Sashe 15
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka kuwa zauna wajn seminar nan? Naji kana kame-kame ne?". A raina nace, "ai sai kayi, wa yace kaki zuwa da kanka? Ai kadan ma ka gani ckn aikn magudi". Dr. Lawal ya kama drya, "bansn ka da haka ba mutumina, gskya wannan baby ana ji da ita" "sosai ma". Suka fada dakin ckn natsuwa. Kai tsaye wajn gadn sabuwai mai jinyarsa ya dosa, al'ameen na biye dashi. Tana kwnce rabin jiknta na rufe, gaba daya ta rame, fuskarta ta tsuke kwarai. Alameen bai gasgata idonsa ba shiyasa ya runtse ya sake budewa yayin da dr lawal ke tambayar mai jinyarta yaya dai mama? Ta kuwa tashi? Tace har yanzu dr amma da aka yi mata allurar dazu ta motsa. Dokta lawal bai kara fadin komi ba sbd mamakin yadda Alameen ke zare ido yana takawa a hnkl bakinsa na ambatar Sakeena! Jnkl tashe ya kalli dr lawal yaushe aka kawota? Yace dazu da safe kasanta ne? Sakeena ce. Yace yes sunanta kenan. To ai itace nake baka lbr. Baki sake yace kai danAllah? Ya dubi mama kamar yayi kuka meya faru da ita mama? Tace kawayenta dai sunce tun ranar lahadi wai ko babu wanda yazo wajenta visiting shine take ta kuka taki cin abnci har abin ya zame mata ciwo. Ina ganin ma principal ta aika aka gayawa iyayenta don suzo suga halin da take ciki. Tuni ya nemi kujera ya zauna yana fadin Innalillahi......! Kaga irnta ko dr lawal? Yace be a man karka manta acikin ward muke ido jajur yake dubansa dame-dame ka shirya mata? Yace karka damu duk abnd ya dace na riga na bata duba folder din kagani. Ya karba hannunsa na rawa ya karanta abnd ke rubuce dole tasa ya gamsu da abubuwan da dr lawal ya shirya mata don yasan abnd yake. Amma da son samu ne a bata maganin da zata warke yanzu yanzun nan shi yake so. Ya mika masa folder yace is this ur only plan? Yace zomuje daga waje... Hodijan! To nima zanyi daga wajen office sai kuma naje gida In Shaa Allah! Al'ameen yace, "no! I cnt go any where. Dr. Lawal je ka gama aiknka ka koma gida". Maman mkrnta bata gane ba, don haka ta tambaya, "haka dai kasn sakeena ne?" Dr. Lawal ya bata amsa, "shine wnda zata aura, kuma likitnmu ne a nan asibitn". Da mamaknta tace, "ba shakka! Lallai baiga ta tfya ba, sai yaga mata ta mike. To Allah ya taimake mu, ya kawo sauki da gaggawa". Suka amsa da amin. Ya kai hannunsa ya dafa saman goshnta, ya zuqa mata ido, ckn zcyrsa kuwa tambaya yake, "why? Why Sakeena?". Ya kada kai yayi dan tsaki ya sauke numfashi mai dauke da hucin zafi. Anan Dr. Lawal ya bar shi, haka maman makrnta ta bashi wuri, ta fito ta baza tabarma tayi kwnciyarta tana hutawa. Ya maida kallnsa bisa ledar ruwan da ake kara mata, kamar yasa hannu ya kara gudnsa ko zaisa sakeenarsa ta mike. Ya rike kai hannu 2-2, zufa yaci gaba da kwarara ckn jiknsa. Ya dago kai a hnkali ya ci gaba da kallnta, yana hadiye hawayn idanuwnsa. Ji yayi an dafa shi, muryar Dr. Lawal ke magana, "an kira sallah Dr." ya dube shi gwanin tausayi yace, "har ynzu fa bata farfado ba". Dr. Lawal yace, "come on al'ameen, ka barwa Allah komai mana. Taso muje muyi sallah