← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 93

Sashe 67

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ranar da aka gudanar da toron bu蓷e Company HAMDAH duk ka family'n su suna gindin TV, Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela suna daga gida jen su suna waya a gida, cike da murna suna tambayar suma suna kan kallo ko.
Ummi farin cikin ta har ya gaza 蓳uya duk tarin kawai cin ta.
washegari da sassafe Ummi ta tashi da shiri, Abba ya shigo ya same ta tana ta shiri, da 蓷an mamaki ya dube ta yace "Shirin me kike ta yi haka?."
tace "Gurin 蓷iya ta HAMDAH zani."
ta fa蓷a a takai ce ta cigaba da shirin ta.
Abba ya蓷an yi gyaran murya kana yace
"Yan zu muka gama magana da Yaya Idris ya kama ta ki bari mu shir ya tafiyar duka."
da sauri Ummi ta 蓷ago ta dobe shi tace
"Babu abun da zai hanani tafiya yau sai ikon Allah, idan kana tunanin cewa ma zaka kuma dakatar da ni ne, kamar lokacin da kayi ahakan a lokacin da take bukatar taimako da mafaka, na amin ta nayi maka biyayya to ka sani a yanzu bazan ta蓳a hanuwa ba, zan fita naje na nimo 拼ata tun da har Allah ya nuna min tana nan da ranta, sai dai daga nan kakuma cewa kada na dawo maka gida,
ko ban same ta ba na tabbata banyi asara ba."
shiru Abba yayi yana kallon ta yayin da jikin sa gaba 蓷aya yayi sanyi,
tabbas yasan Ummi mata ce mai hakuri da kawai ci, duk da shi ya kori HAMDAH da kansa ko dai-dai da rana 蓷aya bata ta蓳a nuna masa 蓳acin rai ba, kuma bata gushe kan biyaytar da take masa ba.
yana tsaye tagama shirin ta ta 蓷au mayafin ta, ta蓷au jakar ta tayi waje.
ya biyo yana fa蓷in
"To ki tsaya direba ya kai ki." bata ko saurare shi ba.
a sakar gida suka ha蓷u da Abbu ya tambaya ina zata, Abba ya fa蓷a masa, Abbu ya jinjina kai cike da yabawa da hakuri da kawai ci irin na Ummi yacewa Abba kada ya dakatar da ita da tafiyar, tafiyar nata shine zai samar mata da mutuwar data rasa shekarun baya da suka wuce tun barin HAMDAH gida, wan da ta rika dauriya da juriyar iya danne shi ta barwa ranta...

Ummi na fita a dai-dai ta ta tsara ya kaita tasha daga nan ta shiga motar Abuja, idan bata man ce ba anan taga taron bikin farko da su HAMDAH sukayi, kuma taji 拼an jaridun suna fa蓷in daga Abuja,
ta蓷au haryan Abuja da tunanin idan ta neme ta bata same ta ba zata wuce Lagos in da taga an gudanar da taron bu蓷e kamfanin ta.........!
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 31

