Sashe 63
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuciyarsa na cike da mamakin danlitiyadda yakasayin nadamar abubuwan dayakeaikatawa.kuma yana mamakin yanda yakasa rabuuwadashi.alhalin yasan cewa halin abokinsa bamai kyaubane.karfe daya da rabi dai dai wata daf tayiparking bakin titi danliti yafito daga cikinta da alamaragajiye yake.saida ya matso kusa akaganefuskarsa.dukta kumbure.musamman gefen bakinsadana idonsa..mai mota yaja yayi gabaabunsa.shikuma ya qaraso shago yana dingishi, Ayuba a tsorace yake tambaya lafiya danliti?baiamsaba harsai da yakwanta akan katifa.yace wlhyanfashi saida naxo daidai buruku.na iske suntarehanya.in gayamaka dagani sai yar wannan wayan natsira sunkwace mai tsadar.ido waje yace kana nufinsun kwace har motar?yace bar maganan ayuba nikaina bakaga yadda suka maida niba?ai mutanennan yan iskane mutum da kayansa..amma suyitaduka kamar Allah ne ya aikosu...Ayuba ya numfasa yace ai amma gode tunda basuharbekaba basu da imani..sannu!ya nxu me za'a sayomaka kasha?yace barin huta sai inje kemisdakaina.yakwanta a hankali yana fadin wash.ayubayadawo cikin shaghon ya qaleshi harbacciyadaukeshi.akwai alamar tambaya acikin wannan lamari.danliti dazai gane daya saduda...ammakash.bazai ganeba.shikadai yaketa saqe saqensacikin ransa.shikuwa danliti cikin baccinsa yayi mafarkisuna ganawa da bokansa.shiyasa bayan la'asar yanafarkawa yakirasa yana shaida masa abundayafaru.sh ikuma yabashi tabbacin ya kwantar da hankalinsa za'aga motar.sakeena kuwa har abadaragamar rayuwarta na hannunsa. Hankalin danliti yakwanta yaci gabada jinya yanashan magungunandaya amso a chemist,,,haka kumabai waiwayi mamaba.danta masalaifi saita kurxu da yunwatukuna.ganinsa dan abunda yakebata shitaketa ci kodayake yasantanashan wahala sosai.sati biyubabu mota ba labarinta.sabodahaka ya qulla a ransa gobe ya tafiwajen bokansa suyi magana gabada gaba.a wannan daren sunkwanta babu wutan nepa. Can cikindare nefa suka kawo wuta maiqarfin gaske.ba hawa ba sauqakawai shagon danliti yakama dawuta.da kyar sukasha shidaayuba.kowannensu dagashi saikayan jikinsa sai yar wayardanlitidake cikin aljihunrigarsa. itama rabon zaifita daitane.yasa yamanta bai cireba Sunata kururuwa wuta!duk jama'asukayo waje.amma duk iyakokarinsu basu iya kashewutanba.sai da ta cinye tas koallura bata bariba.danliti kamarzaiyi hauka.gaba daya ya gigiceyanata zuba sambatu har gari yawaye.kofar shagon yacika dankamda jama'a anata musu jaje,,,dadama na tambaya yaushema akayimasa fashi?mutane na hasashenhalin danliti ne.ba mamaki danmasifa ta afka masa.domin damaabunda mutum yashuka shizaigirba.komai daren dadewa kuwa Suna zaune jugum danliti yayi baqikamar bashine dan kwalisan nanba.mama ta iso wajen fuskasharkaf da hawaye.tayi tsaye tanakallon yadda wuta ya cinyeshagon..tace nashiga uku danlitigarin yaya wannan abu yafaruhaka?ya kauda kai baitankaba.ayuba ne yabataamsa.Allah ne kadai yasani mudaimuna bacci mukaji numfashinmubaya fita imgaya mudai munbudeido ne munga wuta takoina.sannan kwananmu kegababamuda rabon wahala shisa mukafito Taci gaba da tafa hannu tanasalallami.kafin tace nima inanasani?kawai yanxu nashigamakwafta neman wanki shinesukemin jaje.wai