← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 93

Sashe 60

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Yana fa蓷in "Masha Allah Allahu Akbar ya iso duniya! 蓷ana ya iso!!."
yawani sake rungume shi yana juye cike da matsanancin farin ciki mara misal tuwa.
da sauri Dr ta mika hannu ta kar蓳i 蓷an dake ta faman calla kara tace
"Yi hakuri ranka shida蓷e bari a gyara shi, gashi ka 蓳ata jikin ka da jini, ka蓷an bamu guri mu kimsa shi da mamarsa zamuyi mata 蓷in ki wannan katon 蓷an naka ya karata dole sai munyi mata 蓷inki."
kai ya girgiza yana da蓷a leko fuskar yaron da ta ke kokarin mikawa nurse.
niko numfashin wahala nake ta sauke wa a raina inayiwa Allah godiya daya raba ni da cikin nan lafiya.
matso ni yayi gaba 蓷aya bakin sa yaki rufuwa ya damke tafin hannuna cikin nasa yace
"Sannu kyakkyawa ta Allah dai yayi miki albarka."
kai na rausayar gefe ina mai cigaba da sauke numfashi wahala.
kiss ya sauke min a goshi kana ya juya yafita sabo da maganar da likitar ta sake yimasa kan zasu fara 蓷in ki...
ya fito yana ta washe baki,
jama'a sai kallon sa suke ganin yan da yafito jikin sa duk jini,
da sauri Inna Wuro ta iso in da yake tana fa蓷in
"Ahmad ya haka ya jikin ka da jini."
baki ya da蓷a washewa bai damu da jinin dake jikin sa ba cikin sanananin tarin farin ciki yace
"Inna Wuro ta haihu kin ga babyn kuwa bakiji kukan sa ba?."
dariya Inna Wuro tayi tana fa蓷in
"Masha Allah Allah abin godiya, Allah yaraba su lafiya."
Ahmad yakasa zaune ya kasa tsaye bakin sa yaki rufuwa, mutane kuwa sai da蓷a kallon sa suke da jikin sa da ya 蓳aci da jini, da yan da bakin sa ya kasa rufuwa.
suna ta shan mamaki wai haihuwa aka yi masa yake ta irin wannan farin cikin.
wayar sa ya 蓷aga yana ta daddanna wa yama rasa wazai kira ya fa蓷a masa abin farin cikin nan.
Rasheedat yakira ya sanar mata.
ai ko batare da 蓳ata lokaci ba ta iso asibiti da katon akwati, kayan jarirai ne tam ciki, da sabbin jiga-jigan dogayen riguna masu tsadar gaske, da sauran abubuwan bukata wacce mai jego da baby ya kamata suyi amfani da shi idan akayi haihuwa.
ta bawa nurse tace a je a shirya baby, da maman baby,
suna shiga da akwatin.
ta rungume Ahmad tana tsallen murna.
suna tsaye aka fito da jaririn an shiyar sa cikin tsadadden saiti cikin wan da Rasheedat tazo da shi,
har ana rige rigen kar蓳ar sa sakanin Ahmad da Rasheedat da kuma Inna Wuro.
Karshe wa Rasheedat aka mika mawa dan gaban su ta wuce tariga mika hannu.
nurse 蓷in tace "Muna tayaku murna an sami 蓷a na miji."
Rasheedat tace
"Wayyo Allah masha Allah kawo shi kawo shi."
tana kar蓳ar babyn ta ciro ku蓷i masu yawa 蓷aurin 拼an 1-1k cikin jakar ta ta mika wa nurse 蓷in da ta fito da yaron.
tace tikun cin ta na sanar da abin da aka samu.
da sauri Ahmad yace wa nurse 蓷in
"Ya take tana lafiya dai babu wata matsala ko."
tace "Eh babu komai yanzu za'a wuce da ita 蓷akin hutu."
kai ya jinjina.
Rasheedat ko
ido ta kurawa yaron cike da matukar farin ciki da 蓷oki tace
"Wayyo Allah kyakkyawan yaro, wannan yaron da ala kama da ni zai yi."
dariya Inna Wuro tayi tana lefo fuskar yaron tace
"Tabatakallah masha Allah wannan katon yaro haka duk kai ka蓷an ka ka baje cikin kicin nan haka."
Ahmad yasaki dariya mai nuna zallar farin ciki ya mika hannu yace
"Kawo sa na gansa 蓷azu ban gansa da kyau ba."
Rasheedat tace "Amma yanzu zaka bani shi ko?."
kai ya gya蓷a mata yana dariya, ta mika masa 蓷an daya ke ta rarraba ido kamar ba yanzu yafito duniya ba, idan haske ya蓷an dame sa sai ya rufa idon yakuma bu蓷e wa.
ido ya kura masa babu ko kiftawa sai da蓷a washe baki yake,
yarika sumbatar yaron yana kuyi cike da shauki mai bayyana zallar jin da蓷i da farin ciki..
dakyar ya mika wa Inna Wuro shi tana kar蓳ar sa Rasheedat takuma ca蓳e shi.
a hannun Rasheedat yayi ta wa yaron hotuna a wayar sa, cikin kankanin lokaci yawatsa shi wa duniya,
batare da 蓳ata lokaci ba yafara 蓷aga kiran yan taya murna..
sun so shiga su duba HAMDAH aka dakar da su akace tasami bacci su bari sai ta farka da kanta...
duk da haka Ahmad a akai-akai yake shiga 蓷akin hutun da aka kai ta yana duba ta..

