← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 79

Sashe 17

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

yace, ba xolayabane my Princess. Magana hakatake kuma ni na nace sai aka sakamana ranar, dan in samu sukuninda nutsuwa idan na tafi. Ta saukegwauron numfashiyana kallo ta gutsiri goron, shiyasa tana dagowasuka hada ido. Dariya ya kubcemata, ta rufe fuskatanayi. Sanyi ya kwarara cikinransa, ya dafe kirji yasauke numfsahi alhmdlh! Nagodema Allah daka nufi xan yi tafiyarnan cikin farinciki. Bakin Mamayakirufuwa, duk iya yinta, don ta katseshi, abin yagagara, hakan ya hana wata kalmafitowa dagabakinta, shi kuwa so yake yajitabakinta, bazaki cedani komai bane? Tace me xan ce?Ya kamata kitayani murna. Tace, to ina tayakamurna. Allah ya nuna mana lokacinlfya. Yace ameen my Princess.Toki kwantar da hankalini, sabodaxams dinki kinsabamu da wani buri a halain yanxunda ya wuceabubuwa guda biyu, kicijarabawarki, sannan Allah yanuna mana ranar auranmu. Kingawadannan abubuwaguda biyu, su nake so ki aje acikin ranki a waje na musamman.Bayan haka ki sance mai yawanaddu'atare da neman biyan bukatunkiwajen Allah. Kifahimce ni? Tace, sosai na fahimceka dr. Kuma ISAxan nutsu, bisa hanyar dakadorani, ina fatan baza'ayo min kishiya a Rasha ba.Kyar yake kallontayace, me ake nufi da kishiya? Tana'yar dariya tace, baka ma santa ba?Yace gaskiya ban taba jin wannankalmar ba, ko za kimin bayani? Kinga sai in karu.Tace abar maganar tunda baka saniba, ni kuma induk jikina hankaline , baxan tabayarda ba. Ya maidahularsa kansa, dariya sosai yakeyi,ni kinga nayi kalarmatan turawa? Ni wlh mace ta cikafari ma bata birgeni. Amma kigakalar ki? Ke ba fara ke ba wankantarwada ba, kina gigita ni ba kadanba. Gabadaya kinhada abubuwan da nakeso, banjinakwai 'ya macen daxata tsokane min ido, ballewadannan kaxaman masuwarin najasa...... Ta katse shi, yaisa haka dadinbakin.... Baki yarda ba kenan?Tace, ai ba anan take ba, mkrntarba ko ina daga kasashen duniyaakexuwa ba? kasani ko wata mai iriinkalar da kake sozata bayyana? Loacin da xakagigice. Sakeena na Yayi xugum! Yana kallon ta takare, ya dankada kai yace, Ina fatan dukkalamn nan wasa nekike min, idan kuwa da gaske nasai ince kaico na niAl'ameen da xan iya cin amanarsakeena. Xanso kifayyace min gaskiyar dakexuciyarki, don ki fiddanidaga kokwanto. Jikinta yayi sanyi,ganin tsabar gaskiyya cikin kwayaridonsa. Murya sanyaye tace,Allah wasa nake yi dr. Har cikinraina, na hakikanceka amsa sunan ka. Ya xura mataido, haka itamatake kallonsa. Kamar bai gamsu dabayaninta ba.Tayi dan murmushi da sake fadin,wlh, kaji rantsuwarmusulmi? Dari bisa dari na yardadakai, na amince cewar babuabinda xai faru da xoben alkwarina. Yamaida kallonsa bisa xoben, yayidan murmushi yace,sai na mutu xa'a raba ni dashi. Yadubeta, kinsanwani abu! Ban taba yi wata fargabaa game dake ba,me yasa ke kika samu shakkuakaina? Tacetambayar ka na ta nuna min bakauarda wasa nakeyi ba, yacenayarda, amma ina mamaki ne,baka yardanbakenan, to kar ka ga laifina kishine, yayi 'ya dariya,naga alama, sai dai naji dadi,domin sai ana sonmutum ake kishinsa ko? Ka ganekenan. Yace, Iya!To ni ya aka yi na boye nawakishin? Tace oho.Watakila kuma naka sikelin yayikasa nan, me kike nufi? Tayi shirubata son ta bayyana. Yace kinsnAllah karya kikeyi. Ta dubeshi,tana dariya tacekarya? To