← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 93

Sashe 27

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Cikin hatsala ha蓷e da 蓳acin ran ganin yau ma kamar na ranar da na same su tare da shi a kofar makarantar su, ina nayi musu magana sukayi kamar basu san ni ba,
sai shi da suke ta biye masa suna bashi amsar duk abun da yace musu,
bugu da karin bacin raina kiransa da sunan dana hane su a gabana.
cikin tsawa nace
"Kai Naseem me nace maka waye Daddy'n ka wato bakaji ba ko, ban ce muku kada ku kuma cewa wani Daddy ba, wato duk maganar da nake muku aban za bakwa ji ko, idan naji kasake cewa wani Daddy sai na fasa maka baki,wuce mutafi nace!."
ko da nake masifar harlau idanunsa a kai na, sai ya saki wani murmushin gefen baki yayin da gefen kumatun sa na dama ya lotsa, har kuma lokacin yana rike da kafa蓷ar su.
a sannu ya蓷an sun kuyo yadubi Naseem kana yakuma dubi Nasmah kana yakuma sakin wani murmushin sannan yace
"Naseem Nasmah mene ne ma suna na?."
suka ha蓷a baki wajen cewa "Daddy Daddy tunan ka."
yace "Kai yaran nan to Allah yayi muku albar ka, to maza ku tafi ciki ayi muku wanka kuci abinci maza kuje."
ya fa蓷a yana tura keyar su.
ai ko da gudu suka yi ciki suna dariya, ganin rainin wayon nasu da yawa yake wato umurnin sa ma zasubi ba nawa ba. nadube shi tare da rike kugu nace
"Kai malam kana ji ko, kada ka sake zuwa in da yara na suke kada ka sake kasake zuwa in da suke, kada ka sake cusa musu ra'ayin cewa wai kai Daddy'n su ne, kai ba Daddy'n su bane basuma san ka ba, ni ban gayyaci wani acikin lamarin 拼a拼ana ba,karabu da harkar yara na idan kuma ba haka ba wlh zan 蓷auki tsatstsauran mataki a kanka, kada ka kuskura ka sake zuwa in da yara na suke, kada ka sake yi musu karya kan abun da ba haka bane, bana kara kan haka dan 拼a拼ana nice ka蓷ai uwan su kuma uban su,
dan Allah malam kada ka sake cusawa 拼a拼ana wannan gurguwar ra'ayin, ka gane ko?!."
na karashe maganar da nuna masa yatsa ha蓷e da murgu蓷a masa baki, na juya a hatsale ganin duk maganar da nake madadin ya shiga taitayin sa sai ma da蓷a sakin wannan murmushin nashi yake.
tafiya na soma cikin fushi dan nalashi takwabin yau sai na zane yaran nan tun da har ni zasu gwadan wani yafi ni muhimmanci agurin su har zasu ji maganar sa akan nawa.
sai jin maganar sa nayi daf dani
"Kece uwan su kuma uban su to ya akayi kenan hakan ta faru, ke kika ba kan ki cikin kenan,fa蓷a min da ma a she mace tana bawa kanta ciki da kanta, dama a she uwa tana bawa kanta ciki ita ka蓷ai batare da uba ba??."
wani irin juyi nayi jin sautin sa kusa dani batare da zato ko sammani ba, maganar yashige ni tamkar shigar shoc cikin jini na, wani irin mugun kallo na watsa masa tare da jan dogon tsaki, najuya na nufi kofar side 蓷ina da sauri...
shiko bayana yabi da wannan murmushin kana ya juya yashige motar sa yaja yabar gidan.