mu dawo" ya mike yana ajiyar zcya, suka fice yana waignta. Cikn sujada ya dade yana addu'ar neman agaji wajn Allah. Tare da Dr. Lwl suka sake dawowa. Tun daga shigowarsu suka hngo maman mkrnta dafe da hannun da ake kara mata ruwa, kamar baknta motsi yake? Al'ameen ya kwaso sauri iya dire gabnta. Dr. Lwl na biye da shi, fadi yake, "matsa! Matsa mama." maman makrnta ta kauce da sauri. Ya zauna ya kamo hannun sakeena, yana kira. Ita kuwa sai zare ido take tana dube- dube. Bata gane inda take ba. "yaya dai?" Dr. Lwl ya tambaya. "she is back!" ya bashi amsa, jiknsa na rawa. Gaba daya suka dauke hnkaln masu jinyar dakin zuwa gare su. Kowa sai kallo yake yana Wa kansa tambayoyi. Alameen kuwa kira yake sakeena! Sakeena! Ta zura masa ido sannu a hnkli brain dinta ta ta dawo aiki idanuwanta suka fara washewa face din da takeson gani ta bayyana a idonta shiyasa ta rage kallon da take masa yace nine sakena! Kiyi magana naji hawaye suka tsinke mata shar! Shar! Ya zaro hankici ya shige share mata. No pls karkiyi kuka my Queen! Dr lawal ya yafito maman skul da hannu ya juya suka fice ita kuwa sakena kallonsa takeyi har yanzu bata gasganta abnd take gani ba. Nace ki daina kuka nine Alameen dinki. Kwallar basu daina sauka ba tace a ina nake? Ya hadiye hawayen da suka cika masa ido yace asibiti ne sakena me yasa zaki kwanta ciwo? Tace dama lfyrka kalau ka kasa cika min alkawari? Ba haka bane sakena ogana ne ya turani seminar bauchi ba yadda zanyi ne kinsan yanayin aikin kuma dole nayiwa shugabana biyayya. Ta runtse ido ta matse hawaye sannan ta bude tana kalllon sama tace Allah nagode maka daka sa tunani na ba gsky bane. Ta maido kallonta gareshi taci gaba, gaba 1 tunanina ya tsayane ga rashin lfy ce kadai zata iya hanaka zuwa guna na yarda na amince da hakan kuma zuciata tana kara tabbatr min kwance kake magashiyan. Bansan ciwon nan ya kamani ba dr amma nasan yawan tunanina da tsananin da zuciata ta shiga.jikinsa ya kara mutuwa tausayinta ya kara lullubeshi ki yafe min sakena ISA bazan sake ba ni kaina naji ajikina na tsananin rashinki, tace ba laifinka bane Allah na yarda daka kai farin ciki nakeyi da Allah ya nuna min kai cikin koshin lfy. Yadan numfasa yace ngd sakenata zaki sami sauki a hnkl dr lawal ya shirya miki magaunguna masu kyau da zasu taimaka ki samu sauki kuma ga Alameen dinki a kusa dake. Go to Home BAKIN CIKI 1***9 Ta dauke kai tana murmushi. Ya bita da kallo yana jin kamar ya tsaga zcyrsa ya saka ta. "sakeena!" yayi kirnta, ta juyo ta dube shi, "ya zaki juya baki ce min komai ba?" ta lumshe ido. "ko ganina ba zaisa ki warke ba?". Bata bude idon ba ta amsa, "sai dai in jikaka likita in sha". Yayi 'yar drya, "ko? To in shiga bokitin can kenan?" "Um" "zan shiga fa! Da gske nake yi. Kin wani rufe ido, ko labari zaki bani" "uhm...." ta sake fadi. Ya gyara zama yace, "to ina jinki, bani in sha". Tayi shiru, "ko barci kike ji?" ta bude ido ta kalleshi, idanuwn ta sun dan kada. Ya kura mata ido, "yaya dai?" ba komai" "a'a sakeena. Me ke miki ciwo?" "kar ka damu" Ya