← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 79

Sashe 20

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai, a'a wlh kawai barci na ji ya soma kama ni. Kindai gajin kena. Eh, toh da xak duba agogonkakila ka ganr dare yayo. Ya duba agogon ya dubeta,sha daya da rabi ne kawai. Tayi sauri ta mike, wuu! Aikuwa na kawai bane, dare yayi yaya. Kai kankaidanka ganni da wni a wannan lokacin, dole ka koranigida. Uhm hakane, amma banda Al-ameen, don ban isa na rabaki da shi ba, do ne? A matsayinka nayayana, idan bayi dai-dai ba, dole ka hukunta ni kotare da wa nake. Yayi dan murmushi, to na gode. Saiwani lokacin kenan? Uhm..... Sai da safe. Allah yakamu lfya, Ameen. Ya wuce ba tare da sake waigowaba. Shi kuwa kallonta yake tayi har kule ya sauke numfashi, ya koma inda ta tashi ya xauna, shiru jimsannan ya kada kai cike da damuwa. Damuwar mamaba a kan tausayin Ya Ali kawai ta tsaya ba. Ji takekamar tayi abinda ba dai-dai ba ga Al-ameen. Shi yasa xuciyarta ta rasa sukuni ta rika korafo wajenBaraka. Allah ya sani ba tadi tayi da Ya Ali ba, illa ta saurare shi ne kawai don ta kwantar masa da hankali.Yaushe rabon da yayi mata magana irin wannan?Tabbas ta gane yana cikin matsala, dalilinsa da ya sakenan ta tsaya ta saurari kalaman bakinsa, wadandatake ganin amayo su xasusa ya sami sukuni aransa.To ita gashi ta shiga matsalar, gani take tamkar taci amanar doktanta. Ta runtse ido hotunan sa sukabayyana gareta, yana ta cuba murmushi muryarsa nafadin.. Shema Alqali "Manufar kenan guda daya, zallar kishinki.Bana so wani ya san cewa baki da aure, ya lallaboyace xai miki magana, ai ko muryarki yaji, ya cucuniwlh." A bayyane take magana batare da sani ba, kayihkr dokta, Allah bada wata manufa nayi ba. Barakadake kallonta, ta sa hannu ta bubbuga ta. Ta mike firgigi dafe da kirji, Innalillahi wa inna ilahir raji'un!Baraka tace, wlh xaki xautu! Sambatu kikeyi, idanbaki sani ba, ki sani yanxu. Ta numfasa tace, barakaDokta na baya so kowa ya ji muryata. Har 'ya uwanki?To kunyi karya, dole aji muryarki, musammamn su YaAli, domin dan uwanki ne, kuma tare ya ganku. Shima ba irinsu yake nufi ba, karki maida kankimahaukaciya mana. Ta koma ta kwanta shiru,idanuwanta suka kawo kwalla. Kada ki shiga rudun daxai dagula lissafinki, a aikin baxa har karshenrayuwarki, ba xaki daina magana da Yaya Ali ba, Al-ameen ba zai hana ba, don ya san dolenkine. Dama kin kwanta kinyi barci da ya fiye miki alkhairi. Ta maida kai bisa filo taja mayafi abinta. Mama ta saukenumafshi, ta gyara kwanciya bata san lokacin dabarci ya sace ta ba. Tun safe suke shirin tarbar 'yandaurin aure, karfe daya dai-dai kafar gidan ango babumasaka tsinke da motoci, bayan anyi sallah. Abokan ango tare da angon kansa suka jagoranci tawagarxuwa gidan iyayen amarya inda aka daura auranFadila ta ma mallakar Abdulrahman halas malak!Daga cam liyafar cin abincin rana akayi ta maza zalla.Komai ya ji. Masha Allah! Babu bata lokaci motocindaukar amarya suka koma, yayinn da Mama da Baraka suka koma motar Abba. Anata kirana sallarmagriba, amare suka suka Fandagori, kebabban wurida aka gyara musu cana aka sauke baki. Washe garisuka sha gagarumar walimar da aka jima ba 'yikamarta ba a Fandagori. Xuwa la'asar baki suka komakd, aka bar amarya da lainta. Mama da baraka ke tare da ita, suna ta tslkanarta, karfe biyar da rabi ango yashigo, saboda