Sashe 61
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
duba komai dai dai yasayo ya laluba aljihuya ciro naira biyar ya miko mata ta me ce ce?yacemai waken suyane yamin ragin naira biyar,ta dafakansa,tace Allah sarki mungode,amma kaima kajekasha minti,,,ya kada kai,umma me zanyi da minti kamar qaramin yaro......ta kece da dariya!iye lalle maikudi angirma ko?to je kasha rake..yace umma ki ajiyeko farin maggi kya saya ko kuma a xuba a asusu...tazura masa ido tadan kada kai jeka tura a asusun,,,yawuce taraka shi da kallo harya fito tana tsaye batamotsaba mezan tayaki umma? tace kaga ka zauna ka huta ai ka sha gararanba dan umma,,,ya kamata kahuta,kaga rauni a qafarka.yace to. Ya jawo tsohuwartabarma ya kakkaba ya shimfida a kofar kicin din,yakwanta.it a kuma tana ta hidimar mada miyar kukakamar yadda yayo mata cefane,. Bayan ta kammala,ta fito da robar gari tanatankadewa tana fadin daga yau ma garin tuwunmu yaqare,,,ya yunqura yatashi,yace ai gara daya qare maumma.nagaji da cin tuwon nan,ta dubeshi da kyautace yaro kenan!har ka mance wata rana ma nemantuwon mike ido rufe? bama samu?kadaina fadar haka komai Allah yabaka kayi masa godiya sai ya qaramaka kaji ko?yace naji umma amma kinsan waniabu?sai ka fadi...yace in Allah yasa natara kudi dayawa zanbaki mamaki.tana dariya tace aidamakasaba bani mamaki yarona.....yace amma baki tabaganin wannanba....kedai kiyimin addu'a Allah yasa intara kaya da yawa,,,tace to Allah yasa dan ummayace ameen..ya koma ya kwanta yayi matashi dahannunsa.yana bata labari tanashan dariya.ta qaregirkinta ana kiran magrub..ta kwashe ta aje gefe gabadayansu sukayi alwala sukayi salla,shiya dauko musuabincin sukaci tare kamar yadda suka saba. Bayan sallar isha'i ta koya masa karatun alqurani kamaryadda suka saba haryakai amma,mai kudi nason yinkrtu amma basu da kudi shiyasa take koya masa dakanta.kullum kafin su kwanta,,,musamman ranakunda babansa bai xoba,,,shiyasa bayason zuwansa.donyasan zuwansa baya haifar da komai sai BAKIN CIKI .A Garesu Kwana uku mama na ririta kudin da ke hannunta dankar dan jarin da take taqama dashi ya qarye,,,gashidan gogan yaqi waiwayarsu balle ya wurga masu nairadarin datake samu tayi awo akai niqa,su sami garintuwo....shikuma mai kudi yana can kasuwa wajen yankyadi da tulin kayansa.. Daya tara buhu buhu,,,kuma Allah da ikonsa wannan karon yasamu manyan kayamusamman karafa,aka auna kayansa sai gashi dakudi naira dari bakwai da hamsin...kai farinciki kamarya kasheshi,,,,nan da nan yafada kasuwa.dafarkoshinkafa yasaya rabin tiya.......ya wuce teburin mainama yasayi na dari da hamsin,ya koma bangaren kayan miya aka hada masa na naira dari,yabadamarkade,,,aka juye masa aleda,,mai gwangwani biyuda maggi mai tauraro dda fari,ya koma ya nemi wajeya nutsu ya qirga ragowar kudinsa naira dari dasaba'in yanade abinsa yamaida aljihu ya kwasocefanensa ya dawo gida. Mama tasaki baki tana kallonsa da ledodi,,,ina kasamo kaya haka? yacedama nagaya miki zanbaki mamaki,kayan da na tarane...ta bude ledodi tana fadin iye! yanxu kayan nanharsun kai haka?yace naira dari bakwai