Sashe 14
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kirki, sbd ba muyi waya ba. Me yasa? Kar ka mance makrnta zan koma, inda ba waya, sai fa in kazo visiting. Kana nufin ba zaka yi sukuni ba tsawn wannan lokacin? Rashn sukuni ba shi zai tara maka damuwa ba? Kai fa likita ne. Ka gaya min me yawan sa damuwa a rai yake haifarwa?" Yayi zuru yana kalln ynda idanuwnta suka kawo kwalla. Ta kara fadin, "tmbayarka nake, ka gaya min?". Ckn sanyin murya yace, "abubuwa masu dama da kan iya nakasa lafyar mutum. Amma kar kiga laifina sakeena, sonki nake yi". Kwalla suka malalo bisa kuncnta, lebe na rawa tace, "yayi yawa Dr.! Ka rage don Allah, bana son na rasa lfyrka". Tasa hannaynta da sauri ta rufe fuska, ta ja numfashi mai sarke da kuka mai tsuma rai. Wani kululu ya tokare masa wuya, kansa ya dau zafi, zcyrsa na zugi tare da tashn hnkali. Da kyar ya kalato miya a baknsa, ya iya fadin, "SA... SAKEENA!". Ta dago ido jajur! ta dubeshi. Ya mika mata hankicif, "don girman Allah ki gnge hawayn nan Sakeena. Kin kuwa san ciwon da kika dasa min yazu? Komai zai iya faruwa dani, muddin hawaynki ya ci gaba da zuba". Tasa hannu ta karba ta goge kwallan ta numfasa ta dubeshi a hnkl alkawarin da mukayi wa juna Allah zai tabbtr mana dashi nima ina sonka Dr. Ya koma dirshan ya zauna farin ciki ya mamaye zuciyarsa yace duk jawabin ki na yarda dasu sakeena. Kuma zan kiyaye shawarwarin da kika bani, tare da yin adduar Allah ya sanyaya min zuciyata duk lokacin da ciwon son ganinki ya kamani, rokona gareki shine ki taimakeni ki daina zubda hawayen ki ko alama banason ganinsu. Tace daga yau bazan sake ba, muddin ina ganin ka cikin nutsuwa. Yayi dan murmushi an gama my princess. Tace to yanzu ka tashi in rakaka ka kama hanya ka isa wajen aiki da wuri. Yace a'a kar muyi haka dake kije ki shirya ku fito kina gaba a motar Abba ni kuma ina take miki baya. Kash! Saidai babu jiniya dana makala kowa yaji ya kauce hanya gimbiyata zata koma skul. Ko ba haka ba? Ta dan shagwabe gsky ba haka akeyi ba, ba haka akeyi ba Dr! Aidai zaka sa Abba yayi min fada. Ya zura mata idanu yana dariya to shikenan bari inyi gaba tunda kin amince min..... Ka zama prince ba ta tari numfashinsa. Ya kara rausaya kai ah! Lallai ngd. Ya mike to muje ki rakani. Ta tashi suka jero na shiga na gaida goggo. Ah haba yaushe? Dazu da mukaje gidan Inna ta da yaya. Amma kin kyauta naji dadi nima idan nabar nan zan shiga in kai mata cfane karfa kiyi kishi. Tayi yar dariya aini bana kishi da goggo, sbd me? Ya tambayeta yana kallonta ido cikin ido ta bashi amsa sbd aronka na bata! Ya fashe da dariya zan kuwa gaya mata idan ta zauneki ba ruwana. Sukaci gaba da dariya har gaban mota ya bude ya shiga ta rufe nasa "take care" Allah ya tsare. Ameen kikace arona kika ba goggo ko? Ta tura masa hula gaban goshi ta ruga cikin gida yabita da kallo duk kasala ta rufeshi. Ya sauke wawan numfashi ya gyara zaman hular yana kada kai fuskarsa dauke da murmushin kauna. Yayiwa motar key yayi ribas zai wuce kamar walkiya ta bullo ta daga