Sashe 71
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
naje wajen su mami nayo hira na dawo misalintara da rabi na iske ruqayya tanata rusar kuka cikindakin,duk iya sallamata bataji shigowata ba.nimaganin banji motsintaba yasa na tura qofar naleqa.gaskia gabana yaafadi ayadda naganta.dasaurina qarasa na zauna gefen gadon nayi kiranta ruqayya! take naga ta dauke wuta taqara tusa kai a filo nacemeyafaru? ta amsa ba komai.nace babu komai ayitarafsa komai? kigayamin danna tabbatar bani na batamikiba..tayi shiru nace tashi ki zauna.nanda nan tabiumarni na.gayamin abunda yasaki kuka.ta sunkuyardakai idan ka tafi yaushe zaka dawo?na zura mata ido saboda mamakin wai tafiyata ce tasata kuka.atunani na da xama na da rashinsa duk zai iya zamadaya agunta ashe ba haka bane. To mezaisa nakasazama adali agareta? Tausayinta ya lullubeni idanuwa na suka tarakwalla bansan lokacin danakai hannu na kamotabanace ruqayya!ta dibeni da kyar muka zurawa juna idotsawon lokaci kafin ince shi ne kadai matsalarki?taamsa dakai.nayi murmushi nace ai bazan dadeba komutafi tare? tace aiba ka shirya hakanba ko?nace hakane kiyi haquri sai na sake dawowa.kinji?ta kallenitanadan murmushi tace nayi!tundaga lokacin natabbatarwa ruqayya cewa kyakkyawar tarbiyarta tajawo mata wani matsayi a zuciyata! daren dazan tafiyazama daren da ban taba mafarkinsaba da ita.natafinabarta cikin wani yanayi da bazan iya gayamiki ba.ko ni na dade ina juyayi nakasa mance ruqayya daalherin dake tattare da ita.amma duk sanda na runtseido ke nake gani.wata guda bayan tafiyata ruqayyatafara rashin lafiya gwaje gwaje ya tabbatar tanadauke da juna biyu.al'amarin yadaure min kai ikonAllah kenan.zuciyata ta qara sanyi akan qaddarar al'amarinmu.kuma na tabbata su mami na rokon Allahakaina.cikinta na wata shidda .112.Taqi samun lafiya saboda haka na wuce da itarasha.tasami ishasshen binciken da sakamakonsayadagawa kowa hankali.cancer aka samu amahaifarta nida kaina saida na zubda kwalla.sabodatausayinta.nan na barta a asibitin danake aiki hartahaihu gaban kwararrun malamaina.dukda haka dakyar aka samo ranta.babynmu kuwa qaton gaske ba indayabaro ni sakeena.ta waya mukayi maganar sunadasu mami nace sunan yaro abdulrasheed.su nanmahaifin ruqayya.abin yabasu mamaki saida mami tatambaya donme bansa sunan dadyba?na nuna matakawaici nayi dan faranta mata rai.bayan ta warware a asibiti muka dawo gida nigeria akayi shagalinsuna.aikuwa iyayenta sunyi murna akan sunandanasa kaya akwati akwti abbanta yayo masa nannabarsa nakoma rasha.tana samun kulawa a gidansutare da shan magunan cutar dake jikinta.wanda likitotidani kaina na tabbatar hatsari ne sake haihuwarta nan gaba dalilin dayasa kenan muka shirya planning doledan ceto lafiyarta.bamu rasha bamu nigeria sabodakwarewata a fannin daya shafi kai,Ko'ina ana gayyata ta muna zamanmu lafiya daruqayya tsawon shekaru takwas ba a yiwa waleedkani ba saboda tasoron abinda kaje ya dawo kuma balaifi kulawar da take samu ya taimaka kwarai wajeninganta lafiyar ta a gaskiya ruqayya mace ce takwarai saboda a dalilinta ne na gane hali yana sawa a so mutum ko a tsane shi zama na da ita ta samar mindukkan farin ciki iyakar kokarinta kuma na gamsu datarbiyarta amma koda sau daya na kasa furta kalmarso gareta duk lokacin dana dubi fuskarta da nufintabbatar mata da soyayyata gareta sai in ga fuskarbata wadda nake