← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 79

Sashe 69

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gaskiya ban sankomai game da ita ba amman da alamu tana da auredon jikin littattafan ta ma ni kan ga tana rubutawakoga wannan pharmacology din ma na ta ne"ta mikamasa ya bude shafin farko ya duba "mrs al- amin? Ya tambayi kansa ya dube ta da sauri kin taba ganinsaya zo gunta tace wallhy ban sani ba ta kan sami bakiamma da yake ba wata mu'amala take da kowa bashiya sa ba zan iya tantancewa ba ko yana zuwa yasauke numfashi yace zainab idan bazaki damu ba kigaya min inda kuke ki kuma bar min littafin nan tace shi ke nan sir nan take taba shi adirea ta bar masalittafin ta fice dauke da wasi wasi mai yawa cikinranta,ta tabbata oga ya kamu ne to amma zai shaguduma muddin ya tinkari sakeena fargabar ta dayace karbar littafin nan a hannunta mece ce manufarhakan?Allah yasa ba amfani zai yi dashi ta wata hanyar ba don ya cimma burinsa yasa jawo matabakin jini su daina gaisawa da sakeena babu abindabata sakawa ranta ba. Haka mama ta sha jinin jikintatunda taga. al-ameen ya tsaida zainab sai dai batafargaban komai don ta san zainab bata san kamai baa game da ita ba shi yasa hankalinta kwance ta isa gida tayi fakin motar ta cikin inuwa ta fito ta budebangarenta ta shige ta mayar da kofa ta kulle bayangabatar da sallah ta danci abinci ta maida kai bisa filotana ta sakar zuci game da sake haduwar ta da al-ameen, a haka barci ya sace ta har zuwa uku da rabita farka ta nufi bayi ta fito da alwala ta gabatar da la'asar daga nan ta kawo azkar ta dora kai tsayelittatafanta ta kwaso don yin wasu aiyukan gida daaka basu cikin wayar ta take. Ta birauzin ta yanargizo duk ta kosa ta gama don karfe biyar take dawata lakcar Babu zato taji an kwankwasa kofar ta ta dago kaita dubi kofar tace ana zuwa ta karasa dan rubutun datake yi ta taso ta murda makulli ta bude kofa gaban taya yanke ya fadi tabi mutumin dake tasye da kallo tadafe kirji tace inna-lillahi wa inna ilaihir raju'un tace niya ce ni kuma nace Assalamu alaikum ta hadiye miyau da kyar taamsa sallama dole yace zan iyashigowa? Ta tsaya jim kafin ta koma gefe ta bashiwuri ya shigo ita kuwa tana daga tsaye a bakin kofabata motsa ba shi ma bai zaunaba ya zuba mata idoyace ya karatu tace lafiya yayi dan murmushi yace ".mrs al-ameen ke nan ta kara dubansa a razane amma ta kasa cewa komai ya kara matso ta ya sake fadinkin taba ganin aure babu zoben alkawari? Ya nuna nayatsan sa kinga nawa nan bai taba rabuwa da yatsanan ba saboda muhimmancinsa sannan ban tabaganin inda mata ke gudun mijin bs idan da amana airuwa za zai dafa kifi ba mama ya kamata ki maida zoben ki kafin mu ci gaba da tambayar bayan rabuwa!Ya laluba aljihun sa ya fiddo shi cikin gidan sa yabude ya ciro shi tun daga lokacin. Idanuwan ta sukafara tara kwalla kirjinta kamar zai tsage tana tsayesototo har ya kamo yatsunta da zoben yake ya maidashi mazauninsa shi kan sa kwallan ne cikin idonsa yayi ta maza ya hadiye su yayi murmushi yacegodiya ta tabbata ga Allah daya nuna min wannanrana amma zai fi kyau ki zauna sakeena inji kalamanbakin ki, tace Al-ameen kazo ka tafi yace in