← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 93

Sashe 80

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Muna shiga side Ummi kuwa bedroom na shige da su muka haye gadon Ummi, nace "Ku zauna a nan kuyi wasan ku."
nima nayi kwanciya ta.
kwanciya ta bada jimawa ba kiran Ahmad yashigo waya ta ina 蓷agawa yace
"Kyakkyawa ta kina ina nashigo ban ganki ba?."
"Ina side 蓷in Ummi."
yace "Shine kika bar Ahmad yana kuka zo ki kar蓳e sa."
nace to. kana na mike na fito.
ina fita na hango sa shima yana fito wa daga sashin Mamie rike da Ahmad karami a hannunsa sai dariyar sa yake,
tsayu nayi dai-dai kofar Ya Masa'ud ya karaso tare da miko min shi yace
"Kar蓳e shi ki bashi nono."
baki na turo nashiga yarfe hannu ina 蓷an bubbuga kafafu na a kasa cikin muryar shagwa蓳a nace
"Dama ba kuka yake ba kace wai yana kuka yaro yana wasan sa, baya jin yunwa."
yace "A'a kyakkyawa ta bashi nono yasha tun 蓷azu da yasha ina lura baki kuma kara masa ba, yana da hakuri ne kawai shi yasa baiyi kuka ba."
"Allah ni nagaji da shan nonon nan har zafi yake min fa."
yace "Yi hakuri muje na hura miki shi zai daina zafin, muje na gani, idan ya daina sai ki bashi ya sha."
yayi hanyar side 蓷in Ummi, na 蓷aga kafa zanbi bayan sa, sai naji tari cikin 蓷akin Ya Masa'ud kofar 蓷akin na tura ina fa蓷in
"Ya Masa'ud wannan irin shakewa haka kasha ruwa mana ko..."
nayi maganar ina leka cikin 蓷akin,
cak na ha蓷e ye ragowar maganar tawa ganin ba Ya Masa'ud 蓷in bane Ya SALEEM ne yana dafe da kirjin sa, ina sako kaina idanunmu ya sarkafu da juna, da sauri na janye nawa
baya nayi da sauri nabi bayan Ahmad...
muna shiga ya zauna kan kujera na zauna gefen sa,
yaja riga ta sama ya ciro nonon cikin bra ya 蓷aura shi kan kafa ta, yasaka masa cikin baki yaleko fuskarsa yace
"Sha a hankali bada zafi ba."
hannun na ya ruko ya ha蓷e cikin nasa,
ya dube ni tare da fa蓷in
"Kyakkyawa ta gobe zamu koma ko."
ido na waro nace "Gobe kuma." kai ya gya蓷a yana murmushi baki na turo nace
"Ni da zan yi wata uku." yace "Wata uku? ina ban isa ba, in kin da蓷e kiyi sati 蓷aya, gobe ni zan koma akwai abin da zanyi sati 蓷aya zakiyi kuma kinci kwana biyu a ciki."
"Haba My sati 蓷aya yaushe naje na yi ziyara har Dass fa zani, ni da nake so ma na wuce har Maiduguri garin su Ummi, sati 1 ai ba zai min ba."
"Kidai je Dass amma banda Maiduguri kibari zamu je musu na musamman,sati 蓷aya babu kari, bari naje naga gari."
yayi maganar yana mike wa.
nace "Nidai sati 1 ya min ka蓷an,wata 蓷aya zanyi."
yace "Ni dai natafi ganin gari."
"Idan ka 蓳ata babu ruwa na." waje yayi yana dariya da fa蓷in
"Idan har na 蓳atan ke zaki fara nima na." bayan sa nabi lokacin har yayi waje da sauri ha蓷e da sassarfa na iso in da yake naruko hannunsa ina dariya nace
"Ko neman ka bazan yi ba idan ka 蓳ata."
shima dariyar yayi tare da jan kumatu na yace
"To sake ni naje na 蓳atan." kafa蓷a na make ina kwantar da kaina a kafa蓷ar sa nace "A'a to ai ina son ka idan da bana son ka ne sai na barka ka tafi kaje ka 蓳atan."
kiss ya manna min a gefen fuska a hankali yace
"Ko zamu tafi tare ne Allah nayi missing 蓷in ki."
dasau ri na 蓷ago kai na ina kokarin barin gurin da sauri ya ruko hannun ya janyo ni yace
"Muje ni?." kai na girgiza ina dariya nace "Jeka kawai." "Zo kiji wani magana." yafa蓷a yana kokarin ha蓷e jikin sa da nawa, yayin da hannunsa ke sarkafe cikin nawa dukkan mu dariya muke ina 蓷ago wa muka ha蓷a ido da Ya SALEEM,dake tsaye jikin motar sa da waya kare a kunnen sa da alama waya yake.
kai na nakawar tare da mai da dubana kan Ahmad nace "My ina fashin salla fa."
"Zo muje na gani da ido na."
da sauri na fizge hannuna na juya ina yi masa dariya na koma ciki.. a
蓳angaren Ya SALEEM kuwa da sauri ya shige motar sa ya bargidan da mugun gudu kamar zai tashi sama....

