← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 93

Sashe 41

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune na ke a 蓷aki ina jiyo muryar su a parlour shi da su Naseem kasan cewar yau weekend ne, shima babu in da ya je har yanzu wajen karfe 12 da rabi, a hankali na mike jin an fara kiraye-kirayen sallar azahar,
nashiga bayi nayi al'wala na fito,
Nasmah ce ta shigo tace
"Mommy Daddy sun tafi masallaci yace nayi salla na a gida zan sami lada da yawa da yawa kamar haka."
ta kwatanta da fa蓷in hannayen ta biyu,
murmushi nayi nace "To je kiyi al'walar kizo muyi sallah."
tawuce da sauri tayo al'walar tafito mukayi sallar tare.
muna idar wa tayi waje dagudu wai zataje ta duba ko su Daddy sun dawo..
na mike na ninke sallayar na kaisa ma'ajin sa, kana na koma na kwanta...
turo kofa yayi da salla na amsa batare da na 蓷ago ba, ya karso cikin 蓷akin abakin gadon kusa da kafafu na ya zauna, a sannu ya 蓷ago kafafuna duka biyu ya 蓷aura kan cinyar sa, a hankali yashiga matse su yana 蓷an jajjan yatsun tare da 蓷an tankwashe su yana cigaba da matse su a hankali.
Idanuna na lumshe tare da bu蓷e su batare da na yi yunkurin hanasa abin da yake yin ba.
蓷an tsuramin ido yayi a hankali yace
"Tun jiya Hajiyar mu take ta tambaya ta ke wai bazan kawo ki ki gaishe ta bane, ko yanzu tafiya ta masallaci ma sai da ta kuma kira na, ya kama muje ki gaishe ta, ko bacci kike ji abari sai kin tashi?."
kamar nace Eh amma jin ya ambaci Hajiyar mu nasan cewa mamansa ke nan yake nufi, uwa kuwa ta wuci wasa dan kullum da nawa uwar nake kwana nake tashi, kai na girgiza masa alamun ba baccin nakeji ko zanyi ba.
yace "Okay to ki shirya muje a gaishe ta."
nan ne dai ban amsa sa ba ya 蓷aga kafafu na a hankali ya aje su kan katifa kana ya mike yafita.
a sannu na mike na sauko a gadon bayi na shiga nayi wanka batare da 蓳ata lokaci ba na fito,
na zauna gaban mirror mai da pauda da man lip ka蓷ai na goga, na mike na isa gaban wardrobe 蓷in 蓷akin naciro doguwar riga daga cikin kayana dana kawo su 蓷akin,
ha蓷e da bra da pant da sket 拼ar ciki.
ina gama sa kayan nazo gaban mirror nayi rolling 蓷in gyalen doguwar rigan a kaina, na fesa turare mara karfin kamshi sosai na 蓷au wayata ha蓷e da hand bag, nasa takalmi mai 蓷an tsini ba can sosai ba nafito, jin babu motsin kowa a parlour sai na nufi kasa,
tun daga saman step's ya kafe ni da ido, a hankali nake 蓷aga kafata sabo da takalmin dake kafata gudun tsamtsin step 蓷in.
a hankali na sauko, nan na tadda su Nasmah cikin sabuwar shiga da alama wanka a ka sake musu.
kai na na kawar gefe ganin yan da yake bina da kallo babu ko kifta ido, lallausar murmushi ya sake yace
"Kyakkyawa ta kinyi kyau sosai."
baki na ta蓳e ina mai cigaba da kawar da fuskata.
yamike ya ruko hannun su Naseem yana fa蓷in
"Ku taso muje ko, kada Madam ta gaji da tsayuwa."
suka nufi kofa nabiyo bayan su,
muna isa gurin motar da 蓷an sauri yadawo gefen mai zaman banza ya bu蓷e ya dube ni sannan yace
"Madam bismilla." ba tare dana kalle sa ba na shige cikin motar, yana kokarin rufe kofar nayi hanzarin kai hannuna naja kofar da kaina na rufe.
murmushi yayi kana ya zaga ya bu蓷e wa su Nasmah suka shiga, sannan ya dawo gefen direba ya shiga yaja motar a hankali, mai gadi ya bu蓷e get yasa kai yafita a hankali...

A hankali muka haura titi in da yake tukin kamar bazai yi ba,
a bakin wani katafaren ShopRite muka tsaya, ya dube ni sannan yace
"Ko zakiyi wa Hajiya tsaraba?."
shiru nayi ban amsa shi ba sai kuma na bu蓷e marfin motar na fita,
shima ya fito kana ya fito da yaran ya ruko hannun su muka shiga ciki,
tarba na musamman aka yi mana cike da girmamawa a cikin gurin,
turaruka da sabulai masu kamshi da tsada na 蓷iba cikin basket 蓷in da na 蓷auka, su Naseem kuwa suka rika jidar kayan zaki, shima yana taya su.
nazo gurin biyan ku蓷i sai suka kar蓳i basket 蓷in da sauri suka zuba kayan cikin laida, ATM nayi kokarin cirowa acikin jakata, 蓷aya daga cikin masu amsar ku蓷i yace
"Hajiya kibar shi." na蓷ago jin abin da ya fa蓷a lokacin su Ahmad duka karaso gurin da sauri suka kar蓳i basket 蓷in hannun yaran suka juye kayan cikin laida, 蓷aya daga cikin ma'aikatan gurin ya kar蓳i laidodin da sauri yayi waje nan muka bi bayan sa,ban kuma ga lokacin da ya biyasu ku蓷in su ba.
acikin mota mutumin ya aje laidodin kana ya ga蓷a hannu yana yi mana sallama,
ina dai-dai ta zamata cikin motar kamar ance na 蓷ago idanuna ya sauka can saman katafaren ShopRite 蓷in,
sunan sa ne manne da manyan harufa.
baki na ta蓳e a raina nace
"A she dai nasa ne shiya basu amshi ku蓷in ba."