dahamsinfa...kinga harda canjin dari da saba'in nakawomiki ki qara jari,,,,ta saki baki tana kallonsa ya miko mata kudin,,,ta amsa kina ta kallona umma ko bankyautabane?ta janyo shi jikinta da sauri tace a'a danumma..gani nayi ka kwashe kudinka ka kashe,bakasayo wa kanka komaiba,,,,ai da kasayo kodatakalmine,kaga wancan asusun sai kaci gaba da zubamasa abunda yasamu kawai.........yace babu komai umma,nima so nake muci dadi yau,,rabonmu fa dashinkafa tun na sunan maman fati kullum tuwo mukeci,,aiya kamata mu canza,tunda nayi dabara nasamukudin. Tayi dariya tana mamakin mai kudi,,,,sannan tanumfasa,,gaskiyane,Allah yayi maka albarka.ammaduk da haka kadauki saba'in da biyr kasayosilifas,inyaso daga baya sai kasayo dan dari biyu dahamsin din,,,yace umma kibar maganan takalminnan,yanxu kawo talatin nasayo itace,tace to tamiqa masa to maza kaje ka dawo kayi wanka ko?yace toumma.ya fice tana fadin haba ni inacan inata tunaninbanga dan ummaba ashe yanacan yana kashe managara.Allah sarki mai kudina!ta kwashe kaya ta nufikicin ta hura wuta ta daura shinkafa da sauranitacen,,,,yana kawo mata itacen tahadi wani murhun,,,ta kama hidimar miya.shikuma mai kudi yayiwanka ya sauya kaya ya fito ya shimfida tabarma yazauna .ta miqa masa warar data aje masa gudabiyu,ya karba yanaci suna hira abinsu. Kafin kiranmagruba ,gida ya hautsine da qamshin dage dage gashinkafa a gefe,,,,,tuni ta sauketa gwangwani uku ta dafa ta wadace su sosai .kawai tsayuwar mota sukajia qofar gida,mai kudi yayi wuf yatashizaune,,,gabansa ya yanke ya fadi,mama da sauri taleko tace kamar tsayuwar motar babanka?ya qaradaure fuska,,shine man..to menene na bata rai?yayiwuf ya mike ya dauki buta yafada bayi. Ku sakani a addua zan fara exam, tnx. BAKIN CIKI 3****3 Ta bishi da kallo tana kada kai,,,,babu sallama yashigo.bakinta har kunne..sannu da zuwa!ya kalletasama da qasa hannaye cikin aljihu,yace tundagazaure nakejin qamshi,na makwafta ne?ko a nangidan???ta matso shi sosai ganin ba fara'a a fuskarsatace wlh mai kudi ne yasayar da kayansa yayi mana cefane harda nama,shiga ciki barin zubo maka....yawatso mata idanuwa mai kudi?karki mai dani wanisakarai mana.kinfara iskanci kina samo kudi ko?dasauri ta katse shi,,iskanci dan liti?ya daka matatsawa,rufe min baki ko in farfasa miki kai,,,banxakawai ina magana kina so ki qaryatani..ya wuce kicin din a fusace yaje ya duba,,banda ke yar rainin hankalice mai kudi ne zai samo miki kudin uban wannancefane?ina mai kudin?ta durkusa gabansa ido tafhawaye tace na rantse da Allah danliti bangaya makaqaryaba,,anan yayi ta tara kayansa buhu buhu ya fitadasu ya....ya isa haka don Allah! mtss yaja tsaki ya wuceta tsugune. Tsakar gida yatsaya yana dagamurya ina mai kudin?cikin sanda yafito daga bayin,daganinsa dama can kuka yakeyi,,,zonan danuwarka.ya matso gabansa yana kokarin tsugunawayasa hannu ya murde masa kunne miqe tsaye daniska!gidan ubanwa kasamu kudin wannan cefanen? yayi banxa dashi BAKIN CIKI ya hanasa badaamsa...... Kafara sata ko?to saurareni dakyau,,,duk ranarda aka kamakakayi sata daga kai har uwartakamai goya maka baya