Koda na shiga banbi takan su Naseem ba dan nasan koda na yi musu hukuncin danayi niyyar ma bashi zai sa su dai na abun da na hanasun ba,
sai kawai nashige 蓷aki nazube bakin gado, kamar an zabure ni kuma na mike na isa gaban mirror in da wayoyi na suke ajiye, number Yakubu na kira, nafara zazzage masa masifa
"Wato Yakubu dana ce kaje ka 蓷auko su shine bakaje ba kabar wannan 蓷an rainin wayon mutumin wai Ahmad yake ko wa yaje ya 蓷au ko su ko?,
idan ka gaji ne kafa蓷a sai a sallame ka."
da sauri yatari numfashi na da fa蓷in
"Dan Allah Hajiya kiyi hakuri wlh yanzu haka ina hanyar dadowa ne ina ma kokarin kiran ki kenan sanar miki sai ga kiran ki, naje makarantar aka ce min yazo ya 蓷auke su, ai Hajiya baki sani bama 蓷azu da zamu kai su sabon makarantar yazo ya mai da su cikin makarantar yace mutafi mu barsu anan."
ido na waro da 蓷inbin mamaki mai ha蓷e da mugun 蓳acin rai,
ban san san da na dakawa Yakubu tsawa ba nace
"Dalla malam ya isa ni da kai na nace ayi abu kan 拼a拼ana sannan wani can daban yazo yace ba hakaba kai kuma ka yarda, umurnin sa kabi kenan? ok to ka wuce gidan sa daga nan kaje can yacigaba da baka umurnin!."
nakashe wayar rai 蓳ace,
"Lallai ma wato ashe ma ba'a kai su makarantar ba shike nan ya hana ko me?."

Afusace na danna number shugaban makarantar yana 蓷agawa nace
"Malama ya zan ce ga abun da nake so sannan kuma wani yazo ya hana kuma ku amin ce, to gaskiya daga yau bazama su sake zuwa makarantar ba ma sun fita kenan."
da sauri yace
"Ranki shida蓷e mahaifin su ne yazo yace kada a canza musu makarantar bawai yin kan mu bane."
kashe wayar nayi jin raina yada蓷a 蓳aci.
dogon tsaki naja tare da yin kwafa nama kasa cewa komai saboda sabar bakin ciki,sai dai naci alwashin daga yau baza su sake zuwa makarantar ba,
zan mai da su *HAM'NAS* International School Of Science And Technology.

After 1 week

Tsawon sati guda agida suka yishi ranar Lahadi nasa aka kawo musu uniform na *HAM'NAS* International School Of Science And Technology.
washegari Monday da misalin karfe 7 aka gama kimsa su tsaf,
muna tsaye a parking space, daga can na 蓷agawa Faty hannu da fito war ta kenan daga side 蓷in su, nayi mata alama da tayi sauri, ta Kara so da sauri, tace
"Ina kwana Adda HAMDAH." murmushi nayi tare da fa蓷in "Lafiya lau antashi lafiya."
"Lafiya lau." tafa蓷a tare da
duban su Nasmah tace
"Yau yara sun koma School 蓷in mu."
hannun ta Nasmah tarike ta蓷ago kanta tana duban ta tace
"Aunty Faty School inku akwai lilo?."
Faty tace "Eh har da abun zame-zame da mota mai lilo da doki mai lilo."
tsalle Naseem ya tuma yana fa蓷in
"Yeee nine zan shiga moto in tuka ku."
dariya duk mukayi, na dubi Yakubu dake ta faman goge mota, nace
"Dan Allah kabar goge motar nan haka in ba halitta zaka sake masa ba, kutafi haka kada kasa su makara,kuma dai kaji abin da na fa蓷a maka wlh aka kuma samin wata matsalar duk wani hakuri da magiyar ka bazai maka amfani ba."
nayi maganar ne cikin jin haushin sa na rannan dan da kyar na hakura da hakurin da yayi ta bani.
da sauri ya bar goge motar yabu蓷e marfin motar yana fa蓷in
"Zo ku shiga Naseem, wlh hajiya in sha Allahu baza a sake samin wata matsala ba, wancan rabar ma tsautsayi ne, dakuma ganin shi babban mutum ne a kasar nan shiyasa ban masa musu ba, dan gudun kada yasa a kwashe ni akai ni gidan maza,
dan musu da babban mutu awannan zamanin ha蓷ari ne."
tsaki naja tare da fa蓷in
"Kabari zai kai ka karshen 蓷auri kenan."
najuya naso ma tafiya ina 蓷agawa su Nasmah hannu da cigaba da fa蓷in
"Kadai ji abun da na fa蓷a maka."
yace "Kwarai Hajiya, ai daga yau bazaki sake jin wata masala ba."
ban kuma bi ta kan sa ba nawuce part 蓷in su Inna Wuro."
Chapter 27 · 0% Book details