kara matsowa, "ba zaki gaya min ba? To wa kike so ki gaya wa wnda ya fi ni? Ki gaya min shi in kira miki shi" tace, "cikina ne kawai ba wani sosai bane. Dr. Nasan zai daina". Rai bace yace, "ya aka yi kika sani?" tace, "sbd ina ganinka Dr. Allah kar ka damu, ba sosai bane". Ya dafe goshi tare da sauke numfashi, "da akwai maganin da yafi wannan da na baki sakeena!". Ta yunkura tana kokarn tashi, "ina zaki?" "zan tashi zaune ne, don in nuna maka na ma warke" "no, ki kwnta na yarda kin warke". Ya sa hannu ya maida ta, ya kara ja mata mayafi, "kinsan abnda nake so da ke?" ta kada kai. "duk snda aka sami mishkila baki ganni ba, don Allah ki daina mummunan tunani a kaina. Kin ji?". Tace, "insha Allahu bazan sake ba". "kinga haka ake yi, idan ban ganki ba inyi hakuri, haka kema in baki ganni ba kiyi hakuri. Shikenan baza muyi ciwo ba ko?" "gskya ne. To bani labarin Bauchi. Ya garin yake?" "bansan komai ba game da garin, domin nima a yamutse na shige shi. Bansan ko'ina ba, daga dakin taso sai dakin barci na......." "gaskya ba haka ake yi ba, ba haka ake yi ba Dr.". Ya dan murmusa, "ya ake yi sakeena?" "ni dai ka bani labari" "ok labari? To saurara kiji". Ya lumshe eyes ya zazzage mata halin da ya shiga, kaf a bauchi. Ya bude idon a hnkali, suka kura wa juna eyes, "kinji labarin?" "naji, amma wane bayani ka rubuta a wannan shiriritar?" "me kuwa banda shiriritar. Kinga shi bai sami abnda yake so ba, nima ban samu ba" "magudi ko?" "ba shi bane. Allah haushi ya bani" "nima haka" "Allah ko?" "ah! To bambance min zukatan" yayi drya ya lakuce mata hanci, "kin kureni". Ta kauda kai tana murmushi. Hira fa ta tsinke, sun ma mance inda suke. Dr. Lwl ne ke tsaye hannaye ckn aljihu, sannan al'ameen ya dago ya dube shi. Yayi murmushi, "mr. Lover lover, kace ba haka ba, ynzu sbd Allah bayn likita, kai wanene?" yace, "al'ameen ofcourse! Ko my princess?" "ahaf! Ita tana ma da bakn magana ne? Ta dare min gadn patient, ashe duk karya ne lfyrta lau". Suna drya yace, "banda sharri" "tsakani da Allah haka mai ciwo yake? Well ku dai kuka sani. Ni zan wuce gida" "da wuri haka?" "da wuri? Lallai ne. To duba agognka ka gani". Ya dubi agogo cike da mamaki, "12 saura kwata?" "kana tmbaya ne? Baka yarda ba kenan". Yayi shiru yana kalln mama. Dr. Lwl ya kara matsawa yana duba ta yana fadin, "ina fatan dai kayi issha'i?" "ina fa! Shi yasa nake mamakn gudun lokacin". Yayi rubuce2 ckn file din, ya rufe "ina zaka san lokaci na gudu, kana kalln mai kyau. Nan zaka kwana?" "yes, amma bari muje nayi sallah. Sakeena inje inyi sallah ko?" tace, "maza hnzrta". Suka yi sallama da Dr. Lwl yana ta yi mata tsiya, sai da taja mayafi ta rufe fuska sbd kunyar maganganunsa. Sun fito dr lawal ke tambyrsa donAllah ina ka samo wann sarauniyar kyau haka? Yana murmushi yace itama yar niger state ce iyayenta yan fandogari, yace gsky yarinyar tayi ko kasan na kusayin barmbabama? Kamr yaya? Yace aini nan na dage ne iya karfina in samu ta warke saina gabatr da kaima. Yaja ya tsaya ya watso masa harara me kake nufi? Ya kamoshi