ashe abundayafaru kenan? ni wlh cewa ma naketun maganan fashin nan ne....dasauri danliti yadaka mata tsawa danAllah malama kiwa mutaneshiru...bamu san surutu.ta zubamasa ido tace Allah baka haquridanliti.ayuba sai anjima.Allah yamayar da alheri. Yace ameen.tajuya zata tafi danliti yace dama kikwashe komatsanki kibarmin gidanima ciki zandawo. Tadawo ta tsaya cak,,,ta xubamasa ido a marairaice tace inakakeso naje danliti?yace kekikasani wannan ba damuwatabane,,,kawai abunda nasani inasondaganan xuwa dare kibarmingidana.ta goce da kuka ta dubiayuba ina yakeso inje ayuba?donAllah ka rokeshi ya rufamin asiri.Bansan inda zaniba ayuba....yaceko ma gidan babu komai zanyi masamagana.ta goge kwalla ta wuceabun tausayi danliti yahadafuska.duk irin maganganun dadanliti yake masa babu wadda yayarda da ita..shiyasa ma baitankaba.abinda ya ajewa ransa yaukomai dare sai tabar masa gida Saboda haka yaci gaba dabilayinsa,,,bashi kasan wancanbishiya,bashi kofar shagonmutane.sudin nema masu sayamusu abinci suci tare.abin duniyaya jagulewa danliti.BAKIN CIKIKamar ya kashesa.idan ya dubishagonsa.ya tuna dukiyar dakeciki,zuwa la'asar yaga bazai iyajurewa ba shagon okundiri.yajeyaci bashin kati yasawa wayansayakoma gefe ya kirabokansa.yasanar dashi abunda kefaruwa.sunjima suna adawo ya zauna shiru.a qasanwata bishiya.ayuba yafito dagamasallaci yace danliti kaje kayisallah kaga ko asuba bakayiba.yaceina kai kayi?yace nayi mana yace toAllah ya karba.yace kana nufinbazakayiba kenan?fuska yamutse yaamsa dan Allah ka kyaleni ayuba kakyaleni najida abunda nakeji.ayubaya numfasa na kyaleka tundabakason gaskia.yaja tsaki ya tashiyabar wajen. Karfe takwassuka tafi gidan dan basuda wajenzuwa daya wuce candin.mama nazaune a tsakar gida tana tunaninidan danliti ya koreta ina zata?sallamar ayuba tamaidata cikinhankalinta.tayi wuf tamiqe tanaamsaw.inafata kinhada komatsanki?ayuba ya cafe haba danliti asheduk maganar dana maka bakajibakoh?ina kakeso taje adaran nan? yace bansaniba.duk inda taga damataje gida sayar dashi zanyi. Insakebude wani shagon.ko kuwa inadakadara sai inxauna haka saboda gashafaffiya da mai tana zaune agida?to bazai yiwuba!maza kamahanya kisan nayi a durkusa amma kafin tayimagana ayuba ya rigata kayiwagirman Allah ka kyaleta zuwa gobenida kaina zan nema mata wajenzama ko kuma ka bata izini takoma gidan iyayenta,,yace ninahanata zama gidansu?yace kainemana aikasan yanda zakayi takomagidansu......ya katseshi ya ishekahaka ayuba!ko kuma idan zaka iyakamaidata gidan nasu mana.yakada kai yace kasan bazan iya baneshisa.roqonka nakeyi dan turafatakai bango dazaka fahimcihakan.yaja tsaki ya shige dakiabinsa.ayuba ya dubeta miqesakeena ki gyara wancan dakin kikwanta xuwa safiya.koda zai sayarda gidan nasan abinda zanyi a juya ya bishi dakin itakuma tasaaci bal bal ta share daya dakin tasata baxa keson tabalma.ta kwasotsummokaranta ta kulle tayimatashin kai ta kwanta cike datunani.sha biyun dare ta gotalokacin da danliti ya tsinkayi ayubayanata minshari barcin ramako dagajiya ya saceshi.yayi wuf ya tashiya sulale yabar gidan..kamar yaddabokansa ya umarcesa dayayi amfanida akuya a wannan daren kafin gariya waye yasaida gidan sa yasakebude shago