Washegari da safe Ahmad da Uncle Mahmood da iyalen sa suka juya, sabo da ai kin sa.
washegari nima na tafi Dass ni da in da Ya Masa'ud da Fauzan da Nusaiba suka yi min rakiya.
ranar da muka isa Dass nasha kuka gani na 蓷akin Inna ta bata nan ciki.
na zaga gida jen 拼an uwa da abokan arziki tun da nazo muna yare da kawata Rabi da yanzu 拼a拼an ta biyar,
ranar da zamu dawo Bauchi ta raka ni lambun Baba na lambu, muka same sa yana ta ai kin ban ruwa wa kayan lambun sa,
ko da ya ganni bai gane ni ba sai da Rabi ta tuna masa ni.
yace "Allah sarki HAMDAH kece kika zamo haka sam ban gane kiba."
nayi murmushi bamu bar gurin ba sai da muka tuno da da na cire mayafi na nasha 蓷ammara na kar蓳i tiyo nayi ta bin layi layi ina zubawa shukan ruwa, cike da nisha蓷in tuno da baya.
ku蓷i na bashi masu yawa nace ya kara jari da su.
yayi ta min godiya yacire min kayan miya yacika min babban laida da su yace naje na sha miya..
Rabi da Mamar ta duk sai da nayi musu alkawarin, musamman Rabi da naga kalar yaruwar da take ku蓷i masu yawa na bata nace taja jari da su tasami abin dogaro da kai ita da 拼a拼an ta, nakuma bada ku蓷i domin a sasu a makaranta dan duk basu makaranta kuma sun fi su Naseem girma,
muka juyo Bauchi..
ranar da na cika sati Ahmad yakira ni wai sai dai na taso yau nace
dan Allah ya barni na kara wani satin.
da kyar ya amince nayi kwana goma, shima 蓷in sai da ya ha蓷a da Ummi da kanta ta shirya mana kayan mu, ta sa aka kai mana cikin mota.
Ya Masa'ud ne ya shigo ina gyara mayafi na Ummi tana ta cewa nayi na fita kada muyi tafiyar dare, kada na bi na su Aunty Rafee'at mu 蓳ata lokaci.
hannun su Naseem ya kamo yace
"Wai ku zo." ya janyo hannunsu har sun kai bakin kofa nace
"Ya Masa'ud wake kiran su?."
"Ya SALEEM ne." yayi maganar suna fita daga parlour'n.
da sauri na bi bayan su Ya SALEEM 蓷in yana tsaye jikin motar sa su kuma suna daf da isa in da yake.
sauri na kara na iso su narike hannayen su tare da janye su nace
"Ya Masa'ud kar ka kaisu sauri muke."
sai na juya gurin mota na bu蓷e na saka su ciki nima na shiga na mai da murfin motar na rufe.
yabi motar da ido.
su Bappa suka fito da duk mutanen gidan in da su Bappa suka shige motar da suka zo ciki.
Ummi tazo gefen da nake ta bu蓷e ta mika min Ahmad tana yi mana fatan isa gida lafiya,
muka yi bankwana da 拼an uwa har muka fita yana nan tsaye a gurin..........!
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 36
Chapter 80 · 0% Book details