← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 79

Sashe 64

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ina nake?tace asibiti ne mama,,,,tacemeya sameni?tace babu komai taci gaba da kallonjikinta kaya dukun dukun gata cikin tsumma farce kaman na makaniki takara zare ido taceinna.haukacewa nayi koh?ina abba nah?ina ummanaha?tayu wuf zata sauqo duk suka riqeta hawaye naxuba musu.inna tace kwanta mama ba haukakikayiba.ki nitsu!amma inaso ki nutsu cikin hankalinkizaki iya tuna meke tsakaninki da danliti?Idanuwanta suka qara yo waje tace danliti?ta koma takwanta ta runtse ido tamau! komai yana xuwa matakamar a mafarki.zuciyarta ta soma zarya.kirjinta nabugawa dasauri.kafin su ankara ta dirqo daga gadontafita aguje.fadi take inna lillahi wa inna ilaihiraji'un.suka biyo ta suna kira hankalin mutane yadawo kansu daidai lokacin ya ali yake isowa barandar zuwansafandogari kenan.inna fadi take riqe min ita ali.ai kokafin ta qaraso gunsa ta yanki jiki ta fadi..da gudunsaya qaraso ya ciccibeta.ya riqe hannu biyu tamau! tanaqoqarin kwacewa batare datasan ko a hannunwatakeba.shiko fadi yake nitsu ki saurareni dubeni mama!nace ki nitsu,Nitsu ki sauraren,,,dubeni mama dubeni nace! dakyaryasamu ta nutsu tana kallonsa jikinta yaqara sanyi.tazura masa ido murya na rawa tace yaya ali kana kallonadawo haka?tuni hawaye sukafara zuba masa yacekwantar da hankalinki mama! Abunda Allah yaqaddaro babu wanda ya isa ya hanashi...zomuje ki kwanta ki huta...ta kada kai .nibazan komaba.wajenumma na zani.yace mama umma ta dade da rasuwatace nasani dakinta zanje.ku kira min abbainganshi.yace tuni aka kirashi kinsan yana abuja nesuna hanya insha Allahu.kiyi haquri likita yabakisallama tukun. Ta zube nan tace atafau bazata komaba.inna saude tace a jira su alh sufito sallah asan abinyi.ba'a dadeba suka fito sallah suka iskesu waje..mama nata faman kuka baraka na tayata.babu wanda bai tausaya mata.jin kalamin dake fitowa bakinta.suna kallo ta walakanta haka?duk wanda ta kalla irin tambayar take masa.ganin ta kafe bazata zauna a asibitiba yasa alh basiru yanemi sallama.daga asibiti gidan baraka aka wuce da ita.sukuma sukayi fandogari.nanda nan baraka tasa ruwan xafi a hita.kafin wani lokaci yayi zafi.tare suka shiga bayin ta surka mata.ta zuba mata wani abuta..tace idan tagama na sabulu tayi na tsarki, Wasu hawayen suka qara goce mata ta zurawa baraka ido...na tsani kaina baraka.dan Allah ki gayamin wani irin xama mukayi da danliti?ni bangaskata abunda tunani na ke nuna minba.ta dafata tace mama sanin irin xamanku da danliti bazai haifar miki da komaiba sai bakin ciki..ki dangana da qaddara!sannan kiyiwa Allah godiya daya kubutar dake tsawon shekara goma sha uku kina wahala.ta qara zaro ido sha uku?ashe dagaskene?yaron danake gani nina haifeshi dagaske ne ko baraka?Itama ta goce da kuka tana fadin mama kidaina fadi nace?kiyi wanka ki tsaftace jikinki kiyi sallah kiyiwa Allah godiya.kinji?tafita da sauri ta janyo mata kofar.ta kama kai kuknta ya tsananta.amma tana dirza jikinta da soso da sabulu tayi ta dirza saida sabulu guda ya qara...ruwan zafi ya qare ta bude famfo ruwan sanyi.yi take da soso hakanan.tanayi tana kuka.ta figi buta tayi wankan tsarki...ta sake maida soso dirza takeyi sama da awa daya watsa ruwa kawai sukeji shaaa.kamar ana ruwan sama.inna saude tace babu lafiya wannan wanka.ta tashi tabita bayin.tayi biji biji da wuri inna ta kwace soson ta dauraye mata jikin,ta warware sabon zanin da baraka ta bayar aka rufa mata tace daura muje! Ta xubo mata idanu jajur batace komaiba.inna ta qara fadin ai kinfita mama kin wanke duk wani datti.kisani Allah bazai kamakiba,,,karki matsawa kanki.daura zaninki kiyi alwala muje kiyi sallah.ta goge hawaye tadaura zanin tayi alwala.inna ta kamo