tafi waisakeena laifin me nai miki ki ka daina so na ne tacenace ka zo ka tafi yace bazan tafi ba sakeena sai kin gaya min dalilin da yasa ki ke amfani da suna na amatsayin mijinki alhalin ba kya sona ki gaya min inji, ta zuro masa ido kwalla suka fara zuba" ni nayiamfani da sunanka?ya daga littafin dake hannunsashafin farko yace mene ne wannan? Idan kuma kinamusu ki kwaso gaba daya (texs book) din ki dahandout a duba takara razana rashin gaskiyarta yabayyana karara bakinta ya mutu kwalla suka ci gaba da zubo mata ya sanyaya murya yace. Sakeena kinsan ina sonki munyi wa juna alkawurra masu damaban taba tunanin zaki yaudareni ba har kwanan gobekuwa ba na kawo hakan a raina ni na san yanzu kinwarke kin dawo cikin hayyacinki sosai tunda har ki kagane ni ne mijinki,amma me yasa da aurenki ya mutu ba ki nemeni ba ki ka barni ina wahala? Nayi rantsuwako ki duke saboda tsufanki sonki bazai shafezuciyata ba kuma zan karbe ki a matsayin matardana fi so a rayuwata. Dubi. Zoben nan sakeenagirman dana karayi yasa ya yi min kadan ammasaboda ba zan iya rabuwa dashi ba na kai shi aka yanka min na kara bude shi ina sa shi a haka dubenisakeena har yanzu al-ameen dinki ne sak babuabinda ya sauya kar kiji nauyi ko kunya kin kini abaya wallahi ban daukeshi a matsayin laifi ba muddinki ka amince min zan baki mamaki!, Ta goge kwallata ce banyi aure ba al-ameen karuwanci nayi kuma da diro har ciki na haihu cikin dana zubar kuwa ban sanadadinsu ba me za kayi dani me zai sa in ne mekabayan cin amanarka,amanarka kuma ta cini me zakayi da kazama irina? Ni abar kyama ce ni kaina nasan ni najasa ce balle wani,koba ka jin warin.... Ya daka mata tsawa ya isa haka sakeena ta cebai isa ba dole in bayyana maka ko ni wace ce don katabbatar da cewa babu abin sha'awa a tattare danikyan dan maciji gareni idan kai ba ka jin warin danake ji ni na san ina yi kuma....bai san lokacin da yaciro hannunsa ba ya dalla mata mari duk suka dauke wuta ita da shi,tana tallabe da kunci ta zuba masa idoya nuna mata yatsa fuskar nan kaman gobara yace kidaina ci min fuska sakeena....!ya kasa kara komai saiya kama hanya ya fice cikin sauri ta sulale kasa batasan lokaci da ta fasa kuka ba ji tayi an rungumeta tamurya mai sanyi na fadin sakeena! Sakeena mene ne ta cira kai ta dubi mai magana Zainab ce ke tallabe daita ta kasa magana sai kuka takeyi hankalin zainabyayi mummunan tashi don taga shigowa da fitar Dr al-ameen cikin ranta. Tace na shiga uku Allah yasa bani na haddasa wannan fitinar ba hakan yasa ta damukwarai taji musabbabin kukan da mama takeyi, ta kwashi lokaci tana rarrashinta kafin ta shawo kantatayi shiru amma hawaye basu daina sauka basakeena kina cikin damuwa ni tuntuni na san hakaamma Allah ya zuba miki zufin ciki na kasance inamatukar kaunarki sakeena zan si ki gaya min keketsakaninki da Dokta yake neman wasu bayanai da suka shafe ki, Ta goge kwalla ta kadai kai tace ke yatambaya tace gaskiya ni ce amma na gaya masa kinada aure harna bashi littafinki da ki ke rubuta sunanmijinki don ya tabbatar kiyi hakuri in ni na haddasamiki wannan fitinar sakeena banyi zaton zai zoba donna tabbata gaskiya na gaya masa tace bakiyi laifi ba