← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 79

Sashe 67

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayan cin abinci haka sukataru.a falo suna kallo suna hira.da yayanta.washegari bayan cin abincin rana.suna kebe cikin daki da antyrabi..suna hira.mama tace anty nikuwa tuntuni nakeson tambayanki wani abu amma inajin nauyi.tazubamata ido menene shi? tace don Allah ko kinadatsofaffin hutunan su ameera da al'ameen?tayimurmushi mama kenan!inbanda abinki waya isa yarabaki da al'ameen balle yahanaki ganin hotonsaharda zaki rinqa jin nauyin tambaya?ni wlh bakiji dadindanake jiba innaga yanda kike hira da al'ameen dankisai inrinqa ganin kaman a'ameen dinkine.yanzu zanbinciko miki nasan dai suna nesa cikin tsofaffinalbum. Tayi murmushi to nagode!tamiqe tayita sauqe kaya tazakulo album din tadawo dashi inda mama kezaune.ta miqa mata tace gashi duba,,tafara budewatana kallon tsofaffin hotunansu harta kawo wandaal'ameen yadauka dasu ameera.yana tsakiyarsu duksuna dauke da wadataccen murmushi!gabanta yafadi ta bude ledar ta dauko hoton tazuba masa ido.dagacan tajiyo muryar anty rabi na fadin nidai mamatsorona daya kar ganin hoton nan yasake jefaki waniyanayin da bama fata.kinsan abba bazaiji dadiba.tanumfasa ta dubeta anty rabi nayi rashi tace nasani!nakuma tabbata shima bazai taba mantawa dakeba.tace zai manta idan haryasamu labarin mummunan halindanake ciki......takada kai nikuwa banjin wannanaraina saboda shine mutum na farko dayaqi yardacewar akan ra'ayinki kika canxa.kullum fadi yakeyasan kina sonsa..lalle akwai rashin sani a waniwaje.kowa yayi biris!da zancensa.dan anaganin zautuwar sanki ne.ta gigitashi.kinga kuwa banjinakwai wani abu dazai goge sonki aransa. Ta goge kwallan daya zuba mata.anty rabi tacekingani koh?gaskia bazan baki hoton nanba.kisa inyilaifi gurin kowa.tagoge da sauri tace bawani abu antyrabi kinsan Allah?zuciyata adake take kanal'ameen.kuma nasan narasa sa har abada.kuma nikaina bana fatan mu hadu.ina mai tabbatar miki a gaban ka'aba nayi wannan rokon wajen Allah.fatanaya amshi rokona.saboda haka kar hankalinkiyatashi.donkinga ina hawaye bazan iya hanasuzubowa bane..tunda sun taho sanadin farin ciki.tacegaskia ne.to Allah zaba mafi alheri.taceameen.intambayeki mana...waiya kikaji da akace miki danliti ya haukace?tayi murmushi ta kada kai tacemaizanji kuwa anty?ai qarshen alawa qasa kuma dukwanda yataba qur'ani.bazai shaba anty.Allah yayigaskia dayace qurani nashi ne kuma shi zai bashikariya! kinga kuwa danliti yadebota da zafi.wata qilada haqqina kadai yadauka abin yazo masa da sauqi.Allah ya shiryi zukatanmu baki daya.ta amsa daameen tana mata kallon tausayi,80..... .jirgin safe tabi xuwa abuja tana zaunecikin jirgi tunanin maganan anty rabi kawaitake.tabude jaka ta zaro hoton ta zura masaido,,,salon soyayyar dayake mata take karantowa.tasauqe numfashi cikin ranta tace inasonka al'ameenamma bana fatan sake haduwarmu dakai.tamaida hoton cikin jaka takoma ta jingina da kujera.taci gabadayiwa Allah tasbihi har suka iso abuja.tana fitowaharabar taran fasinjoji ta hangi anty amina a tsaye.Suka rungume juna zuwa inda tayi parking.suka shigemota anty amina tajasu zuwa gida.a guje tashigegidan cikin falo ta iske abba zaune kan kekensa ta zube jikinsa cike da murna..abba nah!mamana kenan! andawo lafiya? ta dago kai tadubeshi lafiya lau.yacenayarda saudi ta amsheki kinga kumatunki kuwa? tayidariya kai abba harda zolaya? yace aiba zolayabacekowa yaganki zai shaida hakan.anty amina tace nimadai haka nagani.tace to ai hakan akeso ko? yace kwarai kuwa bakiji dadin danajiba.toya mutan legos?tace qalau suke suna gaidaku.ina amsawa.anty aminatace nizan haura sama.Anty amina tace ni zan haura sama..duk abindakikeso naci akwai a kicin.tace to anty sai na hayosaman.tajuya ta haye saman tabasu gu su gana.abbayace kije kisamu abunda zakici..tace aibanjin yunwaabba karfe 12 ne yanxu akwai sauran lokaci.yacekodan ruwa mamana.?tayi murmushi ta miqe barin dauko abba..ta ajiye mayafinta tawuce kicin ta zuboabinci filet tanaci suna yan hiransu.tana bashi labarinumara