Sashe 79
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Allah ya raya shiya kwao Ameerar da ke ta fatansamu nan gaba -BAYAN. SHEKARU BIYAR. Satinda ya wuce ne akayi shagalin bikinnadin wakilin marafan lafai wandaakayi a fadar mai martaba sarkinlafai wannan yana daya daga cikinabubuwan da suka kawo shi wakilinmarafan kasar nan watau DR AL- AMEEN dalili na biyu don tafiya daiyalansa sakamakon makarantardaya samo wa mama taci gaba dazurfafa iliminta shi yasa bayanbikin nadin suke ziyarar bankwanatare da ban gajiya ga wadan dasuka sami halartar bikin nadin tunsha biyun rana suke garinfandogari da yaran su Allah daikonsa mama ta iske yan uwantada yawa suma sun zazzo ganin gidairinsu danlami dake sakkwato gakuma yaya ali da iyalansa shi yasafarin cikinta ya karu sukayi ta hirabar bayan sallar la'asar abubuwadangin abinci da kudade ta kawowa kawun nan ta da matansu Ta fito suna tasa mata albarka yayaali na dauke da karima(ameera)yar shekara daya da rabi dokta yabude mota yaran suka zauna gidanbaya da hafastu mai kula dasu yayaali ya mika mata ameera ya rufekofar yayin da mama ke shiga gabata zauna itama yaya ali ne ya rufemata kofar ta dubi shi tanamurmushi na gode yace Allah yatsare tace amin gaba daya sukayisallama da al-ameen sannan yashiga mazauninsa ya tada motasuka wuce ta dube shi tun kafinsubar layin tace ranka ya dade zakakaini wani gida nan bayan tashayace kina so muyi dare dai yau Aawallahi bazama zanyiba kawaigaisawa zamuyi in fito mantawanayi da muka fito wajen inna damun wuce yace ok amma donAllah sharp sharp kin san yanayinhanyar tace Allah shi taimakimarafa ya dan dubeta Dungurugunkuma? -tace me ya rage gaba kadanmurabus zai yi ya bar maka gadonyace har naji sanyi da kikacemurabus tsoran bakin ki nakejikinsan wakilin ma ke ki ka faranada min kawai naji dadi yace waiza'a min sarautar wakilin marabatayi murmushi tace bakawai baneakwai cancanta shima yaga dacewara tattare da kai yace uhm..kinsabafasa min kai wakiliyar marafanlafai ta dubi shi tana yar dariya daidai yana tsayuwa kan mahada indashagon danliti yake da Ameeara tafasa kara ta firgita kowa duk sukajuya suna tambaya lafiya hafsatutace ameer ne ya ja mata gashi Mama ta nuna shi kafara ko waime ya hadaka da gashinta nekullun sai kaja mata dadinsu yayidariya yace baki ganin shi baya dashi al'ajabi abin ke bashi ya ganshizalau zalau yana lilo ko dadina taceba wani muguntace da wasuidanuwansa kamar na agolannufawa, dokta ya saki baki suwaleeda nata masa dariya jim yanakallonta kafin yace ke maimaitaabinda ki kace kamar wa? Ta faradariya ai kaji abinda nace tace okdama idan bana nan zama ki kekina yankar min dadi akan wannanyar rigimar yar taki ko to dadinabin idon nufawan aka gani akarude ta tabe baki Allah shi kyautameye a idon zai bata amsa ke nanwani. Tsoho ya dauki hankalinsa dayake buga glass din tagarsa kumada alamun taimako yake nema nanda nan tausayi ya. Kamashi ya zuge glass dinyace sannu baba kaitsaye yace ataimaka min da kudi inci abincitake nan yasa hannu aljihu ya zarodari biyar ya mika masa ya wuceda sauri ko godiya babu tabbatuwarbabu hankali ke nan ya kada kai yamaida glass sama yana fadinALLAHU AKBAR ALLAH mungodemaka ki wannan kyakkyawanmutumin da gani yana da zubi dafulani ko ina yan'uwansa suke sukabarshi ya lalace haka yanzu hakaidan kika bibiya matsalar karamaceamma saboda rashin kulawa yasata girma shiru bai. Ji tabashi amsaba fuskarta na can tana kallon indatsohon yabi ya taba ta ta waigo anatse ta dube si ta ina zamu bitace ka hau titi kabi dama ya hautiti yana mamakin yadda jikinta yamace haka shi yasa bai gama hawatitinba ya tambaya yanaga kamarbaki tare damu Tayi dan yake ta kada kai kaga tsohon nan... Ya katseta bashi nake gaya miki ba abin gwanin ban tausayi ko ina yanuwansa suka barshi yana yawo tsirara? Gaba daya kayan jikinsa ba su rufe al'aurarsa ba mtsw.. Ya ja tsaki ta kara kada kai. Tace hummm..... A zatonka tshone ko?da kyar in zai girme ka tsabar rashin tsoran Allah ya maida shi haka banganeba tace a takaice shine DANLITI... Yayi shiru yana dawo da tsohon cikin kwakwalwarsa nan kwanar zaka shiga yaji tana fadi yasaki siginal ya fada har suka ja birki kofar gidan maman fati ba wanda yace wani abu game da danliti ta kalli gidan yana nan yadda yake sai dai akwai mutane