a bakin get 蓷in wani katafaren gida yayi hon, batare da 蓳ata lokaci ba a ka wangale get 蓷in
muka kusa cikin gidan, gida ne katon gaske wan da girman sa yakai ya kawo.
a tsakiyar gidan ya paka motar in da mutane sukayi ta zuwa suna mika masa gaisuwa ba shi ka蓷ai ba har da ni.
har muka fita a cikin motar muka nufi ciki mutane nata tururruwan zuwa suna kwasar gaisuwa.
wani katafaren parlour muka bayyana cikin sa, da salla na saka kafata ciki.
wasu mata ne da 拼ammata ke zaune cikin parlour'n, kamar bazasu amsa sallamar ba yayin da dukkan su hankalin su ke kan abin da suke, sai da 蓷aya daga cikin su ne ta 蓷ago sai kuma tace
"La Ya Ahmad." sai dukan su suka 蓷ago suna mai amsa sallamar da fa蓷in
"Sannu da zuwa." wata daga cikin su ta dubi Ahmad tana wani karairaya tace
"Sannu sa zuwa Ya Ahmad."
bai amsa ta ba sai sauran da suke ta faman mika masa gaisuwa ya amsa kana yace
"Hajiya fa." da sauri wacce yaki amsa gaisuwar nata tace
"Tana ciki bari nayi mata magana."
da sauri ta wuce jim ka蓷an ta fito tana girgiza kugu tace "Wai ka shigo."
hannunsa naji cikin nawa da sauri na wai ga in da yake murmushi ya sakar min yace
"Muje."
a hankali muka nufi cikin wani dogon corridor kana muka isa baki wani kofa, yayi sallama bakin kofar daga cikin 蓷akin aka amsa yayi min alama da mushiga, na zame hannuna cikin nasa yafara shiga mukabi bayan sa.......!

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: *HMDH*

*WASA FARIN GIRKI*

*NA*
*RASHEEDAT S DIRECTOR*

21

Kallon sa nake cikin matukar tausaya wa, tabbas rayuwar sa abin a tauya ne, yana ji yana gani ake niman hallaka rayuwar sa, kuma a haka yake rayuwar sa tamkar bayi da wasa matsala, kullum fuskarsa 蓷auke da farin ciki kullum acikin dariya da fara'a yake, ikon Allah to shi wannan wani irin mutum ne haka?.
hawaye ni naji sun zube min jikina yayi sanyi na mugun tausaya wa rayuwar sa da yake cikin hatsari.
magana ya cigaba da yi
"Ta nimi Rasheedat da kusan irin haka sai dai ita bata kaiga bata magani ba, kasan cewar Rasheedat a gidan mu ta tashi tasan dukkan halin ta, tun da ta fara fa蓷a mata wasu maganganun da basu 蓷auke ta ba, sai ta yi saurin bijire mata, shike nan tun daga ranar ta 蓷au ki tsana ta kuma 蓷aura mata, dan dama sam bata son auren mu da ita tun da naki amin cewa da auren 蓷iyar kanin ta, ako da yaushe cewa take wai tayi mata rashin kunya."

Numfashi na sauke nakai hannu nashare 蓷an guntun kwallar da ya zubo min a hankali nace
"Shine kake cin abincin ta baka jin tsoron ta zuba maka maganin ciki?."
murmushi yayi tare da jan kumatu na yace
"Kina ji min tsoro ne kyakkyawa ta?."
ido na lumshe tare da kuma bu蓷e wa.
numfashi ya蓷an sauke sannan yace
"Bazata ta蓳a gangancin yunkurin yin hakan ba, dan ita a karamin tunanin ta idan ta yi haka za'a iya zargin ta, shiyasa bata ta蓳a yunkurin kwatanta hakan ba, sai dai tasa ayi,
kada kiji tsoron ta idan ta gane kinji tsoron barazanar da ta miki, zata kuma samin da mar cigaba da yi miki barazana, idan ta kuma tarar ki da maganar kice ta sallawantar da rayuwar naku in zata iya,
zata kuma yi miki barazanar da zai firgita ki kada kiji tsoro dan babu abin da zata iya."
kai na girgiza jiki a sanyaye, janyo ni jikin sa yayi tare da sakin 拼ar karamar dariya yaleko fuskata sai ya kuma sakin murmushi mai sauti cikin yanayin sa na zolaya yace
"Har yanzu wayo da saura tukun ayi maka tayin dukiya mai yawa kaki kar蓳a."
baki na turo gaba tare da janye jikina daga nashi ina ai ka masa da harara, nayi yunkurin mike wa.
ya mai dani jikin sa yana dariya kasa-kasa.. yana yin sa yana bani mamaki shi da yakamata yayi zaman kunci amma ko da yaushe yana cikin walwala...

After 2 week

Hakan yayi dai-dai da watan Ahmad guda a gidan nan, a daren jiya ya koma gidan sa, tare da su Naseem ya tafi kasan cewar daren weekend ne jiya. zuwa yanzu nakan 蓷an sake masa har idan ya na yimin hira nakan 蓷an rika amsa masa, duk sona dana rika share sa amma sai yasan hanyar da yabi yasa na kula shi, Ahmad mutun ne mai saukin kai, yana da faram-faram da son yawan fara'a da zolaya bashi da 蓷aure wan kai ko ka蓷an.馃憣馃徎
Chapter 41 · 0% Book details