Sashe 58
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
BAKIN CIKI 3***1 Ganin haka yasa Alh Adamu ya figi wayar rediyo ya tsulawa mama "zaki kashe mana shi ne? Ta mike a gigice ta yanka waje a guje shima ya bita da gudun yana fadin fita! Shegiya! Tsinanniya! Yar iska! Idan kin sake dawowa gidan nan sai mun taru mun kasheki! Har suka wuce kofar gida a guje sannan yaja ya tsaya yana haki, yar banzar yarinya gantalalliya maras mutunci! Ya dawo yana ta zage-zage yan kallo suka fara kawo dauki ya fada cikin gidan ya iske umma ma ta sume anata shafa musu ruwa tare da firfita ya kutsa cikin yan gudummawa. Abba kam ya farfado amma umma abin yaci tura don haka gaba 1 aka debesu sai minna inda zasu fi samun kulawa sosai sannan yayansu susan halin da ake ciki. Al*amrin ya daurewa Abdlkrm kai kwarai da gaske sanda ya sami waya a office. Yaushe suka baro fandogarin har wann abin ya faru? Dama mama bakan kawai tayi tana jinsu tana kallonsu a dage? Tirkashi! Ai dole su hakura da mama! Hankulansu bai kama tashi ba saida suka zo asibitin suka ga halin da umma ke ciki. Tun isowarsu take sume Dr yace heart dinta ta riga ta buga saidai suyita addua Allah yasa ta mike. Kowa ka kalla dole ya baka tausayi musammn Abba da yayi wata muguwar rama sbd zullumi. 3 days anata kai kawo akan umma abun yaki dadi abdlkdr yace a basu ita su wuce Abj a daren aka sallamesu suna jira gari ya waye su wuce. Karfe 3 na dare Abba na zaune a gaban gadon yaga umma ta daina jan numfashi a zatonsa ta sami sauki ne don hk yayiwa Allah godia ya leka ya kira nurse yace tazo ta gani ko zasu cire mata tukunyar gas din iska ta huta. Nos ta kalleta da kyau tace tana zuwa cikin sassarfa ta fita ta kira dr suka dawo tare ya gwada ta da kyau ya cire duk injin dake jikinta ya rufeta da mayafi ruf! Gaban Abba ya fadi ya tsurawa dr ido ya juyo ya dubeshi... Alhaji..... Ya katseshi naga ka rufe mata fuska me hakan yake nufi? Ya dafa kafadarsa yace sai hakuri Alh kuyi imani da abnd Allah yayi. Yasa kai ya fice. Abba yayi mutuwar tsaye fadi yake Innalillahi.... .....!!! Nos dinnan ce ta kamashi ta zaunar tana kwantar masa da hnkli saidai zaiyi wuya idan yanajin ta ya dai zauna ya zubawa gawa ido yana tasbihi. A haka ya riki asubahi sannan ya tashi da kyar ya fito masallaci yai salla. Yana fitowa su abdlkdr na fakin har sun fito tafiya ya nufesu da sauri suka yi saurin gaidashi ya jikin ummar? Yace jiki yayi sauki ina fatar zakuyi hakuri ku dauki maraici. Haka Allah yaso.... Ya wuce da sauri yana goge kwalla ya barsu suna kallon juna kamar ba. Ya jima yana kallon gawar umma tamkar a dream sannan suka shigo yaya soja ke kan gaba ya zauna ya bude fuskarta nan da nan abdlkrm ya fice daga dakin yana kwalla da salatin Manzo SAW. Shi kuwa soja zura mata ido yayi baya ko kiftawa ganin haka yasa Abba yaja mayafin ya rufeta sanna ya cira kai ya dubi Abba amma bai iya firta komai ba idanuwansa kamar garwashi. Abba ya dafashi yace ya kamata mu wuce gida kuyi hakuri kaji?. Ya kada kai kwalla suka zuba kuncinsa yasa hannu ya share nan da nan aka fito musu da gawar aka sanya a mota suka tafi. Anti rabi da inna saude suka gigice ta fasa kuka ganin haka suma yaran suka hau kukan. Abba ya rungumesu yana rarrashi yaya soja ya kira waya abj ya shaidawa anti amina. Daga nan ya kira abdrhmn yace su hadu a fandogari nan take suka danko hanya shida ya saeed da matarsa suka biya birnin gwari suka wuce da yaya Ali. Gida ya barke da koke-koke kan kace kwabo rasuwar tayi tambari a gari. Baraka da mahaifinta suka garzayo