← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 93

Sashe 53

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan sallar isha Ahmad da su Naseem ne zaune a parlour'n sama,
ina daga cikin bathroom najiyo karar wayata har sau uku ya katse a kuma kira, sai da nagama wanka ta kafin na fito.
na isa bakin gado in da wayar ke ajiye na zauna tare da 蓷aukar wayar,
wani kiran ne yakuma shigo wa, da murmushi na ga蓷a kiran ganin sunan Ukhtee ne ya bayyana kan screen 蓷in wayar,
aje wayar nayi a kan cinyata tare da saka shi a handsfree, nayi sallama.
daga cikin wayar Ukhtee ta amsa tare da fa蓷in
"Ina yara na?." dariya nayi da fa蓷in
"Baki fara tambaya ta ya nake ina lafiya ba shine zaki tambayi yaran ki?, to suna parlour kijira suzo ki tambaye su lafiyar tasu ni bazan fa蓷a ba tun da ni ba a tambaye ni tawa lafiyar ba."
tace "Ai bazan tambaye ki ba tun da nima kin mance da ni, 拼a拼ana kuwa na tabbata su basu mance da ni ba,
tukun na ma 蓷azu ne Maama ki fa蓷a min wani batu wai Bappa yake fa蓷a mata wai kinyi aure da gaske ne, so nake ki fa蓷an da bakin ki dan nasan Bappa dai ba zaiyi karya ba."
baki na na rufe da hannuna ina dariya kasa-kasa nace
"La Ukhtee wai da ma bakuyi maganar da ke ba."
tace "Ni tambayar ki kawai nayi da gaske kinyi aure?, so nake naji daga bakin ki."
"Yi hakuri Ukhtee afwan nayi zaton munyi maganar nan ai..."
da sauri na waigo batare da na karasa fa蓷in abin da zan fa蓷an ba jin an zauna a gefe na,
fuska na 蓳ata dan sam ban san da shigowar sa ba, da蓷a masowa jikina yayi sosai ya saka hannunsa ya zagaye ni da shi ta baya.
maganar Ukhtee na jiyo tana fa蓷in
"Ai dama nasan baki damu da ni ba nice ka蓷ai na damu da ke, ace har kiyi aure ban sani ba in da kin fa蓷a min wlh da zan zo Nigeria, ko kina so kice min bakiyi auren bane kike ta kame-kame."
"Wane ita ai aure ba karya bane, nine nan shaidar ki, au bata fa蓷a miki zata yi aure ko tayi bane Ukhtee?."
Ukhtee da ta 蓷an yi dim jin muryar sa sai kuma tayi murmushi mai sauti tace "A'a bata fa蓷a min ba ai bata da kirki, barka da warhaka."
yace "Yauwa barka dai, to ayi mata afwa bata laifi ni na amshi dukkan laifin zamu gaiyace ki watarana."
tace "To Allah ya nuna mana."
yace "Amin amin to mun gode sai da safe."
dariya tayi tace
"Ya kamar ana kori na?." yace
"A'a wai bacci take ji." ya kalleni tare da 蓷aga min gira da kashe min ido.
da sauri nace "Ni ban fa蓷a ba."
ai da sauri ya kashe wayar ya sumbaci kumatu na yace
"To ni ina ji azo a sani nayi."

