Sashe 16
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana dariya a'a dr maida wukar pls! Aini an wuce nan wajen tunda dara taci gida. Trust me wllh tuni na janye kudurina kasan ni banda rufi ya fizgoshi come on mu tafi mana ai ya wuce. Yace bakikkirin nake ganinka bazan iya jerawa dakai ba in banda iskanci ma last year kayi aure hange-hangen me kakeyi? Ya kyalkyale da dariya karkayi zato ba daina son matata nayi ba nikaina bansan abnd ya rikitani ba amma ina baka shawara ka gayawa sakena ta rika sa nikab kyaunta is too mcuh gsky! Ya murtuke duk kishi ya cikashi ya dunkule hannu ya nunashi "kayi sa'a kaine wllh dana farfasa maka baki!" Yace fasa mana nima nasan I deserve it but is nt my fault. Alameen yace u noe wat? Ka kyalemin ita ni zan dinga duba kayata. Kaga kuma inda baka isa ba kenan, ya zura masa ido yace I noe wat to do! Ya wuceshi da sauri yana kwafa. Dr lawal ya bishi da gudu yana fadin do ur best my frnd ina maka fatar Allah yasa sakeena matarka ce. Suka jeru suna kaoon juna ya amsa ameen ameen kuma ya isheka haka! Ya fashe da dariya suka tafa mr lover lover! Suna tafe yana tsokanarsa. A taikace Alameen nan ya kwana duk da mama ta roke shi akan ya koma gida abinsa amma ya kafe don yasan ko ya koma gidan hankalinsa bazai taba kwanciya ba balle ya samu yin bacci. Kafin a sallameta sai da iyaynta suka samu labari, suka isa asibitin. Bayan taji garas aka sallameta, principal da kanta tazo da mota aka wuce da ita makrnta, suna ta kewar juna da Dr. ****** Karshn wannan watan Allah ya yarda ya sami zuwa mkrnta ganin sakeenarsa. Wuri na musamman ta tanadar musu, shoppn kuwa har maman da tayi jiyyarta sai da ta samu. Sun tsunduma ckn hirar dnya ckn jin dadi da farntawa juna rai. Har gaba da azahar yaya Abdl-kareem da yarnsa suka iso. Kawai ji tayi nana kirnta wai tayi baki. Tana isowa ta hngo su ameer, ta kwaso gudu ta rungume su, suna ta murna. Ta koma gun yaynta tayi masa sannu da zuwa tare da tmbayar anti Rabi. Yace, ita ma taso zuwa, amma bata jin dadi ne, tana kwnce. Tana drya tace, "Uhmmm.... Nasan maganar" "ban gane kin san maganar ba?""ai da kaji anti na ciwo to ta kamu ne". Yayi murmushi, "gidanku! Ashe baki da kunya?" "wayyo yayana, ba haka bane. Allah ya bata lfya". Du koma gun su ameer, "kuzo muje, yaya al'ameen na nan yazo". Suka rankaya gaba daya wajnsa. Yaran na hango al'ameen, ameera ta kwala masa kira, "yaya!" ya juyo cike da mamak ya tarbe su. Sama yayi da ameera, bakinsu yaxi rufuwa. Bayn sun natsa, al'ameen ya gaida yayan, sannan ya koma kan yarn yana ta biyewa shirmensu. Mama ta fiddo kayayyakn da suka kawo mata, harda lafiyayyn abinci da soyayyar miyar kaji, ga drnks masu sanyi. Ta zuba wa kowa suka ci, ga ice cream din da al'ameen ya kawo manyn robobi, su kai ta sha. Suna yn azahar suka juya, yarn basu so hakn ba, dadynsu ne ya takura musu, domin suna son hira da yaya al'ameen. Shi kuwa dan gogan bai baro bakori ba sai shida na yamma ckn kewa da tunanin juna mai yawa. Haka al'amura suka kasnce, duk kashn wata ya samun kai mata ziyar. Idan suka samu hutu bata zama a fandogari, tana minni ko abj sbd al'ameen yafi samun