Sashe 24
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shiga sassan ba, kai tsaye waje tayi, sauri take kar wani ya ganta. Yaran natakaratu ta gaida Malam ta fice. Ga ta nan ga ta nan harkofan shagon Dan-liti, farin ciki ya lullubeta da tahango shi a bude. Sai dai kash! Tana isowa ta iskeayuba ne a cki. Tayi masa sallama, cike da mamakiyake kallonta har ya kasa amswa, gaba daya tsigar jikinsa ta tashi. Ya xura mata ido kafin yace, sannuko? Me za abaki? Tace ba komai, don Allah ko danlitina nan? Ya kara matsowa ido waje yace, a'a bayanan. Tayi dan shiru jim, kafin tace yayi nisa ne, eh to,kano ya tafi siyo kaya, amma watakila xuwa anjimako gobe ya dawo. Ta numfasa cikin rashin jin dadi, tace, shikenan nagode. Zan dawo xuwa goben. Ya nadan murmushi yace Allah ya kaimu. Ta wuce ta komagida. Ayuba bai gasgankanta idonsa ba, sai da ya fitoya bi bayanta da kallo. Ya dora hannu bisa kai yace,na shiga uku, amma Dan liti anyi mugun dan iska! Baikoma cikin shagon bisa benci ya xauna yana jimami! Mama kuwa tana tafe har tuntube tayi saboda takaicinrashin ganin Danliti. Ta shige gida can sassan sukawunanta. Hajiya Gaje tace, a'a saukar yaushe? Tace daxun nazo. Lfya dai ko? Tace kalau. To yamutan Abuja? Suna lfya, ina su Dan lami? Ko sunsami makarantar? Tace ai kuwa makrnta ta samu, shekaran jiya ya tafi, ana can sakkwato. Allah yataimaka. Amin. Umma tayi sallam sassan suka amsata dubi Mama tace, Abbanki ya dawo yana kira, tamike tana fadin to. Hajiya tace, ashe autan Umma andawo? Tace eh wai hankalin ta ne ya dawo gida.Sukayi 'yar dariya, Haj. Gaje tace, ah shagwaba! Sai da auran yazo ake kwa xucin gida? Kina wasa neyarinya. Suka fice suna dariya. Abban yana falo azaune, ta shigo da fara'arta, Allah ya taimaki maimartaba! Yace zo nan. Ta matso jiki babu kwari tazauna akasa gefensa. Mama me ya faru kika baroAbuja ko jakar kayanki baki dauko ba? Tayi kasa da kai tace, Allah abba babu abinda ya faru, cewa nayizan dawo wajen Umma, shine yaya ya hana, ni kumana gudo. Ya xura mata ido, yace, me ya sameki? Kina ma gani kamar ba laifi kika aikata ba? Haka kawaiki kamo hanya ki taho ke kadai, ba tare da saninkowa ba, idan wani abu ya faru dake, ya kike so mutane suyi? Wannan rashin hankali ne, irin wandaban taba sanin ki da shi ba. Ina fatan kuma daga shiba zaki sake ba? Ina fatan kinji da kyau? Ta kara kasa daidon tace, yi hkr Abba Insha Allah ba zan sake. Yanumfasa yace yanxun saboda Allah kinsan awane halisuke? Zaki gamu da Yayanki ai, kala bazan ce masaba, yayi miki duk abinda yayi niyya. Umma tace ni faabin daure min kai yakeyi. Wai mama ta gudo? Ta kuta tana zuba mata harara. Abba yace, tunda daiAllah yasa ta ido lfya, mungode masa, sauran magankuma sai yayanki yazo. Idanuwanta suka kwalla tana,duban abba tace, Allah abba bada gangan nayi ba,kullum mafarkin gida nakeyi, shine nace ni dai zandawo in ganku. Yace, to kin ganmu ko shi kenan? Tace ka gaya wa yaya idan yazo kar yace zai bigeni.Umma ta karbe, ai ko shi bai ce ba, ni zan sashi.Kuma tunda abin naki ya zama tsiya anan din zaki tazama, na ga inda zaki samu ki dauki wayar. Karyartsiya kikeyi! Ta turo baki tayi shiru. Abba kuwa 'yardariya yayi yace, dama kinyi shiru da bakini, da kanta zaki ji tana neman hanyar komawa. Ba kuma