nifa wannan sunan Fatun nace ki dai na fa蓷in shi, Fatun nan fa a can Ruga ne fa ake kiran Fatun nan tun da yanzu mutum yazo birni har yanzu ayi ta ce mishi wani Fatu, gaskiya Adda HAMDAH ni wlh na canza suna Fatu ai duk su Inna wuro ne suka wani lankwasa min suna yaya Mahmoud dake shi a birni yake ai Fatima yake cemin,haka jiya wata 拼ar ajin mu tana ta min dariya wai ni Fatu, aradun Allah na canza suna ko a ajin mu ma na fa蓷a na canza suna".
dariya muka tuntsire da shi, Talatu tace
"To Fatu man yan gari me kike so ace miki kenan?".
"Ai sunana da yawa masu da蓷i ma, Nana, Fatima, Fa蓷imatu, Faty Zarah duka gasunan masu da蓷i sai a rika cewa mutum wani Fatu kamar rugo".
nace "To lallai kam kamar kin sani da ma kam wannan sunan bai dace da ke ba yanzu dai kawai Faty za'a rika ce miki."
tace "Yauwaaa Adda HAMDAH Faty wlh yama fi amma kuna ta cemin wani Fatu kamar rogo".
"Hhhhh Faty kenan Allah bakida dama".
tace "Yauwa Adda HAMDAH gashi kin iya fa蓷in sunan dai-dai mai da蓷i".
kai kawai na girgiza ina dariyar ta.
tace "Zo muje muyi wasan mu o Nasmah."
nace "O'o kuje bazata biku ba kuje kusata kuka bazata biku ba kam kutafi ku."
"Allah bazan barshi yasa mata ba". fuskata na kawo dai-dai fuskar Nasmah nace
"Zaki bisu?". kai ta gya蓷a "To muje daga gun na duba ko Bappa ya dawo".
nafa蓷a ina mikewa na direta kasa tare da ruko hannunta muka nufi side 蓷in su Inna wuro.
a parlour muka tadda Inna wuro Bappa bai dawo ba sai na zauna muna 蓷an ta蓳a hira da ita.
muna nan zaune har Bappa ya shigo yazauna muka cigaba da hirar da shi, acikin hirar nake yi masa maganar yace kwarai kuwa ya dace kam aje domin a ganewa ido, in yaso satin sama sai a je, duk da akwai idanu da yawa akan lamarin. nace "Toh Allah yakai mu."
muna zaune sai ganin Naseem mukayi ya kin kimo school bag 蓷in Faty, a tsakiyar parlour'n ya zauna ya tuttu蓷e littatafan cikin jakar kasa ya 蓷auki littafi guda ya bu蓷e yana ta gwala蓳e wai shi yana karatu.
dariya duka muka saka, Faty ko da gudu ta mike taje ta tattari litattafan ta tana ta fa蓷in
"Kai kasan meye a ciki ka iya karatu ne".
Inna woro tace "To ai karatun yake baki gani ba".
cikin muryar dariya nace "Um karatu yake ko gwala蓳e har da wani mike kafa kamar mai karatun gaskiya."
"Ah to gaskiya za'a saku a makaran ta tun da har ka iya 蓷auko littafi kazauna ka bu蓷e kana karatu".
cewar Bappa yana yi masa dariya.
"Wlh Bappa nima dama ina so a turasu makaranta amma a sona sai sun cika shekara uku da rabi, amma gashi nan bakin su ya bu蓷e kawai sutafi yanzu."
Bappa ya jinjina kai kana yace
"Kwarai kuwa ya kama ta kam tun yanzu, tun da ga bakin su nata kan bu蓷e wa a kai su makaranta yakarasa bu蓷ewar a can"....

A cikin satin akayi musu komai da komai nashiga makaranta, sai dai wata makarantar daban badaga cikin nawa ba, dan *HAM'NAS* International School Of Science Of Technology. suna da nisa saka nin mu, duk da dai shima makarantar da aka sasun yana da 蓷an nisa sai dai baikai su nisa ba,
Islamiyar da a kasasu kuma anan unguwar tamu yake.
ranar da zasu fara zuwa kuwa zo kaga murna wajen su, da misalin karfe 7 na safiya Talatu taga ma shirya su tsaf, Zulai kuma ta shirya musu lafiyayyen breakfast 蓷in su.
ina rike da hannun su muka fito in da Talatu ke biye da mu rike da school bag 蓷in su da baske, parking lot muka nufa, tun kan mukaraso Yakubu direba dake goge mota yayi hanzarin bu蓷e marfin motar, cike da ladabi ya蓷an duka yana fa蓷in
"Barka da safiya Hajiya."
"Yauwa barka." nafa蓷a cikin 蓷an jin nauyin yan da suke yimin idan zasu gaida ni, duk kanin ma'aikatan gidan sun girme min nesa ba kusa ba wasu ma sun haife ni sun juya,nakan ji nauyi a duk san da sukayi min irin wannan gaisuwar.
Nasmah na蓷aga nasaka ta cikin motar, Naseem kam cemin yayi shi da kan sa zai shi, Talatu tayi dariya tana saka musu school bag 蓷in cikin mota tace
"Naseem iyayen rigima kai bazaka bari a saka ka ba da kan ka zaka shi ka girma ashe".
kai ya gya蓷a yana gyara zama tare da fa蓷in
"Eh nagima da kaina naciga."
tace "To babban zance ke kuma Nasmah yaushe zaki girma?". Nasmah ta cuno 蓷an karamin bakin ta gaba tace "Gobe dan gima ai".
murmushi nayi tare da shafa gefen suskar ta nace
"Au ke sai gobe zakiyi girman naki?". kai ta gya蓷a tana murmushi, kansu na shafa dukansu nace
"To sai an dawo ayi karatu sosai kunji".
sukace to. direba yaja mota ina 蓷aga musu hannu suma suna daga min
mai gadi yawangale get suka fita..
Chapter 15 · 0% Book details