saukn zuwa ganinta duk sati. Rantsatssiyar soyayyarsu mai ban sha'awace, domin tana da tsafta, basu da burin da ya wuce na aurn juna. Sannu a hnkali mama ta fada zangn karatu na karshe, jarabawa kawai suka fusknta. Kowa ya zage damtse yana neman ya tsallake kalubalen da ke gabnsa, ranar kawai suke jira. Yaynda iyaye da 'yan uwa da abokn arziki suka dukufa taya su addu'a, Al'ameen na gaba-gaba. Kwatsam! Sakamakn takardn da suka tuwa wata jami'ar binciken cututtukan kwakwalwa da ke Rasha ya fito, bayan shekara 1 wa wata 2 da aika takardun. Su 3 ne suka yi nasara, 1 daga ibadan, 1 daga Legas sai al'ameen daga nan arewa. Wayyo Allah! Wannan tfya tayi masa bazata, ynda ya kosa mama ta gama makrnta a sa musu rana! Ga kuma tfya ta fado masa na watanni har 9. Yaya kenan? Hakika al'ameen na farn cikn wannan nasara, tare da godewa Allah. Amma wani bangare na zcyarsa cike yake da damuwar nisan da zai yi, wnda zai kara tsawn lokacn aurnsu. A tunaninsa da zarar ta gama mkrnta za'a saka ranar aurnsu, wnda ba zai wuce wata 2 ba don kammala shirye2. Ynzu mecece mafita? Sati 3 cur! Yana kai kawo don kammala takardun da suka kamata tun daga 9ja har Rashan. Duk da haka damuwr da yake kaynta na ckn zcyrsa tana wahalar dashi kwarai da gaske. Yau komai ya kammalu a hannunsa, kuma ana sa ran saura kwana 8 jirgnsu ya daga zuwa kasar Rasha. Yau din ne ya iso gida, amma don ya kawo kuknsa wajn mahaifnsa tare da neman mafita. Yana zaune cknsu, da ka dubi ynda yake maida jawabn zaka gane yana ckn damuwa. "ba wai bana farn ckn wannan ci gabn bane, matsalata sakeena. Dole za'a ce sai ta dawo za'a sa biknmu". Mami ta fara magana, "wannan wajibi ne, kaima ka sani......" "bana son haka mami, ya kamata kuyi wani abu. Ko da ranar a sanya kafn in bar kasar nan". Dady yace, "saurn me kake yi na neman asa ranar kafn ka tafi? Yarnyar nan bakina da na babnta yace min an baka ita, bana jin akwai wani abnda zaisa ya sauya baki. Uban dawaki dattijo ne na kwarai, kuma sakeena na sonka, tamkar ynda kake son ta. Insha Allahu zaka dawo ka sameta a matsaynda ka barta, watau matar da zaka aura". Kwalla suka cika masa idanu,yace, "na fahmci duk abnda kuke nufi dady, sai dai zanfi samun natsuwa idan da zaka taimaka min ka koma wajn abba ka kai masa kuka na. Pls dady ka taimaka min". Gaba daya jiknsu yayi sanyi, barin mami. Ta dubi marafa ckn taushn murya, "ka taimaka masa alh. Ko ya sami natsuwar karatun. Allah ne ya jarabe shi da tsananin son yarnyar nan. Babu ynda muka iya da al'amarn Ubangiji, illa taya shi da addu'ar fatan alkhairi". Ya sauke numfashi, "kema knsan dole in je, don bani da wani farin ckn da ya wuce na al'ameen. Kawai nauyn uban dawaki nake ji, sbd tun farko ba haka muka yi dashi ba". Taceh "ai muna da kwakkwaran dalili, nasan shima zai fahimci uzurnmu"."haka ne, karka damu Al'ameen, ina tashi daga nan Fandogarn zan wuce. Allah ya shige mana gaba". Sai a lokacn ya saki fuska, murmushnsa ya bayyana sirrin zcyrsa. Ya rarrafo ya aje kansa jikn marafa, "na godo sosai Abbana". Ya dafa kansa yana sa masa albarka. Kamar yanda marafa yayi alkawari bai bata tym ba fandogari ya nufa shi kadai yayi