← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 79

Sashe 21

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya rufe kofaridanuwansa na kallonta,Ta sunkuyarda kai,ita kantabata san abinda ya kashe mata jikiba,sannan batasan me take tunani ba,Ji tayi motana tafiya ta dagoda sauri tana daga wa kowa hannuhar suka bace.Ta maida kanta jikinmota ta jawo malami tarungume.suna isowa daidai shagondanliti,daga muryayayi yace "Allah ya kiyaye hanya!Ta ballo masaharara,yaya nta na fadin,"amin""amin".Tana harararsayana mata murmushi har da dagamata gira,ta sakidogon tsaki,"ke da wa? Anti aminata tambaya,tace mantuwanayi.Yayanta yace 'ba zan koma ba! tacenima bance ba yaya ai ba waniabun damuwa bane namanta". Suka fada titi,komadamuwar ne ba zankoma ba lazy girl"tace "lazy soja"ya kyalkyale dadariya yana kallon motarabdulkareem tana bin su abaya yace,ni ko? Za ki shiga guardroom yarinya,jikin ki zai gayamiki".Suka kalli juna ita da malamisukatintsire da dariya haka suka cigabada tafiya. Har suka iso minna anan suka tsyasuka karayiwa juna sallama sannanabdulkareem ya daukihanyar unguwar su,su kuma sukacigaba da tafiya.Sun isa abj lafia,sojoji biyu kegadin gidan suka budemusu get. Bayan sun yi sallolinsukowa yaci abindayake sha'awar ci daga nan mamada anti amina suka shiga gyaregyaren wuri.Karfe tara na darelokacin neda mama ta gama shirin barcibayan wankan datayi.Suna kwance da malami wanilittafin labarin yaratake karanta masa,anti amina tashiga dakin tace,gadoktan ki can akan layi dama yasan yau zaki dawo?Ido waje ta kada kai tace a'a kilasun yi waya da anti rabi ne ta gayamasa,ba mamaki je ki dauka.Tasauko kayan barci ne jikin ta rigada wando ta rugafalon kasa ta dauki kan wayar dakeaje gefe,tayimasa sallama,ya amsa muryarsa nabayyanar dafarin cikin zuciyarsa.Watau abj kikagudo ko?me kikenufi da kika baro dokta acan?'Yardariya tayi tace,shi ma yaji yaddanake ji.Baki da hujja yarinya kikomagun sa kafin mami taci ki tara.Zankoma yallabai,toya karatu,ya rasha?To ba laofoamma rasha kin sansai maneji da nake yi,zuciyata nagun ki myprincess.Tana murmushi nima inatuhumar kadokta,waya gaya maka ina nan?Yace kawai na kira ne inji ko suanti sun dawo,inyi musu barka dadawowa.Sai take gaya min kemakina abj,ta dannumfasa tace ta kyauta.Ko?Allah,dama ina tatunanin ina zan ji ka?Allah sarkisakeenta,to ya biki? Tace anyi an gama lafiya amarya na can tare daangonta.da kyau,saura namu ko? Tayi murmushi batace komai ba,ba zaki amsa min ba? Me zan ce? Bayankasan hakan?yace to Allah ya nuna mana,ki karahakuri na kusan dawowa kin ji? Idanuwanta suka kawokwalla.Na kosa dokta,baki kai ni ba sakeena,ni kadai na san yadda nake ji,kin san irin son da nake miki kekanki kin san ina wahala anan tsawon watannin danayi ban ganki ba sakeena yasa idanuwa na sunmakance alhali lafiyar su lau,dul abinda na kalla bayagamsar dani my princess hakuri kawai nake yi. Tagoge kwallan bisa kuncinta,ta numfasa,no sakeena,pls kar ki gigita ni,stop crying,please!M uryana rawa tace dole in yi hawaye dokta,domin na fi kafuskantar kalubale shiyasa na kosa ka dawo ayi takare,Yace kalubale? Wane iri sakeena ta?kowa zuwayake nema na,kare da doki ma,shiyasa na gudo abjdon inyi musu nisa.Yayi hucin zafi,ya fahimci ta shiga damuwa,kar ki saurare su sakeena kullum ki rikakallon zoben alkawarin mu sannan kar ki manta akwairanar auran mu a kanki. Nauyi ne babba a kan ki myprincess pls,kar wani kalubale yasa ki qi