Sashe 77
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune muke a parlour dukan mu cike da walwala da jin da蓷i,
sai dai tun waye war garin yau na sinci kaina cikin matsanan ciyar fa蓷uwar gaba da son yin kuka.
haka nayi ta daure wa ina ta son gusar da fargabar da bansan dalilin yin sa ba. Ahmad karami da yanzu yafara tafiya sai gujegujen su suke a sakiyar parlour shi da su Naseem,
ina kwance jikin Ahmad sai binsu da dariya muke cike da shauki.
蓷an muskutawa nayi na 蓷ago kaina ina duban fuskar sa nace
"My last month 蓷in nan zan yaye yaron nan."
yace
"A'a kam gaskiya ba yanzu ba ki bari ya kara wata biyar nan gaba sai a yaye shi."
ido na waro nace "Cap wata biyar wannan katon yaron da kowa yagan sa yake cewa har yanzu ban yaye shi ba, wani irin girma kake so yayi kafin a yaye shi, ni dai Allah ya ishe ni da tsotso."
"To masu fa蓷an ai basu san watannin sa bane dun sun gansa da girman jiki wannan 蓷an jaririn suke cewa a yaye shi,
wani shan nono ma yake yaron da zai wuni yana wasan sa bai zo in da kike ba."
baki na turo tare da bubbuga kafafuna kan kujera nace "Ni dai kam watan nan na kare wa zan kai wa Aunty Rasheedat shi ta yaye shi."
yace "To ya isa ba sai anyi min rigima ba zan yi tunani amma dai kafin nan taso muje kiji wani magana."
kafa蓷a na make ina dariya nace
"A'a fa蓷a a nan basai mun shiga ciki ba naki wayon, ina dai yanzu muka fito."
a hankali ya ra蓷a min "Kari zanyi."
dariya nayi ina make kafa蓷a..
wayar sa ce tayi kara ya 蓷aga.
bayan yagama magana ya sauke wayar kana ya dube ni da murmushi yana fa蓷in
"Alhamdulillah wasu ku蓷a蓷en da Daddy ya bada kwangilar wasu kamfanoni guda uku kafin ya rasu, ba a fara aikin ba ya rasu sai a ka dakatar da aikin, wa蓷an da a ka basu ku蓷in basu dawo da shi ba sai yau, lauyan sa ne ya kirani yanzu nazo na kar蓳i ku蓷in."
mike wa zaune nayi ina fa蓷in
"Masha Allah an godewa Allah."
ya mike yana fa蓷in "Bari naje yanzu wai ni a ke jira."
nace "To a dawo lafiya."
har yakai bakin kofa ya jiyo ya kuma dawowa cikin parlour'n, in da su Naseem suke ya isa ya sunkuya dai-dai tsawon su, ya shafa kan ko wannen su yace
"Allah yayi muku albarka kuyi rayuwa mai kyau da inganci, kowa ya bani sallamar sa anan fita zanyi."
yanuna musu gefe da gefen kumatun sa.
cikin washe baki Nasmah ta sumbaci gefen kumatun sa na dama Naseem kuma 蓷aya gefen, ganin abun da suka yi Ahmad karami shima ya maso ai kuwa ya yanka masa cizo a kuma tu.
dariya dukkan mu muka yi,
kumatun ya shafa yana fa蓷in
"Ash Ahmad sallamar taka kenan?."
karaso wa in da suke nayi ina dariya nace
"Oh Ahmad haka aka ce maka suka yi ne." ya蓷a ga shi sama ya na juyi da shi sai washe baki yake, daga bisani ya dire shi kasa.
yayi ta biye wa yaran suna ta wasa sai da nace masa, ya tafi ko ya mance a na jiran sa.
nan ma har ya kai kofa yakuma juyowa, ya kira yaran tare da bu蓷e hannayen sa suka so da gudu ya ha蓷a su duka ya rungume su.
ido na 蓷an kura musu yayin da fargaba mai ha蓷e da fa蓷uwar gaban nan ke da蓷a taso min.
maganar sa naji yasani saurin mai da hawayen da naji suna kokarin zubo min.
"Zo mana kyakkyawa ta." yafa蓷a yana min alamar nazo kusa da shi, jiki a sanyaye na taka zuwa in da suke, sai ya janyo ni duk ya ha蓷a ya rungume mu, a tare muka sauke ajiyar zuciya ni da shi.
duk kanin mu shiru mukayi muna cikin jikin sa, yayin da zuciya ta ke wani irin bugawa.
jin yanayin nason firgita ni sai na 蓷an mosa, a hankali ya sake mu yana binmu da murmushi.
da sauri na maso jikin sa na ruko hannunsa na kankame shi gam, murya na rawa tuni hawaye yafara zubo min nace
"My tsoro nake ji." Naseem da Nasmah ya kalla yace
"Kuje kasa kujira ni gani zuwa yanzu."
suka amsa da sauri suka nufi parkour'n kasa, da sauri ya janyo ni ya rungume ni tare da ha蓷e bakin mu, da karfe na da蓷a rungume shi ina da蓷a cusa baki na cikin nashi. yayin da nake jin numfashi na ke yin sama-sama, da sauri na janye bakina sai kawai na saki kuka ina jujjuya kaina.
da sauri ya rirrike ni cikin muryar dariya yake fa蓷in
"Ke lafiyar ki kyakkyawa ta meye kuma na kukan kuka baya baki wuya ke, to ya isa fa蓷a min me ya saki kukan."
baki na turo ina jan shesshe ka.