haka suka fito suka basu wuri. Daganan Baraka tayi sallama da kowa, ta kwasokayayyakinta. Mama ta daukar mata wasu suka kamohanya, tana yi mata rakiya sun atafe suna hirar susuka doso shagon Danliti. Da saurinsa ya fito ya xauna, yana jiran karasowar su, suna xuwa kuwa yatanka, 'ya mata ran gari! Ko kuna jin gaisuwa? Su kaba banxa ajiyarsa, suka wuce. Sun dan jima bakin titi,suna sallama kafin Baraka ta tsallaka, ta kamahanyar gida. Mama ta juyo ta dawo, 'yan mata ji manadon Allah! Dan liti baiyi xuciya ba, ta kyale shi, ta wuce. Kawai ganinsa tayi ya sha gabanta, haba 'yanmata, tunshekanjiya na ke gaishe ki, me yasa bazakiamsa min ba? Bakin ciki ya turniketa, kamar ta kurmaihu bata san lokacin da ta amsa masa ba cikinxafinta. Tace, wai dole ne? Ko ka ganayi kama dashirginka? Yace Ya salam! Maida wukar 'yan mata, ba fada bane, A zato na so bai taba zama laifi ba.Taja dogon tsaki ta wuce shi. Ya daga murya ya sakefadin, a daina fada da masoyi, don ba 'a san inda ranaxata fadi ba! Taf! Yayi biyu kenan. Kamar xata daure,amma ta kasa, cak!!!! Ta ja ta tsaya, ta juyo ta dubeshi har ya koma maxaunin sa, kusa da bokinsa, na rannan. Ta tako a nutse taxo gefensa, ta tsaya sukakarewa juna kallo. Yayi dan murmushi yace, ko ke fa?Ai idan kace so an gama magana 'yan mata. Ta gyaratsayuea fuska daure, " wai ba kai bane danliti? Ni ne.Dan wajen buzu mai shayi ko? Ya hadiyemurmushinsa, kwarai nine. Ta kara kankance idanuwa, ta cigaba, wanda yaje kwartanci din nan akakama shi, ya ci dan banxan duka, wuya ta kashe shi,ko bashi bane? Wani irin kallo yake mata, bai iyacewa komai ba, ta kara karkacewa tace, ai kodamuke yara ba mu da wayau sosai, tarihin bai bacemana ba na munana ayyukansa, muna ganinsu cikin idanuwan mu. Hijira a gudu bayan 'yan shekrau adawo, ba shi xai goge rubutun ba. In bnda abinDanlita, ai bindin rakumi yayi nesa da kasa, kumagaskiyar hausawa da suke cwa kwarya bai kwarya.Dube ni da kyau, kai kanka ka sanni ba abokiyarhadin ka bace. Don Allah a rika nutsuwa, ana tunanin abinda ya dace. Taja tsaki ta wuce su, suna kallonta.Baby wanda ya motsa. Sun fi sakwan uku bayantafiyarta. Babu wanda ya tanka baokin yace, kaga irintako? Sai da nagaya maka wannan yarinyar ba xatasaurare ka ba, gashi ka jawo ta zagi baba.Idanuwansa sukayi ja! Yace, ta kuma debo ruwan dafa kanta ba. Xan nuna mata tabbas ni dan gidanbuxu mai shayi ne. Ai ni dama irin wadannan 'yan jinkan nake nema, inyi maganinsu. A'a dan liti baka dagaskiyya. Tun farko na gaya maka yarinyar nan an samata rana, bikin ta ma ya matso. In banda iskanci irinnaka, menen na yi mata magana? Mu da muke gari ma, bamu ce xamu neme ta ba sai kai da ka dawokwanan nan? Mu ma ai mun sa cewa tana da kyau,amma mu ka basar. Dahskiyara da tace kwarya tabikwarya. To wannan karon xa ta hau akushi, kuma taxauna daram dam!!! Yace, wlh kayi karya. Billahillazi,yarinyar na sai ta dauki cikina kuma.... Ya tsohe masa baki. Babu ruwana danliti, idan ka jawo bala'inda yafi karfinka. Ka ga muna xaman lfya, ba uwa bauba a garin nan, gara ni bani da tabo... Amma kai kana ganin abnda ya faru zamangarin nan ya ggareka , yanxu ka samu ka dawo harankarbe ka , don Allah kayi kokari ka zauna damutane lfy. "Ai ba saboda Allah bane da shiri na,nadawo, shi yasa kaji bakin kowa gum! Sai itace maibakin rashin kunya. To zanyi maganinta , wadanda ma suka