zainab hasalima shi ne al-ameen din....98-Ta kara dubanta a razane what? Nan da nan tagaggauta tuna baya ranar da ta fara shigowa ofishinirin razanar da suka yi na ganin juna da yaddasunanta ya zauna bakin sa haka tabbas ya fadicikakken sunansa sunji, ta sake dubanta tace damaoga ne mijinki sakeena ? Kai amma kinyi sa'a me yasa ki ke gudunsa kuma da alama kun dade rabonkuda juna tace ban aure shi ba zaina amma munyisoyayya ta ban mamaki mishkilar da aka samu ita ceboyayyen labarina wanda ya tilasta min maida kainadodanniya ga kowa musamman da namiji, cikintausayi tace Ayya koda ban sani ba na tausaya maku ta goge hawaye haka idan kika ji baza ki so in rabikowa ba rayuwa ta za tafi min kyau ni kadai dongudun abinda kaje ya dawo" ta kara rungumota tace kidaina kuka sakeena rayuwa ita shirin Allah ce dukyadda ya tsaro maka baka iya tsallakewa yanzu bagashi ya wuce ba? Tace ai ya dawo tunda al-ameen ya dawo rayuwa ta ni kuma bazan iya auren sa ba ke kosabo dame shi ya miki laifin? Ta kada kai bari kiji agurguje take nan ta bayyana mata yadda rayuwarta takasance a baya Tuni zainab ke kuka har da shashekatace sakeena kinga rayuwa Allah ka rabamu dasharrin mutun da aljan tace amin zainab to kin ga ina ni ina aure? ba komai nake gudu ba gori yanzu al- ameen ya daukeni ya hada da matarsa idanbatakwarai bace duk ta yadda zatayi ta binciko asalinazata yi don ta muzguna min ba zai yuwu ba zaina bazan iya jurewa ba dole in nemi. BAKIN CIKI 3***9 yace karki damu zainab duk inda take yau zandawo da ita bazatabar karatunta saboda ni ba!ya juyaya fada mota kai tsaye ya dauki hanyar kaduna yatabbata bata wuce gidan yayanta Abdurrahman ko datambaya zai kai kansa gidan tunda yasan anguwar. Awannan lokacin ita mama ke shiga get din gidan yayi fakin ta fito jaye da jakarta ta kwankwasa kofa akabude takwararta ce tabude nan da nan ta rungumetaanti mama oyoyo tace oyoyo name sake ina su ihsansai gasu sun kwaso a guje suka rungumeta dukkansukayan islamiyyar da suke zuwa ne a jikin su tace haladaga ismaliya kuka dawo yanzu suka amsa eh safiyya ta fito daga kicin ta tarbeta maraba da doktakece haka da almuru ina fatan dai lafiya tace qalaumatar yaya suka wuce da jakarta cikn daki basugama gaisawaba aka kira sallah duk suka tashi yinalwala ta kai raka'a daya ta jiyo muryar yayanta yanafadin naga motar mama a waje ta zone safiyya ta amsa ta zo gab da magariba magariba lafiya tacehaka dai tace wai gobe ma abuja zata wuce yayi danmurmushi yace mama manya kwadayin ganin abbane ya motsa tana ina tace tana sallah ne suka wuceshima yayi alwala yayi sallar ya fito ya samu mama afalo da y'ayanta bayan sun gaisa ya tambayeta babu karatue kika baro school tace eh dan break mukasamu gobe da jibi shine nace bari inje inga Abba yacekin kyauta amma abba ya hanaki ki tuko mata zuwawani gari ko?me yasa baki kira an turo miki direbaba?kuma ance gab da magariba kika iso tace sorryyaya na kosa in taho ne yau din don in kwana biyu a can, 104- yayi yar dariya yace to Allah ya kaimun gobenlafiya sai in nemi mai tuka miki motar muje cin abinciko duk suka nufi tebur inda safiyya ta shirya gara kalakala suna
Chapter 69 · 0% Book details