← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 79

Sashe 60

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hankalinanasan abun da nakeyi.... BAKIN CIKI 3***2 Yaja dogon tsaki ya tashi .da sauri yatashi yafitayana fadin sakaryar yarinya kullum sai ta bata wamutum rai!ta taso ta biyo shi tana bashi haquri,baisauraretaba yafada mota abinsa,,,,tadawo tanahawaye tana shirya mai kudi.ta goyashi ta rufa gyaleta kulle gidan...bata zame ko inaba sai gidansu baraka.ana tsaka da biki kallo yadawo kanta....dukyan uwa na kallonta a wulaqance,tana gaishesu sunabasarwa.kai tsaye inda inna saude take ta dosa,takuma zuba mata ido harta qaraso gunta,,,sannu inna!Ta bita da kallo daga ina?tace daga gida,yanxu danlitiyake gayamin ashe auren baraka ake,nace ina nasani! inna saude tace dama ya za'ayi ki sani?ke kokunya bakijiba?kika ratso jama'ar nan da goyo kikashigo?dubeki kamar ankoraki babu mamaki ma bakiciabinciba. Duk baki ya wani bushewa anya kuwamama...baza kiji magana bako?wannan duniyarkagama da iyayenka lafiya ma ya ka qare?belle ke kina kallo mahafiyarki tafadi ta mutu saboda BAKINCIKi,,mahaifinki nacan bisa keken nakasassu.ammaduk wannan baisa kinyi nadama ba mama?ke kuwawata irin iskar duniya ke kwasarki????? A marairaicetake magana inna bai kamata ku ringa ganin laifina bani kadai....ta katseta da sauri rufemin baki sakarya! Da yana son aurenki da tuntuni baizo yayi maganaba?tun yaushe kika haihu?ina lissafi watanki biyarkenan! ya ajiyeki kawai kin biye masa kunawatsewa..wa llahi ki guji makomarki,,ki kuma gujiwalaqancin da namiji.gashinan ai kinfara gani da hakakike?to wlh ki kuka da kanki karma kice kin sanni,,saboda haka juya ki koma inda kika fito! Tace aidama shima dan liti yace inya shirya zaizo yasameku a daura mana aure,ta watso mata harara tajadogon tsaki zata wuce mama tace banga amaryarbainna,ina take?ta juyo tace,suna makwafta itadaqawayenta..tayi tafiyarta sabgoginta.mama ta shigazabga loma,rabonta da abinci da naman kaza harta manta.tayi ta zabga tana zare ido gwanin tausayi.kankace kwabo,ta tada shinkafar nan cikin kwanotatas,ta kora ruwa da kunun aya tayi gyatsa tayihamdala,sannan tajita aduniya.. Tananan tsuru kamarmujiya baraka tashigo cikin gidan,inna ke gayamatamama tazo,,ta zagaya bayan kicin din tasameta zaune tana bawa mai kudi nono,,bakin ciki yaturnuketa kamar ta hadiyi zuciya ta mutu.haka nan tacije ta qarasa gunta fuska daure....amare!injimama,tace mama kenan,ya kike?tace kuma dankowa ya gujeni shine hardake koh baraka?zancenbikinma a bakin danliti nakeji,,,banci arzikin da zakizo kisameni ki gayaminba.ai kinsan inda nake.ta kalletasama da qasa ni bansan inda kikeba,,koda ma nasaniwannan ba gidan zuwana bane..hasalima namantadake.bandan kinxo inna tace kinanan ba wlh bazantaba tunawa dakeba.! mama tace ba laifinkibane,,,,,,,ta rausayar dakai tace thank god da kika gane ba laifina bane.bari inkoma frnds dina na jirana.tajuya dasauri tawuce ko kallon yaron batayiba.mama ta tabebaki tace agayas mai qawaye,zakaran da Allah yasoda cara,ko ana muzuru ga shaho sai yayi.danliti nedai ba a kauna,nikuwa inason kayana,bazan rabudashiba! yawwa! Ta mike ta jefa mai kudi a baya ta goyeshi ta tafi neman inna tasameta tace innazantafi,ta juyo ta dubeta,bangane zaki tafi ba?bakijiabunda nace bane?ko a zatonki wasa nake?nandanan ta kumbura fuska.samu wuri ki zauna kafin nabata miki rai!ta zauna gefen gado tana kunkuni,kowana kallonta,masu taya inna fada nayi........ana sallar magaruba gida ya gwaraye da duhu sai inda aka ajiyefitulun kwai keda haske.mama ta fakaici ido ta sulaleabunta ta kullin wainar ta da miya,duk ta juye su cikinleda.abincin dare ne da aka rabawa kowa tajuye nataa leda,,ta cika wa zaninta iska ta harba gida abinta.Hankalin inna bai dawo garetaba,,sai da za'a wuce da amarya.ta nemi mama sama ko kasa ta rasa.ta dokatagumi tana sanar da Allah da manxonsa kafintace,kai jama'a!wannan yarinyar tayi nisa batajin kira! Allah ka shirya mana ni saude..sauran