← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 93

Sashe 88

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A ranar Abbu ya sa a ka kirawo ma'aikatan gidan Ya SALEEM dukan su wa蓷an da suka yi aiki lokacin ina gidan, wato wa蓷an da suka bada shaida kan sunga wani yana zuwa guri na lokacin da Ya SALEEM yayi tafiya.
dukkan mu a parlour'n Mamie muka ha蓷u,har da Ya SALEEM da Abbu yayi masa dole yabaro 蓷akin sa na cikin gidan yazo gurin taron.
ganin ma'aikatan ya sani tuno wa da abunda ya faru a baya sai nake ganin kamar yau hakan ta faru.
bayan addu'a da Bappa yayi Abbu yayi gyaran murya kana ya dubi ma'aikatan 蓷aya ba yan 蓷aya,
Baba Mai gadi Sani direba Habu mai shara sai Salele wan da shi a lokacin bai bada shaidar ba sai dai kasan cewar yana aiki a lokacin yasa shima a ka gayyato shi.
Abbu ya dube su da kyau yace
"A wancan lokacin kunyi kokarin bata mana family kuka kuma yi sana diyyar raba aure da tarwatsa mana family, dukkan ku bazan kyale kowa ba zan 蓷au mataki a kanku zakuyi bayani a gaban kotu, har da kai da girman ka mai gadi baka ji kunyar bada shaidar karya ba."
baba mai gadi yashiga jan hanci da matsar kwalla yana fa蓷in
"Allah ya huci zuciyar ka Alhaji ayi hakuri wlh sharrin shai蓷an ne, amma da fari na ki kar蓳ar ku蓷in da Hajiya ta bamu kan muyi shaidar, tace har idan bamu yi abun da tace to to abakin aikin mu shine naji tsoro na kar蓳i ku蓷in, amma wlh duk abun da ya faru karya ne Hajiya ce ta shirya komai tace mu fa蓷a."
Bappa yayi salati yace
"Akan ku蓷i akan ku蓷i kuka tarwasa aure kuka jefa yarinya cikin ukubar rayuwa Allah bazai kyale ku ba."
Salele yace "Wlh Alhaji lokacin can data bani ku蓷i kan nayi shai da naki sai tace har idan na fa蓷a sai tayi min sharrin da bana sammani, sai tace har dani ta ta蓳a kama ni 蓷akin Hajiya HAMDAH shi yasa naji tsoro ban fa蓷a ba."
Abbu yace "Yanzu kam komai ya zo karshe ita wacce ta shirya muku makircin bagata can kwance a asibiti Allah ya fara nuna mata iyakar ta ba, ai ba ayi wa Allah dabara, kukuma mai gadi da Habu da Sani yau za'a kurfanar daku gaban Shari'a kotu zata yanke muku hukun ci dai-dai da abin da kuka ai kata."
rokon Abbu suka shiga yi da magiya Abbu ya 蓷aga waya ya kira yace a zo a tafi da su,
aka washe su akayi gaba da su. har aka gama magana
Ya SALEEM baice komai ba yana dai zaune yana kallon kowa da ido, har taron ya watse shima ya mike ya fita.
su Aunty Rafee'at kam sai murna wai yau asiri ya karasa tonuwa...

Da daddaren ranar da aka sallame shi, ina zaune a bedroom 蓷in Ummi,
Ummi ta shigo rike da tray mai 蓷auke da kayan motsa baki ciki tace
"Ke HAMDAH taso ki kaiwa yayan ku."
nace "Ni kuma Ummi a bawa Fauzan ya kai masa Allah bacci nake ji."
"Maza tashi ki kai masa Fauzan 蓷in ne zai kai masa ke aikin me kike, in kin dawo kyayi baccin."
mike wa nayi ina fa蓷in
"Allah Ummi bakiji yan da na gaji ba bai ma fa ce zaici komai ba."
"Sai ya fa蓷a ne mutu min da bashi da lafiya."
kar蓳ar tray 蓷in nayi nanufi ko ina bubbuga kafa,
kai Ummi ta girgiza tana fa蓷in
"Allah ya shirya ko yaushe zaki girma oho."