saukewa,kitaimake ni dom girman Allah". Ta kara goge hawaye,ka daina roko na doktadomin kai ma kasan cewa ban iya rayuwa da kowaface kai,idan kana roko na sai in ga kamar baka yardadani bane.Da sauri ya amsa na yarda dake sakeenakema in har kin amince da magana ta to ki sharehawayenki ki daina kuka zuciyata ta daina konewa. Ta share fuska tare da kokarin tsaida hawayenta,nadaina dokta,yace good girl! To bani labari me kikashirya a bikin mu? Tace me zan shirya baka nan? Nikuwa kinga list din nan anan rubuce,karanto min inji?Da farko akwai immunization day,wasu manyamanyan allurai ne na tanadar don amarya.....Dariyarta ta katse shi shima ya fara dariyar,ki tsaya kiji mana!me zan ji?Wannan shirin naka almara ce kamasake.Na riga na gama shiri na ba zan sake ba,yarinyaallura biyu da safe,biyu da rana,biyu da daddare,shidakenan.Sosai ma,duk a jiki na,ah to,sa wasa kiga aiki.Ta cigaba da dariya hankalinsa na kara kwanciya,kokari nsa ta manta da waccan maganarshiyasa ya dage da bata dariya har dare ya fara nisabasu sani ba,ai kuwa yayi nasara don ko data je takwanta bata yi tunanin komai ba,tace labarin dayarika bata har tayi barci mai rai da koshi ne. Kwanabiyu cif!yau zuwanta abj kuma ko a daren yau alameen ya kira sun sha hira tana ta kewar bebialameen ta kwanta barci,sosai take son ganinsashiyasa ta kwaso hotunansu ta tsibe tana kallo hakata bata lokaci tana kallon doktan ta sannan tasumbace shi,ta tattara hotuna ta maida cikinjakarta,ta dawo ta kwanta ta zurawa malami ido amma a zahiri ba shi take kallo ba,wani tunanin candaban take yi,bata san lokacin da barci ya sace ta ba Tsintar kanta tayi tare da danliti bisa benci akofar shagonsa cikin wani irin nishadi na banmamaki.Wani abu suke ci wanda bata tantance komenen ba.Ta sanya masa a baki ya cinye,shi ma yadauko yasa mata?Ta sake daukowa ta kai masa bakishi ma ya kara mika mata sai ta hade da yatsun sa ta cije,ya rika yarfawa yana fadin,"wash! Sakeena! Wlhda zafi! Ita kuwa dariya take yi har da kama ciki,yakawo mata duka ta tashi da gudu ta mika hanyargida,tana gudu tana waigensa tare dayi masadariya.shi kuwa kwala mata kira yake mai karfi yanaamsa kuwwa "sakeena! sakeena!! sakeena!!! Ta yunkura ta tashi zaune dafe da kirji tana fadin,innalillahi wa inna ilaihir rajiun! sharkaf tayi da zufa kumatana ta numfarfashi tamkar wacce ta sha gudunfamfalaki. Ta lalubi fitilar tebur ta kunna ta cigaba dazare ido tana dube dube,mamaki ya isheta tanatambayar kanta 'me ya hada ta da danliti? Barcin da bata sake komawa ba kenan har gab da asuba alokacin ne wani sabon barci ya dauketa,ji tayi ana tabubbuga ta,ta bude ido a natse ta dubi mai tashi Malami ne a tsaye yana mata dariya,gari yawaye anti ki tashi mu yi sallah.Ta tashi da sauri tadubi agogo karfe shida daidai,ta duro ta fada bayi tayoalwala tayi sallah,wani abinda ke daure mata kai shafta mance da mafarkinta,a zahiri ta san tayi mafarkiamma ta kasa tuna irinsa. Haka ta wuni tunani babu kuzari a jikinta kuma ta kasa gayawa kowa. Hattaalamin da bata iya boye masa duk wata damuwartayau ta kasa gaya masa mafarkinta mai ban mamakiballe ya taya ta addua.Dare yayi sosai lokacin dabarci ya sake dauketa kamar jiya haka ta sakeganinta da danliti. Babu bambanci da mafarkin jiya,ta farka a firgice hankalinta ya tashi,gaba daya kanta yayamutse tana jin muryarsa yana kiran sunanta cikinkunnuwanta,shiya ta zuwa yatsunta,ta tashi ta runtseido tamau!Tana fadin inna lillahi wa inna ilaihir