Sashe 78
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanki dai.kamar yaya?idan nazube.a sume zaki iya kwasata? tafara dariya Allah yashiryeka dokta!wayarsa taqara haskawa daga can inda take yashe .yasa ta miqo masa tana fadin mami ne kuwa.yakarba da sauri yadanna ok. Hello mami!tace wai ina kake ne tun dazu?naketa kira?yace ayya yi haquri mamina wanka nashiga.tace to direba na waje fiyeda minti talatin wai baku fitoba.ai baiyi maganaba mami mai makon yataba kararrawa? sun ciki shirme mutanen nan wlh. yakashe wayar yayo waje mama ta biyoshi harwaje.yana zaune yatasa kuloli gaba sunata zuba hirada mai gadi.ganin dokto yasa duk suka miqe sukanufosa sukayi gaisuwa bai amsaba yafarafada.meyasa kuke haka?donme aka manna waccarqararrawar? kudaina maida kanku yan qauye gaku a birni..suka ce tuba muke dokta!yayi guntun tsakiyakama hannun mama suka wuce ma'ajiyar motoci.Da ita direba ya lallaba ya kwashi kayan abincin.maigadi yataimaka suka shigar falo suka fito.mama tadubeshi bansan dokta na da fishiba! shima ya dubetahaushi yabani wlh.ni banso mutum yarinqa qasqantar da kansa saboda wani.kawai yazo ya latsa kararrawako bacci nake zan sauraresa.ko uzurin kansa balle namami amma sun tasa kuloli gaba kuma hadda magajiya biye masa..ta qara matse yatsunsa Allah hucizuciyar wakilin marafan lafai.ya zura mata ido yanasoyayi dariya.yaushe kuma kika ban wannan rawanin.? tace dama can haka kake bawani sai kai babanwaleed da waleed ameer da ameera.ya bushe dadariya dai dai lokacin dasuka tsaya gaban motaranrufeta da tamfol,yace badan karki sake kukabadana qara wata kyautar motar.!tayi dariya wannan mata isa.tunda fushin dokta ya sauqa.buqata ta biya danshine farin cikina.yabita da kallo yarasa me zaicesaboda dadin kalamanta.yajawo ta jikinsa Allahyayimiki albarka.tace amin.toga motarki.ta ware idotace oh my god.!yasa hannu ya kwashe tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar mota.akallakudinta zai kai miliyon biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin datarungumeshi ba amma takasa magana tasan tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice wani abubebina.don kalamanki nasanyani nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta! wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace hannunta tanazagaya motar kamar yar qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u soo much iluv u yace nima haka murnarta isa haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.! shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta kamata. yakashe wayar yayo waje mama ta biyoshi harwaje.yana zaune yatasa kuloli gaba sunata zuba hirada mai gadi.ganin dokto yasa duk suka miqe sukanufosa sukayi gaisuwa bai amsaba yafarafada.meyasa kuke haka?donme aka manna waccarqararrawar?kudaina maida kanku yan qauye gaku a birni..suka ce tuba muke dokta!yayi guntun tsakiyakama hannun mama suka wuce ma'ajiyar motoci.Da ita direba ya lallaba ya kwashi kayan abincin.maigadi yataimaka suka shigar falo suka fito.mama tadubeshi bansan dokta na da fishiba!shima ya dubetahaushi yabani wlh.ni banso mutum yarinqa qasqantar da kansa saboda wani.kawai yazo ya latsa kararrawako bacci nake zan sauraresa.ko uzurin kansa balle namami amma sun tasa kuloli gaba kuma hadda magajiya biye masa..ta qara matse yatsunsa Allah hucizuciyar wakilin marafan lafai.ya zura mata ido yanasoyayi dariya.yaushe kuma kika ban wannan rawanin.? tace dama can haka kake bawani sai kai babanwaleed da waleed ameer da ameera.ya bushe dadariya dai dai lokacin dasuka tsaya gaban motaranrufeta da tamfol,yace badan karki sake kukabadana qara wata kyautar motar.!tayi dariya wannan mata isa.tunda fushin dokta ya sauqa.buqata ta biya danshine farin cikina.yabita da kallo yarasa me zaicesaboda dadin kalamanta.yajawo ta jikinsa Allahyayimiki albarka.tace amin.toga motarki.ta ware idotace oh my god.!yasa hannu ya kwashe tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar mota.akallakudinta zai kai miliyon biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin datarungumeshi ba amma takasa magana tasan tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice wani abubebina.don kalamanki nasanyani nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta! wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace hannunta tanazagaya motar kamar yar qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u soo much iluv u yace nima haka murnarta isa haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.! shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta kamata. ta rufe fuska da hannayenta tana salati.ya diretaa falon.ko nauyi batadashi ashe fafa lolo ce..ta watsomasa harara tace gemai gemai dakai dokta?yace tome akayi?ai na gayamiki sai anyi kara'i.ta girgiza kaihakane?to saura kara'in cin abinci.bismillah zaunasuka ciyar da juna cikin annashuwa.qarfe goma da rabi suka koma daki ya tsinci missed cal goma cikinwayarsa.yadanna yaga gabadaya dr lawal.ya dafe kaina