← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 93

Sashe 79

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A 蓳angaren Na'ima kuwa tana fita a gidan, a hargitse cikin matsanancin tashin hankali ta tsari mai napep.
tayi gidan bokan ta,
tana zuwa ta shaida masa abun da ke faruwa.
bokan yace taje ta kawo cikiton ku蓷in aiki yanzu ta dawo a rufawa kowa baki su mance da abunda ya faru, a kuma kashe HAMDAH.
tace to ta fita abujajan ta dawo gida,
domin 蓷aukar ku蓷in da Raliya ta bata aro ta kaiwa boka.
tana shiga gida ta dadda SALEEM a parlour da magunguna da gorar ruwa a gaban sa da alama yanzu yagama shan maganin.
tana kokarin wuce sa tashiga 蓷aki, ya dakar da ita ta hanyar kiran sunan ta
"Na'ima." ya kira sunan ta batare da ya dubi in da take ba.
sai da hantar cikin ta ya ka蓷a, jin yan da ya kira sunan nata a sama,da jin amon sautin sa da babu wasa ciki.
a fusace ya mike tamkar fusataccen zaki yayi kanta,
tana ganin haka ta shiga ja da baya tana kokarin gudu,
da sauri ya cakfo ta tare da shako wuyan ta har saida idananun ta suka fiffito waje,yayin da numfashin ta yake kokarin barin jikin ta.
wasu tagyayen maruka yashiga shinfi蓷a mata nan da nan fuskarta ya canza kala.
sai kuma ya sake ta da sauri tare da dafe kirjin sa da hannayen sa biyu, yashiga yin tari a hankali ya durkusa kasa.
Na'ima ko yana sakin ta da sauri tayi baya tana maida numfashi tare da shafa wuyan ta da fuskar ta daya sauya masa kamanni...
hannun sa ya 蓷aga yayin da taren ke ci gaba da zuwar masa ya nuna ta tare da fa蓷in
"Fita tafi na daina ganin ki, ki sani har aba na haramta kaina gare ki, fita min a gida tafi na daina ganin ki,
kije Allah ya ha蓷a ki da hukubar duniya dana kiyama."
numfashin sa ne ya soma fizga yayin da maganar tasa tashiga har蓷e wa.
wani kururuwa Na'ima ta sake tace
"SALEEM kasan abun da kake fa蓷a kuwa, kana nufin ka sake ni sakin da baza ka sake dadowa dani ba har abada,
haba SALEEM kada ka min haka wlh duk abun da nayi sabo da son ka nayi, ina son ka bana kaunar wata ta ra蓳e ka sabo da son da nake maka,
wayyo Allah SALEEM meyasa baka cewa HAMDAH ka haramta kanka har abada da ita ba, wayyo Allah na nashi uku
dan Allah SALEEM kada ka min haka."
dagudu ta juya ta shiga 蓷akin ta, laidar ku蓷in da Raliya ta bata aron sa ta 蓷auka tana fa蓷in
"Boka kai zaka iya min komai kai zaka fitar da ni cikin wannan hali, dole SALEEN ka cigaba da zama dani dole boka yasa ka ka zauna da ni."
tafito da sauri, har lokacin yana durkushe dafe da kirjin sa.
tayi waje da gudu, tana duba mai abun hawa, babu ko alamar su a unguwar.
da kafa ta rika tafiya tana sauri kamar zata tashi sama bana ko ganin gaban ta burin ta kawai ta isa gurin boka,
har ta fito babban titi zata sallaka ta koma 蓷ayan gefen dan ta tari abun hawa,
wani mai babban mota ne ya sako kai bata ankara ba sai ji kake keeeee motar tayi ciki da ita..
salati mutane suka fara akayiyo in kan titin a can karkashin motar a ka ciro ta, gaba 蓷aya halittar ta ya canza sabo da sabar jin ciwo, bata ko motsi tana kwance kamar gawa.
wasu suna fa蓷in ta mutu wasu suna fa蓷in bata mutu ba,
aka kwashe ta aka garzaya da ita wani mafi kusa da gurin....

Da daddare duk yanda Ahmad yaso yatafi masaukin da yasa a tanar masa shi da security sa, su Abbu suka hana suka ce ya zauna a cikin dangi dan shima ya zama 蓷an uwa,
duk da sun san gida kamar nasu kam yayi wa Ahmad Tijjani Sabil kankanta.
parlour'n da su Abba suke zama su tattauna nan akayi masa masauki, kasan cewar akwai bedroom's ciki har guda uku, shi 蓷aya Bappa 蓷aya Uncle Mahmood 蓷aya.
sashin Inna na gidan kuma akayi wa security masauki ciki,
inda mu mata kuma muke cikin sauran sashin wato sashin Ummi da Mamie, dan su Aunty Rafee'at ma anan gidan yau sukace zasu kwana....