Sunan a cikin asibitin har wajen karfe uku, gaba 蓷ayan su babu mai gajiya bare jin yunwa.
sai a lokacin wata nurse tazo tace musu ta farka zasu iya shiga yanzu.
ina zaune a kan gadon da aka kwantar da ni, bayan Nurse ta taimaka min na shiga bayin cikin room 蓷in wan da yake a tsaftace, nayi wanka da ruwa mai 蓷umi na kimsa jikina, ta ciro min 蓷aya daga cikin dogayen rigunan da Aunty Rasheedat ta kawo su cikin akwati, na fito fes dani kamar ba ni bace
蓷azu nake a hargetse,
ina zaune ina shan maltina da madarar da nurse's suka kuma ha蓷a min, su Ahmad suka shigo.
wani sassanyan murmushi ya sake min tun daga bakin kofa.
fuska na 蓳ata na turo baki gaba.
suka karaso ciki suna yi min sannu,
Inna Wuro tace
"Sannu kinji 拼ar nan Allah ya raba lafiya sai fatan samin sauki kuma,
Allah ya kara miki lafiya."
murmushi kawai nayi mata.
da sauri Ahmad ya amsa da amin amin.
Rasheedat ta maso bakin gadon tace
"Sannu HAMDAH sannu da kokari yaya jikin dai?."
itama murmushin nayi mata a hankali nace
"Da sauki."
wani irin murmushi yakuma sakar min tare da kashe min ido, ya蓷an matso ya rike hannuna ya matse cikin nasa yayin da ya gyara rukon babyn da 蓷aya hannunsa,
a hankali cikin sassanyan murya mai 蓷auke da zallar farin ciki yace
"Madam kinga kyakkyawan yaro na kuwa."
baki na murgu蓷a masa nace
"Baka tambaye ni gajiyar wuyan da ya bani ba sai ta tashi ma kake ko."
da sauri yace "Sorry kyakkyawa ta na isa gaisuwa ta ta musamman ne."
yayi maganar cikin yin kasa da murya sosai tare da kashe min ido.
da sauri na zare hannuna cikin nashi ganin hankalin su Rasheedat ya dawo kan mu.
yana rungume da yaron a hannunsa sai leka fuskarsa yake Inna Wuro tace
"Ahmad kawo shi a kwantar da shi, yan zu zai bukaci kwanciyar tun 蓷azu yake hannu."
yace "A barshi dai zuwa anjima sai a kwantar da shi kamar bacci zai yi ma yana rufe ido."
kai Inna Wuro ta girfiza tare da yin murmushi tace
"Ai yayi baccin yafi a kirga yana farkawa a ganiye yake shi kansa yana bukatar hutu, kada jinin sa ya da蓷a masa tsami."
sai da ya sumbaci goshin yaron kafin ya mika mata shi ta kwantar da shi gefe na,
sai a lokacin naga kalar fuskar yaron, kato fari soll da shi kyakkyawa mai kama da ubansa hancin dai nawa ne, dan kalar hancina ne zane a kan fuskarsa, numfashi na sauke a raina nace
"Ka gama wahalar da ni."

Da misalin karfe hu蓷u likitan ta shigo ta 蓷an dudduba ni bayan tambayoyin da tamin ko akwai abin da ke damu na,
nace mata ba komai. tace zamu iya tafi tun da babu wata matsala tare da ni.
bayan magungunan da ta rubuta tace a siya narika sha...
Rasheedat ta 蓷auki jaririn shi kuma ya taimaka min muka fito, Inna Wuro na janye da akwatin muka isa jikin mota,
ya bu蓷e min gidan baya na shiga, kana ya kar蓳i a kwatin yasaka shi a but,
Inna Wuro ta shiga ta zauna kusa da ni,
ya zaga mazaunin direba in da Rasheedat ta zauna a gefen mai zaman banza tana rungume da jaririn.
a sannu ya ja motar a hankali muka bar cikin asibitin...
Chapter 60 · 0% Book details