fiddo xuciyarka a gwada.Yace. Na yarda,kema fiddo taki. Tun yaushe ni nafiddo? Kaine kamakara, shi yasa nace sikelin ya yikasa. Dole kayarda. Ban yarda ba! Dole kayarda, ban yarda ba! Dole kayarda! Ta Marairaice, gaskiyya bahaka akeyi ba! Ba haka ake yi ba sakeena,zaki yi min wayau?Tuni take masa dariya, ganin yaddayayi turus! Doleya sha kaye, kallonta kawai yakeyi,dadi ya karakamshi. Sun nannagihira har xuwagabatowar la'asar.Dole yayi harama, a zahiri ma harya makara, yaushe ya kai minna,ya gama shrinsa, ya wuce abuja? Koaahalin yanxun din ma xaune yakeshiru, gabadayansu ido ya raina fata. Shirunyayi yawa. Mamace tayi ta maza ta mike tace, mujena rakaka. Yakunkuwa ya tashi da kuar, ya wuceya bi bayanta,babu mai magana har jikinmotarsa. Ya jingina rungume dahannayen sa ya xubi mata ido, dongirman Allah kuna bari mkrntar,karki bata lokaci afandogori ki koma Minna ko abuja.Zan cigaba da kirahar xuwa ranar da zanyi dacensamunku. Idanuwan tasuka fara tara kwalla tace, kar kadamu, ko kwanabaxanyi ba, xan wuce, ISA.Shikenan, in tafi? Tace, xansohakan, don kar kai dare. Ya budemota yashiga ta rufe masa. A sauka lfya,ina gaida Mami daIya. Yace zasu ji, don Allah ki kulamin da kanki,kinji? Tace ISA zaka sameni yaddaka barni.Promise? Promise Dr. Yayi danmurmushin damuwayace, I love u! Tace me too! Yakara fadin so much? Ta juya dagudu tayi cikin makaranta..... bita da kallon kirjin sa na bugawa,ji yake kamar ganin karshe yayimata a duniya. Nan taje idanuwasasuka kawo kwalla, cikin tashinhakalin yayiwa mota key, ya maida hular sakeya, sannan yaja mota. Can tamadubi yahango ta tsaye rungume dahannayenta, babu alamun laka ajikinta. Tausayintaya kama shi, nan da na hawayen samasu dumi suka soma kwarara.Yayi sauriya jawo hankacif, yana sharewa harya fice daga gate din sch din. Hakamama ta ke ta xubda hawaye,daren nan bata iya cin abincin kirkiba. A gurguje, ya tsayazariya yayi sallama da jama'arsa,musamman mutuminsa Dr. Lwal.Daga nanyayi wa minna tsinke, kai tsayeyana shiga Minna gidan Yaabdulkareem ya nufayayi musu sallama. Sai alokacin yalura aunty Rabi na kayan tsohonciki. Yashare minti goma tare da suAmeera, sannan ya rarrashe shu yatafi. Yaya natayimasa fatan alkhairi. Ya karaso gidayayi sallolin dake kansa, ya dawofalo inda su dady ke jiransa. Ladita baibaaye shi da abinshi daabubuwan sha, amma baicina kirki ba, wai don ma Mami tasabaki ne, shi yasa yayyafita. Sunraba dare daiyayen sa suna ta hira, kafin kowaya fada makwancinsa. Al-ameen baisamibarcin ba domin da xarar ya runtsaido. Mama yake hangiwa tsaye tamadubinmotarsa kamar marainiya. Bayason ganinta a wannan yanayinkuma ya kasasauya wani tunanin. Tabbas yasan,tana cikin damuwa, ya kan jikwallah sun kawo masa dauki cikinidanuwansa. Washegari tare daDadynsa suka wuce.Abuja inda suka hadu da sauranlikitocin guda biyu abokan tafiyasa,a harabarwani hotel inda su sauran likitocinsuka kwana. Daga can sukadunguma filinjirgin inda aka gama tantance su.Karfe sha biyu daidai jirginsu, yatashi ya nausaRasha. A wannan rana mama tawuni add'ar Allah ya saukar matada su al-ameenlfya. Sannu a hankali kuazarin ta yadawo jikinta, ta maida hankalintaakan karatun jarabwa kamar yaddaya umarceta. Satin da ya zagayosuka fara cinkwakwa, jarabawa a aikace, watau(pratical). Wasa-wasa sun kwashekwanakiashirin da bakwai suna jarabawa,daga nan