sa'ar samun uban dwk a gida. Bayn sun nutsa ya kwashe abnd ke tafe dashi kaf ya gaya masa nan take Abba yace ni kaina nayi wann tunanin tun randa na sami lbrn taiyarsa. Amma ban furta ba tunda baku bukata ba sbd haka Alamen yayi tunani, yaushe ne zai tafin? Cikin fara'a ya amsa saura kwana 8, yace to kuna iya kawo komai konan da jibine sai asa ranar. Bakinsa har kunne yace mashaa Allah kai mungode Alh Allah yasaka da alhairi. Yace kai haba ai duk meson naka ya gama maka komi. Ya kara godiya sukai sallama cikin nishadi. Ba karamin farin ciki Alameen yayi ba kowa nata murna. Ranar litinin tawagar mata da manyan maza 2 daga lafai dauke da kayan sa rana suka sauka gidan goggo hausi tasawa kaya albrk sann suka wuce gidan uban dwk harda innar baraka, sbd kara sassan Alh Basiru aka saukesu bayan an gaisa matan suka gabatar da kayayyaki komi 12, sann ga wani akwatin kaya suttura zalla da takalma kamar wani lefe. Mazan kuwa suna tare da iyaye maza a falo ba bata tym suka yanke 10mnths, bayan sun dan taba kayan abincin da aka kawo musu suka tafi suna godia suma sunayi. Alameen na kwance yaji shigowarsu ya makale a falo yana jin yadda suke yabon yan gidansu mama da sauri ya shige dakin iya yace. Ki goyani ansa min rana tace har sun dawo ne? Sun dawo iya wata 10 aka sa, ta rangada guda tace Allah ya nuna mana lfy yace zaki goyani a ranar ko iya? Dadi ya lullubeshi ya kankame iya yana murna. Can ma sun tarar da mata'yan tarba cikin su harda Innasaude watau Innar Baraka. Sabodakara, asasan Alh. Basiru aka sauke su,bayan an gaisa,matan suka gabatae da kayayyakikomai doxin.Sannan ga wani akwatin kayasutturu ne zallah datakalma kai kace kafe aka hado.Yayin da mata da kesa albarka, su kuma maza sun tareda 'yan uwansu maza a falo. Babubata lokaci su yanke watanni gomamasu xuwa, in Allah ya kaimu.Daga nan aka wadatabaki da abinci kala-kala da ababensha. Kai! Kowannebangare sun ga karamci, don hakabaki sun wucesuna xuba godiya suma 'yan gidansuna yi. Al-ameenna kwance a gida yana jirandawowar 'yan kai kaya, yanamakale gefe cikin falon, yana jiyadda sukemaida bayani, har da kyakkyawartarbar da akayimusu. Da sauri ya tashi ya sulaleya fada dakun Iyabakinsa kamar gonar aduga, yatsugunna a bayanta,ya kwantar da kansa, Iya ki goyani, an samin rana.Tace, har sun dawo ne? Sun dawoiya, wata god,a aka sa, ina dawowaxaku sha biki. Ta ramgada gudakafin tace, Allah ya nuna manalokacun lfya. Yaceameen, amma dai zaki goyaniranar ko iya! Dadinxancenta yasa ya kara kankame tayace, haka nanne iya, yanxu me ya rage? Tacebabu, sai fatan Allahya tabbatr da alkhairi. Yace AminIya ta. Yace laluba aljihunsa ya ciro goronfari kalda shi ya mika mata, tasa hannu taansa, ta bishi dakallo yace, xan xo ki gutsiri goronnan, ki taunasaboda mahimmancinsa. Kai tsayeta ba shi amsagaskiyya baxan gutsira ba, ka fadilabarinka kawaiinaji, ya wuce shikenan. Yayi kyarda ido yana kallonta sannan yace,jiya iyaye na sun kia wasuabba kaya an sa mana rana. Kaibata yarda da abindataji ba, shi ya sa ta xura masa ido,ba ake yi ba Dr. Aidai be kamata ka xolayeni ba.Alhalin kasan halin danake ciki. Yayi mumrmushin jindadi