Sashe 44
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan kwana biyu yau ta kasan ce ranar asabar,
da safe ina zaune a 蓷aki ya shigo cukin 蓷akin cikin shiga ta alfarma yayi kyau sosai ga annurin fuskar sa da ke abaytane mai karawa fuskarsa kyau,
ya karaso ya zauna a gefe na,
plt 蓷in da ke gabana mai 蓷auke da kayan fruit mai sanyi ya kai hannu ya 蓷au fork 蓷in da nake ci da shi ya 蓷iba ya kai bakin sa, ido ya numshe yana taunar sa sai kuma ya bu蓷e idon a kaina yace
"Kice kayan da蓷i kike ci shine kika 蓳oye a 蓷aki kika barmu can parlour Babu ko 蓷an tayin nan ma."
fuska na yamutsa a kasan raina nace
fruit 蓷in ne shine kayan da蓷in."
"Kayan da蓷i ne mana baga shi kin 蓳oye saboda kar muci ba."
ido na蓷an waro dan banyi zaton maganar tawa ta fito ba sai kuma na ta蓳e baki.
ya 蓷ibo fruit 蓷in ya kawo shi saitin baki na yace "Bu蓷e baki na sami kyakkyawa ta."
fuska na kawar ina tura baki gaba, murmushi mai sauti yayi yace
"To ni saka min gashi na bu蓷e baki na."
ya bu蓷e bakin wanda jerarrun fararen hakora sukayiwa kawanya ciki, harshe mai taushi yakara da蓷a masa kyau gwanin burge wa.
fuska na 蓳ata na kai hannu batare da na 蓷au fork 蓷in da ya ci da shi ba na蓷au yankakken ayaba na kai bakina, zaman sa ya gyara da kyau ya janyo ni jikin sa, hannayen sa duka biyu ya saka ya tallafo kaina da kyau in da bazan iya kwatar kaina ba,
da sauri na rufe idanuna ganin yana kokarin jefa fitanannun idanun sa cikin nawa,
saukar lips 蓷in sa naji kan nawa kafin nayi wani yunkuri sai jin 蓷umin harshen sa nayi cikin bakina,
a hankali cikin wani irin salo yake juya harshen sa cikin bakina, a sannu yashiga tsotsar ayabar ha蓷a da harshe na, wani irin fitinannen numfashi yake fiddawa da sauri da sauri ya 蓳ata tsawon mintu goma a haka, sai da ya tsotsi ayabar nan ta narke duka ya shanye ta. kana
a hankali yazare bakin sa a tare muka saki numfashi dukan mu,
baya nayi na jigina da jikin gado tare da hararan sa dan naka sa magana,
shiko murmushi yayi tare da kashe min ido yana mai jan numfashi da kyar yana mammatse fitinannun idanun sa da suka sauya kala, baki na turo gaba na kawar da kaina gefe.
a hankali ya shafo gefen fuskata yace "Kin wa hajiya alkawarin zaki je ranar weekend sai kirana take tun sassafe."
shiru nayi ban ce komai ba, dan jiya nima ta kira ni nace mata zamuzo ranar asabar ko lahadi.
yace "Sai ki tashi ki shirya ki cika alkawarin da kika yi mata muna jiran ki a kasa."
ya mike tare da sumbatar goshina ya juya yayi waje.
numfashi na sauke a hankali na mike na fa蓷a bathroom.
cikin minti 25 nagama shiri nafito na same su a kasa, ban ko kalle sa ba duk da tulin kallon da yake ta aika min da murmushin sa mai bayyanar da ainahin kyan fuskarsa, nayi waje suka biyo ni yana fa蓷in
"Ba jira ne Madam?."
nam ma ban tanka shi ba.
har muka shige mota yanata zolaya ta da jana da wasa wani bin,
idan yayi abib dariya sai na sinci kaina da yin murmushi amma a蓳oye bana bari ya gani.
a haka muka isa gidan.
Yana dai-dai ta parking ya dube ni tare da ruko hannuna ya matse cikin nashi, ya蓷an rankwafo ya sauke min kiss kan kumatu sannan ya 蓷ago,
fuska na 蓳ata na turo baki gaba
murmushi yayi ya蓷an ja lip 蓷in na ka蓷an cikin kasa da murya yace
"Idan kika turo shi gaba kyau kike karawa, kamar nayi ta tsosa."
hannun sa na bige ina murgu蓷a bakin
拼ar karamar dariya yayi yace
"To ai hakan ma duk kyan yake kara mi."
hannu na yarfe nace "Ni ka kyale ni."
dariya ya kuma har yana tafa hannu.
sannan yace "Ni zan juya daga nan zanje wani guri idan kun shiga kice wa Hajiya zan dawo zuwa anjima."
ban amsa shi ba nayi sauri na bu蓷e motar nafita, su Naseem suka biyo ni.