masa hannu da sauri ya dago nasa fara'arsa ta karu. Hanklinsa ya kwanta yaga abar sonsa. Bayan ya gama da goggo da kanta ta kaishi ya gaida inna daga nan ya tambayi baraka don ya sha jin lbrnta a bakin mama. Ta fito suka gaisa babu wanda baiyiwa hasafi ba musamman baraka da yake ganin zuwa wajenta shine silar haduwarsa da mama yarinyar da yakeji tamkar itace ransa. yana fitowa ya shige mota ya doshi babban titi yana kawo kai motar Uban dwk na hayewa kwalta. Abba bai sahida shi ba Amma ita mama tuni suka hada ido sukaiwa juna murmushin mmki nan da nan ya takewa motarsu baya wann sa'a da yawa take (dan anace saida ya bitan kuwa). Cikin kuzari yake tukinsa suna tafe yana biye dasu a hnkl har zariya daidai shataletalen kofar doka take cewa Abba ko kasan Al-ameen na binmu a baya? Ya dan dubeta kadan ya juya bansani ba ina yake? Tace gashi can bayanmu ai tun daga fandogari tare muke. Yace oho! Nidai ina ganin mota tana bina a baya- baya ban ganeshi ba. Kofar get din asibitin (A.B.U.T.H ZARIA) daura da kamfanin maizar nan sukayi fakin kowa ya fito. Ashe kai ke bina a baya? Ya dan sunkuyar da kai yace ai ina fitowa gidan kakata na ganku. Yace yayi kyau to bari mu wuce aikai ka iso gida ya amsa eh yana satar kalllon mama. To shikenan mama mu wuce . Ya koma cikin mota itama ta shige yayi azama ya rufe yana fadin a sauka lfy Abba. Ya amsa amin. Idanusa na kan mama sukaja suka tafi. Alameen ya kama aiki kamr yanda mma ta maida kai ga karatunta amma zukatan suna cike da tunanin junansu. 43 days cif da komawarsu kasancewar sun koma a tsakiyar mnth shiyasa ba ai musu visiting ba sai nxt mnth ending. Kai sun sha wuya musamman dr da yake ganin kamr 43yrs sukayi ya kosa sosai yazo domin lahadin ce yake rawar jikin zuwa yaganta. Isowarsa kenan da safe ogansu na sashin Doctors ya kirashi ya mika masa takarda tare da cewa zai representing dinsa a taron fida na arewa wanda za*ayi a bauchi. Nan take hnklinsa ya fita daga jikinsa a kasalance ya dawo office dinsa ya cilla paper din on table ya dora hannu aka kamar ya kurma ihu sai innalillahi kawai yake furtawa! Wayyo Allah na shiga 3! Tamkar ya mutu. Jiyayi anyi knocking table dinsa ya dago ido jajur! Ya dubi mutumin dake tsaye yaya dai? Yayi guntun tsaki yace dr lawan yaushe ka shigo? Yace jst nw menene? Yace noting kawai banson zuwa bauchin nan ne gsky ina da abinyi wkend dinnan kuma idan ta raya min zanki zuwa saidai mu kwashi yan kallo da prof! Tofah. Ya ware ido sosai yace kai lallai kana neman barin kujerarka! To don me? Yace ba damuwata bace..... Ya katseshi look Alameen ban taba jin haka a bakinka bana tabbata uzurinka me karfine amma karka bata 10 1 bata gyaru ba. Kayi hakuri kawai! Kai tsaye yace bazan iya ba! I want to see her! Raina namin ciwo sosai konaje seminar nan oga bazai sami bayanin da yake bukata ba. Ya bude baki yace mutumina kace U re in luff kawai! To menene prob din? Nxt wk basai kaje ba. Yace bazai yiwu ba boarding skul take sunday za'ai musu visiting day idan ya wuce sai nxt mnth, mundade bamuga juna