karku kuskurakuce kunsanni! kajiko?bai tankaba.illa hawayensa da suka qaratsinkewa bace min dagani shegebarawo yaruga bayan kicin yatsuguna yana kuka,mama na tsayeta rasa nayi itama hawayentakeyi,,,,yaja dogon tsaki ya wucedaki.dole ta biyoshi badan rantayasoba sai dan sanin batada yancinrarrashin danta agabandanliti...........yana zaune gefenkatifa tazauna a hankali tace kabanmamaki danliti daka mancezamanka nakeyi a cikin gidannan,,,,ya daga mata hannu bansonjin komai dan Allah.tace to nazubomaka abincin?yace kema kinsan baabincinku naxo ciba..tadannumf asa kanta sunkuye gwanin bantausayi..... ...ankusa idar da sallarmagruba taje kicin ta debo masaabinci cikin langa da nama yakaiyanka hudu,,,,,,ta hado masa dakofin ruwa ta ajiye agabansa.yanaci yana danqara matamaganganu! bai kammala ba maikudi yashigo gidan,,,waye yakemana sanda?ya amsa da kyarnine,,to miye kakeyi wa mutanesanda? yace ba sanda nakeyibamasallaci nadawo!yace sannu dazuwa liman,ya koma can jikin kicinyayi zamansa.ya qare cin abincinsannan ya dubeta baki buqatarkomai tunda danki nakawo miki. Kafin tace wani abu,ya miqe yanashirin barin dakin,ta biyoshi tanahaba danliti!kwana nawa rabondaka waiwayomu?kuma wannan yarshinkafa kwana nawa zata mana?idocikin ido yace bafa dolenabane,,,,ni ba mijinkiba ni baubankibane,ko ban fadaba?.........tayi shiru dan bataso ta qara waniabu dazai jawo mata duka,,,sabodahaka ta kyaleshi,,,yasa kai ya ficebai ko kalli inda mai kudiyakeba.....ta jima tsaye tsakar dakisannan ta fito ta tsugunna gabanmaikudi tadafa kansa kayi haquridan umma!yace wai umma meyasakika auri wannan mutumin?cikinfada take masa magana karka sakemin wannan tambayar idan kanasomu shirya dakai cikin gidan nan.yagoge kwalla da bayan hannu kiyihaquri umma,dole nagayaa mikigaskia natsani wannan mutuminnatsane sa.shiyasa danayi sallahyanxu na roqi Allah ya kasheni danbanaso na girma dashi. Ta xuramasa ido na tsawon lokaci habadan umma karka daga min hankalimana meyayi zafi?yace umma dukabunda baba yake miki ina kallokuma inajin zafi,mesa zaice minbarawo?bayan ni banasata...umma da baba yayi minbaki inzama barawo gara na mutuAllah! tace bazaka mutu ba danumma kuma da yardar Allahbazaka zamo barawo ba.kai yarone shisa kake gani babanka ya cikafada.amma idanka girma zaka ganesauqin kai gareshi.baka ganin harabinci na xuba masa yaci?to aialbarka yasa maka.saboda haka kakwantar da hankalinka komai zaiwuce da yardar Allah kajiko?bariinyi salla inxo muci abincinmu. Ta share masa hawaye ta tashitayo wanka tadauro alwala tayisalla,lokacin ana kiran isha'i,,,,donhaka tadaura gaba daya,,,,shikuwamai kudi yanajin kiran masallaciyatafi bayan ya dawo suka zaunacin abincinsu.tanata lallashinsakafin tasamu hankalinsa ya kwantatadaura masa karatu sukakwanta......yau kwanansa hudu cifdayin rauni a qafarsa yana tafeyana yawon neman robobi dakwalabe amma bayajin dadinjikinsa....wani irin sanyi yakeji gazazzabi na neman kamashi hakayaketa yawo bashi wannan bolabashi wancan,,,,,,har aka kiraazahar,ya nufi wani masallaci danyin sallah.ana idarwa yafito yadaukibuhun kayansa yaci