Sashe 68
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rayuwata.kasani ba ruwan kishiya da asiri idantaso musguna maka zata iya maka sharri zata iyarufe komai ta musguna maka da gangan.Yaja dogon tsaki wannan ne hujjarki mama?ni bankarbetaba dan nasan amina bazatayi mikihakaba.idan kuwa harta kuskura zan nuna matabayan tsananin sonda nake miki zan nuna mata keyar uwata ce ta jini.saboda haka bake zatayi wagoriba ni zatayiwa.tace nagode Allah da bakinka ka furta wannan.ni bazan zama sanadin rabuwarka dayar uwarkaba yara biyar ba wasa bane yaya ali.Allahyamin tsari dashiga wannan tsakanin.kayi haqurikayafemin kullum nayi sallah zanmaka addu'ar fatanalheri yazama sakamakon halaccin dakamin.nagode.jitayi shuuuu!ya kashe wayar karatunda takeji yaci gaba.ta sauqe numfashi bakaiba ya ali ko al'ameen neyadawo yanxu bazan auresaba.ku kyaleni BAKINCIKI Yazamo tarihi a rayuwata.taci gaba da sauraronkaratunta hankalinta na qara kwanciya.da zamandakin ya isheta tafito tasamu anty amina a kicinsukaci gaba da aikin abinci har suka gama aka kira magaruba sukaje sukayi sallah.bayan cin abinci dareda hirarraki kowa yakoma dakinsa.don kwanciya tayizuru tana kallon hoton dake hannunta .Tsawon lokaci ta rufe ido tana kallonsa yana matalabarai ta bude ido a hankali tayi murmushi tana kadakai tamaida hoton cikin jakarta.tagyara kwanciya tayiaddu'oi ba a jima ba bacci yadauketa.bayan kwanabiyu suka samu labarin haihuwar baraka mamatasami zuwa sunan.saboda tasamu takwara harta kwana biyu acanma.inna saude ta matsa tana songaninta don rabonsu da juna tun dawowanta dagamasar.direban dayakawota yasake daukanta sukayifandogari.inna tayi farin cikin ganinta fes kamarbalarabiya yar hutu.daga can tace akaita gida tagaidasu hajiya hajjo.suna gangarowa babban layinsu saiga danliti yana ta hauka afajajan.ya wuce cikin sauriwando a hannu yanata zamulowa tabishi da kallo arazane saidata juya sannan ta nutsu!tana kada kaihawaye suka cika idonta ta matse su tayi sauri tashare tace Allah sarki duniya. Kamar su hadiyetacikin gidan sunata kawo mata cima kala kala.bayan sun gaisa hajiya hajjo tace haba mama.meyasazakice bazakiyi aureba?ga dan uwanki kamar yayihauka akanki.yakamata ki duba. Duk yayi baqin jini gun matarsa dagaji ana maganartahau fishi ba gaira ba dalili,,don Allah mama kiyitunani akai.aliyu yadade yanasonki.ta sunkuyar dakaitace inna ai matarsa tana sonsa,bai kamata yajawoabinda zai tarwatsa gidansaba.ni wlh tawa mai sauqice tunda amina bataso kawai ya haqura..hajiya gaje tace bazai haqura ba.tunda Allah bai haramta masabaki amince masa kisha mamaki.tadan kada kai kudaiyihaquri inna!yaya ali nawa ne ko ban auresaba.kidaiyitunani kinji mama?zamuyi farin ciki idan kin amince!tace to.nan tayi sallar la'asar suka kama hanya dadirebanta.haka suka qara ganin danliti yanata bilayi.tsince tsince kan titi.duniya kenan.babbarmakaranta.suka wuceshi.kafin takwas da rabi na daresuna abuja! Harya zuwa yanxu da mama tayi nisa a zariya ya alibai daina damunta da magiya ba.kusan kullum saiyakirata yagaya mata kalaman dayake ganin zaisatasamu nutsuwa dashi.itakuwa karatunta batawaiwaye.haka bata damu tasan kowaba indai bamaganar karatuba.matar aure sak!kowa yadauketa domin jikin littafanta da hand out duk (mrsal'ameen)tasanya saida tashafe shekara daya batadaqawa ta zama ayi hira.mutane dayawa sun buqacineman aurenta,amma in suka bincika sai a gayamusutana da aure.saboda iya takunta.yanxu suna shekarata biyu kuma suna tare da wata zainab gida daya.amma ko wacce da dakinta Allah yasani duktsawon lokacin zainab na matuqar kaunar mama.dukda cewar tasan ta girmeta saidai rashin samun hadinkan mama yasata cijewa.illa iyaka su gaisa yar asalinkatsina ce tanada kokarin kamun kai.saudayawatanazuwa aron text books.din mama don zumunci ya qullu amma ina!mama bata maida hankaliba.Yau litinin sunada masaniyar zasu (practical)ofishinbabban likita a fannin da suke karantawa.wataucutattukan