zaiga kudi yana zuwakota ina.kai tsaye kasuwan ya nufadan awakin da sukayi batan kaidare yayi musu basa gane gida cansuke kwana Yana zuwa yasamu qatuwar ciki yaturmusheta tareda matsebakinta.kaya kaya harya biyabukatansa (yayi releasing) farin cikayakamasa ashe banan gixo kesakarba.yayi yayi ya rabu da jikinakuyan nan abu ya gagara..tunyanaiya riqe akuya hartafi qarfinsa tazabura aguje tarinqa wasan kuradashi a cikin kasuwa.duk sauranawakan suka watse.can yasamutadan tsaya.zafi da wuya kamar sukasheshi.idanuwansa suka farahawaye ya lalubo waya yana kukaakuya nayi da nufin yagawabokansa ya nemo masamafita.kamar ansake fincikar akuyata zabura wayarta fadi! shikansabaisan inda tayi ba.kai danliti yagawuyar duniya...kafin asuba yayibusu busu da kura..yafitahayyacinsa HAUSA Novels BOOK BAKIN CIKI 3***5 Gaba daya qarfinsa ya qare.duk inda akuyar tayi canzai nufa.suna manne gagam.inda tayi gudu yatafi dagudun inta tsaya ya tsaya.inta baje a qasa shimahaka zai baje a qasan.akuyar kanta ta galabaita harkukanta baya fita sosai.gari yafara shaa zai wayemasu dawowa daga masallaci suka fara ganin wannan abun al'ajabin.domin dai akuya takawo danliti harbakin titi.mutane sukayo caa dan ganin waye maiwannan aika aikar... Motsinsu ya qara firgitar da akuyar nan.ta zabura tafada titi.dai dai wata tirela takawo kai.Allah yasatashin motan kenan.aikuwa nan take ta hankadasukwalbati...kankace kwabo jama'a ancika danqam akacirosu.mutane nata kallo ikon Allah tare da hasashenwai wanene dubunsa ta cika haka?gari ya waye tangaram,ana zubawa danliti ruwa sannan yafarfado,,aka zuba masa ruwa ya wanke fuskansaqurar data wanke masa fuska ta bude.nantakemutane suka shaidashi.wannan ai danliti ne,,,danliti?kowa ya dauka guri ya dauki sallallami.tafdi! muxuraikawai yakeyi.yana kallon jama'ar dake kansa.yansanda suka iso dan ganin meke faruwa.Cikin masu kallo kuwa harda malam qaseem mijininna saude,,,kowa ya tsaya cirko cirko anrasa yaddaza'ayi dashi.shikuwa nunawa yake abashi ruwa.wanidan cuwa cuwa ya bula pure wata yana tsiyaya masarabi a qasa rabi a baki.can saiga ayuba yafito nemandanliti.don tunda yatashi bacci bai gansba.Tun kafin ya qarasa yasamu labarin,,,don haka yakutso ya ganewa idonsa.tamkar zai suma yakeji,,,yatsugunna gabansa ya ce mezan gani dan liti?meyajawo maka wannan aikin?ya kada kai da kyar yaceayuba wlh bantaba ba.alhakin sakeena neyakamani.nina san alhakintane kawai.don nasan na cutar da ita.kuma inason yau kowa yasani.dukabunda sakeena tayi a garin nan sharrinane,,,,asirinayi mata mugun asiri kuwa..wanda ya dabaibayezuciyar kowa bamai ganin aibuna.balle a tuhumeninasa andaure bakin kowa harda naka ayuba tayandazanci karena ba babbaka.. Dafarko ruwan maniyyi na na bayar aka hada min dawasu ayoyi da garin magani wanda idan na turara shiduk inda sakeena take sai taxo.daganan aka baniwani magani na badeshi da nama da hannunta tabawakare yaci duk wulaqancin dazan mata bazata tabarabuwa daniba.kuma baza taji maganan kowaba sai nawa....nayi haka ne kawai dan inci zaarafin sakeenasaboda walaqancin datayimin.haqiqa na wuce makadida rawa kuma ayuba nagayamin.amma banjiba.sai dayanxu nagane duk masifar data samen sakamakonabunda na