← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 93

Sashe 68

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga gurin suka fara tambaya har suka sami wan da yayi musu kwatance har unguwar da take da kuma lambar gidan.
suna isa dai-dai gida mai lambar da aka fa蓷a musu ya tsaya yace da ita sun iso, ta sauka tayi ta masa godiya kana ta baki 5k, ya kar蓳a shima yana yi mata godiya, kana yaja motar sa yayi gaba.
ido ta zubawa katon gidan wan da tsaruwan sa ya kai ya kawo a ranta take fa蓷in.
anya kuwa gidan ne, anya ma kuwa HAMDAH suka gani a TV ko dai idanunsu ne ke yi musu gizo, ko dai wata ce me irin sunan ta suka gani suke tuna蓷in 蓷iyar su ce?.
kai ta jinjina yayin da jikin ta ya 蓷anyi sanyi da tunanin afili ta furta
"Sai na ga wannan 蓷in idan na tabbatar da ba ita ba bace sai na tafi na cigaba da niman ki HAMDAH."
a hankali ta karaso bakin get 蓷in ta kwankwasa har sau uku, kana mai gadi ya taso ya bu蓷e karamar kofa ya leko kansa yace
"Wane ne?." tace "Nice." yace "Gurin wa kika zo?." tace "Gurin HAMDAH." 蓷an shiru yayi kana yace "Tasan da zuwan ki ne?."
Ummi tace "Bata san da zuwa ta ba."
yace "To ba a bamu masaniyar cewa wata zata zo ba ki nimi izinin shiga kafin idan aka sanar mana sai ki shigo."
yana kokarin mai da kofar yarufe
tayi saurin cewa "Dan Allah kace mata Mamar ta ce ta zo."
yace "Maman ta haba Hajiya mun saba jin irin wannan."
ya mai da kofar zai rufe da sauri tamaso bakin kofar tana fa蓷in
"Ganin ta kawai zan yi idan ba ita bace bama ni zan tafi." wani
security ne ya mike daga in da yake zaune ya zo bakin kofar yana fa蓷in "Mene ne wa tazo gurin sa?."
maigadi yace "Wai gurin Hajiya ta zo wai ita mamar Hajiya ce, nace mun saba jin irin wannan masu neman taimako su rika fakewa da 拼an uwan ta ne sai sun shiga kaji babu abin da ya ha蓷a su."
jami'in tsaron yace "Ita ta gayyaci ki ina katin shaidar."
Ummi tace "Bata san da zuwa ta ba kuce mata mahaifiyar ta ce tazo."
sauran security suka mike daga in da suke tsaye cikin fa蓷a suka ce
su rufe kofar takira a sanar musu tukun abar ta ta shigo.
maigadi ya rufe kofar.
yana fa蓷in "Mutane babu godiyar Allah kaduba wannan matar kwata-kwata batayi kama da mabukata ba amma hali irin na mutum kabari a bawa na kasa da kai wai kai ma sai ka nimi kari."
Faty da ta fito daga side 蓷in su zata je gidan makotan su gurin kawarta, ta nufo bakin get tana hango yan da security suke magana da fa蓷a-fa蓷a da alama dai da wani wanda ya nimi shiga gidan suke,
ta karaso bakin get 蓷in, mai gadi ya mike ya bu蓷e mata get tasa kai zata fita, sai ta hango Ummi a tsaye a gefe tayi jigum.
sai ta leko tace wa maigadi
"Wace ce wannan 蓷in?." mai gadi yace "Wai gurin Hajiya tazo kuma mu Hajiya bata bamu masaniya kan cewa wata zata zo ba, wai cewa tayi ita mamar Hajiya ce."
Faty ta dube ta kana ta karasa fita waje."
kana mai gadi ya mai da kofa ya rufe.
har Faty tazo zata gota ta sai ta ce mata sannu.
Ummi ta amsa da yauwa, kana ta wuce.
Ummi kuwa gefe da get 蓷in ta nima guri ta zauna, a ranta take ayyana bazata tafi ba har sai taga wannan HAMDAH'N idan ba HAMDAH'N ta nane
sai ta tafi...

Har Faty ta gama zaman ta gurin kawar ta tafito lokacin yamma tayi sosai,
tayi mamakin gani matar nan har lokacin zaune a gurin.
har tazo bakin get zatayi knocking sai ta juyo ta dubi Ummi da蓷an fuskantar tausayi ganin ta zauna shiru, tace "Wai wa Adda HAMDAH kika zo gurin ta."
da sairi Ummi ta juyo tare da gya蓷a mata kai, Faty tace "To ki kirata ki sanar mata kina bakin get zata sa mai gadi ya barki ki shigo, in ba haka ba security baza su barki ki shigo ba."
Ummi tace "Bani da lambar ta, amma dan Allah kice mata mamar ta ce ta zo."
kai Faty ta gya蓷a da mamakin matar jin tace wai ita mamarta,ita kuma wannan kalar nata salon kenan ko ba komai in ta fa蓷i haka ai za'a barta tashiga, gata kuma zubin ta baiyi kama da irin masu zuwa suna karyace-karyacen nan dan a barsu su shiga cikin gidan ba.
kai Faty ta jinjina.
sai tayi knocking maigadi ya bu蓷e ta shige ciki.
Ummi ko zama ta kuma gyara wa.
ganin lokacin sallar magriba saura ka蓷an ga unguwar shiru babu ko motsin mutane, tun da ta zauna ita dai bata ga wani mutum yazo ya wuce ba sai dai motoci 蓷ai-蓷ai su zo su wuce, unguwar shiru kamar babu bil'adam, sai sautin kukan karnukan gadi.
a hankali Ummi ta mike tazo jikin get 蓷in ta kwankwasa.
mai gadi ya bu蓷e ido ya waro yace
"Har lau kece?."
a fusace security suka tambaye sa waye?
yace musu "Matar 蓷azun 蓷in nan ce." a fusace 蓷aya daga cikin su ya mike yafito yace mata maza-maza ta bar bakin get 蓷in nan tayi nesa da gidan nan tun bai sa bindiga ya harbe ta ba, ya 蓷aga bindiga yana fa蓷in tayi sauri ta bar eriyan nan.
ai ko da sauri ta 蓷au jakar ta tasoma tafiya, cike da takaicin wai ita ce ake yiwa korar kare irin haka, amma babu komai zata jure koma mene ne har idan zata samo 蓷iyar ta...