shiga uku! ta dafe kirji da akayi me? yace missedcal goma sakeena yau na mutu wajen drlawal..tawangame baki maza kira karya sake kira.yakwashi sauri yana kiran layin yaqi dauka shima saidaya kira sau uku yana tuqi sannan ya dauka.danAllah malam karka dami mutane!ya kashe wayarsayabar dr alameen da salati.ya take mota dan kankaninlokaci yakaishi hotel din.yana shiga dakin yakamakunnuwansa yana i'am very sorry.! very sorry!!verysory!!! Suka fara masa dariya.dr will dake malami ne agaresa yataso ya riqesa manta dasu sun mantaangwanci kakeyi.yace thank you sir!ya bubbugakafadarsa bawani abu ya amarya?ya amsa lafiya lautake.yace dakyau.zamuje mu gaisheta daga can saimu wuce dan karmu rasa jirgi.yace yes sir!ina fatankunci abinci?yace munci yabi sauran duk suka gaisa.yana zuwa wajen dr lawal ya ballo masaharara.sai ya tsugunna yace ina kwana baba lawal?Dariya ta kubce masa.sauran ma dabasu san meyaceba suka kama dariyar ganin dr lawal yakai masaduka.yace masa bafa kai kadai ne mai mataba.mumamunaso muje mugansu.sannan soyayyar nan ba afi mu iyawa ba. yayi dariya yace nayarda na amsa laifinaamin haquri.yayi shiru yana kallonsa murmushi yayiyana fadin kun shirya mutafi? munshirya ango.ya juyaya tambayi sauran da turanci duk sun shirya sukafirfito da jakukunansu.suka rankaya wajen amarya.tasawo hijabi ta fito suka gaisa.minti goma kacal sukayi cikin gidan suka fito dr lawal da dr alameen sukakaisu filin jirgi suka tashi zuwa legos.inda zasu tashizuwa rasha.shikadai yadawo gida domin dr lawalyadau hanyan zariya.gidansu yaja birki ya tsayaharsuka gaisa da baki haryana tsokanar baraka inafata kema kin kora paracetamol din.?tace ai wannan dole ne over dose ma nayi saboda inada likitoci.yafitoyana dariya suna tayashi.ya wuce shashin mami sukagaisa yazarce na dadi suka gaisa daga nan yaketambayarsa yaushe zasu wuce?yace bayan sallarla'asar.tare suka bar gidan a motar dadin yamasarakiya wasu harkokinsa.sukuwa yan rakiyar amarya mami tasa aka maida su wajen mama don kammalawasu al'adu.bayan sallar azahar dadi yadawo da doktalokacin baki sungama shiryawa komawagidajensu.godiya maiyawa da kyaututtuka suka samugun mami da dadi.haka dokta yanuna farin cikin saakan karamcinsu.bus din kamfanin dady mai daukar mutum talatin ita ta kwashesu suka bar mama nakwall. BAKIN CIKI 3***13 Yasa mata ido ko yanzu din ma idanuwan na ta tamsuke da kwalla ya girgiza kai yace karki dami. Kankinasan kina da masaniyar ajali sauka yake kodasababi ko babu da zarar kwanakin suka kare shi kenan an gama magana fatan mu kullum Allah yasatana cikin hasken kabari tace amin yasa yatsansa ya goge kwallar daya sauka kucinta please ya wuce ina.Fatan kin shirya zuwan ameera kafin in koma da saurita dube shi har da zame hannunsa a kafadarta yakece da dariya harda tureni tace me ka sani dole intoreka yace to ai ba ni na fara fadiba mami ce ta kosaitama ta sami takwara ita din ma bata sani ba kam!bai taba ganin irin wannan hararar ba yasa yake ci gabada kwasar dariya -mai da wukar mai jego duk ni kadai wannankallon please rage in sami na gobe ta make shi tanadariya ko tausayina ma babu abin don bakaga yaddajini ke zuba a jiki na bane take nan jikinsa kuma yayila'asar ya sake kamota yace Allah sarki bebina toAllah ya kara miki lafiya ina ganin ya kamata mu binciko dalilin yawan zubar jinin idan akwai yuwuwarmagance matsalar sai a tareta da gaggawa kogaskiya ne kara a bincika yace sha kurumin kiwannan dole ne tsakani da Allah ina son Ameera takada kai tana kallon sa ai na san baza ka daina fadiba yace "Thanks God da kika san haka yabi bebinsa da kallo sannan ya sumbace shi yace ko dadina Allahda ikonsa yayi yar hamma cike da fara'a yace"yausee" shi ma ya amsa ya kara sumbatar sa yace "whata sweet dady! Ta tabe baki tana kallon sa sun shararihira har mami ta dawo ciki tayi kwanciyar ta tabarsusuka kwana hira Washe gari aka sallameta bayan ya gama tattaunawada likitocin mata watau(gynea doctors) akan matsalarta wanda suka tabbatar masa akwai yuwuwartaimakon da za'a bata amma sai wani cikin ya samusun koma gida baki suka ci gaba da zuwa daga ko'inasuna ganin bebi yayin da angon karni ke ta shirye shiryen walimar suna adalilin bai fara aiba tukyna yasami damar zirga zirgarsa yadda yake so har zuwagobe suna kafin yamma gida yayi tankam da bakitundaga lagos har arewacin mu nan tun daga lokacinhidima ta kankam zuwa washe gari da ya kasancecikar suna hajiyar ruqayya mata sami zuwa a ranar dauke da alkairi mai yawa anci an sha a sunansaifullah an bar arziki inda yake Rana ta biyu sai da aka gyarewama jego ko ina sannan baki sukafara tafiya rukuni rukuni anti rabice kadai ta kwana hudu ta warwaregajiya sosai kana ta koma innasaude ke kula da wankan jegontahartayi arba'in tana je tana katatuta kwashi alheri mai yawa sukakoma tare da mami aka bar mamada dan bebinta maryam ta samomata yarinya zata kai shekara shabiyar tare suke zuwa makaranta tazauna mata da ameer a motasaboda ya ruka samu yana shannono isasshe to