Sashe 34
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wane ne AHMAD?......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:56 - Ummi Tandama馃槆: Ina fita daga cikin motar na shige cikin asibiti, batare da na jira fitar sa ba,
yabu蓷e wa su Nasmah yaruko hannun su suka biyo baya na, a kusan tare muka shiga cikin parlour'n asibitin.
cike da girmamawa ma'aikatan asibitin suka shiga yi mana maraba da zuwa,
direct office 蓷in Dr ya nufa bayan yace nazo mu shiga.
kamar bazan bisa ba har sai da yakai bakin kofar office 蓷in kafin na biyo shi,
Dr na ganin mu ya mike da sauri yana amsa sallamar da Ahmad yayi.
Dr yace "Barkan ku da zuwa bismilla."
yanuna mana kujeru biyu da suke fuskantar juna wan da suke gaban table 蓷in sa, sai da muka zauna kafin shima ya koma mazaunin sa,
bayan gaisuwar da ya mika mana cikin girmamawa kana ya shiga yiwa su Naseem da suke like jikin Ahmad wasa.
Dr ya dubi Ahmad yace "Rankashida蓷e an shirya za'a iya gudanar da aikin yanzu?."
yace "Eh." batare da 蓳ata lokaci ba Dr ya kirawo wasu Nurse's biyu mace da na jiki, in da macen taja jini na namijin kuma yaja nasa.
muna nan zaune can da 蓷an jimawa suka dawo da Result 蓷in test 蓷in,
suna mikawa Dr suka fita, Dr yashiga bu蓷e takardun, shiru yayi tare da duban mu dukkan mu kana ya kuma mai da idanunsa kan takardan,
da sauri Ahmad da gaba 蓷aya yanayin sa ya sauya a 拼an sakanni yace
"Yaya dai Dr me ke faru!?." yayi tambayar da yanayin shiga damuwa, jim ka蓷an Dr ya 蓷ago da murmushi yadube mu yana fa蓷in
"Komai dai-dai babu wata matsala."
Ahmad ya sauke wani dogon numfashi kana ya mike tsaye fuskantar sa 蓷auke da murmushi mai bayyana zallan farin ciki, Dr ya mika masa hannu yana fa蓷in
"Allah ya sanya alkhairi yabada zaman lafiya."
da sauri yace "Amen amee ameeeeeen ya rabbil izzati."
ya mikawa kowa result 蓷in sa.
har gurin mota Dr ya rako mu sai da muka shige mota sannan ya koma ciki.
yaja motar muka fice daga harabar asibitin.
har lokacin fuskarsa sa na bayyane da zallar jin da蓷i da farin ciki,sai zuba murmushi yake. niko lokaci zuwa lokaci sai na ja karamar tsaki dan acike nake tam.
ya juyo gefen da nake ya dube ni da murmushi kana ya mai da idanun sa kan titi yace "Kyakkyawa ta kin ji albishir mai da蓷i ko, ina cikin farinciki sosai da kika sami kyakkyawar sakamako a kaina, ina da tabbacin zaki da蓷a samin nutsuwa dajin inganci lafiya ta,
baki ji yan da naji ba 蓷azu da Dr nan yayi shiru bai fa蓷i result 蓷in ba yana kuma kallon mu,
tunani na 蓷aya ace nine keda wata matsalar shike nan nasan baza a bani ke ba, niko ban damu ace kina da wata matsala ba ahaka nake so kuma zanyi rayuwa da ke."
annurin fuskarsa yakuma fa蓷a蓷awa sannan ya kuma dubana yana fa蓷in
"Kyakkyawa ta bazakiyi farin ciki da jin result mai da蓷i ba dajin ingancin lafiya ta."
baki na murgu蓷a nace "To ni inaruwana da wani ingancin lafiyar ka, mutum da lafiyar sa an sa yaje an wani 蓳ula masa jiki akarin banza, ."
nayi kwafa ina kawar da kaina gefe.
da sauri yace "Yihakuri Madam na tabbatar kina da lafiya dan kisan lafiya ta yasa mukaje asibitin ayi min afuwa a gafarce ni, juyo ki kalle ni ki tabbatar da gaskiya ta kinji kyakkyawa ta."
da蓷a kawar da fuskata nayi ina cuno baki gaba ha蓷e da murgu蓷a masa bakin,
murmushi mai sauti yayi yana leko fuskata... awani katon ShopRite ya tsaya yajuyo gefen da nake yace
"Kyakkyawa ta sauko mu shiga."
ko kallo bai ishe ni ba bare yasa ran amsawa ta.
tare da su Naseem suka shiga can suka fito niki-niki da kayan ciye-ciye...
