Sashe 59
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ubangiji.illa iyaka yarakata da addu'a tareda nemawamama shiriya. To komai dai sai Allah yayi hattaasiririn dayayi tasiri ajikin mama da izininsa ne,,,,donya jarabta ta da iyayenta kuma yayi wa danliti daurintalala.saboda fidda tsoron Allah a zuciyarsa. Page 12:mama dai sharholiyanta takeyi dukta mance abubuwan da suka faru..domin ko alama bata ganinkowa a idonta sai danliti.....shine mai sata shine maihanata musamman yanxu data samu lafiya,cikintayashiga wata 6 yana neman 7 batada watamatsala,batada abun dayake daga mata hankali saifushin danliti.shikadai zata gani yanxu tafita hayyacinta...tun mutan gari na suru2 suna zaginta harabun yazama jiki bamai kallonta......sau dayawa zakasameta cikin shago ita ke siyar da kayan shagon saitazauna tun safe har dare suna sakarci kalakala...gidan danliti kuwa yanxu bata tsoronsa dukdare zatabi hanya takoma takwanta,,,shiyasa ma inna saude tadaina bin hanyar haka ma baraka ko saudaya bata bari hanya ta hadasuba. A yan tsakanin ne akasa ranar baraka da Muhd dinta 5mnths. Basu baraka kadai ke gudun mama ba harda Ya Ali shima idan yazo garin bai biyowa ta kofar shagon ya gwammace yayi zagaye ta hanya mai nisa, ya kanyi kuka shi kadai idan ya tuna halin da mama take ciki baida abinyi face addua kullum bata yankewa a bakinsa yakan jima bai shigo garin badon kar ya shiga gida a rinka bashi mummunan lbr masu jirkita masa tunani. Kwanci tashi watan haihuwar Mama ya tsaya ta kumbura dam! kamar ta fashe sbd hawan jini bata sani ba, tunda ba awo take zuwa ba, amma shegen dariya yake mata wai ta dawo alkubus. Ita kadai a daki tsakar dare nakuda kamata ta rasa inda zata tsoma ranta taji dadi tayi nan tayi can tana ambaton Allah tare da tambayar kanta wannan wane irin ciwone kuma? gab da asubah jini ya goce mata idanuwanta suka raina fata fadi take shikenan zan mutu! ta hau kuka tana kiran zan mutu danliti ka taimakeni! garin Allah ya waye 7am danliti baiga tazo shago ba alhalin kullum 6am take zuwa wata zuciar tace yaje ya ganota ya buga mota ya iso gidan ya iske a kulle yayi ta bugu bata bude ba wasu samari suka taimaka masa aka buge kofar ya shiga. a zatonsa ma ta mutu ganin ta shame shame cikin jini saida ya tabata ta motsa tace zan mutu ka taimakeni. cak! ya daukota ya saka a mota sai asibiti take sukace bazasu iya ba ya kaita kagara, nan da nan ya buga mota yazo shago ya kwashi kudi ya wuce yanata zage zage dama haka takeso aci kudina tana jin ciewo tayi zamanta bataje asibiti ba zata farfado ta hadu dani kudin dana kashe saita biya su don ubanta .......ayuba yayi tagumi yana juyayin karfa mamatarasa ranta .yana isa asibiti a ka turata emergencylikita yace tiyata za'a yi mata sunan bukatar jiningaggawa. Babu yanda Danliti ya iya dole yaceagwada nasa jinin a gani ko zaiyi daidai Aka gwadaamma bai yi ba. Mai daukar jinin ke gaya masa akwai wanda ya saba bada jininsa ana biyansa, idan yayarda a kira shi au tsadance ya biya. Ba ason ransaya amince ba nan da nan aka kirashi, suka tsadance,ya biya shi dubu biyu aka diba, ga kuma kudin aikidubu goma sha biyu da dari bakwai da hamsin. Donhaushi kamar yace bashi dasu wannan shiri Maimakon yaci bulus ya dawo yana cacan kudi donneman lafiyarta. Wucewar minti talatin aka fito da itada jariri namiji. Santalele dashi ga kyau ga girma shikansa likitan sai da yaji kamar ace babyn nashi ne.Malaman jinya kuwa kamar su lashe yaron. Ahi kuwaDanliti yake kawai yakeyi cikin dan kankanin lokaci da bai wuce awa daya ba an wawure masa kusandubu sha biyar, bai ma san me zataci ba nan gaba namagungunan. Ya na tsakar wannan tunanin watanurse tazo ta gaya masa akawo kayan da za asawababy