Sashe 5
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can suka hango jaririn cikin kwalba
wan da ake saka jariran dabasu kai watannin haihuwa ba, yanata wutsul-wutsul da kafafunsa.
murmushi Raliya tayi a kasan ranta dan ganin shirin su yana tafiya yan da ya kamata.
da sauri Ya SALEEM ya karasa jikin kwalbar yana leka cikin kwalbar.
su Ummi ma gaba 蓷ayan su suka karaso jikin kwalbar,
Ido Mamie ta kurawa jarijin da ake kiran sa da bakwaini gashi dai ba wani girma yake da shi ba 蓷an kankani ne, sai dai yanayin sa da wayon faskarsa ya girmi na bakwaini.
kai ta girgiza tare da juyawa ta kalli likitar tace
"Wannan shine bakwaini an ya ma kuwa anyi lissafin cikin nan dai dai ko dai tara ne an 蓳ata lissafin kaga yaron da wayon sa."
da sauri Raliya tace
"Bai cika tara ba bakwai ne ai ko jiya ma sai da mukayi lissafin watannin da ita, yau kuma sai ga haihuwa kingan shi ai 蓷an misilili da shi".
Ummi tace "Ai kuwa gashi 蓷an kankani irin su idan suka tashi girma sai an gansu dan sai anci tuwo an koshi kafin a iya 蓷aukar su".
Ya SALEEM kam duk baya jin su dan ya gama shagalta da kallon yaron wai shine yau da 蓷a, wannan 蓷an nasa ne, wani murmushi yayi a kasan ransa wan da har sai da yabayyano kan fuskarsa.
Aunty Rafee'at data kafe yaron da ido tarr sai lokacin tayi magana.
"Wai wannan yaron shine bakwaini gaskiya wannan baiyi kamada bakwaini ba sai dai in ku kuka 蓳ata da lissafin".
tayi maganar cikin gatsali.
wani kallon sama da kasa Raliya ta bita da shi. Aunty Rafee'at ma irin kallon ta wasa mata tare da girgiza kai tana cigaba da yi mata wani kallon shekeke, sannan ta juya ta fita a cikin 蓷akin bayan ta gama ai kawa Raliya kallo masu cike da ma'anoni da yawa..
ko minti 30 basuyi a asibitin ba Mamie tace sutafi, haka dai suka fita suka koma gida.
Haushi da bakin ciki kamar Na'ima tayi yaya, wai ace kalar gaisuwar da surukar ta zata yi mata kenan, babu wani gaisuwa mai nuna tausaya wa babu wani nuna farin cikin samo mata jika da tayi.
Raliya tace "Ni da 蓷ina da ke gajen hakuri dan Allah kibar wannan maganar kiyi shiru, ke kam dai ba kin haihu ba ina ruwan ki da su, wan da kika haifa masa ne idan ya miki zakiji zafi,ina ruwan ki da su ba wa 蓷an su kika haifa ba, can ta matse musu ke meye damuwar ki, kinga wannan shegiyar yarinyar
zan nuna mata ni 拼ar bariki ce cikakkiya ma kuwa ciki da waje na,
wai shegiyar Rafee'at 蓷innan kinga wani kallon da take min,
kinga wani kallon da take min kuwa, zan nuna mata halina bata sanni bane."
Na'ima tace "Him in dai wannan Rafee'at 蓷in ce ta wuce sammanin ki, wannan yarin yar da kike gani nima inada cikin ta kuma zanyi maganin ta, zan je musamman gurin boka domin yamin maganin ta,
zatagane da ni take rabu da ita mance da ita dan wlh sai ta gane kuskuren ta."
Jin an mur蓷a handle yasasu yin shiru da zancen nasu,
Na'ima ta gyara kwanciyar ta kamar 蓷azu, ta da蓷a marairace fuska da shagwa蓳e fuska.
ya karaso bakin gadon yadube ta kana yace
"Ya jikin?". cikin makirci da salon iya kirsa tace
"My SALEEM kaga 蓷an mu ko,ya bani wahala yaron nan,
蓷an ka yabani wahala My SALEEM da kyar na iya haifo shi."
gefen fuskarsa ya shafo tare da na蓷e hannun sa 蓷aya a bayan sa,
"茒a na."
yafa蓷a a kasan zuciyar sa yayin da yake jin wani abu yana tsarga masa mai kama da farin ciki, can karkashin kasan zuciyar sa kuwa, jin wani abu mai nauyi yake yana kokarin tasowa sai kuma yanayi biyun suka shiga kokawa da junan su, yayin da farin cikin ya danne wancan nauyin da yake jin nauyin sa na yau yafi na kullum. har sai da yakai hannu ya dafe kahon zuciyar sa.
daga Na'ima har Raliya ido suka zuba masa ganin yan da ya dafe kirjin sa da karfi tare da rumtse idanunsa,
wani abu ne ya gilma masa cikin duhuwar kwayar idanunsa da suke a rufe, wani irin bugawa kirjin sa yayi kamar an fizgi zuciyar sa, sai yarika ganin wasu abubuwa guda uku masu haske suna yi masa yawo cikin ido yayin da bugun zuciyarsa ya tsanan ta, dai-dai lokacin da yaga abun suna da蓷a tunkaro sa tamkar suna tahowa gare sa,
a zahiri kuma idanunsa a bu蓷e. sai kuma a sannu suka rika yin nesa dashi sai da sukayi nesa dashi sosai kana duhu takuma gilmawa sakanin su.
cikin tsananin karfi ya ware idanun sa, jin muryar Na'ima tana fa蓷in
"Ya dai My SALEEM?".
hannayen sa biyu ya cusa cikin sumar kansa kana ya burzar da wani huci mai zafi daga bakin sa
"I'm sorry."
ya fa蓷a tare da juyawa yabar 蓷akin da sauri, yayin da yake jin zuciyar sa naciga da yi masa nauyi, acikin 拼an kwanakin nan hakan yana yawan faruwa da shi akai-akai, musamman in ya kwanta bacci yarika irin wannan mafarkan kenan, sai yari ganin haske guda uku suna dumfaro shi sai sunzo daf da shi sai su bashi baya yayin da duhu kuma zatazo ta mamaye hasken. abun da yake gani cikin mafarkin sa shi ke kokarin zuwa masa a zahiri, to ko bacci yafara a tsayen har ya fara mafarkin?.
yarika jefowa kansa tambayoyin da bashida amsar su..