mutane sukace amin!haka aka wuce da baraka tana kukan BAKINCIKI!da takaicin yar uwarta.ita kuwa mama tana can hankalinta kwance,ta juye wainarta a kwano miyarkuwa taji tantakwashi masu taunuwa,zatafara cikenan danliti yashigo gidan ,ya tokare bakin kofayana kallonta,,,tace saboda me?yace saboda naxokafin magruba naga baki dawoba. Tayi dan murmushidanliti kenan,bikinma badan kaikace najeba maizai kaini?kaga maganar inki dawowa ma baitasoba.yaqaraso yana fadin Allah yasoki,dama bell dina nadawo induba,idan baki dawoba inbiki hargidan indawodake,,sannan inmiki shegen duka! kinganshi ko?, Tace Allah sarki danliti bai kamata kanadukanaba,,,iyakar biyayya inamaka,amma dankuskure kadan sai ka hassala..!ya zauna kan tabarmayace,ke dai kiyi shiru tunda Allah ya kwaceki yau,aiku mata sai da haka,domin kwakwalwar kifi Allah yayimuku. Ta sosa kai tana kallonsa,batace komai.danki yayi barci ne?tace eh! Meye wannan kike ci? tacewaina ce inna ta bani.yajanyo kwanon gabansa yacedama kuwa yunwa nakeji..tace to muci tare mana aitana da dan yawa.yace ni bazanci dakeba miko filet inzuba miki.ta jawo filet din roba ta miqa masa,ya jefamata guda daya..tace guda daya nagani?......a fusace yace wannan wani tambayar banza ce?don kinxo dawaina zanci? shine kike min kurilla?watau nawa nebanza!ga tsiyarki cinye dani kike zancen,,,,ya turamata kwanon.da sauri ta maida masa ta tarairayo shikamar na goye,tayi ta rarrashinsa,sannan ya aminceda cin wainar. Tarinqa bashi a baki,,ya taune qashin ya batse.ita kuwa ko guda dayar bata ciba,bata ma kokwatanta ci ba,don karya ransa ya baci.sai dayagyatse,sannan ya gaya mata bibikon da yake nanemanta...babu musu tabada kai bori ya hau Haka rayuwar mama ta kasance tamkar tadabbobi,,duk inda danliti ya kadata can zatadosa.tsakaninta da Allah kafin maikudi ya shekarabiyu ya zubda mata ciki sau uku kuma kowanne babuwanda batasha wahalar zubansaba.,,duk ta jeme tayiduhu fatar jikinta yafara yaushi saboda wahala da ukuba.(Allah zai i sarmata) ......tabbas hakane,tundamasu ganin rashin jinta ne yajawo mata halin da takeciki sunayi mata addu'a, mussamman abba kullum yadaga hannu samu bashi da abun nema wajen ubangijiface Allah ya dafa masa akan qaddarar data sauqaaka sakeena,wanda hakan shi ke hana yan uwanta zuwa fandogari...amma kannen abba sukanxo abujasu dubashi.haka ya ali musamman yake zuwa damatarsa su duba abba su koma. Shekarunta qarashudewa suke tare da qara dumulmulewar rayuwarmama cikin kunci da talaucin dole...duk yansuturunsu sun mutu,ko da yaushe busu busu zaka gansu,musamman lokacin sanyi.babu manshafawa ,babu sabulun wanka,balle na wanki,sau ukutana zuwa neman taimako wajen inna tanahanata.tace muddin bazata dawo cikin yan uwantatazaunaba,ko kwandala bazata bataba......mama tagammace hakan shiyasa ma tadaina zuwa.wani lokacin tsirara zakaga mai kudi yana yawo sabodarashin sutura.sai makwafta sunga Allah sunga annabizasu kamashi su sanya masa kaya sadaka,anya?kaicon wadanda imani yayi musu karanci! BAYAN SHEKARU GOMA SHA BIYu. Nasan maitausayi da imani zai daura hannu akai yanakururuwa,idan yadubi halin da mama take ciki dayaronta kai duniya!ina zaki damu? shekarunta nahaihuwa talatin da biyu cif cif.amma idan ka dubetazaka rantse da Allah ta zarce hamsin.tsufa ya bayyana kuru kuru a jikinta,badan takai shekaruntsufanba sai don wahala. Sau da yawa tanayin rashinlafea babu kulawar data dace,saboda zata kwantaciwo sai ta kusa sati akwance kafin danliti yakaitaasibiti. koya sayo mata magunguna.muddin kuwahakan ya kasance to tabbaci idan ta warke sai ya kirkiro mata laifin da bai taka kara ya karyaba,don yajibgi kudinsa...a wasu lokuta idan taje rokonsa ayubake tausaya mata ya dauka cikin shagon yabata aranar kuwa zai bita gidan ya narketa yandayaso,dataga hakan ba riba sai ta fara neman wankaua makwafta tana samun abincin da zasuci itada danta. A wannan hali mai kudi yatashi yagamahaifiyarsa cikin ukuba da azabar duka wajenbabansa,wanda shikansa yagane randa yazogidan,sai