a. cikinsa ta dubeshi tace kaga wancan gidan ciki ya ajeni ya rinka cin zarafina ya murtuke fuska yace donme kikace in kawoki nan tace zan gaida maman fati ne matar da ta rinka taimaka min da abinci da sutura harma da kudi.yace ina ne gdan -ta nuna na wanda zuke tsayegabansa yace maza ki shiga nimakice ina gaisheta ta wuce da sauricikin gidan ta bar dokta zuciyarsana tafasa baya son ganin gidanamma idonsa yaki daina nunamasa shi yan mintoti kalilan mamata fito tare da maman fafi cikinmurna har kunne tana fadin inayaran suke, gasu nan a mota tadan duka suka gaisa da al- ameensannan mama ta bude mota ta gayara duk suka gaisheta ke mamahar kinyi uku tace ga sunan kumakina gani lallai ba shakka Allah yaamfana miki su tace amin nagodetace nike da godiya wannan irinhidima Allah yasa bata gama rufebaki ba al-ameen ya miko wasukudade yace ki kara mata ta amsata mika mata zasu kai dubu gomabaki sake ta karba tana godiyamama ta shige mota tana fadin tosai wani lokaci Allah ya sauke kulafiya na gode da zumunci mamaAlhaji nagode yace ah muke dagodiya yaja mota tana daga masuhannu Sun hau titi sosai bakin al-ameen amace yake mama ta dube shi tacekana mamaki ko ya numfasa yaceke dai bari lallai Allah yayi gaskiyabaya zalunci baya son mai zalunci"anyway"mu koma can inda kikaraina min wayau ki kace ido kamaragolan nufawa ko? Tace na shigauku yau yace sosai kuwa tunda kintaba dadina tace ayi min afuwa abari idan na samu abba na sai karama kace ido kamar agolan fulaniyace ke ki kasan wannan idan ma Agolan KATSINAWA ne "idon't care" tace wayyo Allah tubanake yi Allah ya taimaki wakilinmarafa Baban waleed da waleedauban Ameer da Ameera' yayai yardariya yace ga tsoro ga neman fadaeh ba komai muje a hakan yacekin san wani abu gaskiya nextweek zamu tafi tace ayya na zacizamu jira waleed kaga sati nasama za suyi hutu kuma hutunkarshen shekara ne yana da tsawozaiji dadi idan ya kasance taredamu ya dubeta yana murmushinaji maman yara ina fatan rokonaya karbu ya kamo yatsunta yamatse yace babu wani rokon ki daba zai karbu ba a waje na muddinnafi karfinsa karki manta kina gabada dukkan abinda na mallaka hakakuma idan kin dake iyayena dukduniya bani da abinda na fi sokamarki raina yana kaunarkisakeena babu abinda zaki nema awajena in hana ki insan karshenmagana? Daya yau na zama Drsakeena kawai ta tuntsire da dariyakai dokta na wannan shinebanbarakwai yace namiji da sunansakeena ai duk cikin so ne tace nayarda domin nima na shagala dayawa kaga idan na dubi abba nayana tafiya da kansa na tuna iringagarummar gudummawar da kabayar Allah ya taimake mu sai injikamar in mika wuyana ince kayanka kullum gani nake ayyukanasunyi kadan ya dubeta ya yimurmushi ya kara matse yatsuntayace kiyi shiru kawai karki sanirusa kuka tayi yar dariya yajahannun bakinsa ya sumbata yace "ILOVE YOU" tace ME TOO ya dubetaSO MUCH ta kai hannu zata turahular sa ido waje tace kai na turerawanin wakilin yace aikaji dadi yahadani da aiki dole sai na nadafarin. Nan bisa kai idan zan shigajama'a - tace kuma yayi gaskiya fa shirawani ai musulunci ne kuma yanakara kima da kamala dadin dadawayana yiwa dokta na kyau yace banson zakin baki tura shi kawai kigaya min inji dadi tasa hannu tatura hular goshi tace SO MUCH shike nan? Yaran suka ji sun daukidariya a bayan mota waleeda hardatafi ameer ya mike ya ziro kansaya kama hular dadi gyara hularkakaji suna ta dariya yace gyara mindadina momin nan bata ji ko yagyara masa yana fadin ido kamaragolan nufawa suka kece da dariyatace oho dai dara taci gida yacedadina kayi shuka a idonmakwarkwa bai dai gane karinmaganar ba dariya kawai yake yi azatonsa dadinsa ya rama ne shiyasa mama ke ci gaba dayi masudariya motarsu na cilla gudu a titi.ALHAMDULILLAHI sai muce Allahya sauke su lafiya a wannan tafiyada wacce zasuyi zuwa rasha sati nasama haka nima ina godiya gaAllah daya bani ikon kammalawannan fararren labari zanyiamfani da wannan dama in rokiaddu'a wajen bayin Allah mutaimaka da addu'a ga yan'uwanmumusulmi wadanda suka tsinci kansucikin irin wannan musiba damakamatansu, TAKU HAR KULLUM YAR MUTAN KAGARA KARSHE ALLAH HADAMU A WANI LITTAFI.
COMPILED BY
ESHAAT SMILER HOM OF HAUSA
NOVELS DOCUMNTS
WASPP08066360176 FOR MORE
COMPILED BY
ESHAAT SMILER HOM OF HAUSA
NOVELS DOCUMNTS
WASPP08066360176 FOR MORE