Sashe 39
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A hankali ya soma takowa cikin 蓷akin, ina ganin haka na yi saurin zamowa bakin gadon ina binsa da kallon tuhuma, gani ya dumfaroni gadan-gadan yasani mikewa da sauri nace
"Meya kawo ka cikin 蓷aki na?, ka ketare tun daga kasa ka hauro sama kashigo min har cikin 蓷aki?."
sai da ya matso daf dani kafin yasoma magana
"Hurimi iko mallaki, duk na ha蓷a yau, babu wani shamaki sakani na da ke meye nayi min wannan tambayar kyakkyawa ta."
yayi maganar yana kokarin ruko hannuna, nayi baya da sauri cikin 蓷an 蓷aga murya nace
"Kafita min a 蓷aki Malam."
ido ya zuba min babu ko kakkauta wa yana bin jikina dawani irin kallo, da sauri na kalli jikina, riga da wando na bacci ne a jikina rigar mai tsiririn hannu irin mai gidan bra 蓷in nan, mai tsamtsi ne sosai ya bi jikina ya lafe.
kan na an kara har ya matso daf dani har jikin mu na gogan juna, baya nayi da sauri na matsa baya kasan cewar ina tsaye daf da bakin godo ne sai ji na nayi na zube kan gadon.
da sauri na mike zumbur na saka hannaye na bibbiyu na ture kirjin sa na bi gafen sa nasa kai zan wuce,
sai ji nayi ya cafko hannuna ya janyo ni jikin sa har sai da na garu da jikin sa,
"Ka sake ni idan ba haka ba wlh sai nayi maka abin da baka ta蓳a tunani ba."
蓷an rankwafowa yayi saitin fuskata a hankali ya furta
"Za ki sa a zo a fitar dani ko? wani sam bazai iya ba kin ta蓳a ganin in da aka fidda miki 蓷akin matar sa."
sai kuma ya saki murmushi mai sauti a sannu ya sauke yatsar sa kan baki na yana 蓷an zagaye lip 蓷ina, sai ya lumshe idanun sa a lokaci guda ya bu蓷e yace
"Suna da kyau sosai gwanin ban sha'awa."
yayi maganar tare da 蓷an matsa la蓳蓳ana,
da sauri na bige hannun sa, ina wasa masa harara.
na fizge jikina da sauri na nufi kofa na bu蓷e nafita,
蓷akin su Nasmah na shige na maida kofar na rufe tare da murza key, nahaye tsakiyar su nayi kwanciya ta.
A 蓳angaren Ahmad kuwa bayan ta yabi da kallo har ta fita, kana ya sauke numfashi a sannu ya masa bakin gadon ya zauna yakai tsawon minti 20 kafin ya mike yafita a 蓷akin, kasa ya sauka ya 蓷au jakar kayan sa ya dawo dakin,
yabu蓷e jakar ya ciro jallabiya mara nauyi ya tu蓳e kayan kijin sa ya saka sannan ya haye gadon ya kwanta tare da janyo pillow ya rungume a jikin sa yana mai shakar dadda蓷an kamshin dake tashi daga jikin pillow'n zuwa gadon gaba 蓷aya
a fili ya furta
"Yarin yar akwai son kamshi."
sai kuma yasaki murmushi yana da蓷a rungumar pillow'n, ya 蓳ata tsawon lokuta masu tsawo kafin bacci yasami nasarar 蓷aukar sa.
Washegari kiran sallar asuba a kunnen sa ya mike yashiga bayi yayi al'wala yafito da 蓷an sauri ya fita dan lokacin ana kokarin tada ikama, har zai wuce yadawo kofar su Naseem ya bubbuga, kamar a mafarkk najiyo buga kofar da ake na mirgina cikin magagin bacci na 蓷an 蓷aga murya nace
"Waye?."
yace "Kitashi kiyi sallah lokacin salla yayi."
tsaki naja jin muryar sa dan ni nagama mance wa ma da wani cikin gidan, najuya na gyara kwanciyata na mai da kaina na cigaba da bacci na, dan ina fashin sallah...
Bayan an idar da salla Ahmad ya iso gurin Bappa dake zaune sakiyar masallacin yana koyawa masu aiki da security karatu, shima ya蓷au Kur'ani akaci gaba da yi da shi, sai da guri yayi haske sosai kafin Bappa ya tashe su, kowa yafita zuwa gurin aikin sa.