Acikin gidan kuwa Faty na zaune a parlour ganin Bappa ya mike yana fa蓷in
"Lokacin salla ya kusa bari na shiga Masallaci."
da sauri ta mike tace
"La na mance wata mata tun 蓷azu ta zo tana bakin get security sun hanata shiga, wai cewa tayi ita mamar Adda HAMDAH ce, na mance naje na fa蓷a mata ko zata sa a barta ta shigo wata kila taimako ta ke nima."
tsayuwa Bappa yayi kana ya蓷an yi shiru yace
"Tace ita maman ta ce?." kai ta gya蓷a tana mike wa da fa蓷in
"Bari naje na fa蓷a mata Allah ta ban tausayi tun 蓷azu take zaune a waje."
Inna Wuro tace "To shine tun tuni baki je kin fa蓷a mata ba kika zauna shiriri ta, ace tunruni tana waje ai ko ku蓷in mota aka bata zata ji da蓷i."
waje Faty tayi tana fa蓷in "Yan zu zanje na fa蓷a mata ai wata kila har yanzu tana waje dan ko shigo wa ta ma a waje na barta."

Ina daga parlour'n sama najiyo muryar Faty a parlour'n kasa, Ahmad na zolayar ta budurwar Ustaz tana ce masa ita bata ma sanshi ba,
ta hayo saman tana dariya.
na sako kai na zan sauko ita kuma zata shigo parlour'n sama tace
"Yauwa Adda HAMDAH dama gurin ki zan je, tun 蓷azu wata mata tazo tana bakin get security sun hanata shiga tace wai ita mamar ki ce, su kuma suka ce karya take so take abarta ta shigo kawai."
ido na waro tare da dafe kirji nace
"Wai ita mama tace?." kai Faty ta gya蓷a min. da sauri nace "Tana ina?." tace "Tana bakin get." da saur na wuce ta ina fa蓷in
"Ina so na ganta babu wan da ta ta蓳a zuwa tayi karyar cewa ita mama na ne, sai dai suce su 拼an uwa na ne, ina so na ganta."
nayi maganar ina karasa sauka daga step da sauri, gaba 蓷aya jikina ya 蓷au kyar ma,
cikin hanzari na nufi kofa da sauri ha蓷e da sassarfa nayi waje.
da sauri Ahmad ya mike rungume da Ahmad karami yana tambayar Faty ta fa蓷a masa ko mene ne, bayan na yabi da sauri su Naseem suka biyo sa...
tun daga farfajiyar gidan na蓷aga murya ina fa蓷in
"Mai gadi ina matar take."
har na karaso get 蓷in, da sauri msi gadi ya mike yace "Hajiya an kore ta ta tafi."
murya a hargitse nace "Kuje ku kira ta yan zu ku dawo da ita ina so na ganta."
cikin hanzari biyu daga cikin security sukayi waje suka lelleka kana suka dawo suka ce, basu gan ta ba.
ganin yan da gaba 蓷aya lokaci guda na ru蓷e cikin tsawa Ahmad yace
"Kuje ku nemo ta yanzun nan kuzo da ita."
ai ko da sauri sukayi waje.
niko tsayuwa na gyara ina mai da numfashi kamar wacce tayi tsere.
Bappa ya karaso in da muke yana tambayar matar ta tafi ne?.
Ahmad ne ya iya bashi amsa nikam gaba 蓷aya na ru蓷e sai kyarma nake haka kawai naji ina so na ganta.
munkai tsawon minti 15 tsaye a gurin kafin aka turo kofa,
ganin security ne yasa ni 蓷aga murya nace
"Ina take?." yace "Gata nan Madam sai da muka fita can farkon eriya kafin muka iske ta."
yayi maganar ne yana shigo wa ciki, niko leken bayan sa nake ina alla-alla naga matar.
a sannu ta sako kafar ta cikin gidan da sallama yayin da 蓷ayan security ke biye da ita.
kamar almara kamar a mafarki nake binta da kallo yayin da na wawwaro idanuna waje cikin matukar mamaki.
ido na kuma waro wa da karfi na furta
"Ummi Ummi na!!." da gudu nayi in da take na rungume ta ina fa蓷in
"Ummi dama kece Ummi kece."
sai kawai na fashe da kukan farin ciki ina da蓷a rungume ta.
ita ma rungume ni tayi tana bubbuga baya na yayin da hawaye ke zuba a idon ta tana fa蓷in
"Kiyi hakuri HAMDAH kiyi hakuri........!
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 33
Chapter 68 · 0% Book details