Sashe 73
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hospital
Dr Mukhtar ne zauna cikin offece 蓷in sa, kamar daga sama yake jiyo hayaniya cikin asibitin,
da sauri ya mike ya fito, sai ganin 拼an sara suka yayi cike a cikin parlour'n asibitin shi, ko wannen su daga mai wuka sai mai adda sai walkiya suke, suna fa蓷in
"Ina likitan yake."
ido ya wawwaro cike da tsoro yace
"Bayin Allah lafiya?."
wani bakware ne yayi kansa da adda yace "Na sassare ka idan ka kuma mana tambayar da bata gamshe mu ba, kai ne likitan?."
kai ya gya蓷a jikin sa na 蓳ari.
yarinyar da suke tare da ita ya janyo ta yace
"Kasan wannan?." Ido Dr Mukhtar ya kura mata yana ta son tuno in da ya ta蓳a sanin ta.
mari 蓷an saran yayi masa da adda a fuska da karfi yace
"Ka gane ta?."
a gigice yashiga gya蓷a masa kai dan marin yasa shi tuno ta da sauri.
yace "Eh..Eh.. na gane ta."
murmushi bakwaren yayi yace
"Ai da har na soma tunanin nasa yara su ankarar da kai su tsastsaga min kai."
fuska bakwaren ya murtuke yace
"Ina 蓷ana da ta zo ta siyar muku da shi anan, sabo da ku kananun 拼an isaka ne shine zaku kar蓳i 蓷ana ku bata ku蓷i, zan nuna muku naku iskancin ka蓷an ne idan 蓷ana bai fito ba duk wan da yake da hannu kan lamarin sai na bubburma masa wuya."
da sauri Dr Mukhtar yace "Wlh billahil lazi baya gurina yana gurin wata ne."
kwashe sa wani yayi yaka蓷a keyar sa yace
"Wuce muje ka nuna mana in da take."
suka tasa shi gaba suka 蓷aura shi kan mashinan da suka zo da shi,
gidan su Raliya suka fara zuwa kasan cewar bai san gidan Na'ima ba.
suka raki sa'a Raliya tana gida, yace musu da tare suka zo suka kar蓳i yaron shi bai san gidan ta ba ita tasan gidan ta.
nan suka saka Raliya ita ma gaba bayan sun gama gwaza mata mari.
suna zuwa gidan Na'ima mai gadi ya shaida musu ba ta nan,
Raliya ta kira ta a waya tace mata tana cikin gidan su SALEEM, nan suka 蓷au hanyar gidan...
koda suka zo shiga gidan ganin su da makamai sai security suka hana su shiga gidan...
jin bayani ya a waje da karar wasa wukake da adduna yasa muka fito dan ganin me ke faruwa,
jin abun da 蓷an saran nan yake fa蓷in
"Wlh sai ya sassare ta idan bata fito masa da 蓷an sa ba."
yasa Abbu cikin rashin fahimta yace wa security su bar sa shi ya shigo yaji gurin wa yazo."
tare suka shigo da Raliya da yarinyar da yake ta janta, da kuma Dr Mukhtar.
ido Na'ima ta cicciro cikin tsananin tsoro da firgicin ganin yarin yar da ta kar蓳i yaro a gurin ta tayi karyar cewa ita ta haife sa,
ga kuma Raliya da Dr Mukhtar..
Abbu yace
"Gurin wa kuka zo a gidan nan."
bakwaren ya dubi yarinyar cikin muryar 拼an iska da suka gama holewa da kayan maye yace
"Bazaki nuna ta ba sai na daddatsa ki."
da sauri yarin yar ta 蓷ago hannunta na rawa tashi nuna Na'ima tana fa蓷in
"Gata nan ita ce wannan."
baki ya karkata cike da rashin mutumci yace
"Okay 蓷an nawa kenan wannan dan tsabar rashin daraja da kika san bazaki iya haifa ki rike ba shine bazaki kawo min shi ha, ance miki ni abin kunya dami na yayi zan kaiwa tsohuwa ta ta rike min shi, taho nan yaro nine ubanka."
ya miko hannu zai ruko hannun 蓷an da ke hannunta.
cikin rashin fahimta kowa ke kallon su Abbu yace
"Me kake nufi kana nufin kace shi wannan 蓷an naka ne?.鈥?
yace "Eh mana 蓷ana ne mana."
