Sashe 66
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yawan wankan nan.gatacan jikn kamar wuta sai rawar sanyi take.yakamata asan abinyi cikin gaggawa.nanda nan ya latsa control din kekensa yawuce ya nufi dakin yana fadin kira yayanta a waya.kuma fa yau dinnan naji yana fadin sun gama magana da yan uwansa egypt zasu wuce da ita asibitin dana kwanta. Su duba lafiyarta! tace nima yagayamin amma duk da haka yakamata afara kaita nan tafara samun taimakon farko.yana kutsa kai dakin yana fadin gaskia ne.kirashi din ki kara gaya masa.ta juya shiya shige dakin yasamu mama sai kyarma take cikin bargo.kwananta biyu a asibiti basu gane ainihin matsalartaba.amma taimakon dasuke bata yataimaka kwarai wajen sanyata bacci.tana samun hutu.duk takardar tafiyarsu masar sun kammala itada yayanta wato soja.a ranar basu kwana ko inaba sai egypt .acan bincike ya tsananta.don babu irin gwaje gwajen da bata samuba.hoton kwakwalwa hiv aids,,ciwon sanyi da sauran ciwuka dakan kama mutum sakamakon shiga wahala mai tsanani.Ba a sameta da wata matsalaba sai hawanjini da rashin bacci.kamar dai yadda likitotin nigeria suka ce amma su abba basu yaddaba dan gani suke kamar hauka mama keda niyyan yi.sai dai Allah da ikonsa likitotin masar suna kokarin shawo kan matsalarta.da magunguna da shawarwari.don cire mata damuwa wanda gabadaya ita ummul aba isin komai.to muma bari mubarta ta huta. A lokacin da mama ke kwasar hutu damagunguna akasar masar.shi danliti yashe yake aofishin yan sanda.yanata hauhawa kamarfarashi.gaba daya fuskarsa ta aune ta kumburasundum.sukansu yan sanda sun gaji da saya masagarin rogo yanasha..babu mai belinsa.tsawon kwana biyar dama ayuba ne yake zaton ziyi belinsa to shimatunda yaga ayar Allah ta sauqa.don haka yayi wakansa alqawarin tuba daga nasa laifukan zinacezinace dayake aikatawa.babbar mota yabi sai indamai yaqare.wajen neman halal.to Allah ya karbitubansa.shikuwa dan goga yarasa tudun dafawa ga ciwo ga masifar yansanda.ranar daya cika kwanashida.sukace zasu sakeshi yatafi yanemilafiyarsa.idan yaga dama ya gyara halayensa ko yacigaba da lalacewarsa..shidai yana kuka yana roqonsusu barshi dare yayi su sakeshi saboda kunya kunjidan iska ashe yanada kunyan?kuma da tsoron kar jama'a suganshi su sake rufar masa da duka,Yansanda suka amince hakan amma baxasu bashiabinciba.h aka yazauna da yunwa har qarfe gomandare.suka tarkata shi suka tura waje.a hankaliyasamu ya sulale yakoma gidansa ya kwana.yanatunan in mafita da da hali gidansa zai sayar a darannan yahada kudinsa yatafi neman magani.sai dai kash takardun sun kone a shago lokacin gobara.meyeabunyi yanxu?bai runtsa ba kamar sauran dararendasika shude.yana wahala da ransa.sai dole yakaudakunya ya nemi wasu takardun yasaida gidan danbashida wata mafita data wuce wannan.idan yanasoya tsira da sauran mutuncinsa duk inda zashi..haka kuwa akayi da sassafe ya lallaba gidan maianguwa.baiko dawo masallaci ba.ya zauna yajirashi.ya gurfana gabansa yayita roqon gafara.sannanya miqa masa kukansa.mai anguwa bai bata lokacibaya amince domin