kudin aljihunsa kaf sun kare sai da ya komaFandogari rai bace. Ayuba yayita masa dariya yana masa kirari, "angon karni angon karni!!", bai kulashiba ya shiga ciki ya sake lalo wasu kudin ya fito yakoma. A kagaran ya shiga wani shago, ya sayo kayanjarirai kala hudu da rigar sanyi, sai sabulu da Omonwanki ya koma asibiti ya kai musu aka sayaron.Mama tana kwance bata farfado ba tukuna. A ka kawo masa jariri ya karba ya zura masa ido gaban saya fadi. Yace a ransa "kaga shegen yaro kamar mudaya dashi? Maimakon ka kwashi uwarka, sai kadebo ni? Tun yanzu kenan ka nuna min baka dakunya". Ya bawa kansa dariya ya shiga yi kamarsakarai" kwana bakwai mama ta gyagije tare da taimakon nurses da wasu masu jinya saboda karyarda sukayi, wai daga nesa suke kuma iyayensu basason aurensu, shi yasa babu wanda yazo jinyarta.Babynsu sai kara kyau yakeyi, shi ya kara jawo musufarin jini a wajen ma'aikatan asibiti da masu sontaimaka musu. Ranar da ta cika kwana 7,aka sallamesu likita yagindaya mata sharudda banda aikin qarfi,sannan tatabbata tana samun ishashen kayan qarin jini....dantayi saurin maida jikinta.sati daya aka basu su dawoakara duba lafiyarta sukayi sallama da kowa cike dakewa,,,,don anriga ansaba dasu.danliti ya kwashesu a mota suka kama hanya. sunfara tafiya ta kallesa idokode tace haryanxu banji kafadi sunan yaronba,kawaiqarya nayi wa mutane ake kiransa adamu...jitayikawai yamake mata baki..kar insake ji bakinki ya kirawannan sunan.dama na kyaleki ne dan ganinmutane,,don iskanci kirasa sunan da zakisa wa shegen danki sai sunan ubana? Tuni take rungume da baki ido waje takekallonsa,,tace haba danliti!baka tausayina? dana sansunan babanka ne zanfada?wlh zuwa kawai sunanyamin nafada musu shiyasa ranan da kazo da ayubasuke ta kiranka baban adamu... yasake kawo matawani dukan,yace sake fadi kikayi?? wato raini ya shiga tsakaninmu koh? bakisan cewa inajin haushinkiba ko?to kibi a hankali,idan kina neman zaman lafiyadani,,idan nasake jin adamu a bakinki sai na karyakiwlh..... taguma ta doka tana kwalla tana kallonsa,Allahb aka haquri danliti,yaron nan dai dankane,duk sunanda kace akira dashi za'a na kiransa.bannaso na bata maka rai danliti..amma kai abu kadan sai fushi. yacebabu ruwana da sunan yaro,,idan kinso ma kinakiransa BIRI ,duk daya a wajena!tace Allah ya hucizuciyarka,, maganar batakai hakaba,tunda ran talataaka haifishi zamu na kiransa mai kudi...yadan dubetakadan ya kauda kai yarage naki inkinso ma kina kiransa miloniya wannan keya dama..zatayi maganayadaga mata hannu banso jin don Allah kimin shiru.tasunkuyar dakai tana kallon yaron dayake jikintayanata bacci abunsa.har suka iso gida,,basuyi wanimagana ba.ya tsaya kofar gida tafito yatayata kwashekaya..taron mutane nata kallonsu suna mamakin wannan lamari..bai zaunaba yajuya yana kokarin fitatace ya maganar abinci?zan girka ne ko za'a na kawomin na sayarwa? Ya kalleta sama da kasa yace,wai ke me kikadaukeni?baki ganin kudin dana kashe a asibiti? Koshagon kikeso ya rushe na tsugunna? baga saurankayan tea a nanba?ki hada mana kisha! Kedamaba'aso ki nannagi abu mai nauyi.mtsssss..... Yajatsaki yayi waje,,,ta koma gefen katifa tana tabe baki...a ranta tana fadin Allah ya huci zuciyarka.tadangyara waje tamaida kai ta kwanta ba'a jima ba bacciya dauketa... Bayan sallar la'asar kukan yaro yatasheta.ta tashi da sauri tabashi nono da ruwa..nandanan yasake komawa barci.tafito tsakar gida tanahamma tareda mikar yunwa..tayi dan shawaginta a tsakar gida takoma daki..tajanyo ledar kayan tea tazuba a kofi tajanyo fulas zata tsoyayi ruwa taji baburuwan..tasaki tsaki ta nufi kichen babu itace ko dayabare ta daura.haka tadawo tasha tea da ruwansanyi..tasake kwanciya