Abbu ya jinjina kai cike da al'ajabi yace
"To 蓷an dakata ka蓷an." wayar sa ya daddan na yakira lambar Ya SALEEM yana 蓷agawa Abbu yace
"Duk in da kake duk abun da kake kabari yanzu yanzun nan kazo ina neman ka."
daga cikin wayar Ya SALEEM yace
"Gani nan kusa da gidan ma."
yana kashe wayar mutar sa tana karaso wa nakin kofar gidan,
ganin cincirindon kwarawa 拼an tsara suka ha蓷e da hukuma a kofar gidan su, yasa shi fita cikin motar da sauri yanufi cikin gidan.
yana sa kafa cikin gidan muka ha蓷a ido da shi.
cak ya ja ya tsaya yayin da zuciyar sa tayi wani irin tsalle har sai da yakai hannunsa ya dafe kirjin sa da sauri.
niko cikin hanzari na janye idanuna a kansa, yayin da naji kirji na yayi wani irin bugawa..
Abbu yace "Ka tsaya kuma ka karaso mana kai muke jira."
a sannu ya shiga 蓷aga kafar sa har ya karaso gurin.
Abbu ya dubi Ya SALEEM da kyau yace
"Kasan wannan?." ya nuna 蓷an saran
kai ya girgiza batare da yace komai ba.
蓷an saran cikin yanayin Muryar maye yace "Ai da ma bai Sanni ba, kamar yadda nima ban san shi ba, kamar dai yadda ban san wannan matar da ta siya 蓷ana ba."
ya karashe maganar yana tanga蓷e da 蓷aga addan da ke hannunsa sama yana nuna Na'ima da shi.
Abbu ya girgiza kai kana yace
"To kaji wai 蓷an ka 蓷an shi ne, dama nace kazo ya fa蓷a a kunnen ka bazai bamu sako mu fa蓷a maka ba."
sai a lokacin Bappa yayi magana dan sai yanzu ya fahimci in da batun ya dosa, yace
"Kai yaro kace 蓷an ka ne wannan ta ya aka yi ya zamo 蓷an ka bayan ga uba da uwan yaron anan?."
mari ya kai wa yarin yar yace
"Fa蓷a musu yan da kika yi kika siyar min da 蓷ana, a miko min shi na tafi ina da shara yau."
duban ta Bappa yayi yace "Ke yarin ya ya akayi haka, da gaske 蓷an sane?."
hawaye ta shiga share wa tana jan hanci tace
"Eh 蓷an sa ne, dama..dama..dama lokacin ina da ciki ne da zan haihu shine iyaye na suka kore ni suka ce ba a gidan su ba, shine naje asibitin wannan."
ta nuna Dr Mukhtar dayake ta tsilli-tsilli da ido,
kana ta cigaba da fa蓷in "Shine na haihu sai wa蓷an nan suka kirani."
ta nuna Na'ima da Raliya sannan ta cigaba
"Shine suka ce suna son 蓷an in dai yadda shi zan yi, shine wannan ta bani ku蓷i ta kar蓳e sa."
ta karasa maganar da nuna Na'ima.
Bappa ya dubi Dr Mukhtar ya sunkuyar da kai kasa yace
"Abun da ta fa蓷a haka ne shin a asibitin ka akayi haka?."
Dr Mukhtar ya shafa gefen fuskar sa daya kunbura in da bakwaren ya ya mare sa da adda, ya gya蓷a kai tare da fa蓷in
"Eh haka ne a asibiti na ta haihu kuma ni na kar蓳i haihuwar, kuma wannan shine 蓷an."
ya nuna 蓷an dake rike hannun Na'ima.
salati kowa ya sake cike da 蓷inbin mamaki, masu tafa hannu suna tafa wa masu salati suna yi.
Abbu ya dubi Na'ima yace "Mika musu 蓷an su."
jiki a sanyaye cike da taren jin kunya ta tura musu 蓷an.
bakwaren ya ja hannun 蓷an yana fa蓷in
"Taho nine nan uban ka, ke kuma wuce muje ko na tsastsaga ki anan."
ya ka蓷a keyar yarin yar suka fita,
yaja 拼an uwan sa 拼an sara suka yi gaba.
Dr Mukhtar ma yaja kafa ya fita tsimi-tsimi Raliya ta bi bayan sa...