← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 93

Sashe 9

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read

bayan haka da kamar awa 2 akayi knocking na mike naje na bu蓷e, 蓷aya daga cikin mutanen da mukazo tare nagani tsaye yace
"Madam kun kammala zamu iya tafiya?".
kai na gya蓷a masa, juyawa nayi dan kiran su Naseem sai ganin su nayi a bayana suna kokarin fita daga 蓷akin,
mutumin ya ruko hannunsu nikuma na koma na 蓷au mayafi na nabi bayan sa muka fita..
tun daga bakin get 蓷in da muka iso na fahimci banki muka zo dan gashi a rubuce (First bank) bu蓷e baki nayi a raina nake fa蓷in "To me mukazo yi a banki." bakin na rufe jin yana fa蓷in
"Bismillah fito muje ko." sai lokacin na lura ashe ma har sun fita har ya bu蓷e marfin 蓳arin da nake ban sani ba, a hankali na zuro kafafuna waje na fito.
direct cikin bankin muka shige batare datsaida mu ko bincike ba, akasin jama'ar da nagani tsaye bakin bankin an tsaida su an hana su shiga.
tun da nashiga cikin bankin aka bani gurin zama ban motsa ba, duk wani cike-cike da kai kawo wasu suke tayi su da wan da mukazo da su, sai dai abun da yakamata ni nayi da kaina shine nake tashi naje nayi, awa 1 da zuwan mu aka kammala komai aka bani ATM,
muna fita daga bankin zato na masauki za'a maida mu sai ganin mu nayi a get 蓷in wani banki, shima kusan mintunan da mukayi a bankin da muka baro mukayi a nan 蓷in kafin muka kammala, nan ma da ATM 蓷in bankin muka fita. ina mai jin mamakin kuma zuwan mu wannan bankin.
mamaki na bai karu ba sai da nakuma sin tar kaina cikin wata banki, wunin ranar muka kare ta a bin bankuna dan sai da muka je banki biyar kuma duk wan da mukaje da ATM 蓷in sa muke fita..
sai yamma liss muka dawo masaukin mu, a gajiye na zube bakin gado in da 蓷aya daga cikin mutanen da muka tafi da su yashigo da su Nasmah, wata laidar dake rike a hannunsa ya mika min yana fa蓷in
"Gashi ance na baki."
bin laidar nayi da kallo kana namika hannu na amsa shiku yafita,
zamata na gyara tare da zuba ATM 蓷in da suke hannuna kan table 蓷in gabana.
a sannu nashiga bu蓷e laidar dan ganin abun da ke ciki,
kwalayen wayoyi ne har guda biyu nagani ciki a sannu na ciro su ina jujjuyasu, rabon da narike waya haka a hannuna a matsayin nawa har na mance, sai kuma cikin hanzari nashiga bu蓷esu dan tun ban ciro su ba wayoyin suka tafi da ni, da sauri na ciro cazar wayoyin duka namike cikin hanzari naje na saka su a cj, ina saka wa kuwa suka nuna min acike suke, da sauri na dawo in da na tashi na kunna wayoyin, ai ko ina kunna wa sai ji kake 蓷u蓷ut-蓷u蓷ut alamun shigowar message alert akai-akai.
ido na kurawa musu ganin alat ne na ku蓷i suke ta shigowa, na bankunan da muka bu蓷e 蓷azu, ido na zubawa sarautar Allah ganin ku蓷a蓷en da suke ta shigowa ni bama zan iya kiyaste adadin su ba.
sai da naji wayoyin sunbar kara kafin nashiga latsa su, contacts nashiga da sauri sai gani nayi babu number ko 蓷aya, jiki a sanyaye nake kallon wayar, abu na farko da ya fara zuwar min shine lokacin da Abbu ya siya min waya yasaka min number family na aciki,haka narika bin lambobin 拼an'uwa na ina kiran su.
hawayen da yagangaro kan fuskata na share ina mai jin kewar ahalina, a sannu na mike na isa in da jakata yake na bu蓷e naciro number Ukhtee da ke rubuce a takarda, na saka cikin wayat kana na dannan mata kira,
tana 蓷aga wa dajin nice mai kiran atare muka saki ihun murna.
hira mukayi tayi da ita har magriba kafin na mukayi sallama...

Kasan cewar ina fashin sallah gado na haye nayi kwanciya ta cike da kewar ahalina daya baibaye ni lokaci guda...
washe gari da rana Bappa ya iso Abuja, nayi murna matuka da ganin sa har nake jin wani 蓳ari na kewar ahalina dana kwana dashi ya yaye da ganin sa.
isowar sa ba da jimawa ba muka bar cikin hotel 蓷in har da kayan mu.
wani katafaren gida mai matukar kyau da tsaruwa gida ne babba wan da girmansa yakai ya kawo tsarin sa gwanin burgewa, a bakin ram蓳asheshen get 蓷in gidan motar gaban mu ya tsaya, wan da mutanen da suka 蓷auko mu a airport da wan da muka ha蓷u dasu a banki jiya dakuma wasu karin mutun biyu da yau nafara ganin su, sune acikin motar, motar da muke ciki ke biye da su, sukayi hon, abakin get 蓷in ram蓳asheshiyar gidan........鈽?

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:51 - Ummi Tandama馃槆: HMD
WASA FARIN GIRKI!!!鉁嶐煆?

_(Book 3)_

馃吙锔?4

Asannu a ka wangale tamfatsetsen get 蓷in gidan, motar gaban mu yakusa ciki, a hankali direban dake jan mu ya danna hancin motar cikin gidan, a tsakiyar farfajiyar gidan duk suka faka motocin, a sannu na zuro kafafuna waje, "Ya ilahi ya littahi".
abun da na furta kenan lokacin da na dai-dai ta tsayuwa ta a cikin gidan, bin gidan nashiga yi da ido har ina wai ga gefe da gefe na.
gaba 蓷aya gidan da tsaruwar sa yatafi da ni, tsaruwan gidan yawuci misali komai an tsarashi a inda ya kamata yana ajiye a in da ya dace,gida ne babba mai 蓷auke da part har hu蓷u, daga gefe can gabar da gidan side ne guda 蓷aya sai kuma gefe ta hannun dama shima side ne guda sai kuma gefen hagu shima side 蓷aya, sai dai 拼an madaidaita ne ba wasu manya ba.
daga tsakiyar gidan kuwa wani side ne na musamman wan da yazamo sauran side 蓷in sun sashi a tsakiya shi kam gini ne mai hawa 蓷aya babbane ya tsaru iya tsaruwa, daga saman side 蓷in har kasan sa yaji ado da gilasai masu ban mamaki an kawata shi tamkar a turai,daga kasa kuma an zagaye shi da wasu flaw's masu matukar kyau da 蓷aukar ido,
gaban side 蓷in wani shinfi蓷a蓷蓷iyar swimming pool ne wan da aka kawatashi da rubber grass malaye har bakin kofar shiga side 蓷in.
gefe can kuma parking space ne 蓷auke da lafiyayyun motoci da suka kai guda uhu a cikin sa,
daga farin shiga gidan kuma gefe da 蓷akin mai gadi masallaci ne shin fi蓷a蓷e agun,
sai kuma 蓷akuna guda 蓷ai-蓷ai a jere guda uku a gefe da masallacin ta can.
Chapter 9 · 0% Book details