Sashe 84
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zaune muke a parlour'n Mamie Aunty Rafee'at tafito daga kitchen rike da flaks da 蓷an madaidaicin tray mai 蓷auke da cup spoon da sugar, ta karaso cikin parluor'n,
duba na tayi tana fa蓷in "Bari na kai masa na dawo."
nace "Wa zaki kai masan Abbu ne?." tace
"Ya SALEEM." kai na jinjina tare da fa蓷in "Anan kuma yanzu yake shan shayin sa yabaro gidan sa yazo nan ina matar tasa take?."
baki Aunty Rafee'at ta ta蓳e tace "瞥ar wahala tana can asibiti kwance ita bata mutu ba batayi rai ba, tana kan kar蓳ar hukuncin ta."
Ya Masa'ud yayi dariya da fa蓷in
"Ai yanzu Ya SALEEM gauro ne tuni ya ka蓷a matar tasa, yana gidan nan bashi da lafiya."
shiru nayi ina jinjina lamarin a raina.
Aunty Rafee'at ta fita domin kai masa shayin ta dawo muka ci gaba da hirar mu na tuna baya ana ta dariya, da tuna yaranta ta da da nayi ta yin sa,
cikin muryar dariya Ya Masa'ud yace
"瞥ar gidan Inna iyaye shirme."
baki na washe nace
"Allah Ya Masa'ud da ne nifa yanzu na girma."
yace "Ah sosai ma kuwa dube ki fa kinfi na hannun dama nan nan girma yanzu."
yayi maganar yana kallon Aunty Jaleela da ke gefen sa ta gefen ido.
hararar sa tayi tana fa蓷in
"Zamu sami matsala da kai Masa'ud ban son raini."
nace "Ya Masa'ud baka sani ba jiya Uncle Habu da ya zo yace wai dama nice gaba da Aunty Jaleela ko."
dariya duk muka yi cikin muryar dariya Aunty Rafee'at tace
"Kai Masa'ud ka kiyayi kanka da ha蓷a rigima, ke kuma HAMDAH a ina Uncle Habun ya fa蓷i haka?."
dariya nayi nace "Ai ita tasan lokacin."
fuska Aunty Jaleela ta ha蓷e tana hararar mu tare da fa蓷in
"Ni ba sa'ar ki bace daga ke har Masa'ud 蓷in."
"To gyanbo duk kin girme mu kice har da Aunty Rafee'at 蓷in ma ke har da ma Ya SALEEM, wlh yanzu yasa na kai masa bulalar zane ki, ni kuma nace ya huta tun da bashi da lafiya yana zaune na tsumage ki."
kafa蓷ar sa Aunty Rafee'at ta buga tace
"Tashi ka bar nan tafi damuwar ka."
ya mike yana dariya yafita. Aunty Jaleela ta 蓷aga murya tana fa蓷in
"Yan zu ma zaka iya 蓷auko bulalar."
Bayan sallar Isha mazajen su Aunty Rafee'at suka zo 蓷au kar su, har gurin mota na rako su,
Ya SALEEM na hango zaune kan kujera
Dr Farooq na zaune kusa da shi,
tun da nazo gidan sai yau na saka shi a ido na, ban ma san yana gidan ba sai 蓷azu da su Aunty Rafee'at suke fa蓷a,
kai na na kawar daga kallon sa na mai da hankali na kan su Aunty Rafee'at.
Dr Farooq ya蓷an 蓳ata lokaci a gurin sa ga dukkan alamu duba shi yake game da rashin lafiyar sa da aka fa蓷a, dan har su Aunty Jaleela suka tafi yana gurin sa, sai can ya mike ya taho in da muke suka shige mota ina yi musu sai da safe,
Dr Farooq yace
"瞥ar gidan Inna yaushe zaki zo mana?."
nace "Kuna zaune zaku ganni."
dariya yayi da fa蓷in
"Babu rana kenan ko da shike manya fitar su na da wuya sai dai a zo musu basu suzo ba."
