← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 93

Sashe 85

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Zaune nake a parlour'n Ummi muna hira na waiga gefe da gefe na banga su Nasmah ba, da sauri na mike nashige bedroom 蓷in Ummi nan ma basa nan da sauri nafita na yi waje ina kiran sunan su,
can na hango su rike a hannun Ya SALEEM sun fito daga side 蓷in Mamie sun nufi get,
da sauri na biyo bayan su ina isa in da suke da sauri na ruko hannayen su ina fa蓷in
"Ku wuce mu tafi." juyo wa yayi batare da yasaki hannayen su ba ya蓷an zuba min lumsassun idanunsa, yana bina da wani irin kallo tamkar yau ya fara sani na,
niko
hannun su nashiga ja ganin bashi da niyyar sakin su, yana rike da su gam niko sai da蓷a jan su nake, a hatsale cikin kunar rai da tuno a bin da yayi min a baya nace
"Sake min yara ina zaka kaimin su."
nayi maganar cikin bushewar zuciya,
da mamaki yake kallo na nasan mamakin yadda na iya tsayuwa nake gaya masa magana babu shakka ko tsoro yake, niko a yanda nake jin zuciya ta zan iya gaya masa fiye da haka danni yanzu bana jin tsoro ko shakkar sa,
baki ya motsa kana ya soma magana kamar mai jin bacci
"Idan kika ji musu rauni sai nayi maganin ki, sakar musu hannu."
zan tafi da 拼a拼a na bazaki sake ganin su ba, bare kicigaba da nisantasu gare ni."
da sauri nace "Su ba 拼a拼an ka kane ban kuma yarje maka kafita min da su ko nan da kofar gida ba, babu in da zaka je min da su, ka sakar min 拼a拼a na."
nayi maganar ina mai da蓷a jan su.
da sauri ya saki hannun su tare da fizgo ni ya har sai da na garu da jikin sa,
yarike hannaye na gam a hankali cikin yanayin nan nasa ya soma magana yayin da sautin maganar tasa ke fita da 蓷an sautin numfashi irin na mara lafiya,
"瞥a拼a na ne idan kika kara nesan tani gare su."
ya taune lips 蓷in sa tare da girgiza kansa.
kokarin kwace kaina mashiga yi ins fa蓷in
"Su ba 拼a拼an ka bane ba kuma zasu ta蓳a zamowa naka ba."
maganar Mamie mukaji a bayan mu tana fa蓷in
"Sake ta ai ba karya ta fa蓷a ba, kai da kan ka kafa蓷i cewa su ba naka bane tun suna ciki ba'a gama yi musu halitta ba, baka kuma isa yanzu kadawo kace naka ba ne, sake ta maza."
sake ni yayi ya juyo in da Mamie take kamar zaiyi magana miskilancin nasa ya hana shi iya cewa komai, sai dai bugun zuciyar sa daya karo.
da sauri na ja hannun su Nasmah muka wuce ciki...
ina shiga na soma ha蓷a kaya na, koda Ummi ta shigo taga ina ha蓷a kaya ta tanbaye ni, nace mata gobe zan tafi ana nema na game da harkoki na da gaggawa, washegari kuwa da sassafe nabar garin Bauchi..........!
8/19/22, 11:01 - Ummi Tandama馃槆: 38

Sai da na dawo Abuja kafin hankali na ya kwanta nayi masa nisa da yaran bazai sake ganin su ba bare ya sami bakin fa蓷in cewa su 拼a拼an sa ne.
yanzu harkoki na da na Ahmad karami ka蓷ai nasa a gaba, duk da ko mai bai canza ba ma'aikatan da suke ai ki karkashin Ahmad su suka cigaba da gudanar da aikin a karkashi na.
Bayan wani lokaci
sabuwar rayuwa na gina wa kaina, abisa rashin Ahmad na nutsar da zuciya ta na fauwala wa Allah komai na rungume kaddar rashin sa, idan na tuno da shi da rayuwar da mukayi dashi wani lokaci na zauna nayi kuka wani lokaci nayi dariya, sannan nayi masa addu'a, nakuma sawa raina nagama aure kenan a duniya bazan kuma maimaita kuka na uku a cikin aure ba, kamar yadda nayi a baya, da farko nayi kukan kazafi da wahalar rayuwa dalilin auren Ya SALEEM, daga bisa ni nayi kukan rabuwa da Ahmad a lokacin da na yi sabo da shi, yanzu kam zanyi rayuwa ta ce cikin salama ni ka蓷ai sai 拼a拼a na...馃憣馃徎