rajiun!Sannu a hankali ta daina jin kiran. Ta makure a gadota rasa abinda ke mata dadi a duniya,gab da asuba wani barcin ya sake sace ta,yadda take zaune amakure gefen gado.Malami ke tashinta ta bude ido tadube shi,yace a zaune kika kwana anti? Da kyar tatashi sosai ta zauna,wuyanta yayi mugun rikewa,yakage,ta kasa motsa shi,tace ya aka yi na tashizaune?Yace oho nima ynzu na tashi na ganki a zaune. Ta jujjuya wuyanta tace,wash! wuya na ya rikemalami ban iya motsa shi.yace in kira momi? Tace aa kyaleta, yanxu zai warware in na tashi,yana tsaye yana kallonta tana ta juya wuyan har tasamu ya saki, ka yi alwala ne? Ya ce aa . To jekayimana ka fito, ya wuce ya yayo, ya dawo itama dashiga toilet, ta kama ruwa tafara alwala, Sakeena! Tajian kira ta. Ta waigo da sauri, bata ga kowa b, tayi jim, a tsaye sannan ta ci gaba da alwala ta kare ta fito taysallah. Wannan yinin tayi tunanin Dan Liti, gaba 1mind dinta, ta koma fandogari. Har Anti Amina ta lurabatab cikin sukuni. Yau da wuri Al- Ameen ya kirawaya 8:30 ma bata gama yi b, tana daki ta idar dasallar isha. Malami ya shigo ya gaya mata yaya Al Ameen ya kira, takalleshi up n down tace kace masaina zuwa.. Ya juya ya fice, shi kansa da yake yaro,yaji mamaki , don bai saba gani b, Da taji waya harrige rige sukeyi wajen rcvng. Tay guntun tsaki ta tasorai bace ta sauko falon suna ta hira da malami yanabashi daria. Tayi tsaye, tana kallon sa, kafin yace gata. Ya miqa mata , ta amsa ba fara'a, tace hello.Yace Amincin Allah ya tabbata gare ki my princess...Kai ma hak. Yau kuma yanga kike ji, kika barni damamaki? Ko amarci ne ya fara tun yanxu? Tayatsuna face tace " sallah na ke," Oho yau na bugoda wuri ko? Na kosa inji ki ne my wife.. Tayi far da eyez tace ka kyautah wa kanka...... Banda ke? Watakila, banson gulma. To yakike? Kalau, aa ba kalau b, kamar sakeenata batacikin walwala, waya taba min ke? Wa zaitabani kuwa? To ai ban saba jin ki haka b my princess ko bakida lfyne? Lfy lau nake. Ina shakku gaskia, karki boye minsakeena, gaya mi meke damunki? Ta danyi shiru, hawaye suka cika eyez dinta,murya na rawa Lnibansani ba Dr. Kayimin pryr raina yana baci nekawai"jikinsa yay sanyi karki damu mama in shaAllah zan miki, kinsan Dan Adam ajjizi ne, 9 yake baicika 10 b, dole wata rana kaji ba daidai b. Haka lyftake,so karki damu, ok? Nagode, ki manta kawai. Kinsa wani abu? Kishin kishin naji wai skul dinnansuna son rike ni, kamar yaya? Wai in zauna anan inyimasu aiki.... Banjin zan iya ko da sunyi man tayin.Don me? Ke kingoyi baya ke nan. Baci gaba bane? Niban ga wani abu a cikin sa b.... Ni nagani, wayau nekawai suke mana , a haifi mutum a kasar sa, yayi girma ya gama whlar studyng a kasarsa, tashi 1 watakasar ta gwada masa money ya bar kasar sa. Alhalinal umar sa na matukar buqatar gudunmuwarsa. Ni banda sha'awar wannan, na fi so inyiwa kasa ta bauta, badon kudi b sakeena , sai don tai mako ga masubukata kin gane????? Uhm.... Uhm?? Haba sakina ta, na ce ki sakiranki, ko naji dadi, kina so in shiga damuwa ne? Tayihamma,gaba 1 taji slp ya rufe mata eyez, yayi yardariya ya ce, wannan uwar hamma, ai sai ki cinye ni,barci kike ji? Wlh kuwa gaba 1 eyez dina sun rufe,. Aikuwa ya kamata ki kwanta kiyi slp, in kyale ki ko? Tadan nunfasa, kuma bana son kwanciyar. No pls kijeki kwanta, Allah na yafe, ok? Sai 2mrw zankira inAllah ya yarda, sai da 2mrw ko? Shi ke nan. Ki fa yibarcin, kar ki tsaya tinkng komai. Ta amsa,to.
Chapter 21 · 0% Book details