Bayan sa Na'ima tabi da kallo cikin takai ci, a tunanin ta 蓳arin jiki zaiyi idan yaji ta haihu, idan yaga 蓷an kuma murna zai yi ba adadi, sai kuma gashi sai wani shashshan kamshi yake,batare da ya nuna farin ciki da hakan ba.
A can kuwa bayan komawar su Mamie suna tare a parlour kowa na fa蓷an albarkacin bakin sa.
Mamie kam sam taji wannan 蓷a bai kwanta mata a rai ba,
kwata-kwata taji 蓷an baya cikin ranta, tana yi masa wani irin kallon da ita ka蓷ai tasan ma'anar sa.
Aunty Rafee'at fuska ta yamusa ganin su Fauzan da Nusaiba na ta murna wai matar Ya SALEEM ta haihu zasu sha suna tace
"Dalla kurufa mana baki, ni wallahi wannan 蓷an ma kwata-kwata bai min ba wlh ya 蓷auko jinin uwar sa, ni bai min kama da bakwai niba haka bakwaini yake,sau nawa nake ganin 拼a拼an da ake haifarsu wata bakwai sai ace wai wannan 蓷an wata bakwai ne, to can ta matse mata sai taje ta ta fama taje can tayi ta haifar bakwaini ita ta sani".
kai Mamie ta girgiza.
Aunty Jaleela tace
"Ai wlh nima Aunty Rafee'at 蓷an baimin kama da 蓷an bakwai ba, sai dai idan ko sun 蓳ata lissafi ko kuma wani munafurcin ta ke kullawa ciki yafi wata bakwai tace bakwai to meye amfanin hakan, meye na cewa ciki wata bakwai bayan tasan cikin yafi bakwai 蓷in".
Ummi ko cemusu tayi
"To ku in ban da abun ku ta yiwu ta 蓳ata da lissafin ne in mutum ya 蓳ata da lissafi kam shi zai rika lissafi kuma alhalin ba haka bane, ai ba wani abu bane kakan iya 蓳ata da lissafi, kuma ai ana iya haifar wata bakwai yayi rai me lafiya ma yatashi har yafi 蓷an wata taran kwari da kuzari, kar ku mance fa a asibiti ta haihu in ba bakwai ba taya za'ayi a sashi a kwalba likitan ai yafiku sanin me yake, Allah dai ya rayashi da imani".
"To amin".
cewar su dakaji amin 蓷in kasan baikai can kasar zuci ba...
Bayan kwana uku
tun da sukaje sau 蓷aya basu kara zuwa ba sai ranar da ta cika kwana uku shima da kyar Ummi tasa Mamie suka koma asibitin, anan suka tadda 拼an gidan su Na'ima, nan ma basu wani jima ba suka baro asibitin.
satin su Na'ima biyu a asibitin, zaune suke da kawar ta Raliya Na'ima ta dubeta tana fa蓷in
"Kai Raliya wlh nagaji da zaman asibitin nan haka,
wai shin dole ne sai mun yi wata biyu a asibitin nan, dole wai saimunyi wata biyu wlh nagaji da zaman asibitin nan, wai dole ne har sai 蓷an yacika wata tara kafin mu koma gida, gaskiya asan yan da za'ayi kije ki sami Dr asan yan da za'ayi gaskiya, wlh nagaji da zaman asibitin sati fiyu fa ina nan,gaskiya kije ki same shi asan yan da za'ayi nakoma gida."
Raliya tace
"Gaskiya nimafa nagaji da sintirin yau asibiti gobe asibitin nan,kullum kenan mutum na hanyar zuwa asibiti alhalin duk kanin ku lafiyar ku lau, jariri yana nan yana shan madarar sa ke kina nan kina narkar abincin ki,
nikam mafa inada wasu a hannu wlh ina da wan da na kar蓳i ku蓷in su, akwai wan da na kar蓳i ku蓷in sa na kwana uku gashi nan ko wuni 蓷aya bamuyi da shi ba, sakanina da shi da daddare mu kwana shi da yaso muje Abuja mu蓷an shana,
gaskiya bari naje na samu Mukhtar asan yanda za'ayi ki koma gida, nasamu naje su fanshi ku蓷in su".
ta karashe maganar tana mikewa tsaye ta fita ta nufu office 蓷in Dr.
Bayan Raliya sun gama tattaunawa da Dr Mukhtar yace
"To gaskiya akwai yadda za'ayi zata iya komawa gida abisa ita ta tirsasa tagaji da zaman Asibitin, nikuma sai na bada wasu shawarwarin da zata 蓷auru akai bayan ta koma gidan".
nan suka tsara yan da abun zai tafi.
a ranar da yamma suka sami sallama suka koma gida, bayan shari蓷o蓷i da shawarwarin da Dr ya bata a gaban 拼an uwan ta da kuma gogan wato SALEEM.