← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 93

Sashe 54

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Yau yakama Ahmad zai dawo gida na,
tun da yamma na shiga kitchen domin na shirya masa abinci da kaina, dan aduk san da nayi masa abinci da kaina yarka santi da nuna yabawa sai ya da蓷e yana yaba min.
sai daf magriba na gama nashiga wanka, ina fita na na saka kaya na haye kan sallaya,
kasan cewar nayi al'wala.
bayan na idar da sallah mikewa nayi na je na 蓷au waya ta, na lalu蓳o number sa, ganin har magriba tayi bai iso ba, iwar haka ai ya da蓷e da zuwa gidan.
har na dannawa number sa kira sai na koma na she, na aje wayar na cigaba da wani da muwa.
har aka kira sallar isha nagabatar, har wajen misalin karfe koma saura kwata bai iso ba.
sai naji duk babu da蓷i nakuma ji ina son sanin dalilin daya tsayar da shi har wannan lokacin.
a sannu na turawa number sa kira,
wayar tayi ta ring ba'a 蓷aga ba har ta yanke.
a hankali nakuma mai da kiran, shima har na fidda ran daga kiran sai na ga an 蓷aga, shiru na yi banyi magana ba,
daga can cikin wayar najiyo muryar Rasheedat tana yin sallama.
na amsa sallamar tare da fa蓷in
"Ina yini Aunty Rasheedat ya gida."
murya 蓷auke da murmushi tace
"Lafiya lau HAMDAH ya yarana suna lafiya, kifa蓷a musu ranar weekend zan zo na 蓷auke su."
nace To.
dariya ta yi tace
"Kingan shi shiru bai iso ba ko, kinyi tunanin na rike miki shi ne? to babu ruwa na, in yazo ki titsiye shi ya fa蓷a miki in da yaje yakai dare dan nima yanzu na ganshi, ya dai shiga wanka yanzu, zaki ganshi yanzu insha Allah dan nasan wannan 蓳arin jikin da yake alla-alla yake ya isa gare ki."
murmushi nayi cike da jin kunya nace
"A'a wlh nafi zaton yana wajen ne ma."
cike da zolaya tace "A'a fa蓷i gaskiya dai."
da sauri nace da ita "Sai da safe Aunty Rasheedat."
dariya tayi tace "To Allah ya kai mu..........!