zatanba, yauwa! Ki ma sani. Ta shiga murza ido ko alamarbacin rai bata ji ba, tayi shiru tana sauraren suna tazazzaga mata tsiya. Ita bama wannan ce matsalartaba, kusan ma da za'ace ba zata koma din ba, ita adadinta. Damuwar ta daya, tayi tozali da Danliti ko hankalinta ya kwanta. Domin ko a daren yau ma takuma yin mafarkinsa irin na jiya. Ya kira ta amsakiransa har taje gunsa. Da wannan azalzalar songanin Danlitin ta wayi gari. Allah-Allah takeyi, abba yabar gidan, ta sulale taje ta duba ya dawo. Kafin lokcinfitar sa tayi har tayo wanka ta chaba ado. Yayan kuwa sammako ya bugo mata, karfe tara dai-dai yanaparkin kafar gidan. Ya bude ya but, ya kwasokayanta, da ganin yaddayake ya wurgo jakar kasa zaitabbatar da afusace yake kalla ya iso wajen dasurinsa yana masa sannu da xuwa, ya amsa, kalla yakwashe kayan ya shige da su cikin gida. Yaya abdulqadeer ya biyo bayansa, sallamar sa hade takeda kwala wa mama kira, Ina bebi? Abba da Ummasuka fito falon. Yaya Babba sammako kayo haka?Abba ya tambaya, yace ina fatan Bebi nan na. Yace ,ta iso tun jiya, zauna mana! Yace ina take tukunna?Umma tace tana dakinta tana jinka. Ya wuce dakin abba ya bishi. Mama na makure karshen gado, kaitsaye ita ya dosa, kafarsa daya ya dora bisa gadonya mika hannu zai janyota. Abba ya riko shi yanafadin, yi hkr Yaya babba ka dubeni ka saurareni. Yadubi abba ransa bace yace, abba yarinyar nan tana dahankali kuwa? Ban iya barci ba fa saboda bacin ran abin da tayi min jiya! Tana nufin tayi girman da ba zaa gayamata taji ba? Saboda muna wasa da ita? AbbayaCe, Allah ya huci zuciyar Soja. Zauna kaji, zaunanace ko? Ya zauna yana kallonta xuciyarsa natafasa. Umma tace, wlh da ka kyale shi ya tattabajikinta ko hankalinta ya zl jikinta. Abba yace ya dai karya ta kike so, kinsan irin dukan da zai yi mata?Yadda ya hassalo din nan? Ya juya kan Yaya yacigaba. Dubani nan Babban Yaya, kayi hkr don girmanAllah, ni kaina na san Mama bata kyauta ba, kumatun jiya na nuna mata kuskuranta. Ni tunani na ma kowani abu ne ya faru tsakaninta da maidakinka. Kayi hrk babban Yaya da yardar Allah ba zata sake ba.Idan kuwa har ta sake, duk hukuncin da ka yankemata kayi daidai. Ke kuma bashi hkr, maras kunyakawai. Tuni hwaye ke ta kwaranya bisa kuncinta,murya na rawa tace kayi hkr yaya don Allah. Ya ballomata harara yace, ga komatsanki can na kwaso miki, idan na sake ganin kafar ki cikin gida na, sai na karyaki. Kuma daga yau mun bata, kar sake min magana! Abba,Yace Allah ya huci xuciyar Soja, ai ba zatasake ba. Ta ma sake! Ta rarrafo da sauri, ta rungumebayansa, Allah yaya bazan sake ba kayi hkr. Abbayace, Allah sarki tsaknin babban Yayya da bebinsa, ai ba ajin kansu. Ko? Zuciyarsa ta fara sauka, sannua hankali ya huce, ya jawo ta gefensa ya zura mataido, ban sanki da rashin ji haka ba Bebi na, sabodahaka kar ki kara idan ba ki so mu bata. Ina fatan kinjini? Kwallan ta suka wuce da gude, tace Allah ba zansake ba Yaya. Ya share mata hwayen, ya wuce, shikenan, ki zauna wajen Umma, shi kuma lazy Dr.Din me zan gaya masa? Tun jiya yake damun mu.Tace ai zan dawo. Haka xan gaya masa? Ta amsa daka, yace an gama. Ya dubi Abba yacigaba, munshirya abba, Umma ki yi hkr idan ta kara guard roomxan sata. Tace yayi kyau. Abba yace, Allah ya so ki 'yar nema, da kin