gidan. Misalin 10am suka iso da gawar kowa sai cewa yake mama ta kashe uwarta! Hnklinta ya kwanta, babu bata lokaci aka shiryata aka fito da ita jama'a kamar kasa suka sallaceta suka kaita makabarta, uban dwk dai karfin hali yake har suka sata a kabari shida yayansa wanka zata fito lokcn danliti ya shigo gidan a sukwane ina kike? ta karasa fitowa da bocket a hannu gani nan wanka nayi. ya matso ta yana fadin kina da lbr kuwa? tace name?kai tsaye yace ummanki fa ta mutu yanzu aka wuce da ita..... ta saki bokiti da kwandon soso ido waje tace gane ba? yace ya hausar baki gane ba? kije kisa riga kije gidan ki gani amma ni tabbs haka naji ana fadin matar uban dawaki. ta rasu ko yana da wata matar bayan ummanku? ta fasa kuka ta ruga daki ta rarumi riga tasa ta fito waje a guje ba takalmi ta kwasa da gudu. tana salati hawaye na kwarara, danliti ya fito ya bita da kallo cikin ransa yana fadin mahaukaciyar banza ta wani kwasa da gudu kamar barinta zasuyi zama a gidan. Shashahsa! yaja tsaki yajawo kofar gidan yasa kwado. ita kuwa taci gudu gidan ma nisa yayi mata tana isowa motarsu Abba na tsayawa. Taja birki tana haki kamar ranta zai fita ga hawaye na kwarara duk suka fito suka zuba mata ido shi kuwa soja yana fitowa ita ya dosa gadan-gadan idanuwansa kawai ta hanga ta soma ja da baya kafin ya karaso don kanta ta juya ta koma inda ta fito. yace dakin tsaya mana in karaso! kiga yanda zan kasheki da sauran kwananki! su M kassim suka rikoshi suna bashi hakuri kwalla taf idonsa yace in banda raini me zatazo nema bayan ta kasheta? tunda wuri ku gaya mata idanta bari na damketa saidai wata ba ita ba! akayi tabashi haquri,yazauna cikin en uwansasunata karban gaisuwa,inna saude da sauran matasun cika falon umma.baraka kuwa hawayenta yaqi yatsaya da zarar ta tuno mama sai taji kamar ta sheqabarzamu da bakin ciki! Gidan dan liti mama takomatana tafe tana kuka anata kallonta tamkar mahaukaciya...tana isowa taga gidan a rufe,tarasameke mata dadi....mutuwar umma ko rashin makulli?tasake bin titi tadawo shago tazauna akan benci kofarashagon dan liti na kallonta bai tanka mata ba.ayubayace kace tashigo ciki mana a ranafa take.......yacekasani ko ranar tafiso?kyaleta tagama juyayin muma haka mukayi muka bari.ayuba yace bakada tausayidan liti,narasa inda imaninka yake,yace to kaki filincigiya da sanarwa mana,sai su nemo makashi.ayubayafita ya lallashi mama tadawo shago tayi kukantaharta gaji,bacci ya dauketa.danliti kuwa yaci gaba dacinikinsa hankalinsa kwance..don yasan yasha gaban kowa babu mai tinkararsa akan wani magana.ammayamanta Allah nanan?kuma yana kallonsa?baikulataba saida yagama cinikinsa,zai kulle shagoyasameta zaune yace kitaso muje in sauqeki indawoyau anan zan kwana,,,,,,tadubeshi ido jazir tace anankuma?nikadai zan kwana kenan?ya qara tsuke fuske yace ke!na aureki ne? ina tambayarki...na aurekine?Daga taimako sai ya zama tsiya?kuma shikenan saiin ringa kwana dake,salon kisa mutane su zageni,acena ajiyeki muna dadiro ko?......takada kai dasauri,tace a'a wlh ba haka nake nufi ba,yi haquri,yacemeyasa kikeson batamin rai?kinga nafasa kaiki tashi mazaa ki kama kanki,ungo makulillin ki wuce.tamarairaice tace kayi haquri katausayamin dan litikaga dare yayi bayan tashan nan yan shayeshayene.wulaqanci zasumin don Allah kayihaquri.......ya zura mata ido fuska daure yacemuminar qarya!da anyi magana ki marairaice,ni tashi muje in ajiyeki indawo!iya mike yayi wajeabinsa,canta sameshi cikin mota ayuba dai bai iyakallontaba saboda tausayi tunda tashiga baitankamataba