Koda Ummi suka iso Abuja ta sauka a tasha, tunanin ta in da zata fara ta shiga yi.
mene ne abin yi tayi tambaya a babban gari irin wannan tana ganin kamar babu mafita a yin hakan,
to amma ai HAMDAH ta sanu a yanzu wata kila baza ta sha wuya wajen samo ta ba.
a da ire-iren irin wa蓷an nan tunanin ta tsare mai abun hawa, ko da mai taxe ya tsaya ya loko ta yana fa蓷in
"Hajiya ina zuwa?." tace "Malam ko kasan gidan wata da ake cewa HAMDAH?."
蓷an shiru yayi alamun tunani kana yace
"Gaskiya ban sani ba wace unguwar take?."
tace "Ban san unguwar da take ba." yace "To in banda abin ki Hajiya zaki tsari mai abin hawa baki san in da zaki ba, a gari irin wannan zaki tambayi wata batare da sanin adireshin ta ba ai ba lallai ki iya samin ta ba ko a kauye ba'a haka bare a birnin tarayya."
yaja taxes 蓷in sa yayi gaba. Ummi tace
"In sha Allah zan same ta ko batare da adireshi ba."
wani ta kuma tsare wa shima irin tambayar da tayiwa wancan shi tayi masa,kusan irin amsar da wancan ya bata irin shi shima wannan ya bata.
ta tsari masu taxe da suka gai kusan guda goma duk kusan amsa iri 蓷aya suke bata idan tayi musu tambaya kan sun san gida wata da ake cewa HAMDAH...
har yamma tana tsaye a bakin titi, wani mai taxe 蓷on taxe yazo zai wuce da ido kawai ta bishi dan har ta gaji da tsare masu abun hawa, ta fara tunani ta sami masauki ta huta dan ma Allah ya taimake ta tayi salla cikin tashan lokacin da suka sauka.
har ya 蓷an gota ta sai ya dawo da baya yace
"Ina zuwa Hajiya?. a 蓷an gajiye ta dube shi tace "Masauki mafi kusa da nan."
yace "Hotel kenan?." tace "Eh." yace "To shigo muje." ta蓷au jakar ta tashige cikin motar da bismilla.
har sun fara tafiya sai me taxe 蓷in ya 蓷an waigo kana ya mai da idanunsa ga titi yace
"Babban hotel kike so a kai ki ko me 蓷an dama-dama?." tace "Me 蓷an saukin ku蓷i dai wanda bazan kashe yafi dubu hamsin ba."
kai ya jinjina kana suka cigaba da tafi,
sun iso daf da hotel 蓷in me taxe yace "Yau wa gamu mun iso bari na karasa da ke can basai kin tsallaka ba sai ki shiga."
tace to. baki ya washe "Amma Hajiya a garin nan fa komi dare ana samin mota duk garin da kike son zuwa zaki sami mota, ai da zai fi miki akan ki kashe ku蓷i mai yawa gara ki shiga mota ki wuce gaba 蓷aya,
ko da shike manya basu fiye son zaman mota da yawa ba wai shima wahala ce agurin su, kai talaka kam gara ka wuce 蓷in ka adana ku蓷in da zaka nimi masauki kayi wata bukatar da shi."
yakara sa maganar yana cigaba da washe baki.
Ummi tace "Allah ya rufa mana asiri duniya da kiyama, amma ba wani gari zanje ba iya ka ta nan garin idan ban dace ba kuma sai na wuce Lagos,
ni gidan wata nake nima tun 蓷azu na iso garin nan gashi har yamma tayi, ina ta tambaya ban dace ba."
yace "Tambayar gidan wata a cikin garin nan, gaskiya zai yi wuyar samu in ba wai kasan adireshin gidan bane, to ke baki da lambar ta ne ki kirata tayi miki kwatance?."
Ummi tace "Bani da lambar ta."
yace "To gaskiya zaki sha wuya ne kawai wajen neman ta, manya ne wa蓷an da aka sansu akasar sune idan kashigo niman su cikin garinnan bazaka sha wuya wajen samun su ba, tun da sun sanu yawanci zakiga an san su, gaskiya zaifi ki koma gida ko kuma ki kira aturo miki lambar ta sai ki neme ta, amma ya sunan ta ko sunan take kusa da su wata kila manya ne tanan zaki iya dace wa?."
tace "HAMDAH sunan ta." yace "Wai to Allah yasa ki dace."
tace "Amin ngd." dai-dai nan yagyara fakin ta sauka ta biya sa ku蓷in sa, ta蓷au jakar ta ta gangara hanyar da zai sada ta da cikin hotel 蓷in.
har ta kai bakin get 蓷in hotel 蓷in taji ana fa蓷in
"Hajiya Hajiya Hajiya." ta juyo dan gani ko da ita ake sai taga mai taxe 蓷in nan ne yayi ribas ya dawo da baya, kanta ta nuna alamun ita yace Eh.
sai ta juyo ta nufi in da yake.
kansa ya leko ta window motar yace
"Hajiya kika ce meye sunan wan da kika zo neman ta?."
tace "HAMDAH." yace "Babu wani inkiyar ta HAMDAH 蓷in ne ka蓷ai?."
shiru Ummi ta 蓷an yi tana son tuno sunan da taji an kira ta da shi a TV da kuma wan da ta ta蓳a gani a wani gidan mai.
mutumin yace "Dama akwai wata ce me irin sunan nan sai dai tana da inkiya, mutane da dama basu san ta da ai nahin sunan taba sai inkiyar nata,sau 蓷aya nata蓳a jin ainihin sunan nata shine nake tuna nin ko ita 蓷in ce."
Ummi tace "Tabbas akwai sunan da ake kiran ta da shi amma naman ce."
yace "To wata kila ba ita bace ni wanda na sani idan kuma ban mance ba HAMDAH baji an fa蓷a amma sunan da aka fi sanin ta dashi shine wan da take amfani da shi kan kamfanoni da gidajen mai asibitoti da sauran su, shine *HAM'NAS* ita kuma matar Ahmad Tijjani Sabil ne."
da sauri Ummi tace "Kwarai kuwa tabbas ita ce so nake na tuna "*HAM'NAS* 蓷in na mance, dan Allah bawan Allah kai ni gidan nata."
yace "To a gaskiya dai ni ban san gidan ta ba gidan Ahmad Sabil 蓷in ka蓷ai na sani kuma ance gidan ta da ban ne, sannan kuma gidan sa a gaskiya akwai matakan tsaro ko na kaiki ma ba lallai bane a barki kishiga in ba wai an san da zuwan ki bane."
蓷an shiru yayi sai kuma yace "Amma dai shigo mu je tun da kin ce ita ce samun gidan ta bazai bada wuya ba sai muyi tambaya."
godiya Ummi tashiga yi masa da addu'ar samun nasara a rayuwar sa.
Chapter 67 · 0% Book details