A bakin kofar 蓷akin sa na cikin gidan na tsaya, nayi sallama ya am sa 蓷an tsayuwa nayi ka蓷an dan ban mance dokar sa na idan kayi sallama ka 蓷an tsaya kafin ka shigo ba,
guntun tsaki naja.
to ma wai sai nice zan kawo masa abinci.
wani tsakin na kuma ja ina shige wa cikin 蓷akin, da sallama.
ya kuma amsa wa, ya 蓷ago tare da zuba min ido.
yana zaune bakin gado sanye da jallabiya, gashin kan sa ya na 蓷iga da ruwa da alama fitowar sa daga wanka kenan.
su Nasmah suna kwance a kan gadon sa suna bacci,
nayi mamakin ganin su cikin 蓷akin na 蓷auka suna gun Ya Mas'ud ne.
a sannu na karaso cikin 蓷akin na dire tray 蓷in saman table 蓷in gefen sa,
har lokacin idanunsa a kaina, mike wa nayi ina kokarin barin gurin.
naji ya ruko hannuna, a hankali na juyo na kalle sa muka ha蓷a ido, cire idanuna nayi daga nasa a hankali nace
"Ya jiki?." bai yi magana ba har zuwa 蓷an wasu sekonni bai kuma sake hannuna ba, zuwa can ya motsa la蓳蓳an sa yace
"Naji sauki." hannuna na zame cikin nasa na蓷an matso bakin gadon ina kokarin 蓷aukar su Nasmah najiyo maganar sa,
"Ki bar su a nan." a hankali na juya nafita a 蓷akin dan kallon da yake min yafara min yawa...

Washegari da safe bayan nayi wanka na shirya cikin doguwar rigar les nafito parlour, Ummi tana ta kiciniyar ha蓷a breakfast, tana gani na tace
"Yauwa HAMDAH zo ki kaiwa yayan ku breakfast 蓷in sa."
baki na turo na rasa me yasa Ummi take son lallai sai ni zan rika kai masa abinci.
tace "Kiyi sauri mana kin san zai sha magani yakamata ya fara cin abinci kafin ya sha."
蓷aki na koma na蓷au gyale nafito na kar蓳e tray'n data shirya masa kayan breakfast 蓷in ciki na yi waje.
da sallama na shige 蓷akin suna kwance kan gado shi da su Naseem sai zuba masa surutu suke, shiko sai murmushi yake binsu da shi.
na dire tray'n na蓷a go ina fa蓷in
"Ina kwana, ya jiki?."
lumshe idanunsa yayi tare da bu蓷e su a kai na ya kura min ido sosai,
ganin haka da sauri na juya zan fita naji maganar sa
"Wa zai bamu breakfast 蓷in idan kika tafi?."
baki na murgu蓷a a kasan raina nake fa蓷in "Jimin samin guri ko da ni nake bashi da zai wani ce wai idan na tafi wazai bashi, badun banson ran Ummi na ya 蓳aci ba an fa蓷a masa zan zo 蓷akin ne ma."
蓷an gajeren tsaki naja karaf muka ha蓷a ido da shi, farr nayi da ido na dan nasan yaji kuma nasan baya son tsaki.
ganin yana bina da kallon tuhuma na tsakin dana masa, sai na ka蓷a kwayar ido na tare da murgu蓷a baki.
na dawo cikin 蓷akin na蓷an sun kuya nasoma ha蓷a musu abin karin,
da sauri na 蓷ago jin hannun mutum a kafa蓷a ta na juyo cikin hanzari,
sai ganin sa nayi daf da ni,
ganin yan da mukayi daf da juna a hankali nayi baya da kafata ina kokarin matsawa baya.
sai ya ruko kafa蓷u na gaba 蓷aya,
ya jefa idanunsa cikin nawa yana yi min wani irin kallo, da sauri rumtse idanuna dan sam bana iya jure wa kallon nan nasa,
a sannu yashiga motsa la蓳蓳an sa yayin da nake jin idanunsa suna yawo cikin jikina
"Yau she kika zamo haka?."
cikin tsiwa na ware idananuna a kan sa nace
"Tun shekaru biyar zuwa shi da da suka wuce."
shiru yayi tare da sauke idanunsa kasa da alamun jikin sa ya蓷an yi sanyi da abun da na fa蓷a,
na fa蓷i hakan ne kuma domin na tuna masa da baya da kuma abun da ya faru a baya, tun kuma bayan faruwar haka na daina jin tsoron sa.
a hankali ya sake kafa蓷a ta ni ko na juya na fita...

Bayan kwana uku kullum ni Ummi take sawa na kai masa abinci ina kai wa kuwa zan juya, ko gaisuwa bana tsayawa yi masa zan fita, kullum su Naseem suna gurin sa a can suke kwana.
yanzu shirye-shiryen koma wa Abuja nake dan sai kira nake samu daga ma'aikata na.
Chapter 88 · 0% Book details