fita taurin kai, na gama da su balle ita.Kasan Allah yarinyar nan sai ta raina kanta ..." Danliti! Karka fara wannan danyen aikin , ina ba kashawa. Kasan tana da yaya babban soja ko? Wlh yakwashe ka ya kai bariki, kai kanka idan aka aje kagaban mirrow baza ka shaida kanka ba".. Ya ja dogon tsaki, "Aikin banza, kai ka ke tunanin soja, sojanbanza. Sojan wofi" da kwalli kake takama Dan liti,gashi nan kuma a idon ka ban ga yayi tasiri ba, bansoka matsa da yawa Dan Liti, watakil rabon whla kejanka" Ayuba na ce ba ruwan ka, nkna sha alwashinzanyi maganin yarinyar nan. Kasa ido za ka ga abinda zai faru"... Ya zura masa eyes yana mmakin sa, dazaiji shawarar sa daya kyale yarinyar nan tunda Harda Allah ba ajin sa bace, idan aka bi salsala. Ammashi Dan Liti ko ajikin sa, watakil ajali ke kiransa,kamar yadda ya faru da tsohonsa... BAKIN CIKI 1***11 Washegari anti amina da anti rabi suka shiryatafiya. Tun dare mama ta hada kayanta tace ita mazata bi su,fasa karin kwanakin da tace zata yi.Gabadaya suka rufe ta da tsokana wai sbda alamin zatakoma.Tace eh sbda shi din ne haramun ne? Ita kadaita san abinda ke damunta. Duk da ta ba danliti amsa,ji take kamar amsar tayi kadan ko alama batason ganinsa balle tahi munanan kalaman bakinsa,shiyasa ta zabi data koma minna tayi zamanta canhar lokacin da alamin zai dawo. Allah da ikonsakuma,anti amina ta kafe tare zasu tafi wannan karon.Gaskia hankalin ta zai fi nutsuwa a minna sbda tana gani bebi alamin tana renon sa yana mata dariya idanta kira shi dokta.Ita kanta anti rabi bata so hakanba,sai dai ba yadda ta iya dole mama ta bi anti aminata nace.Suna ta zuba kayan su a mota.Yara damanya na taya su,bayan sun kare suka kara sallamada kowa duka suka yo musu rakiya har da marya da ango.Mama ta shiga bayan mota ita da malami.Yayaali ya tsaya jikin tagar ya zuro mata ido "wai damadake za'a wuce? Tace eh mana."Na zaci zaki yiwaumma kwana biyu".Tayi murmushi,naso hakan ammaai zan dawo,yaushe kenan? Ni ma sai inzo mugaisa.Tayi er dariya,gaskiya ba zance ga lokacin ba,watakila ma sai alamin ya dawo,"Ke don Allah,kusan wata uku kenan ashe zaki iya tafiya ki barumma tsawon wannan lokacin? Tace ba haka bane Sai ga yaya soja ya fito tare daabba,shi yakatse musu zancen.Abba ya leko,toauta na a kula dakai kin ji? Tace to abba",yayanyace "abba har wanirarrashinta kake yi,jaririya ce? Yaceitace mana,damaina son gaya maka ka dainarankwasar min ita'.Yawaigo gidan bayan yanafadin,rankw ashi abba?Irin wannan?Abba ya bude murfin motaryace,"auta nafito! Fito ki bi abdulkareem. Tafito dage da kai har dakukan shagwaba,masu dariyanayi.Shi ma ya fito dasauri,sorry abba,sorry! Ya kamakunnuwansa yarike,"na rantse ba zan sake ba" tacuno baki tamakale kafada,ni ba zan bi suba.Yaya yace,"za ki tsallen kwado awajen nan,I'm telln you,ki shigamotamu tafi!Ta kara turo bakin,abbayace 'yi hakuri komaki kyale shi".Har ta tura kai zatashige ta sakedagowa ta dubi umman ta tsayekofar gida tanadariya,ta ruga wajenta ta rungumeta,umma zan dawonan ba da dadewa ba.tace wuce kutafi". To Allah ya tsare. Ta saketa,ta kwaso sauri bata san yaddaakeyi ta dawo ta bangaran inda yayaali yake tsayeba,kawai ganinsu tayi daf dajuna,ta bi shi da kallokafin tace,ba zan dade ba,zandawo." Jikinsa yayi mugun mutuwa yace,adawo lafiya"'amin".Ta bude mota ta shiga yataimaka
Chapter 20 · 0% Book details