"Mene ne me ya same ki?."
kai na girgiza dan nima ban san dalilin kukan nawa ba.
hawayen yashiga share min yana fa蓷in
"To bana son wannan kukan ko nan gaba dan Allah kiyi min alkawarin zaki daure, addu'a yafi komai tasiri a kan koma me, aduk san da kika ji tsoro ko fargaba ko fa蓷uwar gaba ko wannan kukan kiyi kokarin danne su ta hanyar fa蓷in
Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un,
wannan kalmar yana samar wa zuciya nutsuwa,shagwa蓳a蓳蓳iya ta."
ya karashe maganar cikin sigar zolaya tare da jan kumatu na.
yaci gaba da fa蓷in
"Ni bari naje kar su gaji da jira na, kiyi min shiri mai kyau anjima yau ina sa ran da zaran na jefa kwallo na ya isa raga, Ahmad nason kani ko kanwa."
yayi maganar yana kashe min ido,
baki na kuma turo wa cikin muryar shagwa蓳a nace
"Ka mance gun Aunty Rasheedat kake."
kai ya dafe yace "Oh wlh gaba 蓷aya na mance amma dai zan dawo kafin dare ayi min shiri kawai."
haka yayi ta jana da wasa da kuma salon zolayar sa mai sani nisha蓷i har sai da yaga na ware har da dariya ta kafin ya sake ni, ya juya zai fita Ahmad karami dake wasa gefen mu ya saki wani irin kuka, yana mika masa hannu.
da sauri ya dawo ya 蓷auke sa yashi rarrashin sa, sai da yayi shiru kafin ya mika min shi yana fa蓷in
"Je ka gurin Mommy kada ka sake kuka, kada ki barshi ya sake yin kuka ki tsaya masa ya kasan ce cikin farin ciki, mu je ayi min rakiya ko."
na bi bayan sa muka sauka kasa, nan muka tadda su Naseem duk mukayi waje tare.
ko da muka isa parking lot ya kar蓳i Ahmad karami yayi ta masa wasa yana kyalkyale dariya su Nasmah ma haka, sai da ya gama yiwa yaran wasa kana ya mika min Ahmad yace bari yaje ya sanar wa Bappa Yakamata ya sami labarin da wuri.
muna tsaye a parking space yaje ya dawo,yake sanar min Bappa ya taya sa murnar fitowar makudan ku蓷a 蓷en sa.
yashige mota muna 蓷aga wa juna hannu har ya fita,
numfashi mai karfi na sauke san da motar sa ta 蓳ace wa gani na, jiki a sanyaye na juya muka koma ciki....
Da misalin karfi 6 da yanma,
har zuwa wannan lokacin ina dai nan ne amma gaba 蓷aya yanayin baya min da蓷i,
kiran Ahmad ne ya shigo waya ta da sauri na 蓷aga tare da yin sallama.
ya amsa yana fa蓷in "Kyakkyawa ta mun gama komai na kar蓳o ku蓷in gasu a mota, sai dai banki yanzu sun tashi zan kai su gida gobe zan sa a kaisu banki."
"Masha Allah mun gode wa Allah, amma My kai ka蓷ai kake tafi babu security?."
yace "Tare da su muke, ina zuwa."
ya fa蓷a tare da 蓷an yin shiru,
jin abun da yake fa蓷awa security yasani fa蓷in,
"My mene ne?." yace "Wasu mota ne guda biyu suke bayan mu tun 蓷azu na lura kamar biyo mu suke, ina son sanin ko su waye ne."
jin yana kokarin kashe wayar da sauri nace
"My kada ka ci gaba da tafiya da su ku canza hanya ni dai hankali na bai kwanta ba kaji dan Allah."
yace "To yan da kika ce haka za'ayi kyakkyawa ta."
ina tsaye cikin 蓷aki rike da waya sai kaiwa da komo wa nake da kyar na samu na iya zama, tafiya da ku蓷i masu yawa a mota irin haka a kwai hatsari sai dai saukin ma 蓷aya yana tare da jami'an tsaro.
da sauri na 蓷aga waya shigo war kiran sa yace
"Kyakkyawa ta na iso gida ta hanyar canza hanya kamar yadda kika fa蓷a."
numfashi mai karfi na sauke nace "Kai alhmdllh amma wlh duk a tsorace nake har naji hankali na ya kwanta."
yace "To je kiyi salla kiyi mana addu'ar dace wa da rahamar Allah nima masallaci zan tafi yanzu."
nace to...