gaba,,,la'asart ayi,,,yanajin qira bai bata lokaciba ya nufi masallaci,,yabada faraliAllah kenan yaro qarami sai kaifinhankali shiyasa yake bawa mutanemamaki harba mai iya daga kaiyayi masa gori. Yana fitowamasallaci gida yadawo sabodazazzabin qaruwa yakeyi,,,mamanata yanka wara tana sawa a cikinruwan gishiri.....yayi sallamayashigo tana amsawa yau da wurihaka dan umma?ya jingina buhunkayansa yadawo kusa da ita yazauna.yace zazzabi nakejiumma..da sauri tajawo shi jikintata cusa hannunta kasan wuyansataji zafi rau..wai wai aikuwa gajikinka yayi zafi maikudi meyasatuntuni baka dawoba? yace inatunanin dan abunda zan samomana ne umma,,,kinga bamudaabinci Ta rungumeshi,sosai ya kwantajikinta,tace Allah sarki yaronakomai ai sai da lafiya.bari inyisauri inje chemist insamo makaparacetamol kasha....kwanta nan kajirani.ta miqe tadauki naira ashirinta yafa mayafi ta wuce.........ka fintadawo ya qarasa yanka mata wararyazuba cikin ruwan gishiri,,,,tazura masa ido maimakon kakwanta mai kudi kaji zafin jikinkakuwa?yace natayaki ne umma kobaki so?tace inaso Allah yamakaalbartka ungo maganin barin debomaka ruwa kasha guda biyu. Tadebo masa ruwa yasha maganin tamatsa masa ya kwanta adaki,,,,amma dayaso yafitar matada kayan suya zaure ya hura matawuta....ai kuwa yana kwanciyabacci ya kwasheshi.harta gama baifarka ba,tazo ta taba jikinsa zafirau.hankalinta ya tashi kwarai dagaske ta zura masa ido sannan taqirga kudin dake gabanta,,,,kawaiabinda yazo ranta shine takaishichemist a hada masa maganinmaleriya .haka kuwa akayi baifarkaba sai da aka kira magrub.kaitsaye alwala yayi yakama hanyazaifice,ina zaka mai kudi?yacemasallaci mana umma!tace kayi agida tunda bakajin dadi.....yacenafiso inje masallaci umma taceadawo lafiya,yawuce yanaamin.yana dawowa tariqehannunsa har chemist aka hadamasa maganin maleriya takashedari uku suka dawo,,,takawo masasauran tuwon datayi da ranasukaci,,,,tabashi magugunayasha,,,yana sallar isha'i wanibaccin yasake kamasa. Cikin dare taji yana ta rawansanyi,,ko ina jikinsa rawayake,takwaso duk tsummanzannuwanta ta rufa masa.amma abanxa haka suka kwana zaunekamar bazaiyi raiba...hankalinmama yatashi kwarai ganin yaumaikudi ko sallah yakasa tashiyayi.don haka tana sallame sallahta figi gyale sai shagon danliti.Ayuba ke alwala kofar shagon bisabenci..ya dubeta afujajan kwalla tafidanta yace lafea sakeena?tacemaikudi baida lafiya ayuba jiyabamuyi bacci ba.danliti yananan? yace yananan baima tashiba.......tawuce ciki tuni hawayenta sukafara zuba tausayi yakama ayubadomin ya hango matawalakanci,,,,danliti na bacci zatatashe shi? haka kawai ma ya akaqare? ya kada kai yarasanayi,,,,yana kwance dai dai akankatifa ta tsugunna ta tanbubbugashi.ya bude ido yamutseya zuba mata ido baitankaba....hakan yabata damarfadin abunda ke tafe da ita. Maikudi babu lafiya kamar zai mutudanliti don Allah kazo ka taimakaakaishi asibiti.....nakaishi kemisanbashi magunguna amma baiyibako barci......ke ya isheni haka!haba!ke sakaryar inace wai?tukunama banhanaki zuwa shagon nanba?kin raina ni koh?har ina bacci kizokitashen...nina samasa