yaga mahaifiyarsa na kuka.tunyana matamaganar makaranta har yadaina.ya fahimci cewabashida gatan xuwa makaranta kamar sauran yara!!... Daka dubeshi,kaga yaro mai kyau amma babugata.sai dai abun mamaki a game dashi yana danitsuwa kuma a koda yaushe yana taredamahaifiya rsa.,musamman inyaga tana kuka,daya farakawo qarfi sai yafara fita nema,shine yankan ciyawaya siyar,shine neman kwalabe da fasassun robobi da tsofaffun karafuna a bola,yana kaiwa inda akesayarwa,ya siyar ya kawo mata kudin. A haka tasamu da kudin datake wankau tahada,tajajarin AWARa,tana rabin tiya tana sayarwa a zaurengida.a haka take dan saya musu kayan gwanjo masuarha.duk wannan halin da mama take ciki gaba dayajama'a namata kallon rashin biyayyar iyayece ta jawomata hakan.shiyasa kalilan ke tausaya mata.itada gidansu sai gani sai hange,,ko a hanya ba dukkansuke magana da itaba,rayuwa tayiwa mama tsauri dayawa,tsawon shekaru ashe dole tayi tsufan qarfi dayaji........yamma tayi sosai lokacin da mama kezaune gaban kaskon suyar waranta a cikin zaure.yaranata shigowa suna saye naira biyar biyar,goma ashirin,duk yanda takama.muna iya cewa tanaciniki,don bata tabayin kwantaiba.maikudi ya shigosabe da buhun tarkacensa a kafada.kayan jikinsaduku duku,kafa babu takalmi,ta cire kai cike da fara'ata kallesa,yaro dan umma andawo?ya zagaya gefentaya zauna.nadawo umma.tace angaisheka.to kaje kayi wanka kayi sallah,akwai dumamenka yananan atukunya,ka zubo kaci.yace to ya mike ya sungumibuhun kayansa yashige gida.yayi duk abunda taumurcesa.ya zubo tuwunsa yadawo zauren gefentaya zauna. Ta dubesa sai kaki ci saboda riba?kai nalura kafini son kudi,,,,yayi yar dariya yace umma kenan yanxu saboda Allah gabadaya ribar nawakikesamu?tace mungode wa Allah ko nawa ne,ammaai dole aci,dauki guda biyu to,yace barin gama cintuwon tace gama idan kuma ta qare ka huta. Ya sa hannu ya dauki guda biyu ya ajiye a gefe,yaceban nuna miki ciwona ba,wani tsohon kwano ya yankemin gefen kafa!ta kamo qafar cikin sauri da tausayitace wayyo dan umma,sannu,shiyasa na kosaingama tara maka kudin takalma ka sayo,gamacintuwon inbaka naira goma kasayo ja da yalo in rinqa barbada maka yana saurin warkar da ciwosannu.....yace to umma!sukayi shiru yanata cintuwonsa yana gutsurar awaransa,jim kadan yaceumma wai ni bani da wani suna ne sai mai kudi?tayidan murmushi tace kana da shi mana...yace aibantaba jin kin kirani bane,zura masa ido tayi tace sunan kakanka gareka shisa bana kira shima yabitada kallo yace kigayamin inji,gobe idan munhadu daabokina in gayamasa,tace sunanka adamu,ya sakibaki yana murmushi,yace lalle ai sunan tsofi neamma inason sunan.tayi yar dariya tace amma karkabari babanka yaji yasan nafada maka dan baya so,yace saboda me?bashi ya radamin ba?tace shineamma saboda sunan babansa ne baiso ana kira.yatabe baki yayi tsaki,yace bani kudin ja da yalon,tamika masa naira goma yafita yana sude hannu,tabishida kallo ta kada kai,domin ta fahimci bayasonmaganar babansa,,,bai taba yabonsa ba kuma bai damu da al'amuransaba.bai dade ba yadawo damaganin,ya zauna ya kakkabe kasar jikin ciwon,yamika mata kafar tasanya masa garin maganin.nansuka zauna sunata hirrasu har wara ta qare,ya kwasomata kayayyakin yadawo mata dasu gida,yayin da itake zaune tana qirga kudin,gaba daya dari uku tayi ta ware uwar kudi Ta ware uwar kudi,tasamu ribar naira tamanin,ta cirenaira goma tabawa mai kudi tace jeka wurga a cikinasusun takalminka,kayi sauri kayo mana cefane danaira saba'in din,sannan ka auno min wakensuya,rabin tiya mai gwangwani biyu....yace to ya karbikudi yafice,itama ta mike ta ddebi ruwa a bokiti ta dauki sabulunta yankan qusa,da soso tayo wankatafito.injin oil dinta a yar roba,,ta dauko ta shafa tacanxa tsumman zaninta da wankakke, ta hada dawata kodaddiyar t shirt,ta fito tashiga kicin ta doraruwan tuwo. Sallamar mai kudi ta amsa ta leqo dagakofar kicin din jirgi dan umma,shiyasa nake sonka saboda babu wasa,,yana murmushi ya zube matacefane,ta
Chapter 60 · 0% Book details