ba. Cool dwn dr naga ka harzuko dayawa amma shawarata kawai kayi hakuri. Itama bazata so taji ka sami prob da aikinka sbd ita ba, I believe she wl understand ur excuse duk ranar daka gaya mata.n Yaysi shiru yana nazarinmaganganun hakika yace wani abu daya tuna irin nasihar da sakeena take masa akan ya daina matsantawa akansa akan soyayyarsu somin sun amince da juna. Ya numfasa yace na hakura dr lawal, sky da hnklina yayi mugun tashi ina bukatar ganita dr. Aikai kana da mata kasan sirrin abun. Yayi yar dariya ya buga kafadarsa mutumina ka tashi daga dr ka koma mr lover-lover tunda dai ka amince bari na koma office. Yaushe zaka tafi? Idan mun tashi I.S.A. To a dawo lfy ya amsa ameen. Ya wuce yana me lover-lover! Yayi dan tsaki yace kp quite my frnd! Yayi dariya ya fice. Ranar lahadi cikin skul kowacce kagani tana cike da farin ciki sbd yau zasu ga mutanen gida wuri ya rincabe da baki kala kala sun zauna ana hira da ciye ciye kusan mama ce kadai ke kaiwa da komowa tana bilayin neman ta inda dr zai bullo. Wanda dalilin zuwansa ne yasa ba wanda yazo mata daga gida. Amma har la'asar ta bada baya ba lbrnsa. Tun tana fitowa har tay zamanta cikin hostel. Tunaninta meya hana shi zuwa? Babu amsar data fara zuwa ma ranta sai wata gagarumar matsala ce ta rashin lfy. Anya kuwa rashin lfy zata iya hanashi zuwa yau? Kai babu makawa yana kwance ranga ranga baisan hakin da yake ciki ba nan take hawaye suka tsnike mata harda na zuci kanta yayi dum! Har cikin idonta takejin ciwon har dare tana kudundune a gado duk iya rarrashin da frnds dinta sukayi a banza. Bata iya cin komi ba sai jiri ke dibarta idan ta tashi sallah ba bacci jikin yaci gaba da dumamewa kafin safiya ta kwana a skul clinic. Wasa wasa fa mama jiki yaki dadi. Kwananta 2 a asibitn makarnta, amma abu kullm kara gaba yake. Zazzabi, ga rashn cin abnci. Ko an matsa mata amayar dashi take yi, duk ta galabaita ta fita hayyacnta. Ganin haka yasa shugabar makrnta ta tura babban asibtin koyarwa dake zariya don ta sami kulawa sosai. Nan take aka bata gado, metiro din hostel ke jinyarta. A wannan ranar biyar na yamma Dr. Al'ameen da Dr. Lawal suka hadu a ma'ajiyar motoci, kowanne yayi fakin ya fito, "Ah! Mr. Lover!". Fuska ba walwala yace, "Don Allah ka daina, kar ka ynka min sabn suna". Ya matso yana masa drya. Suka tafa, "to ya aka yi? U look very weak, me ke faruwa ne?" "menene ma bai faru ba? In gaya maka tnda na dawo Bauci bani da lfya, kawai bankadar magunguna nake yi kar in kwnta warwas!". Ya nuna shi yana masa drya, "bebinka ko? Come on kar ka damu, zaka ganta da zarar wata ya kare. Zaka rnd ne?" "no, kawai na fito ne sbd bana son kwnciya a gida, tunani ke damuna" "ok, to zo ka raki ni female ward in duba wata yarnya da na kwntar dazu da safe. Na barta uncncios, ban sani ba ko ynzu ta fara gane mutane". Yace, "ba matsala, muje". Suka wuce yana fadin, "ai naji oga yana ta fada, wai report din nan kamar ba kai ka rubuta shi ba". Yace, "kyale dan rainin wayau, nima ina jinsa tn jiya ya fara conplain. "Dr. Lafai