shima zaiyi farin ciki idan danlitiyabar garin fandogari.saboda haka nantake yakawo takarda da biro suka rubuta wani takadda.dakansayanemo shaidu uku sukasa hannu.kuma yasa akanemo dillalai sukayi wa gidan kudi yace shi zai Saya,Gaba daya dubu dari biyu cinikin ya kaya.danliti yasallama ya karbi kudinsa a hannu.kafin qarfe goma nasafiya ya tattara yabar gari.gashi nan gashinan harwani kauye da ke tsakanin zariya zuwa kura jaharkano.da la'asar sakaliya.kofar gidan daya dosa cikeyafe fal!da jama'a anata alwala.a raunane yayi musu sallama.suka amsa ya tambaya..ko lafiya kofar gidanmalam?daya daga ciki yabashi amsa ai malam wa'adiyayi.shirin yimasa sutura ake.danliti ya dora hannuaka yace ciwo yayi? yace to ciwon ajali ne.kwanansabiyu kacal a kwance.ya nemi waje a qasa ya zaunahankalinsa ya qara tashi..wanda ke bashi amsa yamiko masa buta yana fadin hala kaima cikinalmajiransane?yace aytoo harda neman taimakoma.Allah sarki malam Allah jiqansa.yace amin yialwala yanxu za'a fito dashi.jiki babu kwari yafaraalwala.ya na kammalawa ana fito dashi.daganan sukadiba zuwa makabarta..ga kabarin malam an haqa duk abunda ake anyi akasakasa a kabari aka maida qasaakarufe iyalansa nata kuka harda danliti,Daga nan aka dan jira ayi masa addu'a kawai ganingawar malam akayi ta bulloqo waje,subhanallah! mekefaruwa ne? tashin farko jama'ar wajen suka watse.kafainbak iyi kibani waje musamman danliti.daya riga kowaficewa daga wajen.daga bisani liman yasa aka tattaromasa mutane suka dawo.danliti nacan baya yana rarraba idanu.liman yadaga murya yace innalillahiwainna ilaihi rajiun.! jama'a wannan al'amari fa banagudu bane.! wata ayace dake bukatar bincike.matsayin malam agarin nan wannan zai iya zama abin kuka agaremu.domin mu a zahiri munsan malam mai iliminaddini ne,,wanda ya koyar da almajire da yawa.wanda yake wakilta na lokutan danake da uzuri.sai dai ahalin yanxu wannan abun yanuna mana akwaiboyayyen laifi agareshi!ina rokonku dan girman Allahku tsaya muyi masa addu'a.mu roqa masa rahamarubangiji.alfarmar annabi muhammad (s.a.w) Yayi kabbara sau uku jama'a na amsawa.iyalanmalam kuka da firgici yaci qarfinsu labari kuwa tuniyabaza kauye.har wadanda wani uxiri yahanasu xuwasun sheqo aguje.shiyasa makabarta taqara cikamakil.liman ya jagoranci addu'a mai tsawo.sannanaka qara haqa kabari aka sakasa.shikansa liman kuka yake da hawayensa saboda ganin wannantashin hankalin.bayan anmaida qasa an rufe .sukasake tsugunnawa dan nema masa gafara.ai sai gagawa tayo waje.ana salatin annabi da tasbihi daistigifari akasake mai dashi.amma ba'a gama maidaqasar ba gawa tasake bullowa waje.liman ya dubi babban dan malam.ya tambaya!meka sani agame damalam wanda mu bamu sani ba? gashi ubangiji yananuna ishara gamasu yi su tuba su daina.ya gogekwalla yace wlh bansan komaiba,,,bantaba lura dawani aiki na assha atare dashiba.dana sani wlh danafadi sai dai ko aje atambayi mata a gida, LLiman ya numfasa duk guri yayi tsit!kawai sai ganindanliti akayi a gaban liman ya tsugunna Allah gafartamalam ni nasani.na kasance ina daya daga