mafarki kullun bace,kwatsam cikin wani hukuncin na ubangiji wani cikin ya bayyana ajikin ruqayya,tun kowa bai sani ba daga ni sai ita nacea zubar dashi don kar sa mi matsala nan gaba ammamezai faru ruqayya tace atabau bata san wannanzancen ba raina ya baci a zatona hakan zai sa ta barina aiwatar da abinda nake ganin zai tsirar da lafiyar ta Sai daii abun mamaki Ranar dana diro kasar na sha fada wajen mami kwaraita nuna min bacin ranta saboda halin ko in kula da nanunawa ruqayya dalilin da yasa kenan dana koma nakira ta daki na ta sameni ta zauna bakin gado gadadaya ta rame sai katon ciki gabanta na kare matakallo na kada ka nace saboda Allah ruqayya kin ga yadda ki ka dawo kiri kiri ki yi wasa da rayuwarsaboda me? Ta kare min kallo kafin tace me zai saAllah ya bamu kyauta muce ba ma so me yasa zakudage akan cewa wannan cikin zai iya zama ajalinakuna nufin kun fi wanda ya bani cikin sanin abinda yadace,114-da sauri na katseta ruqayya...."Itama ta katse nizan mutu koda cikin nan koba bu shi muddin kwanakina suka kare dokta amman ka dauki karan tsana kadora min akan laifin da bani nayi shiba nayi zatonzaka tausayamin ka dauki laifin ka dora wa kankaganin komai ya faru daga gareka ya fito sai ka juya bin baya ka nuna min tabbas hadamu akayi Allah yayi aurenmu badan ka so ba,, ban san lokacin da narufe bakin ta ba nace ba haka bane ruqayya pleasekar ki dauki maganar nan ki kai ta in da bai dace banasan nayi kuskure ki yafe min don Allah idonta yacika da kwalla tace ya wuce dokta kullum burina in faranta maka rai don kar kogin soyayyar da yacinyeka ya samu damar hallaka rayuwarka gaba dayana zura mata ido dauke da mamaki na ce ya akayikika sani? Tace iya taban labari tun lokacin zamantaa waje na jegon waleed tun daga ranar na kara azamabana fashi kuma ba na sanya akan duk wani Bakin ciki daka shiga Barin cikin nan yana daya daga cikinhanyoyin. Dana zaba na faranta ranka dokta na sankona mutu idan ka kalli abinda na bari zakaji dadi harka tuna yi min addu'a ka taso kai kadai cikin gidankubai kamata ace kaima ka rayu da Da kwaya daya batace ina ji ina gani a kashe maka karin da Allah ya baka ina fatan kaima zaka dubi uzurina ka dainaganin laifina? Kai ban taba jin kalaman da suka ratsani ba tun rabuwar mu dake sai a ranar ban san tsawonlokacin dana kasance rungume da ruqayya ba idokuwa taf da hawaye kaunarta na ratsa ko'ina a jiki naduk da ban iya furta mata ba na tabbata son ta ya kamani baki na ne kawai ya kasa fadi,115-mun raba dare muna. Faranta wa juna rai washegari nayi shirin tafiya. Sakkwato in da zan gudanar dawasu aikin fida cikin kai burina in hanzarta kammalaayyukan da zanyi a nan sai in dauketa mu komarasha tare don ta haihu a can wata kila a dace tatsallake siradi, sai dai shirin ubangiji yana gaba da mu a ranar da na wuce sakkwato a daren na sami wayana kai ta asibiti nakuda ta zo hankalina ya tashikwarai da gaske ga shi tiyata biyu ke gaba na daya adaren zamu shiga dayan kuwa sai da safe ni dai aikinnan nayi ne kawai Allah dai ya bada sa'a bamu fito basai karfen biyun dare ina fitowa na kunna waya ta mami na fara nema cikin daran nan jim kadan naji tadauka nace mami yaya ruqayy,?tace ruqyyaalhamdulilahi ta haifi ya mace wajan sha biyun dare tadai ji jiki amma an gode Allah tunda da gata a kwancetaba bacci na sauke numfashi nace lallai Allah abingodiya ne to Allah ya