hannunta suka fito.tace ga sallaya nan.gamai kifara shafawa ki sanya riga.ga hajjabi kihau sallayar kiyi salla.dakai take amsawa duk abinda inna tace.tahau sallaya tafara sallah.kafin ta idar abincinta dana sha suna gefe.Ta daga hannu sama fiye da minti shabiyr tana addu'a tana kai kukanta ga Allah tareda zuba godiya agaresa.hawayenta bai yankeba saida tasauqe hannuwanta qasa baraka tashigo ta matso mata da abincin.tasa hannu ta share mata hawayen tace ga abincinki nan.ki daure kici.hakan shi zai qara nuna godiyarki ga Allah.tace banajin yunwa baraka.bana sha'awar komai naci kosha..bazan gane menake ciba.tace to zankira miki inna......tace a'a baraka bawai kema baki isa kisani cibane kawai banajin cine..na qosa inshiga dakin umma.na qosa inga abba da yayyina.baraka kigayamin kadan daga labarin al'ameen kozan daina jin kuna cikin raina.Baraka ta qara matsowa ta riqe yatsunta mama ban san komaiba game da al'ameen.tun lokacin daya dawo kika qishi.yanaji yana gani ya haqura da aurenki.ance yasake komawa rasha daganan,bansake jin duriyarsaba.amma nasan kakarsa goggo hassu ta rasu.kamar anbude famfo bisa kuncinta....murya na rawa tace wlh baraka banqishiba...al'ameen kadai nakeso ke kinsani..meyasa baki gayawa su abba ba adaura min aure dashi dan dole ba?tace haka abba yaso amma kika kwashe kayanki kuka gudu da danliti.aka nemeki aka rasa. Ido waje tace nidin baraka?ke kuwa mama..sai da kuka kwashe wata uku baku dawoba.....ta toshe kunnuwanta tana fadin.kidaina gayamin baraka!kidaina!tamiqe da sauri tayi falo..taci gaba da maimaitawa baraka ta biyota su inna suka mike.suka tarbeta...ta zube jikin inna kidaina gayamin kidaina gayamin nace.inna ta rungumota me kike gaya mata baraka?don Allah ki dena daga mata hankali.tace inna ita ta tambayeni labarin al'ameen.inna ta numfasa tace ya isa,duk maganar nan abarta taci abinci? bataciba. Jeki dauko mata ta juya tadauko...su hajiya hajjo ba baka sai kunne.tagumi kawai suka doka suna ganin ikon Allah.addu'a suke kar mama taji magana daya acikin wanda suka yayata.inna ta tasa mata abinci tace ci abinci mu wuce kinga yamma tayi.ki kwantar da hankalinki.irin walaqancin da danliti yagani yau.dakin ganshi ke kanki zaki gane Allah ba axxalumin bawa bane.daure ko cokali uku kici.tasa hannu tdauki cokali tafaraci kamar mecin magani ido na zubar da ruwa. ***page 60:sun iso fandogari.la'asar sakaliya golf din da ta kwasosu ta ajesu kofar gida mama ta balle murfin mota.ta tsaya ta qarewa gidan kallo.wasu abubuwa nadawo wa cikin tunaninta.qarara take ganinta ta kwaso a guje alh adamu ya biyota da bulala a guje.takenan ta zube bisa guiwa.ta qara fasa kuka.ciwo zai kamaki mama wannan kuka yayi yawa kiyi haquri mana Inji hajiya hajjo duk maxan gidan suka fito.suka tarbesu.sukaja mama zuwa cikin gida.sunaa isowa kofar sasansu,,taja ta tsaya tace ku budemin inshiga wajen umma na!hajiya hajjo ta ruga daki ta dauko dan makulli.alh basiru ya amsa da kansa yabude.ta shiga suka take mata baya.ta kalli nan takalli can.harya bude qofar falon yace shigo! yajawo hannunta...ta shiga falon.da gudu ta nufi dakin umma ta murda ya bude.cikin sanda take shigowa.tunaninta ya koma baya lokacin da danliti yake gayamata rasuwar umma.da gudun da tayo zuwa gida.haduwarta da yanuwanta suka hanata shiga.jiri ke dibarta...basu luraba.sai ta zube qasa a sume.take nan tasamu taimako ta farfado.ta fasa kuka tana fadin.umma kiyafemin kiyafemin umma! Kai ya ali bazai iya jure ganin mama ba cikin wannan yanayi.don haka yayi waje yana share kwalla.yana zama ya abdul rahman na sawo kai.ali yace sannu da zuwa yaya!yace wai da gaske ne abinda naji?yace gaskia ne yaya tana cikin dakin umma.yayi azama yatafi dakin tun kafin yaqarasa yakejin kukanta.yadannada gudu ya qaraso tana kife kan