cikinmasu zuwa gun malam.neman taimako akanabubuwan dasuka damemu ko ince nemanduniya.bansan irin shirin dayake wa sauranba amma nida kaina. Nasha kawo ruwan..........ruwan maniyyinayana rubuta ayoyin Allah dashi.yana hadaminmagunguna danake buqata.ina bashi maqudankudade.tahanyar malam mun cutar da bayi Allahwadanda basujiba basu ganiba.ba malam kadai kebuqatar addu'a ba harda ni.Allah gafartawa malam.wuri ya kaure da sallami.wasu sukafarazungurar dan liti suna la'antarsa.liman yatsawatar.yace a saurara.tsarki ya tabbata ga ubangijindukkan halittu.jama'a kunji wannan mummunan tashinhankali?toga aya ta tabbata.ina ganin ta ishemutsoron Allah.ta ishemu mu gane komai ka boye wa mutane bazaka boye wa Allah ba..kuma ko ba dadekoba jima zaka koma gareshi.bamu da abinyi a halinyanxu dan hukunci yakoma gunsa. Ya daga hannunsa sama yaci gaba da fadin yaubangiji muna tawassali da sunayenka guda casa'inda tara,,,ka taimakemu ka amshi wannan bawa nakadan kar warin gawansa yazama guba ga bayinkasalahai!ya Allah ka sauqar da rahamarka cikinkabarinsa badon halinsaba.badon halinmuba.badon ayyukanmu ba sai don monxon mu annabimohammad (s.a.w)suka qarasa tare da muryoyinmutane dake cike maqil.kai tsaye liman yace akamaa maidashi.kankace kwabo ansakasa a rami anrufeakayi zuru! ana jiran ikon Allah.amma tsawon mintocishabiyar. Babu abunda yafaru.aka soma qabbara.liman kuwa fadi yake jama'a muji tsoronAllah.muji tsoron Allah ya al'umman musulmai.kodada nliti yaga haka saiya fakaici idon mutane tuni yasulale ya tsere kar yasha dukan banxa gun wadannanyan kauyen.A gigice yashiga kano cikin dare da kullin kudinsayanufi inda yasaba sauqa,,,,,zuwa safiya yayi amfanida kudinsa danyin wata sana'ar don riqekansa.washegari yashiga kasuwa yin sari wani mutumya bangajeshi ya wuce.saida aka hada masa kayandubu dari da hamsin.ya laluba kudi sukace daukarmu inda ka ajiyemu..nanda nan ya firgice.ya tubekayansa tsundur yana dube dube....ina kudin suke?anan fa na ajiyesu...masu shago sukayi zuru sunakallonsa.am ma dasukaga abin nasa babu hankali aciki sai suka turasa waje.ga ganin wannan mugun nufine yakawo sa Allah yakamashi.yakama haukan qarya.haka masu shagon da jama'ar wajen ketafadi.danliti kuwa ya rinqa bi kwararo kwararo akasuwayanata surutai.fadi yake...wannan bala'in yayiyawa..wata tsiyar ma sai anmutu.lalle lahira dakallo.toni wama zan kalla?aini ne zanxama abinkallo.da dama idan sukaji dariya suke.wasu kuma al'amarin yabasu tausayi.ga mutum har mutum daganiya aje iyali amma ba saiti,Bayan watanni hudu har mutan fandogari sunfaramantawa da abin mamakin daya faru...wanda ya ajetarihi musamman ga yan jarida ta yadda..suka rinqawatsa labaru.cikin shafukansu.na abin al'ajabindayafaru a kauyen dunduta.ba xato ba tsammanikawai sukaga danliti ya keto titi a kafa da rana face face.yayi bakikirin.gashi n kansa cunkus hade daqasumba.harda furfura.dafarko basu shaida shibasaida yayi sawu uku.nanda nan labari yayi tambari harkunnen su abba cewa danliti ya HAUKACE.Allah daikonsa,tunda ya iso fandogari bai qara gaba