A gajiye na dawo gida daga gurin mittin 蓷in da muka gudanar yau da ma'aikata na,
a parlur na tadda Mama goye da Ahmad,
"Mama barka da gida Ahmad 蓷in ne goye a baya har yanzu zai sa miki ciwon baya fa."
nayi maganar ina zama kan kujera,
Mama tayi murmushi tare da fa蓷in
"To ya zanyi tun da ai kin aure nake, ai wannan angon shi maganin sa goyo idan ba haka ba yarika ha蓷a kashi kenan da kiriniyar sa,
蓷azu wai shi zai sauko kasa da kansa ka蓷an ya rage yayi dungure."
dariya nayi nace
"Tab da yau keya yasha kasa kenan."
tace "Ai kuwa."
Talatu ce tashigo parlour rike da da tray mai 蓷auke da kayan motsa baki ciki, ta dire shi kan table w蓷in gabana tanayi min sannu da dawowa, na amsa tare da yi mata sannu da aiki.
na gyara na soma cin abin da ta kawo min.
waya ta ce tayi kara murmushi nayi ganin Aunty Rafee'at ce ke kiran na 蓷aga tare da yin sallama,
ta amsa jin yanayin muryar ta sauri nace "Aunty Rafee'at lafiya ya naji muryar ki haka?."
tace "HAMDAH Ya SALEEM bashi da lafiya muna asibiti ne jikin sa ya tashi sosai."
蓷an shiru nayi jin yanda take maganar kamar zatayi kuka cikin rauni sosai.
nace "To ikon Allah jikin har haka ne to Allah ya sawaka."
bata kuma iya cewa komai ba sai kashe wayar tayi,
fuska na yamutsa a kasan raina nace
"Fatan saukin ma dana maka albarkacin 拼an'uwan taka ce."

A can sashin su Bappa kiran Abba ne ya shigo wayar Bappa bayan sun gaisa, Abba ke sanar masa da SALEEM ba lafiya sosai yana asibiti.
hankalin Bappa yatashi sosai dajin lamarin, lallai ciwon babba ne tun da har aka kwantar da SALEEM a asibiti.
yace gobe yana zuwa insha Allah,
washegari da safe Bappa ya 蓷au hanyar Bauchi.
koda ya isa asibitin da aka kai SALEEM yasa aka kai shi, hankali sa ya tashi matuka ganin halin da SALEEM yake, yana kwance baya ko motsi na'urori suna ai ki a jikin sa.
cikin matukar tashin hankali Bappa yake tambayar su Abbu me ya ke damun shi me likita yafa蓷a game da ciwon nasa.
Dr Farooq ne ya shigo da wasu likitoci su hu蓷u suka dukufa a kansa kowa da kalar gwajin da yake masa, Dr Farooq ya蓷an yi baya tare da fa蓷in "Ya salam." a cikin zuciyarsa, ya juyo ya kalli su Abba da Abbu da Bappa dasuke tsaye jungum-jungum, kansa ya kawar ganin sun kura masa ido suna so suji ta bakin sa.
蓷aya daga cikin Doctors 蓷in ne ya 蓷ago tare da share zufa ya kalli sauran 拼an'uwan sa sukayi magana sakanin su kana ya juyo gasu Abbu yace
"Kuyi Hakuri a gaskiya yana cikin hatsari sosai zuciyarsa sa yana daf da bugawa, amma zamuyi iya bakin kokarin mu daga nan zuwa kwana biyu har idan ba'a sami wani sauyi ba, to gaskiya sai dai a 蓷aga shi a kasar nan a cikin kwana kin nan."
salati Bappa ya sake hankali tashe yake fa蓷in
"Bugun zuciya kuma Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un, garin yaya akayi haka yau she yafara ciwon zuciya da har zuciyar ke kokarin bugawa?."
Dr Farooq ya gyara tsayuwar sa yayin da likitocin suka fita,
Bappa ya matso jikin gadon da SALEEM ke kwance idanunsa a rufe yayin da yake fidda numfashi 蓷aya na bin 蓷aya, Bappa ya dubi su Abbu yace
"Tun yaushe yake cikin wannan halin kuma mene ne musabbabin sa?."
Dr Farooq ne yace "Tun ranar da HAMDAH ta bayyana tafiyar ta na wannan karon kuma shi ya haifo da wannan babban matsalar,
kuyi hakuri tun wancan lokaci ban sanar wa kowa bane sabo da ina sa ran zai iya samin sauki ta hanyar shan magani da kuma rage tunani,
sai dai a yanzu komai ya kwa蓳e kuma na lura da tun ranar da HAMDAH tabar garin nan washegari dana kuma yi masa gwaji sai naga ciwon nasa ya 蓷are na da, sai dai abin da na lura baya amfani da shawarwarin da na 蓷aura shi a kai yawan tunani da kuma damuwa shi ya janyo sa izuwa wannan matakin."
da mamaki su Abbu suke jin maganar su sam basu ta蓳a sammanin haka ba,
Bappa ko kai ya jinjina yana mai cigaba da kallon SALEEM dake kwance numfashin sa yana sama yana kasa.
Dr Farooq yace "Sakamakon allurar da akayi masa shi yasa yasami baccin nan, zamu jira zuwa ya farka muga abin da ya dace, zamu 蓷an bashi guri yasa mi baccin da kyau."
duk suka fita a 蓷akin domin barin sa ya sami baccin...
Chapter 85 · 0% Book details