duk lallashin datake masa kuwa...hakata sauqa tana waigensa yayi ribas ya figi mota yawuce tasa mukullai ta bude kofan tashiga ta kulle da sakatagidan bakikirin tayita laluba tashiga daki talalibo ashana ta kyasta,,,ta hango inda fitilar kwaitake tana kunnawa ko minti goma baiyibayamuta,kalanzir din dake ciki ya qare.........dole takwanta kusa da katifar da danliti yasayo mata.takasabacci tarasa abunda yake damunta...tsorone?fushin da danliti yakeyi ne?ko rasuwar mahaifiyarta?saikusan asuba tasamu bacci mai nauyi yadauketa. kwanaki uku da rasuwar umma.a tsawonkwana ukun nan abba baya barci,daka dubeshi zakagane yana wani boyayyen ciwo dake tsananindamunsa.idanuwansa sun zurma,fuskarsa ta tsukekwarai da gaske,shisa hankula yayansa yaketashe,abincin kirki babu mai cinsa...sallar azahar aka kira kowa ya tashi da nufin yin alwala,akaja sahu nanbisa tabarmi malam qasim ke limanci tunda akafarazaman makoki,,,,,,,,,,,,,,,a raka'an qarshe suka dagojiri yadebi abba ya buga da qasa mutan biyu dakegefen hagu da damansa su suka yanke sallan,sukajanyeshi gefe suna masa firfita har saura suka idar da sallah.yaransa suka rugo gunsa tare da sauranmutane,,,,,masu shafasa ruwa nayi masu firfita nayiharya farfado,sai dai yanayin yanda yafarfado yafirgita kowa,gefen damansa ya shanye,baki yakomagefe,gwanin ban tausayi.labari yashiga cikin gidamata sukayi ta fitowa suna koke koke ganin yanda akadauko abban kaman gawa akasa a mota sukakaman hanyan minna......har akayi bakwai abbanacikin kaka nikayi.dole suka kasu,alh basiru da yaabdul kareem suna tare da abba saura kuma sunawajen karban gaisuwa..kai!sunga tashin hankali,kukadai anyishi babu adadi,da yana magani.daya magance matsalar data sauqa cikin gidan uban dawaki.. Wasawasa abba ya kwashe wata guda ana jelarasibitoci,daga minna aka turasu k.d dagananzariya,akarshe ya abdulqadeer ya daukeshi yadawodashi abuja,sukafara shirin fita egypt cikin sati gudakomai ya kammala,abdurah man da anty amina ne suka tafi dashi saboda yanayin aikin sauran ammashi yaya soja zai biyosu da zarar yasamu umarnidaga ofis. andanga canji a cikin sati biyun dayasamu yana ganin kwararren likita,domin ansamu yanamagana kuma yana amfani da hannunsa kadankadan,kafarce dai bata aiki haryanxu.,...a sati nauku..akabasu sallama tareda magunguna da zai ringaamfani dasu.suna sauqa abuja.ya soja yawuce dashi gida yace anan zai zauna yarinqa samun kulawan dayadace..aka gyara masa daki,,,sannan yayi masarijistan zuwa ganin likita lokaci lokaci,anty aminatasha damarar kulawa dashi cikin hakuri dagirmamawa Dan jikansa kuma malami yana debemasa kewamusamman da yamma zaiturasa akan kekensa sufito shan iska yana zagayawa dashi cikingidan,wataranma harwaje dan yaga gari,,,,kullam daresai sunyi tilawar alqur'ani mai girma sannan sukebacc.haka kusan duk sati yayansa ke zuwa dubashi danasu iyalan.har safiya ta haifi ya mace,abdurahman yaso yasa mata sunan umma,ammaabba yace tunda akwaita yana roqon arziqin asamasasunan mahaifiyarsa watoo sakeena tunda shi yanxubaida mai sunan....abdurahman bai musa masa badukda dai sunan bai kwanta masaba yabi zabin abba,don ya faranta masa rai....komai na abbayadawo qarqashin kulawan yaransa hardagonakinsa,,,bayan wata biyu da haihuwar sakeena. Bayan wata biyu da haihuwar sakeena qarama yaaika da takardar murabus,,,aka nada alh basiru amatsayin uban dawaki.zaman sa yayi masa dadi agidan dansa hankalinsa kwance dukda yana damuwada rashin umma...sai dai imanin dayayi qokarintusawa kansa wajen maida al'amuransa wajen