har aka kira azahar.takaishi dakinsa yayisallah.itama taje tayi tasawo tasamesa yana cinabincinsa gefensa ta zauna ta qara yawan abincinsunaci tare abba kace zamuyi magana..amma bakace min komaiba?yace ina sane inasone ki qaranitsuwa.tace a nitse nake abba...kagayamin nimainada nawa maganan.yace toki saurarenidakyau.bayan tafiyarki umara kawunki alh basiru yabugamin waya wai mutane sunata zuwa nemanaurenki... ..aurena?yace wlh kuwa kuma abin mamaki duk yan fandogari ne..bangama nazarin maganarba..saiga wata wayar tasameni aranar dakika sauqalegos,,,ake gayamin ko yar gida zamuyi, Domin yayanki ali yadawo da maganarku tabaya.nace duk sumin uxiri kidawo muji tabakinki..nanda nan fuskarta ta sauya tashin hankaliyabayyana a fuskarta..abba ya zura mata ido kafinyace..yanaga hankalinki yatashi?hawaye suka gocemata tace dole hankalina yatashi abba nah!don ka kawo min maganar dana jingineta a babinrayuwata.....kamar ya mamana? aini addu'ata kenanAllah fidda miki miji nagari kuyi aurenku.hankalinkowa yakwanta..kuma Allah ya amsa ganin gamanema Allah ya turasu..ko baki zabi kowaba inakyautata zaton bazaki qi zaben dan uwankiba.domin aliyu yacika dan halas kuma masoyi na haqiqa. aliyuna daya daga cikin mutanen da bazanmantaba.saboda shine mutum na biyu daya roqe ninayi afuwa a gareki duk ranar da kika dawo gidalokacin dakika bi danliti kuka gudu.al'ameen shine nafarko sai ali.haka bana manta ranar daya kamo hannunki yakawo minke.ya durqusa yanema miki,Kuma ya hana mu daga miki murya saboda baqi cikingidan.aliyu ya jima yana zubda hawayensa akanBAKIN CIKIN Qaddarar data sameki.ba qaramin maisonki bane zai nuna maka irin wannan yardabamamana.a yanxu kinga zahiri ali mai qaunar ki ne.donAllah mamana kar kice bazakiyi aureba! saboda wani dalili nikam ayanxu banida wani buri face nagankidakin mijinki.ta kada kai tana share hawaye wannanbashi ne burinka akaina ba abba,,,tun banda wayaukagayamin burinka akaina amma yarinta yasanamaka musu.na sauya maka tunani.akan dolekadauki zabina.bansani ba wataqila musun dana maka ne yazamemin matsala.abba yanxu nayihankali burinka shine nawa,,,yadda kake sha'awar yamace likita insha Allahu Allah zai nuna maka ni amatsayin likita.kamar yadda kake burin hakan tunasali.da wannan tunanin nadawo umara.kuma itacemaganar danace zamuyi.don Allah abba kagoyamin baya akan rayuwar danake ganin itace zaman lafiyada kwanciyar hankalina,Kuka sosai takeyi hankalin abba yayi mugun tashiyace saurara mamana sanin kanki ne idan na goyamiki baya kikaqi aure,,haqiqa nabi son raina.ni aganina ai auran bazai hanaki karatu ba.idan banmantaba hakan kuka shirya da al'ameen.Allah ne bainufaba inkuwa hakane mezaisa ki fasa mamana?tace abba a fuska faram faram,amma zuciya saiAllah.inada abin gori ajikina wanda yazame mini adolena nesanta kaina da kowa.don tsira damutumcina.abba na tabbata ka gane nufina.dangirman Allah kaban izini nakama karatu.ya kada kaicikin damuwa.mamana ko wani zai miki gori kamar yadda kike hasashe na tabbata aliyu dan uwankibazai miki gori ba.ki sadauqar masa da kanki kamaryadda ya miki halacci lokacin da kowa yakyamaceki.tace zan iya yiwa ya ali komai muddin inadashi har qarshen rayuwata amma bazan iyaaurensaba.tu nda yanada mata.kubashi haquri yaci gaba da juriya da kulawa da iyalinsa yadda yadace.tayunqura ta tashi tayi waje.abba yabita da kallo yanasoyakirata amma ya kasa saboda tausayinta. ana fitowa ta hadu da yayanta yana shigowa.ta rugata rungume shi yace menene? takasabashi amsa yajata suka koma dakin abban yanazaune shiru yana juyayi,,abba meya faru ne? sukazauna kusa da abban yace ba'ayi komaiba akan maganar nan ne dana gaya maka masu sonta daaure.shine tace karatu zatayi amma ban yarda dahujjojintaba.ina ganin aurenta zai zamo mata garkuwaaduk inda zata neman ilimin.yaya soja yace gaskia nesai dai inbata aminceba akwai matsala dan ita bayarinya bace.tasan abinda take hangowa kanta,,,so pls abba..idan bazaka damuba a madadin sauran yanuwana muna roqonka kabar autanmu ta nemiilimi.ahankali zata gane aurenma yanadamuhimmanci.dakanta zata