jigata. Suka fara dariya, yace dukda haka sai na dan tabata. Ya duma mata dundutsakar baya, ta fasa kukan shagwaba, tana susarbaya. Ya mike yana dariyan mugunta, yayin da takefadin wayyo Allahna. Ka dai jibgeta da wayau, injiAbba, yace ladan sammakon da nayi, ta hana min xuwa ofis. Suka koma falo suka gaisa. Karin safekawai yayi a gurguje ya shiga sauran sassan ya gaidakawunansa, ya fito ya sake dibar hanya. Yau maAbba kd ya sake tafiya bin wata kwangila da yakenema. Bayan sun gama ayyukan gidan. Ummakwanciya tayi, ba dadewa barci ya kwasheta. Nan da nan Mama ta kwashi takalma da gyale tai waje ta nufishagon danliti, amma kash! Ayuba ta sake samu.Dan liti bai dawo ba kamar zatayi kuka, ta tsayadauke da tagumi..... Ayuba yace, karki damu xuwaanjima, ninasan bazai wuce yau ba. Tanumfasa muryasanyayetac e, zanzo anjiman, Allah ya sayadawo lokacin.Yace, amin ta juya ta fito ta danjima a tsaye batasan abinda ke mata dadi ba.Salalau- salalau ta komagida, ta fada dakinta, ta kwantaranta na mata daci kamar tayitsuntsuwa tabi shi kanon. Ta juyanan, tajuya can duk inda ya jefa idonta,shi take gani yamiko hannayensa yana murmushi.Yana fadin zomana! Jikin ta gaba daya ya hauciwo, zazzabi naneman rufeta. Har cikinkasusuwanta take jin ciwontamkar mai sanyin kashi. Karfehudu bayan tayi sallar la'arsar tasake sabon wanka ta sauya kayatacewaUmma zata wajen Baraka. Ummabatayi musu ba,saboda sun warware matsalaryayanta. Cike da farinciki ta bar gidan kuma xuciyarta najaddada matatabas taga Danliti. Wayyo Allah! Ranta ne kawai kesaka mata haka, saboda ta zaku tagashi, ayuba, ne cikin shagon ahain yanxun kam ya rasa kalmar dazai gaya mata. Ta zura masa ido,tace, kodai guduyakeyi idan ya hango? Ya kada kaiyace, wlh baidawo ba ne Mama. Ashe kasansuna na nan? Yayidan murmushi yace, haba kamarwani bako a garin?Asalin sunanki sakeena, ko banfada daidai ba? Fuska sake taamsa, haka yake, amma abokin kayacika yawo, dama haya yakedadewa. Yace, kin sansha'anin kasuwa, watakila ma bakano kadi ya tsayaba. A fada nan ne, a fada can ananeman halali. Tacegaskiyya ne. Barin in tsallakawajen kawata, may bekafin in fito. Allah ya taimakeni yadawo. Yace, Allah yasa. Kin damuda yawa, neman me kike masa ne?Ta gyara tsayuwa tace, a'a tsakanida shi ne, so kake kaji? Ya kada kai yana 'yardariya yace, wane niinji sirrin ku? Sai dai in ce Allah yadawo miki da shilfya. Tace amin, barin in je indawo. To shikenan. Tabar wajen ta tsallaka titi. Al'amrinkara daurewa Ayua kai yakeyi, yama rasa yadda zai fassara shi.Kamardaga sama wata mota (ToyotaCarina) tayi fakin akofar shagon, me ayuba zai gani?Mutumin na sa nea ckinta. Yayi azama ya fito dashgo, yayin da shi maDan liti? Yace, siyo ta nayi. Motar?Ya tambayadauke da mamaki. Yace, eh mana.Ya bashi hannu suka tafa, ka tsulana tsiya mutumin na a bayankasa, ya akayi? Yace yadda akayikenan? Kasan itamota akwai kara aji, shi yasa nashiyo, kada yarinyarnan ta dauke ni wani gara. Yacekai! Don Ubanka dalabari, shigo dai daga ciki! Yayi dangutun tsaki, tanata xuwa nemana nakoa? Ya sakibaki ya na son kallonsa, ka ma sanikenan? Ahaf! Kana wasa danine.... Ya wuce ya bude but, yasake juyo wa ya kalleshi, ka na nan tsaye? Ga kaya kazoka taya ni cirewamana. Ya tako a hankali ya tsayagabansa, kana