suka shiga shirye-shiryeyaye su tareda abada kyaututtuka. A wannanrana makarantar. Babu masakatsinke dajama'a. Mama ta sha mamaki data ga Mami a cikin tawagarbakinta. Ta kwasoda gudu ta xube ta gaishe ta. Ta sahannu ta dago ta, ta rungume,Allah sarki sakeena. Al-ameen yacein gaisheki da kyau, kuma in gayamiki Congratulation!Ta sadda kai tana murmushi, Abbaya ce baki amsawa? Taruga BayanUmma taboye, kowa na mata dariya. Tajatawagar ta xuwa babban dakintaron, ta nemamasu kujerun xama, wuri daya,mai daukar bidiyon da suka zo shiyana ta daukarkai da kawowarsu da na sauranjama'a. Ba'a jima ba, shirye-shiryesu kakankama. Dalibai sahu-sahu,yarurruka kasar nan nata fitowasuna nuna al- adunsu. Bayan angama shkawata aka fara gabatar dajawabai. A ciki har da na tshuwar (Headgirl). Mama ta turance baki dakalamaimasu dadi da ma'ana. Daga bisanita mika dan kwalin ta ga sabuwarshugabar'yan mata wacce ta gaje ta. Badakyaututtuka suka biyo baya.Sakeena UwaisMalami tasha kira, don karbarkyauttuttuka inda tayi nsa dagafannoni daban-daban na darussan aji da gasa kalauku da ta shiga, musammandebate a sci.Bayan an kammala, shugabarmkrnta ta sallami baki, sai daukarhotuna ya balle. Kowa ya mikakyautarsa, sai dauke su hoto. Abbada Umma suka bata, mami tata dauko nata xungureriyar tace amadadin Al-ameen ne, ta batakyautar, dominshi ya umarce ta da ta kawo. Anyimusu hoto, mai bidiyo na dauka.Duk yayyintasun sami halarta, banda soja, yanabakin aiki, amma matarsa tazo, dadansumalami. Ali da sa'aeed duk sunsami halarta kuma kowa yaxo daabin mikawa.Daga nan suka baje wa ni fili, sukaci abinci yayin da sauran 'yanmakaranta basu bar mama sukuniba, kowa yana xuwa suyi hotuna daita har da wasu bakin dabata taba gani ba, kawai ta burgesu ne suka kirata yin hoto. Basubar makrntaba, sai bayan la'asar, kayan mamatuli a bayan motaci. Tana farinciki,sai daitana jinsa kalilan ne idan ta hangataron nan babu liktanta. Ammaalhmdlh! Dagayau maraici ya kare, xa su ke jinjuna a waya. Abinda ke kara matakuzari kenantare da kosawa su isa gida. Kaitsaye direban Mami wucewa yayimdon yamma tayi sosai. Gida fah yacika makil! Ana sha'ani, wannantaro bai tashi ba, sai daabdul- rahman ya gabatr da xancenauransa da yarinyar da yake nemaa cankaduna. Kuma iyayenta sun bukacidaya turo magabatan sa. Farin cikiya karalullube kowa, saboda haka washegari, bayan kowa ya kama hanyargida. Ubandawki da 'yan uwansa suka shiryaranar da za suje kai gaisuwa. Ba abar Mama afandagori ba, kamar yadda tayi waAl- ameen alkawari. Kwanan ma yazama dole ne, saboda dare yayi,amma ko baraka bata tsaya jira ba,tabi yayanta minna,duk da cewar Anty Amina ta sotfya da ita abuja, sai dai sabodatshon cikinAunty Rabi, kowa yafi bada karfinda ta fi minna kawai. Sun iso lfya,ita kantaAunty Rabi tana ta murnar xuwanMama. A wannan ranar bayansallah isha'i sunabaje a falo, suna kallon kaset dinbidiyo da aka yi bikin makrnta.Aunty Rabi na tasanti tana fadin, gaskiyya kallo yawuce ni. Suna tayi mata dariya,lokci guda waya ta dauki ruri.Falon yayi tsit! Gaba daya hankulansu suka koma wayar.Kafin kowa ya motsa, ameera taruga wajen ta dauka Hello! Ta fadada karfi,yayin da ddynta ke kokarin tashi.Daga bangaren aka amsa, hello myfriend! Ameera,Ya Al-ameen ne, Kawai tasai ta saki kan wayar tana fadin,Hah! AuntyYayane; walhi yaya ne!
Chapter 17 · 0% Book details