← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 79

Sashe 22

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Gudgirl I lov U my prncess. A hnkli ta ce Me too... YaceSo much? Tace So much! Murmushin sa ya kari yace to ayi slp lfy. To. Ta fadi tare da aje kan wayar ta jimatsaye tana tunanin iska, ta tako ta dawo daki 9pmdaidai. Malami har yayi slp. Bata sauya komai jikin taba ta kwnta,shirun da tayi, bawai Al amin take tnkba , fandagori kawai take tink,can mind dinta ta koma,tana matukar son ganin Dan liti. Yayin da shima al amin yake zaune bisa bed yana tinkn yanayn sakinarsa take ayau,don hka ya roki Allah daya yaye mataabinda ke bata mata rai. Dukkansu sun raba darebasuyi slp b... Yau mafarkin mama ya sauya salo,domin a yau kiran da ya kwala mata yasa ta tsayacak,! Tana kallon sa, tafiya zakiyi ki barni??? Ta kada Kai.. Ya ware hnds dinsa yace, Kizo nan don Allah. 2acigaba da kallonsa bata motsa b, kizo mana nace,! Taruntumo da gudu ta rungume sa, ta fasa kuka, ya riqeta tamau! Yna fadin, ko ke fa? To kidaina cryng, donbanga dalilin yin sa ba... Ya dago fuskarta yana sharemata hawayen, ya isa haka, ki daina bata hawayen ki? Kuka take yi sosai, tana kwance rashe rashe bisagadon, ta jima tana kuka kafin ta yunkura ta tashizaune,taja jikinta,ta jingina da akanta kan gado tacigaba da tsiyayar hawaye ana sharewa. Bata sakekomawa barci ba har aka kira asalatu. Ta sauka tafada bayi tayo alwala ta bada faralo,ta zauna shiru bisa sallaya. Zuciyarta tana azalzala mata son ganinDan liti...... Muryar malami taji yana fadin, har kinkinyi sallah ne anti? Shine baki tashe ni ba? Tadanruntse ido, ta bude,yi hkri malami,na manta ne. Je kayo alwala,. Ya wuce bayi yayi alwala ya fito yayisallah. Yana idarwa, wanka yaje yayo yayi shirin skul. Bisa gadonsa ya koma ya kwnat.jim yayi shiru cankuma ya dago kai yace anti kifa tashe ni karki manta.Tace bazan manta ba,ya koma ya kwanta.ya bartazaune bisa sallaya. Anti Amina ce ta shigo,karfebakwai da rabi wai barci ne ya dauke ku? KaiMalami!... Ta bubbuga shi,yayin da mama tay firgigi ta bude ido, skul din fa? Ka kwanta kana ta slp?? Yasauko a firgice yace , nace anti ta tashe ni fa! NAGA ALAMA BAZAKU IYA KARANTA WANNAN BAKIN CIKIN BA, gara kawai a samu wani book, INA jiran ra'ayin ku, masu so a cigaba suyi COMMENTS masu son sabon littafi suyi LIKE.
Chapter 22 · 0% Book details