Washegari duk a sashin Mamie muka hallara kamar jiya, anan mukayi breakfast, ana zaune ana ta hira,
Bappa yace a kira masa Ya SALEEM kowa na nan shine ka蓷ai ba ya nan,
ya kama ta yazo ya gan sa dan ganin da yayi masa jiya ko a hanya ya gansa yanzu bazai gane sa ba.
Ya Masa'ud ne ya kira sa a waya
ya 蓳ata lokaci mai tsawo kafin yazo.
yashigo sanye da kananun kaya a jikin sa Black jeans da yellow t-shirt.
kallo 蓷aya nayi masa na 蓷auke kai,
ya 蓷an rame ya kara haske gashin kan nan nasa nanan yalan-yalan baki sutuf sai sheki yake, sai dai ya 蓷an hargitse da alama bai sami damar tace shi ba ya fito.
fuskar nan tasa a 蓷aure tamau yanayin nan nasa da yanayin suffarsa yana nan yana biye da shi.
Bappa yace "Zo zauna nan kusa da ni SALEEM kaga yan da Allah yake ikon sa ko ashe ku jinina ne."
Ya Masa'ud ya washe baki yace
"Ya SALEEM ashe shine kanin Inna da take fa蓷an nan, jiya kawai sai gashi da 蓷ayan wancan hoton Inna."
ya nuna hoton ta dake like a jikin garun parlour'n yana mai cigaba da washe baki cike da farin ciki.
shiko Ya SALEEM bai yi magana ba sai zama da yake a kuje rar gefen Bappa, duk maganar da ake baya jin su gaba 蓷aya hankalin sa na kan su Naseem da suke jikin Ahmad.
waya ta na 蓷aga nashiga daddan na ta,
ina jiyo gaisuwar da yake yiwa su Bappan kamar mai ciwon baki.
su Aunty Rafee'at suka gaishe sa, ya amsa kamar wanda aka sashi dole.
baki na ta蓳e a kasan raina nace ashe dai hali na nan.
Ahmad ya mika masa hannu da murmushi kan fuskarsa yana fa蓷in
"Barka da safiya."
"Barka." kawai yace a dakile batare da ya dube sa ba bare ya sa ran zai kar蓳i hannun nasa suyi musabaha.
Naseem da ya kafe Ahmad da ido yana kallon yan da ya mika wa Ya SALEEM hannu, sai ya washe baki shima ya miko masa hannu tare da fa蓷in "Baika ka da wai haka."
dariya duk aka saka ganin yan da yayi kamar wani babba, shima dariyar yayi yace
"Daddy haka ake yi." kai Ahmad ya gya蓷a masa yana dariya.
Ya SALEEM kuwa tun da Naseem ya miko masa hannu yakafe tafin hannun nasa da ido, har ya janye hannun yana binsa da kallo yayin da jikin sa da zuciyar sa suke wani irin fizga da jin yaran a cikin jikinsa.
Ya masa'ud ne ya miko masa hannu yace
"Zo mu gaisa my boy." ai ko da gudu suka dawo jikin Ya Masa'ud Nasmah tana fa蓷in
"Hai dani Uncle." hannayen su duka ya rike yana yi musu dariya yace "To munyi gaisuwar."
jiki na suka dawo Naseem yace min "Mommy ya sunan shi?."
ya nuna Ya SALEEM.
yi nayi kamar banji sa ba, ina cigaba da danna waya ta.
ganin ban kula shi sai ya shiga bubbuga kafa kasa yana fa蓷in "Mommy ya sunan shi ni ban sani ba."
batare da na 蓷ago daga kallon wayar da nake ba nace
"Uncle." Nasmah tace "La shima Uncle ne." sai suka juya suka ci gaba da tsalle-tsallen su a sakiyar parlour'n.
Ahmad ya mike tsaye sakama kon shi gowar kira wayar sa, ya 蓷aga kiran yayi waje.
Nasmay ce ta bi bayan sa tana fa蓷in
"Daddy nima dan bika."
yace "Waya zanyi Nasmah ina zuwa."
tace to sai ta dawo.
goggo Hauwa ta dube su cike da sha'awar yaran ta dube ni tace
"Allah sarki HAMDAH wai nikam ina cikin da kika tafi dashi ne kam, ko wuya ya sashi zuba ne, tun jiya nake ta son na tambaya."
Aunty Rafee'at tayi murmushi tare da kallon yaran tace
"Gasu nan Naseem da Nasmah takwaran Inna da Abbu."
wani irin 蓷ago wa Ya SALEEM yayi yana mai ware idanunsa a kan yaran yana binsu da wani irin kallo.
goggo Hauwa ta janyo yaran tana fa蓷in
"Ikon Allah ikon gaske Allah mai girma ashe dai kune 拼a拼an SALEEM."
da sauri na 蓷ago tare da fa蓷in "Su ba 拼a拼an sa bane 拼a拼a na ne!."
Ummi tace "Ke HAMDAH baki da hankali ne."
da sauri Mamie ta tari numfashin ta tace
"Da hankalin ta karya ta fa蓷a ne?."
mike wa nayi na dubi su Nasmah nace
"Ku wuce muje nayi muku wanka."
ai ko da gudu suka riga ni fita na bi bayan su muka nufi sashin Ummi.

A parlour'n kuwa murmushi Abbu yayi kana yace
"Yarin ya ta fa蓷i gaskiya 拼a拼an ta ne tafi kowa iko da su ita tasan wuyan su, sannan kuma ai da bakin sa yace ba cikin sane, ta ya za'ayi su zamo nashi."
wani irin mike wa Ya SALEEM yayi yanufi kofa yayi waje.
Abbu ya bi bayan sa da kallo yana jinjina kai..
Chapter 79 · 0% Book details