dasuka shafi kai.duk sun hallara acikinclinic din dake cikin babban asibitin koyarwa nashika.su goma sha biyu ne cif!amma likita bai riga yaisoba.saboda haka mama tace zataje takai wani (assignment) kafin likitan yaxo.zainab tace karki tafikusha bam bam sakeena.kinsan doctors dinnan basuda sauqi.balle wannan bamu taba ganinsaba.tacekarki damu zainab bazan dadeba.kin karba idanlokacin yawuce ta juya ta fita ta wata kofar.kamarhadin baki ya bayyana ta kofar gabansu.ya wuce su zainab yafada ofis din.wannan ya tabbatar musushine DR SAIFULLAHI.Da aka turasu gunsa.nandanan hankalin zainab yatashi gashi batada numbanmama bare taqirata.hakanan tabi ayari suka shige ofisdin sukayi gaisuwa.ya sauqe gilas yaqare musu kallosannunku fa likitoti.duk suka fara murmushi gabansu ya rage faduwa da alama zaiyi sauqin kai.amma dukda haka hankalin zainab tashe yake. Ya miqo musu farar takarda yace musu write urnames here!wato su rubuta sunayensu.nafarko yaamsa yarubuta ya miqa wa dan uwansa amma mamabata dawoba.ya karbi takardar ya duba yana shirinajiyewa zainab tace sorry sir!akwai sauran daya batashigo ba.taje kai assignment sir.yadan tabe baki yace ko?may b assignment yafi mata wannan muhimmancishisa bata damuba.jiki na rawa tace no sir!yanxu zatadawo.mujirata kenan?tadan sunkuyar dakai tace sorrysir! Ya numfasa yace well mu bama jira haka qa'idartake.saboda mu masu ceton raine mai ceton rai kuwabaya jiran kowa kuna iya zama.kowa ya nemi wajen zama suka kewayesa yafara daga (files) kenan mamata murda kofar cikin sanda da tsarguwa tashigo.zainab taruntse ido tace thank god.!ta tako ahankali ta tsaya a gaban tebur din tace morning sir!yadago a hankali ya dubeta.kai!ta maza kawai yayiamma jiyake kamar zai zube a qasa,Ya zura mata ido,,tamkar yadda ta daskare a tsayesai dai iya takun mama yasa tayu kamar bata tabaganinsaba.tayi dan yaqe sorry sir!nakai assignmentne,pls sorry sir!ya wani sauqe numfashi bironsa nacoge bisa kuncinsa yace gaskia ba haka akeyi ba!bahaka akeyiba ni yakamata ki fara gani kafin ki tafi!.tace sorry sir! yace zauna takoma kusa da zainabtazauna tace nagode!sauran students na mamakinabunda yafaru.kalamansa na farko kwarai yabasudariya sai dai ba'ayi wa oga dariya.shiyasa suketayiacikin cikinsu.zainab ta rada mata anfa rubutasunaye.don haka suna miqewa tace sir!ni ban rubuta sunana ba ya zuba mata ido yace nasani ki zaunakawai.ta zauna a sanyaye.aka fara kiran masu ganinlikita kowacce tambaya sai yace makararriya bamuamsa!ya kuwa ji amsa.dan ko ajikinta fes take budebaki ta turance shi.duk yadda yaso ya rikirkitata.har akafara musu dariya.anan suka kai qarfe dayan rana lokacin tafiyansu yayi.Mama tasake fadin sir!my name...yace owk myname? AL'AMEEN SAIFULLAHI LAFAI.Tace sir inanufin bansa sunanaba.yace bazaki rubuta sunankibakinxo latti wannan shine horonki kinxo latti.ya juyakujera yace zaku iya tafiya.duk suka fice zainab tarada mata karta fito ta tsaya ta bashi haquri su gyarota.yasan duk sun fita amma yanaji cikinxuciyarsa tana nan.yasake wawan numfashi ya juyosuka xubawa juna ido..kafin yace mafarki nake kogaske sakina?idanunta suka tara kwalla.damuwa tabayyana qarara a fuskarta.kuma ta rasa yadda zatayikawai saita juya zata fita.ya sanyaya murya ya kirata sakeena?ta tsaya kyan !kafin ta juyo fuskar nan babuannuri.yace zoki rubuta sunanki.ta tako a hankali tatsaya a gaban teburin ta rubuta sannan tafice cikinsauri.ya lalubi kujera a hankali ya zauna fadi yakecikin ransa mafarki ko wasa? yadauko takardarsunayensu.sakeena uwais malami! Ya runtse ido tamau..kirjinsa yaci gaba da dokawainnalillahi wainna ilaihi rajiun.sakeena? yatashi da sauriyabar ofis din ya shiga wani ya murda kofa.da lawalke zaune shi kadai yana rubuce rubuce..ya dubeshi famurmushi kai likita ya akayi ne?ya zauna hankalitashe idanuwa sun kada yace yau naga abun mamaki dr lawal!ya zura masa ido cikin patients da akaturama?yace students aka turamin yau kuma