Sashe 81
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A ki蓷ime na mike tsaye ina fa蓷in
"My me ya same ka suwaye suka harbe ka My me ya same ka My kayi magana dan Allah!!!."
numfashi yaja da kyar cikin sarkewar murya yace "Nasan bazan rayu ba sun illatani da yawa, kiyi hakuri kyakkyawa amma ki sani da son ki zan mutu ina son ki ina son ki."
ya karasa maganar da jan wani irin. numfashi hade da yin salati.
kuka sosai na fashe da shi ina fa蓷in
"My kar kayi min haka dan Allah kada ka tafi ka barni dan Allah, ka jira ni zan zo yanzu babu abun da zai same ka zan zo yanzu gani zuwa My kana jina ka jira ni kaji, babu abun da zai same ka."
cikin yanayin jin azaba da fitar numfashi yace
"HAMDAH kada ki zo kinji kyakkyawa ta akwai wan da basu mutu ba a cikin su bazan juri ganin sun nimi illatar da ke ba, na rokeki kibarni natafi cikin salama bada kunar ran abun da zasu yi miki ba, kada ki bari Ahmad yayi kukan maraici."
maganar tasa ce ta sarke yayin da yaja wani irin numfashi mai ha蓷e da ajiyar zuciya kana salati yabiyo baya.
"Myyyyyy!!!."
na kira shi da karfi jin alamar fa蓷uwar wayan kasa,
nakuma sakin wani irin kuka mai tsuma rai.
da gudu nayi waje a ki蓷ime ina kuka da kiran sunan sa ina fa蓷in kada ka tafi ka barni.
a haka nafito sakar gida yanayin dare shiru babu motsin kowa, sai hasken daya haske ko ina na gidan.
masu gadi suna can bakin get,
kuka mai karfi na sake san da na kuma kiran wayan sa a karo na uku ba'a 蓷agawa, direba nashiga kwallawa kira cikin muryar kuka mai ha蓷e da tsantsar tashin hankali, da iya karfi na nake kiran direba.
da gudu su security da direba suka iso in da nake a tare suna tambayar ko lafiya akwai wata matsala ce.
ban iya basu amsa ba sai cewa direba nayi
"Bani makullin mota." direba yace
"Ina kuma zuwa hajiya da daddaren nan yanzu fa karfe uku saura shin lafiya?."
cikin muryar kuka da karfi nace
"Ka bani makullin mota nace."
jin hayaniya yasa su Bappa fitowa daga sashin su Mama mai awara ma haka ta fito daga 蓷ayan side 蓷in dasu Talatu, da sauri suka karaso in da muke hankali tashe Bappa da Inna Wuro da Mama suka ha蓷e baki wajen cewa
"Lafiya me ke faruwa?."
ganin yan da na birkice gaba 蓷aya Bappa ya ruko hannuna yana fa蓷in
"HAMDAH ki nutsu mene ne a cikin sashin naki ina yaran suke?."
cikin jan shassheka nace
"Bappa Ahmad Ahmad zasu kashe shi."
cikin matukar shiga firgici Bappa yace
"Su waye zasu kashe shi ina Ahmad 蓷in yake kin baro shi a 蓷aki ne?."
a zaton sa Ahmad karami ne.
nace "Yana gidan sa Bappa sun harbe shi."
kuka ne yaci karfi na nashi kokarin kwace hannuna Bappa yarike ni gamgam yana fa蓷in
"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un
ki nutsu HAMDAH ki tsaya tukun ba zai yiwu kifita a daren nan ba, ki bari hukuma suje dan zuwan naki akwai hatsari."
Bappa ya dubi security yana fa蓷in
"Kuje gidan ku kai masa 蓷auki."
da sauri suka juya cikin zafin nama cikin hanzari suka shige motocin su suka nufi gidan Ahmad.
Bappa ya dube ni ganin yan da nake rusar kuka yace
"Jami'an sa ne dama shi ya ajesu a gidan nan batare da saninki ba zasu je su kula dashi,
babu komai in sha Allah babu abun da zai faru, ki kwantar da hankalin ki yanzu zasu je suzo miki da shi."
da kyar suka lalla蓳a ni na yarda muka koma ciki...