kawo maganar cikin gidannan so please abba!please!!ya tallafe goshi shiru jim!Ya dubesu yace.shikenan Allah yasa hakan shine mafi alheri matsalata kawai bansan mezan cewa aliba.inajin nauyin yaron nan.farin ciki ya mamaye matazuciya.yayin da ya soja ke fadin yayi haquri.Ai ali ya girma babu wannan haukan yarinta a taredashi kamar da.kekuma dole kiyi taka tsan tsan andaishaki kin warke.rayuwa ta zarce duk yadda kikezatonta saboda haka ki kiyaye.tayi murmushin farinciki ta matsa kusa da abba nagode abba,,kuma dayardar Allah zan kiyaye.yadafa kanta yace Allah yayi miki albarka tace amin.yaya nagode.yace inatsarabata?kinje kin rabeta a legos ko?kin kai wa lazydokto.ta rufe baki hannu biyu lah yaya me kake nufi?ya damki bayan wuyanta yace are u askin me? aiangayamin kayan al'ameen yafi tsada da yawa.taceok nasan magulmaciyar ameera ce babbar kwabo batada abokin kishi sai al'ameen.sukayi dariya abbayace umman takice mai gulma?lalle ya ta riqa.tacigaba da dariya tana cewa ni ummata bata kishi dakowa.Allah ya jiqanta amin.anty amina tayi sallama tashigo ta zauna cikinsu abba yace mutuniyarki taqiyarda.yayanta kuma yace abarta tayi karatu.tayi murmushi kayi haquri akan hakan abba Allah saalherine.yace amin haka nake fata.hira ta tsunke ananya soja yaci abinci. BAKIN CIKI 3***8 Ai ali ya girma babu wannan haukan yarinta a taredashi kamar da.kekuma dole kiyi taka tsan tsan andaishaki kin warke.rayuwa ta zarce duk yadda kikezatonta saboda haka ki kiyaye.tayi murmushin farinciki ta matsa kusa da abba nagode abba,,kuma dayardar Allah zan kiyaye.yadafa kanta yace Allah yayi miki albarka tace amin.yaya nagode.yace inatsarabata?kinje kin rabeta a legos ko?kin kai wa lazydokto.ta rufe baki hannu biyu lah yaya me kake nufi?ya damki bayan wuyanta yace are u askin me? aiangayamin kayan al'ameen yafi tsada da yawa.taceok nasan magulmaciyar ameera ce babbar kwabo batada abokin kishi sai al'ameen.sukayi dariya abbayace umman takice mai gulma?lalle ya ta riqa.tacigaba da dariya tana cewa ni ummata bata kishi dakowa.Allah ya jiqanta amin.anty amina tayi sallama tashigo ta zauna cikinsu abba yace mutuniyarki taqiyarda.yayanta kuma yace abarta tayi karatu.tayi murmushi kayi haquri akan hakan abba Allah saalherine.yace amin haka nake fata.hira ta tsunke ananya soja yaci abinci.Basu tashiba sai la'asar kowa yaje sallah.bayan taidar da sallah ta haye gado tasaka (ear piece)tanasauraren karatun qur'ani.wucewar minti talatin tanasaurare dadinsa na ratsata.tashi guda karatun yayanke adalilin kiran daya shigo.ta duba allon wayandan ganin waye sunan ya ali ya bayyana.gabanta yafadi amma ta daure ta danna ok' ta dauka kawaitaci gaba da saurare.da sallama ta fara.ya amsadawata muryar dabata saba jiba.tace yaya ali dangirman Allah......ya katseta da sauri yace karki hadanida Allah ki cuceni mama!meyasa baki tausayina newai?ta numfasa idanu suka kawo kwalla.tace bazaka fahimceni bane ya ali .....yace babu abinda zanfahimta mama,,,ai dama kin dade kina azabtardani.axatona yanxu tunda babu al'ameen zaki iyamaye gurbinsa dani.ashe bazaki iyaba? wannan yanatabbatar min ko alama can zuciyarki bata sonamama.mesa?ta kada kai tace yaya ali ba haka bane nasan ada al'ameen kadai naso amma ayanxu hardakai kashiga raina.saboda halaccin dakamin.wlh dazaniya aure kai zan aura Sai dai bazan iyaba don girman Allah kayi haquri..yayiajiyar zuciya yace mesa mama? kinkuwa san yandatausayinki ya ke bin jinin jikina?bani da wani buri dayawuce kizama matata mama don inshare mikihawaye.kimanta rayuwar wahalar dakika sha canbaya.kiyi tunani zanbaki lokaci karatu kuwa na miki alqawarin ko ina kikeso zakije indai kinxama mataagareni.kai tsaye tace bana buqatar lokaci yaya ali.ainagama yankewa kaina hukunci..kariqe matarka zaifima kyau yaya ali..idan kuwa qari kake sha'awakanemi maras tabo ka aura.tabo? ban fahimceki bamama.tace bazan jure goriba.ka kuwa san yauda gobe sai Allah.ba daga gareka nakejiba ina nufinkishiya da kaidinta.zan iya mutuwa saboda BAKINCIKI.Duk ranar da matarka ta gorantamin.wani abudaga
Chapter 67 · 0% Book details