Da sallama nashi cikin parlour'n kamar rannan mutane ne tam ciki,
yau kam ina yin sallama suka amsa har da yi min sannu da zuwa,
wasu 拼ammata guda biyu suka dube ni da murmushi suna fa蓷in
"Sannu da zuwa Aunty HAMDAH matar Yaya Ahmad."
da sauri sauran 拼an cikin parlour'n suka waigo, wasu na fa蓷in
"La itace HAMDAH mai *HAM'NAS* Co Petroleum Nigeria Limited."
wasu daga cikin su suka basu amsa da fa蓷in "Eh fa itace."
nan suka shiga yimin sabuwar gaisuwa.
murmushi nayi ina fa蓷in "Sannun ku."
wata dake gefen su tana ai kin danna waya ta蓷ago taja dogon tsaki tamike tabar cikin parlour'n, da mamaki nabi bayan ta da kallo, inata son tuna in da na ta蓳a ganin ta,
cikin kankanin lokaci na tuna anan gidan na santa ranar da na fara zuwa, itace wacce ta yi mana iso gurin Hajiya.
maganar 蓷aya daga cikin 拼ammatan nan naji tana fa蓷in
"Bari nayi miki magana da Hajiya."
nace to. ta shiga jim ka蓷an ta fito tace "Kishiga tana ciki."
naja hannun su Naseem..
nayi sallama bakin kofar daga ciki ta amsa a hankali na shiga ina mai kara yin wani sallamar.
tana hakimce kan wani tattausan dadduma ta kishin gi蓷a da wasu filulluka na alfarma.
fuska ta fa蓷a蓷a da murmushi tace
"A'a manyan baki ne haka, sannun ku da zuwa ku karaso nan ga gurin zama."
ta nuna min gefe da ita.
na karaso na zauna tare da gaishe ta ta amsa tana washe baki da shafa kan su Nasmah.
tace "Ina shi Ahmad 蓷in?."
nace "Yace nace miki zai dawo anjima yatafi wani guri ne."
kai ta jinjina ta mike zaune.
hira tari jana dashi, niko sai binta da murmushi nake wani bin kuma na amsa mata, ina mai jin nauyin ta.
har aka kira sallar azahar muna zaune tana ta jana da hira, na 蓷an muskuta nace mata zanyi sallah.
tace nashi ga bayin nan cikin 蓷akin,
bayan nayi al'wala na fito na tarar bata 蓷akin har da su Naseem, nagabar da salla, ina zaune ina tasbihi ta shigo wata na biye da ita da tray mai dauke da kayan abinci, ta dire a gefe na sannan ta fita.
Hajiya ta zauna tana fa蓷in
"Yaran nan sun sami 拼an uwan su yara suna can suna ta kan wasa."
murmushi nayi nace
"Ai su Naseem akwai son wasa."
tace "Yaran kenan ai kai babba wace wasa zaka tsaya yi, ai sai dai in akwai wasan nera to ka蓷ai zaka tsaya kayi shi."
"Uhm." kawai nace badun da fahimci karin maganar nata na karshe ba.
tray'n abin cin ta tura min gabana tace naci.
蓷an sakurar abincin nayi dan bana jin yunwa, na tura tray'n gefe ina fa蓷in
"Nagode."
tace "Nayi zaton zakici da yawa dan gidan nan babu ka蓷an komai mai yawa ne."
"Nakoshi ne."
nafa蓷a a takaice tare da yin murmushi..
Zaman ta ta gyara da kyau kana ta蓷an sunkuyo in da nake a hankali ta soma magana
"Ai ita kogi bata ki yayyafi ba komi akwai 蓷in ka zaka so kari, ko ba haka ba?."
kai na gya蓷a ina cigaba da murmushi bawai kodun sanin inda batun nata ya dosa ba.
baki ta kuma washewa tana mai jinjina kai kana ta da蓷a gyara zaman ta
kana a hankali tace
"HAMDAH."
takira sunaan, na amsa tare da duban ta jin yanda ta kira sunan nawa a sama, tace "Kuna lafiya dai babu komai ko."
kai na gya蓷a ina mai kuma amsa sabuwar gaisuwar nata.
ta mike ta fita jim ka蓷an ta dawo, 蓷auke da plt ta dire a gabana,
ta ce "Ki ci wannan wata kila zai fi miki sauran." kallon plt 蓷in nayi tare da yin
murmushi dambun naman kaza ce a ciki sai tashi da kamshi yake,
nace "Nagode."
蓷an shiru tayi ta蓷an waiga gefe da gefe kamar mai duban wani abu sai kuma ta kuma mai da hankali ta kaina cikin yin kasa da murya tace
"Akwai maganar da nake so muyi yanzu mai mahimmanci ne za蓳i kuma a gare ki, moriya da amfanuwa duka."
kai na jinjina ina mai sauraren ta.
tace "Shi arziki kogini idan ka yi tsayuwan daka wajen niman sa samun sa bazai ta蓳a baka wuya ba,
kina da ku蓷i kin san da蓷in su na tabbata ayanzu irin su dubu idan zaki samu ba zaki ki son su ba."
shiru nayi ina sauraran ta cikin rashin fahimtar in da batun nata ya dosa.