dan babu abunda zatayi harqarfe taran dare bataga danliti ba,,bare tasa ran wani abun sanyawa a baka. Ga yunwa tana sha'awar tacimai dan gishiri...nan take tayafa gyale ta zura silifastadauki jariri taja kofa tayi waje ta lallaba a hankalitayi wajen danliti.....yana ganinta ya daurefuska,,,yayinda ayuba ya taso ya karbi maikudi,,meya kawoki?inji danliti tace naji shiru ne ga yunwa inaji.....ba akwai kayan tea ba?we me kedamunki ne? Murya raunane tace nasha wlh..dama ruwan sanyinasha babu sauran ruwan zafi kuma babu itace...maidan gishiri nake sha'awan ci kodan yayane! Ya gyarazama nifa ba ubanki bane,bakuma mijinkiba bare kinadauramin wannan nauyin,,kingane koh?daga taimakosai ya zama tsiya?ki dauki duk nauyinki ki dauramin? to bafa zai yiyuwa kinjiko?karkisake biyoni shago kicenabaki wani abu...abun da nasamu nabaki basai kinmatsamin ba..karki sake dauko danki kizominnan...idan kunne yaji..... Tace yi haquri,,,yacewaayuba bata danta ta koma.ta karbeshi tajuya zatawuce taji yana fadin bata taliya daya taje tadafa karta cinyeni....ta karba tana murna ya wurga mata nairaashirin tasaya itacen..jikinta na rawa ta dauka hardagodiya ta sabo yaronta takoma gida..sai yanxu matake tunanin a ina zata samo icen dare yayi?ta sauqenumfashi numfashi takoma takwanta dayunwarta.dasafe da kanta taje ta nemo itace,ta tafasa ruwa ta dura a filas,tayi wa danta wanka itamatayi..tahada tea tasha da ragowar biredi. Tayi wanka tayi wanki duka ita kadai,,anjima kumadole ta bararraka taliyan da zataci.ko ta ci gaba dashan shayi...aikin yamata yawa ita daya shisa dakwantawarta zazzabi ya rufeta. Maganar haihuwartakuwa naci gaba da yaduwa a gari,wasu emmata masukarambani haar suna zuwa mata barka.haka tci gaba da manejin rayuwa sai abunda danliti yaga dama yakekawo mata taci,a lokacin da kuma yagadama! .......kwana 7 suka cika tayi masa maganarkomawarsu asibiti,,,kai tsaye yace bai zuwa,Allah daikonsa jikinta ya hade kamar yana samun kyakkyawarkulawa.haka mai kudi yayi bulele dashi alamun ruwan nonon dayake sha yanada kyau...batadai zuwa koina,,,saboda danliti yahana.komaisa oho?shi kadaiyasan dalillin yin hakan. wannan satin shine ake bikin baraka da muhddinta,mama na gida mai kudi goye a bayanta.tunsafebatasa komai a cikintaba,,,har zuwa yanxu da akaidar da sallan la'asar.tagumi hannu bibbiyu tayi tunanitake lafiya meyafaru da danliti baizoba?bata samuamsarba taji tsayuwar motarsa. Farin ciki ya lullubeta ta taso ta tarbesa.babu walwala ya wuceta yashigedaki...t abiyo sa abaya tazauna kusa dashi tanatambaya,,,waya tabamin cweethrt dina?ko fushin netunna jiya? Ya ballo mata harara yace kinason wanimarinko?to kici gaba da tadamin wannanzancen,,tadan kada kai tana murmushi tace sha kuruminka,indai maganar aure ne bazan sakeyimakaba duk lokacin dakaga ya dace saimuyi,,shiyasa bangankaba tunsafe?.......ido zuruyana kallonta bansaniba! tace yi haquri shalele mezanci yau?yace babu,ki tashi kishirya kije gidan bikikici..tace bikinwa? yace ke saboda sakarci ma bakisan ana bikin yar uwarkiba?bikin yarinyar nanakeyi baraka...ta ware ido ta washe baki,bikin barakaakeyi?to ina zan sani ka hanani fita? Yayi matabanzan kallo ai dama ni kike gani na hanaki fita?toubanwa zakiyi a waje?kina samun ci kina samunsha...kinfiso kirinqa yawo kwaroro kwaroro da goyo ana nunaki?to shikenan tunda kinfison hakan gahanya nan,,,,amma kisani kwayar dawa bazan kawomiki gidan nan ba..da sauri ta rungumeshi,Allah sarkidan litina,ba haka bane ,nima bana sha'awarfitan,tunda baka so.yanzu bari in shirya ka saukeni agidan bikin...a razane ya kalleta,wai ke meyasa jaka ce?kawai sai in daukeki a mota in kaiki gidan biki anakallonmu? idan ke mahaukaciya ne nida