Acan cikin gidan Ahmad
tuni wani makocin sa yayi waya wa jami'an tsaro dan gaba 蓷aya unguwar ta 蓷auka, sai dai babu wan da yayi yunkurin fita dan jin yan da karan bindiga ke tashi, sai dai kowa yana tsaye a kan kafafun sa a cikin gidan sa.
kan kace me sojoji sun iso unguwar suka zagaye gidan, koda security suka iso sun tadda sojoji a gurin, nan suka ha蓷e da sojojin.
wasu daga cikin jami'an tsaron suka shiga cikin gidan.
Rasheedat na 蓷aki tana ta rusar kuka, jin harbin bindigan ya tsaya ba'a kuma yi ba daga bisa ni tajiyo jiniyar sosoji, sai ta bu蓷e kanta tafito hankali.
wani irin ka蓷uwa tayi
ganin Ahmad kwance cikin jini, tayi kansa tana ihu da kiran sunan sa,
tana fa蓷in "Aboki sai da nace maka kar ka fito ka fita ta kofar baya wayyo Allah na karkayi min haka Aboki."
polisawan da suka iso yanzu suma motar su guda su suka dakar da ita batare da sun barta ta ta蓳a shi ba,
sabo da yanayin ai kin su da kuma gudanar da aikin su da suke a lokacin.
ta zube a gurin tana rusar kuka mai ban tausayi.
abun mamaki duk hayaniyar da ake 蓷inan security suna ta sharar bacci karnukan gadi kuma suna zaune in da suke tun 蓷azu basu ko mosa ba bare suyi haushi.
motar ambulance da ta iso yanzu cikin hanzari polisawa suka 蓷auki Ahmad suka saka shi cikin motar,
in da wasu daga cikin police 蓷in duka shige cikin motar
da mugun gudu motar ta fice a gidan.
sauran gawawwakin 蓳arayin dake kwance har da mai gadi suma a ka zuba su cikin wata mota aka tafi da su,
蓳arayi biyu kuma da suke da rai wan da Ahmad ya harbe su a kafafun su a ka zubasu cikin wata mota suma a ka tafi da su...
kan kace me a cikin daren unguwar gaba 蓷aya ta gama hargitsewa hankalin kowa ya tashi da jin abun da yafaru, matasa suka fito kowa da makamai nan karamar zanga-zanga ya kaure, sai da hukuma sukayi da gaske.
a take a lokacin labari ya iske mahaifan Rasheedat hankali tashe suka iso gidan a cikin daren,
Alhaji Bashir mahaifi ga Rasheedat kani kuma wa Alhaji Tijjani Sabil,Bappan Ahmad kenan, hankalin sa yayi mummunar tashi a take yabi bayan motar da aka tafi da Ahmad, in da mahaifiyar Rasheedat kuma ke tare da ita agidan....
sai da aka kira sallar asuba kafin security suka farka duk tulin bubbuga su da sojojin da suka zo sukayi domin su farka baisa sun farka ba sai a lokacin,
karnuka ma suka kama haushi da tsalle kamar zasuci babu.
hankalin security'n yayi masifar tashi da jin abun da ya faru wan da suna cikin gidan basu kuma san da faruwar hakan ba.
koda 拼an jaridu suka nimi jin ta bakin su sun shaida musu cewa
su sam basusan da faruwan komai ba sun dai sinci kansu cikin yin bacci mai nauyi, bayan da mai gadin gidan ya rabamusu lemun gora a daren ranar yakuma shaidar musu da cewa ogan su ne ya bashi ya basu wato Ahmad 蓷in kenan,
shan su kuma bada jimawa ba bacci mai nauyi ya 蓷auke su, wan da basu farka ba kuma sai yanzu.
蓷aya daga cikin security ya bada tabbacin cewa
shi bai sha lemun da wuri ba ya aje nashi sai daga baya yasha, lokacin da bacci ya fara fizgarsa bai kai ga 蓷aukar sa ba yaga mai gadin yaje in da karnuka suke yana fesa musu wani abu, sai dai baccin da ya zo mishi babu zato ya hanashi tashi ya bincike mai gadin kan abun da yake yiwa karnukan...
har gari yayi haske sosai sojoji na zagaye da gidan, tuni gidajen TV dana rediyo suka fara sakin labarai kan rahoton da suka samu.....