Muna isa gida tun kan ya karasa dai-dai ta parking nakai hannu jikin matfin motar zan bu蓷e najita gam, sai da ya dai-dai ta parking 蓷in batare dana dube sa ba nace
"Bu蓷e min." nafa蓷a a takaice,
jin yayi shiru baiyi magana ba ya sani juyowa gefen da yake a kufule, karaf muka ha蓷a ido da sauri na janye ido na, shiko numfashi ya sauke tare da fa蓷in
"kin ki fa蓷a min in da kike so ayi shagalin bikin mu."
"Da zai fi maka karike tambayar ka kadai na dami na da ita, danni babu abin da zai kai ni gurin wani biki."
ya ce "Shike nan an daina damin ki duk yan da kike so haka za'ayi,
wai duk wannan lallen wani akayi kai gaskiya naji da蓷i na, amma yayi kyau sosai fa, shine ba'a fa蓷a min nabada ku蓷in lallen ba bayan an san hakki nane, kawo na kara gani dole ma na biya ku蓷in sa."
yakai hannu ya kamo nawa yana cigaba da fa蓷in
"Kice zan sha kallo gobe amma bari na fara tun yau."
da sauri nayi yunkurin fisge hannu na jin wani irin shock lokaci goda ya sarga min, sai dai yan da ya rike hannunan ban sami damar iya fizge wa ba.
"Sake min hannu Malam kabu蓷e min kofa nafita." nafa蓷a ina ta kiciniyar kwatar hannun nawa. yace "To naji amma muga wayar ki."
"Adalilin me zan baka waya ta?."
"Aro zaki bani yanzu zan duba abu na baki."
gyara rukon wayar nayi a 蓷aya hannu na na 蓳ata fuska nace "Ka sakar min hannun kakuma bu蓷e min kofa."
numfashi ya fesa yajuya baya ya dubi su Naseem gaba 蓷aya hankali su na kan kallon katun 蓷in da ya saka musu a wayar sa tun fitar su daga ShopRite 蓷in nan.
kana ya dawo da kallon sa gare ni a hankali ya蓷an rankwafo in da nake har ina jiyo kamshin sa sosai, idanu ya lumshe tare da kuma bu蓷e wa a kaina, da sauri na rumtsa idanuna ganin yana ta kokarin saka nasa cikin nawa, ga yan da yamatso ni sai nake jin jikina yayi min nauyi wani abu mai kamada kasala nata kokarin ziyartata,
"Ka sake min hannu ka bu蓷e min kofa." nayi maganar cikin 蓷an 蓷aga sauti yayin da idanuna ke rumtse.
yace "Zan sake ki zan kuma bude miki bayan kin bani aron wayar ki."
da sauri na mika masa wayar dan yana yin yanata da蓷a shiga ta.
ya amshi wayar tare da sakar min hannu, a tare muka saki numfashi mai sauti, nayi saurin gyara zamata na matsa tajikin kofa sosai.
shima zaman nasa ya gyara kana yashiga latsa wayata daga bisani ya蓷au 蓷ayan wayar sa shima ya daddanna sannan ya mika min wayata yana fa蓷in
"Na biya ku蓷in lallen da aka tsara min 蓷in nan."
yana rufe baki kuwa saiga shigowar alat na 1 million.
fuska na yamutsa, shiko murmushi yayi tare da bu蓷e min kofar, nafita da sauri ina tafiya ina kunkuni,
bayan na yabi da murmushi har na 蓳acewa ganin sa, yafito ya bu蓷ewa su Nasmah yace musu su shiga ciki shi bari ya tsaya yayi salla dan lokacin ana kiran sallar magriba...
Ina shiga na tadda su Aunty Nasiba natakan ai ki sukayi min barka da dawowa na amsa inayi musu sannun su da aiki.
koda na haura sama kayan jikina na narage sannan na fita na shiga 蓷akin da su Hajiya Lubabatu suke, tana ganina tace "Yanzu nake kan maganar ki yauce rana ta karshe ga sauran kayan ki da yawa ga su dai na ha蓷a kar蓳i kisha yanzu cikin dare kya karasa sauran."
tamika min cup mai ha蓷in magunguna ciki, na karba ina yamusa fuska na sha nan ta sani na kwa蓳e kayana tashiga mulke ni da wasu sinadaran,
har wajen karfe biyu na dare idanun mu biyu dan a daren akayi min gyaran gashi,
bamu muka kammala komai ba sai wajen karfe hu蓷u na asuba bayan ta wanke ni da ruwan turare nan na wuce 蓷aki na,
nafa蓷a gado dan gaba 蓷aya idona rufewa yake sabo da tsabar bacci,
na gyara kwanciya ta ina kunkuni kasan raina
"Haka kawai a hana mutum bacci akan karin banza."
batare da 蓳ata lokaci ba bacci yayi awon gaba da ni....