kara mata lafiya ya amfana abinda aka samu tace amin yaushe. Zaka dawo na cein sha Allahu gobe zan dawo muna fitowa aikin dazamuyi tayi min kyakkywar addu'a muka kashe wayana kwanta na kasa barci ina tunanin kalaman ruqayyaina sallar asuba na sake kira mami ta hadani da itamuryar ta a shake tayi min sallama na ansa cike da fara'a mai jego to ya jikin ki tace lafiya lau kintabbata? Tace zazzabi ne kawai ke damuna nace zaibari in sha Allahu ya bebina ina fatan dani take kamatace kuma shi ke nan kai kadai zaka cinye gidan?Nayi dariya sosai nace kina kishi ke nan to ya zakiyiidan na cinye gidan.... tace me kuwa amma idan aka raba ai zai fi amisali in na mutu baza ka rinka ganin me kama daniba Nace yanzu me ya kawo maganar mutuwa bayankin fimu gaskiya Allah ya nuna mana ikonsa tayimurmushi tace hakane to yaushe zaka dawo naceyau yau din nan da yardar Allah badan ma aikin gaggawa zamuyi ba dana biyo jirgin karfe bakwainazo na ganku tace Allah ya kawo ka lafiya na amsada amin mun jima muna waya ta ita tana min dariyawai. Bebyn tayi kama da ita,karfe takwas muka shigatiyata banmance wa akwai wani mutum ne da wasujijiyoyinsa ke hardewa ta bayan ke yarsa suka dinga haifar masa da matsaloli masu yawa awowi bakwaimukayi kansa muna aiki don bamu fito ba sai karfeuku na yamma na hanzarta sallar azahar na dan kirala'asar ta karasa yi itama na mika ta kai tsaye wayata na zaro na kunna na nemo lambobin ruqayya najitaa kashe saboda haka ns nemo ta mami hankalinta a. Tashi naji muryarta kamar mai kuka tace al-ameentun dazu nake neman wayarka a rufe ya mata ka tahojikin ruqayya ya rikice bata san halin da take ciki ba,jiki na ya dauki rawa nan da nan zufa ta fara ketojikina ban jin na cewa mami wani abu ba kashe wayarkawai nayi na bazama wajan abokan aiki na na gaya musu halin da iyalina ke ciki take nan suka kai ni filinjirgi yan mintoci ya rage jirgin danayi bukin ya tashilokacin na cika ya kwashe mu ya aje minna ya wuceabuja tundaga nan na dauki shata har asibitin inatambaya aka nuna min dakin haihuwa na doshi dakingaba na bai daina faduwa ba da ka ganni kasan bana cikin natsuwa mami na fara hangowa,117-kamar kuka take yi na rage sauri ina zare idosannan na gane kowa na wajen kuka yakeyi na matsana zurawa mami id nace mami da dago ido ta dube nita kara fashewa da kuka ya jikinta sai ga dadi tare daabban ta suka fito daga dakin na nufi gunsu inatambaya don su ma babu alamar natsuwa a jikin su abban ruqayya ya kamo kafada ta ya jawo ni gefeyace kayi hakuri al- ameen ruqayya babu ita kaina yasara yayi gingirin duk da na saba ganin mutuwa iri irisai yau naji ta sabuwa zuciyata ta buga komai nawaya daina aiki tsawon lokaci ina kallon abban ta bancekomai shi yaja hannu na. Zuwa dakin dadi ya biyo bayan mu tana rufe bisa gadon ta yasa hannu yabude min fuskarta na kafa mata ido yanzun nan tacika da kalmar shahada al-ameen don Allah kayihakuri kayi imani da hukuncin ubangiji Inji abbanta,,innalillahi wa inna ilaihi rajiun..gabadayanarikice kamar ba likita ba.nidai bansan yaddaakayiba aka dawo da gawar gida nakasa mata wankakamar yadda shariah taso sai su mami ne sukamata.ina rungume da waleed,shima kukayakeyi.mami tace inje inyi mata addua kafin afita da ita.nashiga dakin nasameta tsaf cikin likkafanintatamkar ka kirata ta amsa.nadauki kanta nadaura bisacinyoyina nafara addua.muryata na rawa ido na