aikatane.don Allah kuyafen.ayuba kakiramin sakeena na roqi gafararta.insami sauqin masifar danake ciki!sa'a ce malamina yabani bantababin akuyaba,Labari har gidan ubandawaki...don haka suka garzayoakan idonsu danliti ya qarasa labarinsa.kuma yakemagiya akira mama taxo ta yafe masa.tuni wani danmatashin saurayi wanda shekarunsa baxasu wucesha takwas ba ya sheqa da gudu kiran mama,,,bamama kadaiba hatta malam qaseem ya aika a kira masa inna saude.ayuba yarasa abunyi hawaye kawaike zuba.yayinda samari ke cewa abari su kasheshi! jininka ya hallata danliti ayar Allah ka wulaqanta...yansanda suke bakin qoqarinsu don ganin samari basudauki doka a hannuba, Ana cikin wannan hatsaniya akuya tace ga garinkunan.Allah da ikonsa tana mutuwa jikin danliti yafgitadaga duburar akuyar nan.can saiga mama a guje batako ganin inda take jefa qafarta.tana kawo bakin titiwani mai mashin shima yanaso yaxo yaga taron meake...?yayi awon gaba da ita.duk suka watse bakin titi.dai dai lokacin inna saude nakawo kai itama,,yuuwasu jama'a suka koma inda hatsarin yafaru.kowafadi yake sakeena ce,,,,Allah sarki sakeenance.jinhaka inna saude da sauran yan uwan sukayikanta.asume take sai dai babu alamun wani ciwoajikinta....ruwaa aketa zuba mata yayinda yansanda biyu suka wuce da danliti ofishinsu.daya kuma yatsaya a wajen hadarin daya samu mama... Da akaga tajima bata farfadoba,,,,sai akasakata amota da dansanda daya aka wuce da ita asibitinkagara..suka bar mutanen gari da mamakin wannanabu mai kamada almara.shikuwa ayuba sulalewa yayiyasamu babbar mota ya bisu kudu.dauke da nadamamai tarin yawa.tamkar shiya aikata wannan sabon.a babban asibitin kagara kuwa..tuni anbawa mamagado.kuma su alh basiru sunkira waya abuja.,donbasu wannan labari mai ban al'ajabi...ba abujakadaiba.duk yan uwan mama sunsami labari...innasaude ma bata bata lokaciba...ta garzaya gidanbaraka amma bata samu kowaba duk suntafi aiki...domin tuni baraka ta fadada iliminta a fceminna.kuma tasamu koyarwa a l.e.a tana amsaralbashinta ,Yaranta biyar duk suna makaranta....da albashintatasawa inna waya.sai dai yau wayar bata jikinta baretakira baraka da tambaya tagane makarantar dabaraka take koyarwa...ganin innarta yasa gabantayafadi.kwarai da gaske basu ko gaisaba inna ta sanarda ita halin da ake ciki.jikin baraka yadauki rawa idanunta ya kada tace haba!wannan lamari akwaidaure kai.Allah ya isa tsakaninmu dashitambadadde.kotu ce zata rabamu ina zuwa inna.Ta sheqa ofishin shugaban makarantar ta nemi iziniankawo yar uwarta magashiyan asibiti.take aka bataizinin tafiya.suka rankaya da inna saude.baraka tanakallon mama tafara hawaye saida inna tayitararrashinta.tayi shiru.sunanan zaune jugum jugum hartym din sallah yayi dake ranar juma'a ce.duk maza suka dunguma sallar juma'a.basu wani dade sossaida tafiyaba mama ta bude ido tana kallon silin.innazoki gani ta bude ido inji baraka.ta taso da sauri!ta isawajen gadon mama!duk suka kirata.a hankali ta juyoda fuskarta garesu.ta zura musu ido quri babu koqiftawa.wucewar minti uku kafin tace inna! Jiki na rawa tace naam sakeena!kingane wannan yaruwarki ne?ta zura mata ido tace baraka tace naammama.alhmdulillahi mungode Allah.tasake kalle kalletace inna a