Ahmad ya gyara zaman sa yashiga gai da Bappa ya amsa kicin kula da sakin fuska sannan ya 蓷aura da fa蓷in
"Ashe dai anan ka kwana." kai Ahmad ya sunkuyar yace "Eh." Bappa yace "Masha Allah to ya cikin gidan?."
yace "Lafiya lau alhmdllh."
蓷an shiru Ahmad yayi kansa a kasa, Bappa ko farin ciki ne fal cikin zuciyarsa da yau HAMDAH ta kasance matar aure yana da tabbacin da蓷a samin nutsuwa cikin rayuwar ta, kuma yana hasashe da sa ran mijin datake aure bazai hofantar da ita ba.
Ahmad ya蓷an muskuta har lau kansa a kasa yace
"Da jiya naso mutafi can gida na da ita amma sai nayi tunanin hakan ba mai yiwuwa bane."
Bappa yace
"Gaskiya kam yiwuwar hakan abune mai wuya dan nasan HAMDAH bazata yarda ba, sai dai kawai karika zuwa nan 蓷in, a hankali idan ka shawo kanta sai ku koma can 蓷in."
kai ya jinjina shi kansa yasan hakan shiya sa ma bai fara tinkatar ta da wannan batun ba.
ganin yayi shiru bai kuma cewa komai ba sai duba agogo yake, yasa Bappa cemasa ya tashi yaje dan ya fuskanci nauyin sa yake ji.
Bappa ya da蓷a jinjina girman soyayya da aure, duba da babban mutum kamar Ahmad Tijja Sabil dayafi karfin komai sai gashi yana rusunar da kai da kuma girman sa akan mace.
A hankali nayi mika tare da yin salati na mike zaune ina mussuke ido,
kallon gefe da gefe na nayi, su Naseem sai sharar baccin su suke.
a hankali na zamo bakin gadon na mike nashiga bayi, wanka nayi sosai kana na janyo towel daga cikin towel 蓷in wankan su, bu蓷e towel 蓷in nayi ina binsa da kallo, bashida wani girma sosai kuma a hakan duk shine babba cikin sauran towel 蓷in da suke jere a ma ajin su cikin bayin.
a haka na 蓷aura bai karasa kai min guiwa ba rabin cinyata a bu蓷e yake,
nafito najima tsaye cikin 蓷akin na rasa ta yanda zanyi na fita a haka, gashi ina jin alaman jini na kokarin sauko min,
da sauri na nufi kofa ina jan tsaki dan bani da yadda zanyi pat 蓷ina na bedroom 蓷ina.
a bakin kofa na tsaya ina, shiru banji alamun motsi ba, a hankali na tura kofar sai da na leka kaina ciki babu kowa cikin 蓷akin,
a hankali nasa kai nashiga gaban wardrobe na isa na bu蓷e, pant da pat na fara cirowa ina kokarin kwance towel 蓷in, naji karar bu蓷e kofar bayi da sauri na mai da toewl 蓷in na 蓷aura,
da 蓷an sauri na shiga ciro kaya na na juya zan wuce sai ganin sa nayi daf da ni,
kaucewa nayi kokarin yi yataro ni da sauri ya janyo ni na fado jikin sa.
"Meye haka!?." nafa蓷a da karfi ina ture sa.
a hankali yacusa fuskarsa a gefen wuya na tare da shinshinar fatar wuya na yaja
numfashi, da sauri na shiga ture kansa tare da fa蓷in "Wai meye haka ne kam dalla ka kyale ni."
yaciro fuskar sa sai ya sakalo hannayen sa a kuguna yace
"Tun 蓷azu nake cikin bathroom nakasa yin wanka ban iya yi ni ka蓷an ba sai an taya ni, muje ki tayani kinjin kyakkyawa ta.'
蓳ata fuska nayi nace
"Nice zan taya ka wanka? cap蓷i lallai bazaka yi ba, zaifi maka kayi gaggawar zuwa in da aka saba taya kan, sake ni malam."
nakarasa Maganar da buge hannunsa na juya da sauri sai ji nayi ya.......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:56 - Ummi Tandama馃槆: *HMDH*
*WASA FARIN GIRKI*
*NA*
*RASHEEDAT S DIRECTOR
19