25

Muna zaune a parlour muna kallo, har su Nasmah sukayi bacci na kwashe su na kaisu 蓷aki,
sannan na dawo parlour'n na zauna.
tun daga step's najiyo takun sa ha蓷e da kamshin sa, da sauri na waigo, karaf muka ha蓷a ido muka sakar wa junan mu murmushi.
yakaraso ya zauna kusa da ni tare da sumbatar kumatu na yace
"Bakiyi bacci ba."
kai na gya蓷a sai kuma na turo baki nace
"Ina ka je kayi dare?, Aunty Rasheedat tace min ita ma yanzu ta ganka."
yace "Zan ce naje gurin wata budurwa ta shine ta rike ni nayi dare."
kaina na kawar tare da 蓷aga hanci sama.
yace "In fa蓷a miki tarika miyin da蓷a蓷an kalamai shiya sa nayi dare a gurin ta."
"Ya isa."
na fa蓷a ina mike wa tsaye na sa kafa zan bar gurin, da sauri ya ruko ni ya janyo ni nafa蓷o jikin sa, sai ya rungume ni.
dariya sosai yayi, fizge jikina nashiga yi ina fa蓷in
"Ni ka kyale ni ka tashi ka koma gurin ta kaje can kaci gaba da jin zantuka masu da蓷in."
dariya ya kuma yi yace
"A'a ina kuma zakije tun bangama baki labarin yadda hirar tamu ta kasan ce ba."
kunnuwa na na toshe da hannaye na nace
"Bana bukata ka tashi ka tafi kaje kai da kake bukata kaje ka kara ji."
da kyau ya da蓷a rungumo ni cikin muryar dariya yace
"Sha kurumin ki Ahmad naki ne ke da Rasheedat kun maye zuciyar babu 蓷an 蓷igon gurbin da wata zata samu ta tsugunna, babu wacce naje gurin ta zance babu ita ba kuma za'a yi ta ba,
ma'aikatan kamfanunnukan Alhaji na ne muka yi zama da su shiyasa na makara har dare ayi min afwa, ba zance naji ba."
baki na ta蓳e nace
"Ni ina ruwa na ma idan gurin watan kaje, meye damuwa ta."
saida dariyar da yake yayi yazuba min ido kana hankali yace
"Akwai ruwan ki da kuma damuwar ki sabo da kina sona, ga kuma kishi na nan cikin idanuwan ki."
hannunsa na bige daya kai shi karkashin ido na nace
"Babu wani abu a tare da ni kada ma kaga na tambaye ka in da ka tsaya kayi tunanin wani abun ne."
yace "Haka ko?, to kalli cikin ido na kice bakya sona, ki kalli cikin kwayar ido na kice bakya sona, oya kalla ki fa蓷a yanzun nan."
kawar da kaina nayi na turo baki gaba nace
"Ni ka kyale ni."
dariya yayi sosai har yana buga kafa ya manna min kiss a kumatu ya 蓷ago tare da fa蓷in
"Aha yarin ya kina wasa, ni 蓷in fa bana wasa bane jarumi ne ni nan da kike gani."
baki na ta蓳e nace
"Jarumtar me?." yace "Na iya sace zuciya mana, Allah mai girma yaji tausayin bawan sa mai wahala da dakon so a zuciya da ilahirin jikin sa, ya amshi addu'a ta ya sa miki sona a zuciyar ki, kai gaskiya ni mai sa'a ne."
"Waya fa蓷a maka kadai na yaudarar kanka dan na tambaye ka in da ka tsaya,
ka laune maganar ta koma wani abu daban, kyale ni natafi na kwanta."
nayi maganar ina kokarin zame wa a jikin sa.
da蓷a rungumo ni yayi yashiga zolaya ta,har sai da yasani nayi dariya kana ya 蓷ago ni cak yayi cikin bedroom da ni.....

Washegari yau natashi da kewar ahalina, har da Mama mai awara,
ga ba 蓷aya bani da walwala yau, Ahmad yana cikin 蓷aki nafito parlour na zauna nayi jugum,
tabbas yau ina cikin kewar su sosai, Allah sarki Mama mai awara
"Ko tana ina?." nayi wa kaina tambayar, hawaye ne suka ciko ido na Allah sarki wata uwa Mama mai awara, tabbas bazan ta蓳a mancewa da ke a rayuwa ta ba, ke tamkar uwa ce gare ni.
ji nayi an dafa ni a hankali na 蓷ago na zuba masa ido, a sannu ya zauna a gefe na yaroko hannuna yace
"Me ke damin ki kyakkyawa ta?."
ido na lumshe tare da kuma bu蓷e wa sai na kuma rike hannunsa gam nace
"Family na ina jin kewar su, har da Mama mai awara matar data rike ni tamkar 拼ar data haifa, tayi min gata irin wacce uwa take yiwa 蓷iyar ta, badun ita ba awancan lokacin da na rasa raina nida abin da suke cikina, ta saida makwancin ta da duk wani abun da ta mallaka tabiya ku蓷i akayi min CS."
hawaye ne suka zubo min sai na yi shiru da maganar dan nasan zan iya fashewa da kuwa.
a hankali ya janyo ni jikin sa ya rungume, yashiga share min kwalla yace
"Kiyi hakuri babu abin da yake tabbata har idan ya zamo fararre, bagashi yanzu kina bada labari ba, yazama tarihi komai mai wuce wa ne har idan yazamana yana da mafari,
kishir ya gobe mukai mata ziyara."
da sauri na 蓷ago da murmushi yayin da hawaye ke ci gaba da sauka a idona nace
"Da gaske?." kai ya gya蓷a min shima yana murmushi,daci gaba da share min hawaye...
bai gushe ba har saida yaga ya sanya ni dariya...
Chapter 54 · 0% Book details