nagasakeena acikinsu! shikansa saida ya girgizasakinarka?ita dr lawal gaba daya na rude ta maxanayi kar yaran su gano ni.amma bakaji bugunxuciyataba .yace dakata!a wani yanayi kaganta?da alamar akwai aure?yace matsalata kenan.bansankoda aurenba.wani abin mamaki yanda ta nunatamkar bata taba ganina ba.dan Allah?yace wlh todaaure kenan.ya yamutsa fuska kadaina gayamin drlawal please!ya zura masa ido baki sake kafin yacekai likita ka nutsu kanada abun yi ne intanada auren? ya dubi zoben alqawarinsu yace zan bincika da alamasa'a ce tadawo dani qasar nan sha Allahu sakeenatadawo gareni.Dr lawal ya numfasa!yace to Allah yasa idan kumatabada aurenta muke wannan maganar astagafurullah! katashi ne?bai amsaba yaga ya miqe yabar ofis dinyabishi da kallo ya xabga tagumi a ransa yace munshiga uku!meya dawo da yarinyar nan zata wargazamana oga?ofis dinsa yakoma tunani ya isheshi.yazanyi da rayuwata yau idan sakeena nadaaure?menene yasa ta nuna min halin ko inkula?hakanyanuna tanada aure?yayi saurin kauda wannantunanin no ba haka bane ai hawaye ya taru a idontame wannan yake nufi? yakada kai gaskia bansani ba aina zansamo gaskiayar lamarin?abufa yarikicewa al'ameen yakasa sukuni gida da ofis.har cikin bacciyake ganin mama gaban teburinsa tana fadin morningsir!kafin sati ya zagayo ya sukurkuce.haka al'amarinyake gun mama.gaba daya nutsuwa ta matatsuntsu.tun aninta yaya zatayi da al'ameen takaudaduk wani alaqa dazata shiga tsakaninsu inbata karatuba? Haka kuma abin na bata mamaki ganin har a ka'abatayi addu'a karya sake hadata dashi gashi sun hadunme hakan ke nufi?tambayar na hanata bacci.hakakota dauko hotonsa take kasa kallo saboda tsoronkarya bata amsa.zainab kanta ta lura sakeenanadauke da wata damuwa.a yan tsakanin nan tana yawan zama shiru cikin mota kafin ta qaraso gida.kocikin aji tarage bada yawan amsoshin da datakebayarwa.abin yadameta sai dai bazata iya tunkararsakeenaba ganin ba fuska.kuma tana kwarjini.kamarko wacce litinin yau ma tazagayo clinic din masufama da larurin kai qananan yara.ranta bace tashigo gun.zainab na lura da ita.tunda suka shigo bata yardasun hada ido da al'ameen ba.dan ko gaisuwardasukayi cikin jam'i bata tankaba.ya tura musutakarda yace kowa yasa hannu wato signing Bayan sun kammala aka fara shigo da masu jinyayariyar sunanta sakeena ahmad file nata na tsakiayasa aka dawo dashi sama albarkan sunan akafarakiranta bayan mahaifiyar yarinyar taqare bayanintaakan ciwon yar(convosion) kasen cewar zuwansuclinic nafarko.sunja tsawon lokaci tana amsa tambayoyi daga dr.tashin farko mama yafara jefawatambaya,sakeena tunda sunanku daya kezaki faracewa wani abu!karo na farko datayi masa duba tadauke kanta.da turanci suke magana.ki bayyanamana me ake nufi da suma? da abinda ke kawota?tayishiru kamar bazata tankaba bawai dan bata saniba sai dan jin haushin fara kiranta da yayi.ganin ya zubamata ido yasa tafara zazzago masa bayanai yadda yakamata.yace bai gamsuba.wazaiyi bayani wandayawuce na mama?ya kallesu daya bayan daya inafatadai da likitoti nake magana?93-duk suka amsa yes sir"banda mama yace to kuyimagana mana kuna nufin kunfi yarda da sakeena?Suka fara sosa keya suna kallon juna ya tabe bakiyace wannan son kai ne'su kayi yar dariya mama takirne zainab ta daga hannu tace sir zan dan kara yacego ahead ta kara wasu yan bayanan masu kama dana mama ya dube ta yace muntafi mun dawo ke nan kunfini gaskiya to bari mu ci gaba kar mu bata lokaci ko?yaci gaba da bayanai da tambayoyi har lokacin tashiya yi karfe daya daidai suka sallame shi tare dayimasa godiya cikin karfin hali ya nuna zainab yace tatsaya yana son ganinta na minti daya kawai duk suka fice suka barta tana yan mazurai gaban ta nafaduwa.sun dan jima shiru yana wasu yan nazari kafinya dubeta yace ke ce zainab tace yes sir yaceuhm...ko kina da alaka da sakeena tace eh sir gidanda muke ma daya ne,94-yace good don Allah ko kin san tana da aure kobata da shi? tace uhmm..toni dai