"Akwai rana kai idan tazo shine zaku gannin ai."
yace to Allah yasa...
ina tsaye har suka fita.
a hankali na juyo zan ko ma ciki, Ya Masa'ud ya fito rike da Hannun su Nasmah, suna ta zuba masa surutu, in da Ya SALEEM yake suka isa, murmushi mai sanyi ya sake ganin yaran ya miko hannu yana kokarin ruko hannun su, murya na 蓷aga nace
"Naseem Nasmah kuzo nan muje ku kwanta."
cak ya tsaida hannunsa kana ya 蓷ago a hankali ya kalli in da nake,
da hannu na kuma yi musu alama da su taho ina ci gaba da fa蓷in
"Ku wuce muje ku kwanta nace."
suka juyo suka taho in ds nake na ruko hannun su muka wuce sashin Ummi...
Washegari da safe duk muna side 蓷in Mamie Ya Masa'ud ne kawai baya nan yatafi gurin aiki.
waya ta dake gefe na su Naseem suka 蓷auka wai sam sai na cire musu a key sun yi game, sai da na cire musu kafin suka dai na fitina ta.
can anjima sai ganin su nayi sun shigo daga waje,
nace "Ku ina waya ta?."
Nasmah tace " Na guyin Uncle." nace "Wani Uncle 蓷in?." tace
"Uncle 蓷ayan." "Wani Uncle 蓷ayan yaushe Ya Masa'ud 蓷in ya dawo daga gurin aiki."
Naseem yace
"Ba yace shi Daddy ne ba Uncle ba."
yayi maganar ysna rike ha蓳a da ware idanu.
Nasmah ta gya蓷a kai tare da fa蓷in
"Eh yana guyin Daddy."
da sauri cikin 蓷aga murya nace "Ku rufa min baki shi ba Daddyn ku bane Daddy'n ku ya rasu."
cikin tsawa Ummi tace "Ke HAMDAH baki da hankali ne kin san me kike fa蓷a kuwa, wani irin tarbiyya kike son basu, to wannan shine uban su na asali shi da kike fa蓷an ubansu uban su ba ubansu bane uban arone,
baki da ta in da zakiyi ki sauya musu uba."
Mamie tace
"A'a Ummin Fauzan wai ke laifin ta kike gani ne, sam bata da laifi kuma bata fa蓷i karya ba, Ahmad yayi musu abun da shi ya kasa iya yi musu a matsayin sa na uban nasu ai shi ya kamata a kira sa da uban aro,
basu san shi ba Ahmad suka sani a matsayin uba kuma har gobe zasu cigaba da ganin sa a matsayin uba,
tun da shi ya gaza a cikin rayuwar su."
mikewa nayi na nufi kofa na fita.
can na hango shi zaune in da jiya
na gansa yana zaune kan kujera ya 蓷aura kafafunsa kan wata kujerar dake gaban sa, idanunsa a lumshe ya na蓷e hannayen sa a kirji yayin da bayan ke jin gine jikin kujerar.
har na nufi sashin Ummi najiyo karar waya ta,
da 蓷an sauri na juyo, sai naji karar daga inda yake yake fitowa,
kiran ya katse wani ya kuma shigowa, nasan me kiran bai wuce manajan gidan mai na ba dan 蓷azu mun fara magana da shi bamu gama ba.
a hankali na juyo na nufi inda yake jin wani kiran ya kuma shigo wa a karo na hu蓷u, a sannu na iso in da yake daidai lokacin wani kiran yakuma shigowa,
kallon inda sautin wayar tawa ke fitowa nayi, sai ganin wayar nayi a cikin kirjin sa ya rungume shi har lokacin idanunsa a nufe.
kai na na蓷an kawar daga kallon sa kana na mika hannu jin wani kiran ya kuma shigo wa, ina kokarin zaro wayar dags kirjin sa.
a hankali ya bu蓷e lumsassun idanunsa ya zuba su a fuska ta yayin da idanun mu ya sarkafu dana juna,
da sauri na janje idanuna daga nashi kana nayi hanzarin zare waya ta da ga kirjin sa, na juya da sauri jin zuciya ta yana wani irin tsalle ha蓷e da bugawa,
su Naseem na gani sun fito daga side 蓷in Mamie da sauri naje na ruko hannun su na janyo su muka shige side 蓷in Ummi.
tun daga ranar ban sake barin su sufita ba bare su ha蓷u da shi, idan ina side 蓷in Mamie ne ma to muna tare da su bana ta蓳a barin su su matsa ko nan da can, bare ma su fita ya gansu har suje in da yake.
niko tun da na zo gidan gaisuwa bai ta蓳a ha蓷a ni da shi ba bare maganar baki...
bayan wata 蓷aya