Sashe 11
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai, jikinsa ya kara mutuwa, Sakeena! Ya kirata a sanyaye. Ta kalleshi a nutse ido cikin ido suke kallon juna wucewar some seconds kafin yace "nayi rantsuwa zan iya rasa raina duk ranar da kikace ba kya sona" ta sunkuyar da kai shiru batace komai ba. Rayuwa zata yi min wuya muddin ban tare dake. Don naga misali within these 7days. Ba don inajin muyraki ba da bansan yanda zan kasance ba. Idanuwanta suka ciki taf da kwalla ta zura masa su tace sai ina gani kamar baka yarda dani ba dokta, meyasa? Kwallarta dake neman zubowa su yake kallo hankalinsa yayi tashin gwauron zabi ya kada kai. Yace ba haka nake nufi ba don girman Allah kar kiji min ciwo a zucia hawayenki daya na digowa zai zama tamkar tafasasshiyar dalma cikin raina. Nayi rantsuwa Sakeena tsananin sonki ke zautar dani yana sanyani sambatu ba tare dana sani ba. Kiyi min uzuri bayin kaina bane kuma bazan iya jurewa ba kin yarda dani? Take ta hadiye hawayen tace na yarda da kai da duk abnd kakeji nima ina jinsa. Kaga kuwa abnd yace doma ba zai bar awai ba. Ya danyi lum da ido ya bude tace rufe idonki. Ta danyi jim tana kallonsa kafin ta rufe idon. Gashin girarta baki wulik! Hakazalika na idanuwanta. Tasbihi Al- Ameen kewa Allah mafificin halitta wanda ya zana surar Sakeenar sa kafin yace bani labarin abnd kika gani. Tayi wug ta bude idon tace ni ban iya wann imagination din na ka ba. Nan da nan ya shagwabe fuska gsky ba haka akeyi ba! Ba haka akeyi ba sakeenan! Dariya sosai ta kubuce mata ya bita da kallo komai kara mata kyau yake yace gsky sai kin bani lbr kawai. Ta gyara zama tace to shikenan, ta rufe ido ya zura mata nasa idanun menene labarin? Tace wani busasshen likita zaune bisa kujera kaga gemunsa.......? Yayi saurin katseta bani bane sake wani! Ta bude ido tana yar dariya. Pls kabar maganar lbrn nan, kinsan Allah saikin bani lbr come on close Ur eyes! Ta dan numfasa ta dafe kirji, Oh ni ya su! Ta sake rufe ido tayi dan shiru yana kallonta meye lbrn? Tace duk inda ka duba tsaf yake cikin gidan haka dakin amaryar yake. Bansan yanda zan bayyana kyaun ta ba, daga nin wanda ya shigo ango ne adonsa ya bayyanar da kyaun surarsa. Gefenta ya zauna ya dauke mayafin kanta sannan yayi kiran sunan Sakeena! firgigi ta bude ido kamar an kira sunana? Ya kada kai a hnkli cigaba da lbrnki ba wanda ya kira ki. Tace ai nagama. Ya rumtse ido ya dafe goshi Ya Salam! Kin katsewa angon nan jin dadi gsky ba haka akeyi ba. Tayi murmushi ta matso gaban tire ta tsiyaya masa juice din ta bashi Ungo ka sha zahiri. Ya dan ware ido kina nufin nine angon? Sosai ma" yasa hannu ya karba yana fadin amazing watau nine angon? Ya kurbi juice yaci gaba "Hakika ban taba jin lbr mai dadin na yau ba" ko? Gsky ina ganin ma shiyasa Mami tace in kawo miki wadannan kayayyakin. Ya turo mata jakar ledar katuwar gaske tabita da kallo tace kai Mami harda dawainiya haka? Yace dan Mami ya zama ango kinga dole ta kawo kayan siyen baki koba haka ba? Ta dan rufe fuska ta bude tace hakane to nagode Allah ya saka da alhairi. Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka ina binki bashi, duk ranar da na nema dole ki biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba, wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi 'yar drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya, har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn suke?" tace, "haka suke". Yace, "bambancnku ido, naki kamar na agolan nufawa!" Fuska kumbure take harararsa. Ya kylkayle da drya, haushi ya isheta, bata san lokacn da ta figi filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe filon ya rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?". Ta juya idanuwatana ci gaba da harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai, nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna. Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu ankara ba suka ji azahar tayi. Ko wannensu yayi sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan tande tande. Shi yasa ta kira masa su ameera suka ci abncn tare suna ba juna labari. Tabbas mama ta yarda al'ameen na son yara. Nama har na hannun ameera ci yake wnda ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki, yaran na tare dasu har karfe 3. Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da al'ameen, sannan ta kada yaran don shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito, ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo nan". Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss me". Kowannensu ya sumbace shi, shima ya sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu, ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka bar falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi, ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya canki abnda take tunani.! Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka ina binki bashi, duk ranar da na nema dole ki biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba, wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi 'yar drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya, har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn suke?" tace, "haka suke". Yace, "bambancnku ido, naki kamar na agolan nufawa!" Fuska kumbure take harararsa. Ya kylkayle da drya, haushi ya isheta, bata san lokacn da ta figi filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe filon ya rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?". Ta juya idanuwatana ci gaba da harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai, nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna. Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu ankara ba suka ji azahar tayi. Ko wannensu yayi sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan tande tande. Shi yasa ta kira masa su ameera suka ci abncn tare suna ba juna labari. Tabbas mama ta yarda al'ameen na son yara. Nama har na hannun ameera ci yake wnda ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki, yaran na tare dasu har karfe 3. Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da al'ameen, sannan ta kada yaran don shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito, ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo nan". Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss me". Kowannensu ya sumbace shi, shima ya sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu, ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka bar falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi, ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya canki abnda take tunani.! Ya kada kai yana dan murmushi, "haka zaki haifa min su, nima in sanya sunan dady da mamyna ko?". Ta dauke kai don ya bata kunya. Yace, "no ba maganar kunya bace, ai daga ni sai ke ne anan, Allah shine shaida, shine kuma zai bamu muna zaune, tnda yasan muna so, muna kuma bukata. Ubangiji kasa hakan ya tabbata, kice min amin!". Ta kara kasa da kai, amma ckn randa da manyan baki tace AMIN.! Yace, "shikenan, ai nasan kin amsa, mata da irin nasu salon? Wanne ne al'ameen bai sani ba? Kice in rufe ido in baki labari". Tace, "bana son ji". "yarnya da kinsha labari, don sunaynsu kaf! Sai na gaya miki". A karkace ta kalle shi, bata dai ce komai ba. Zai kara magana tasa yatsnta 2 ta toshe kunnuwnta. Ya kece da drya, "baki son ji ko? Ai nima na fasa fadi, sai ranar tazo, da kaina zan yiwa idanuwan nan tiyata in cire kunyar". Ta mike tana 'yar drya, tace, "kaje kayi sallah, lokaci yayi". Yace, "yes madam!". Al'ameen kenan, tare da gimbiyarsa ya wuni zungur! Amma ganinta bai ginshe shi ba. Har abuja yasa ta kira waya suka gaisa da ya A-kadir da matarsa amina. Yarnsu daya mai sunan kakansu Isma'il, shi yasa ma suke kiransa Malami. Hnkaln al'ameen bai kwnta ba sai da ya amsa gaisuwar karamin yaya, watau A-rahman, ya gabatar da kansa, ya tabbatar da kowa na maraba da shi. Sannan ya kara samun natsuwa. Gab da kiran magriba da kyar da jibin goshi yayi ta maza, yayi sallama da kowa ya koma gida. Duk da haka sai da ya sake kirnta a waya da daddare. Tsoro mama ta rika ji, irn wannan sabo da al'ameen yayi da ita! Tabbas zai sha wuya idan ta koma makrnta. Tausaynsa ya zauna a ranta, don ba shi kadai ba har ita kanta zata ji jiki, domin kuwa dai al'ameen ya riga ya zama bargo da jini, kashi da tsoka, jijiya da fatar da suka hade suka zama SAKEENAH! BAKIN CIKI 1***7 Washegari ma kamar jiya karfe goma zuwa bayan sallar azahar. Tayo masa raki tare da