Da mamaki 蓷aya zuwa biyu nake lallon sa, kokarin sa na kar蓳ar zancen, da kuma yan da naji ya juya harshen sa izuwa harshen larabci, yana zuba larabci babu ko gargada
tamkar Balaraben asali.
kumatu na ya ja yace
"Kin ki ayi biki kinga gashi an fara cin tarar ki, wace ce ita?."
"Jika ce ga masarautar Saudi."
na fa蓷a ina kokarin mike wa, yaki bani damar yin hakan ta hanyar da蓷a rungumo ni jikin sa,
yace "Zamu gaiyace ta nan gaba dan ya zama dole ayi biki nan gaba dole wa蓷an da suka halarci taron su sami farin ciki, zan shayar dasu farin ciki kamar yan da kika shayar da ni."
a hankali yashiga zame towel 蓷in jikina kasa, nonuwa na suka bayyana,
a sannu ya sauke hannunsa kan 蓷aya ya matse ya蓷an sunkuyo da kansa yana kare musu kallo, mike wa tsaye yayi nima da sauri na mike ina kokarin barin gurin naje na sa kaya, sai ya ruko hannuna yazuba min narkakkun idanuwan sa a hankali yace
"Ina zakije kuma?."
"Kaya zan sa." nafa蓷a a takai ce ina kokarin zame hannuna yace
"To zo kiji wani magana kafin kisa kayan."
cak ya 蓷ago ni ya dire ni kan gado kana ya蓷an kwanto jikina.
nace "Nifa kaya zan sa ka kyale ni naje na saka kaya."
a hankali ya蓷an numfasa kana ya蓷an 蓷ago jikin sa ya saka hannu ya zame towel 蓷in cikin 蓷an fizgar numfashi yace
"Ni na yafe miki kizau na a haka kawai."
ya kife tafin hannunsa kan ababen kirji na a hankali Yashiga shafasu da matse su, ido ya lumshe tare da bu蓷e su a kaina wan da tuni suka jima da sauya wa,
cikin sixy voice yace
"An ya kin baiwa yaran nan nono kuwa? ka da dai ace kin 蓷au ki hakkin su ki hukuntasu kan laifin da basa da masaniya a kan sa."
baki na turo gaba nace
"Sai kuma ka gansu haka da lafiyar su, ban yaye su ba sai da suka kai na yaye."
murmushi yayi yayin da hannunsa yake kan ababen kirji na yana ta faman matse su a hankali ya蓷an mike ya rankwafo kaina ya kawo bakin sa saitin nono na yazuro harshen sa, ya lashe kan Brest 蓷in,
wani irin shock ne ya shige ni har sai da na 蓷an mike tare da gantsare wa, shiko 蓷an 蓷ago kansa yayi ya kalle ni tare da 蓷aga min gira sannan yace
"Naga basu yi kama da wa蓷an da aka sha bane."
baki na kuma turo, tare da matse idanuna jin yan da sakon sa ya shige ni, a kasan raina nace
"Sai aka ce kuma komai sai ka sani ne."
"Idan a kan ki ne ba."
ido na 蓷an waro da mamakin fitar maganar tawa.
saukar bakin sa kan ababen kirji na
naji, yarika tsaotsar su da shafani tun ina 蓷an tutture shi har na dawo bana ko iya 蓷aga hannuna sai da ya kashe min jiki gaba 蓷aya kafin ya 蓷an 蓷ago ya zame towel 蓷in gaba 蓷aya.
ya haye kai na jikin sa na 蓳ari yashige ni,
ban iya yun kurin dakatar da shi ba dan gaba 蓷aya ya saukar min da muguwar kasala,
yayi ta sarrafa ni yana sakin sambatu, yajima sosai yana abu guda ganin kamar bashi da niyyar kyaleni, sai na fashe masa da kuka ina fa蓷in
"Ni na gaji."
tamkar kukan nawa kai mi yake da蓷a kara masa,
dun dole yayi release, yasulale kai na yana mai da numfashi..
ya zare jikin sa ya kwanta gefe na,
duk kanin mu numfashi muke sauke wa, a sannu ya sauka a gadon ya ruko hannuna ya mikar da ni muka shige bathroom a tare mukayi wanka muka fito...
yana saka kaya yafita yace zai je yayi wa su Naseem addu'a dan sai da yasa sukayi bacci kafin ya zo nan, bai kuma yi musu addu'a ba.
ni ko ina saka kaya gado na haye dan nagaji ga kuma baccin da nake ji.
zuwa can yashigo ya haye gadon ya kwanta a gefe na. fuska ta ya leko
yace
"Kyakkyawa ta akwai kari ne?."
yayi maganar cikin zolaya,
baki na turo ina kokarin juya fuska ta ta蓷aya gefen.
yayi saurin ta ro ni ya matse ni a jikin sa, yayi ta zolaya ta da jana da wasa, har sai da ya sani fashewa da dariya.
sai ya tsaya ya kuramin ido yana kallon yan da nake darawa,
yaja kumatu na yace
"Gaskiya ina da sa'a a rayuwa ta."
sai ya da蓷a rungume ni, ya manna bakin sa kan nawa yayi kissing 蓷in sa kana ya 蓷ago, yana yi min kallon cikin ido, kasa jurewa kallon nasa nayi sai na lumshe idanuna....

Washegari da safe haka yaki kyale ni sai da ya sami abin da yake so,
wunin ranar kuwa bai leka ko nan da can ba muna tare, sai yammma yaje gidan sa, bai jima ba kuwa ya dawo.
akwanaki biyun da Ahmad yayi a gidan nan ya nuna min tsantsar so da kaunar da yake yi min.
bayan kwanaki biyun kuwa daya koma yakuma dawo wa,
a lokacin yasa zuciya ta yafara yin sabo da shi.
ko da ya gama yin kwanakin zai tafi har nake jin bada 蓷i....

Bayan wani lokaci tuni zuwa wannan lokaci sai da Ahmad ya tabbatar daya dasa wani abu mai muhimmanci a zuciya ta,
sai dai sam naki yarda kan cewa so ne, nafi yar da kan sabo ne kawai.
a yanzu nakan zauna muyi hira da shi sosai,
yanzu har na koya idan ya zolaye ni nima nayi masa,
akuma duk san da ya bukace ni nakan amin ce batare da tirjiya ba....
Chapter 53 · 0% Book details