cinyan inna saude.kowa kukan yakeyi tamkar yau umma ta rasu.yasa hanna ya dagota.tadago kai ta dubeshi haba tuni ta tashi ta rungumesa..wanisabon kukan ya balle.ai shima baisan lokacin danasa yafara zubaba.tsawon lokaci suka kwashe kafin ya dagota ya share mata hawaye.kidaina kuka haka mama!murya na rawa tace yaya kuna kallo aka maidani haka? kuna kallo aka haukatar ni?aka rabani da gatana? Ya rufe bakinta ya girgixa kai.yace ba haka bane mama munyi iya yinmu.amma bamu nasaraba! sabodaAllah ya nufa sai dan liti.yaxamo jarabci agareki.amma bamu gaxaba wajen yimiki addu'a kuma nayi imanin addu'oin ne suka taimaka wajen kwato ki daga hannun mummunan halin da danliti yajefaki.kiyi haquri kinji?kimaida al'amuranki gurin Allah.kiyi masa godiya daya ku buto dake.share hawayen ya isa haka.yaci gaba da share mata.tace wai yaushe su abba zasu xo? yace munyi waya yace min yataso amma abdulkareem sai gobe.kinsan yabar minna anmaidashi legos,,shekara uku dasuka wuce....tace Allah sarki yaya.tagoge kwallan daya digo mata tace...kowa nananko?yara duk sun girma?yace kowa nanan mama.yara kuwa wadanda kika sanima baxaki ganesuba.naso xuwa da nawa saboda mkrnta gobe weekend direba zai kawosu da mamansu. IN CIKI 3***6 Nagodai da adduar ku, bari na dan taba muku kadan idai kunji shuru to exam ne ya rike ni Kai ya ali bazai iya jure ganin mama ba cikin wannan yanayi.don haka yayi waje yana share kwalla.yana zama ya abdul rahman na sawo kai.ali yace sannu da zuwa yaya!yace wai da gaske ne abinda naji?yace gaskia ne yaya tana cikin dakin umma.yayi azama yatafi dakin tun kafin yaqarasa yakejin kukanta.yadannada gudu ya qaraso tana kife kan cinyan inna saude.kowa kukan yakeyi tamkar yau umma ta rasu.yasa hanna ya dagota.tadago kai ta dubeshi haba tuni ta tashi ta rungumesa..wanisabon kukan ya balle.ai shima baisan lokacin danasa yafara zubaba.tsawon lokaci suka kwashe kafin ya dagota ya share mata hawaye.kidaina kuka haka mama!murya na rawa tace yaya kuna kallo aka maidani haka? kuna kallo aka haukatar ni?aka rabani da gatana? Ya rufe bakinta ya girgixa kai.yace ba haka bane mama munyi iya yinmu.amma bamu nasaraba! sabodaAllah ya nufa sai dan liti.yaxamo jarabci agareki.amma bamu gaxaba wajen yimiki addu'a kuma nayi imanin addu'oin ne suka taimaka wajen kwato ki daga hannun mummunan halin da danliti yajefaki.kiyi haquri kinji?kimaida al'amuranki gurin Allah.kiyi masa godiya daya ku buto dake.share hawayen ya isa haka.yaci gaba da share mata.tace wai yaushe su abba zasu xo? yace munyi waya yace min yataso amma abdulkareem sai gobe.kinsan yabar minna anmaidashi legos,,shekara uku dasuka wuce....tace Allah sarki yaya.tagoge kwallan daya digo mata tace...kowa nananko?yara duk sun girma?yace kowa nanan mama.yara kuwa wadanda kika sanima baxaki ganesuba.naso xuwa da nawa saboda mkrnta gobe weekend direba zai kawosu da mamansu. Su nawa ne yaya?yace su uku nee.harda takwararki..itace tafari.ido waje tace kana nufin sakeena sunan yarka ta farko?ya amsa sosai ma abba ne yace asamata.ta runtse ido abba nah kaxo inganka.hawaye shar bisa kuncinta.ganin yayanta kusa da ita yasa ta saki jiki tarinqa tambayar abubuwan dabata saniba,tare da tambayan yanuwanta da bata gansuba..da yawansu suna skul.danlami kuwa yana aiki a sakkwato harda matarsa da yaransa biyu.daganan suka fara amsa sallamar mutanen gari masu zuwa musu murna da jaje,,,ciki kuwa harda maman fati saida tayi kuka dataga mama acikin danginta.meya fi wannan dadi?tajima tana maida abubuwan data sani game da zaman quncin da mama ta fuskanta.sannantatafi itace baquwa ta farko da mama tayiwa rakiya.don baxata mance gudumawar data bataba.anyi sallar isha su hajiya hajo suka gabatar da abinci.mama na kwance lamo kamar mai bacci
Chapter 64 · 0% Book details