ba.nanyaketa bilayinsa.qafafu duk sun kumbura.wani lokacinma kasa tafiya yakeyi.kaganshi kwance cikinrana quda na binsa.idanyaji yinwa yayi tabin gungunmutane yana bara.asiya masa abinci.kai jama'a muceALLAHU AKBAR! **A watannan hudu,,ita mama sauyi sosaitasamu.domin tasamu matuqar kulawa a sati ukundatayi a masar.tacci gaba da samun kulawar yanuwanta.suna nuna mata gata fiyeda wanda tasamuada.tadawo sakeenarta.sai dai dan qara manyanta dafuskarta tayi.ayau suke sa ran dawowarta daga umara!inda tasami sati biyu a saudiyya tana ziyararka'aba.tana samun nutsuwa tare da miqa addu'ol daneman buqatu na alheri.sai dai bata sauqa abuja ba alegos ta yada zango.anty rabi dasu ameera sukadaukota a filin jirgi tayi bulbul. Abinta gwaninsha'awa.dokta yafi kowa tsaraba masu tsada.bayan taci abinci ta huta ta kira wayan abba.ya dauka tayimasa sallama kafin yace haba mama na! watau dagaske kike a legos din kika sauqa? tayi murmushitace yi haquri abba.ai bazan dadeba zandawo kwanauku kawai zanyi,Yace sunyi yawa mamana!kiyi kwana biyu na tabbatasun isheki warware gajiya.akwai magana muhimmiyadanake so muyi.tace shikenan abba Insha Allah jibinzanbiyo jirgi inade ya soja baiyi fishiba?yace yayiamma ya huce tunda yayan legos din yabada haquriinkindawo jibin kinqara wanke kanki.ta qara murmusawa tace nima na qosa in ganka abba dukkewarka tadamen.yayi yar dariya,,,mamana kenan tomuna sauraronki jibin.sai munsake waya tace toyanxuma zankira any amina mu gaisa. Toyayikyau.ace ina gaida halima.zangayamata.sukayisallama takashe wayan tasake kiran yayanta.sannan ta kira anty amina duk suka gaisa.tagaya musu inshaAllah jibi zasu iso abuja.daganan kaduna ta bugasuma suka gaisa.bayan tagama wayan duk indatakeson kira ta dubi dokto.dake liqe jikinta.kanatakallona na fiye surutu koh?yayi yar dariya yace nibanceba anty.taja habarsa tace ai nasan bazaka ceba.kai din waya kaika surutu?yaware ido kamarnata yace ni anty?ko a skul gentle man antynmu kecemen saboda banda surutu da yawa.Ta zura masa ido fuskarta cike da murmushi taceuhm.....yabon kai adai rage dokto saboda gobe yacemai zan rage?tace qarya!yadan cunno bakin takamatana dariya.toyi haquri gettlemen ai nima nasan kaigentle ne.akwai wasu cakulate a jakata miqominnaqara maka sunfi ta dazu dadi.yamiqe da gudu yadauko mata bisa madubi.ta bude ta kwasomasa.tadauki daya ta bare tace bude bakin insanyamaka...kunya takamasa.ya tsaya yana kallonta yanamurmushi.lah!kunya?dan kyauye bude mana.yakasabudewa sai rufe fuska yake ba zato tafara fadin bahaka akeyiba...gaskia ba haka akeyiba dokto!ka bude bakin insaka maka.anty rabi ta kyalkyale dadariya.sannan mama tagane tashigo dakin.tadubeta afirgigi.lah anty labe kike mana?ni yasu mezanyi walabe a sha'anin uwada danta?akwai dai son kai danbashi kadai bane dan.amma ankilliceshi shikadaianabasa gara.adai rinqa adalci...... Tayi dariya sosai tace kaji hassada,,bude bakinkamubasu haushi.ya bude tasanya masachocolate.suna ta masa dariya.ta jawosa jikinta tarungume..anty rabi tazauna gefen gadon sukaci gabada hira.da daddare ma