← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 79

Sashe 70

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cin abinci suna hira mai gadi yayi sallamaya shigo yace ana sallama da mai gidan babu batalokaci ya aje cokali ya fita yana tsaye jikin motar sa daga wajen gate yaya Abdul rahman yayi sallama yaamsa ya dan zura masa ido kamar ya taba ganinfuskar ka gane ni yayayace kamar na san fuskar dadaewa yayi dan murmushi yace al ameen ne ya kamabaki kana nufin dokta. Ni ne yaya yace ikon AllahAllah bisimillah shigo da motar yace kafin nan yaya ina fatan sakeena na nan gidan? ya numfasa yace tananan shigo,yasa mai gadi yabude get ya shigo da motarsa.ya jagoranceshi zuwafalon gidan.gaba daya suka shigo da sallama.hankalinsu ya koma kan bako.zumbur mama ta miqe dafe daqirji ta zaro masa ido jim! Sannan ta zura da gududaki hawaye na fita.safiya ta cika da mamaki.a haka suka wa baqon sannu da zuwa suka gaisa.yara masuka gaisheshi.suka dauki abincinsu suka wucedakinsu.ita kuwa safiya kicin tashiga ta hado wa bakokayan kusa da baka.yayinda suke gaisawa da yayaabdulrahman.amma mamaki ya ishen fa.wai yaya ne?takenan ya fede masa biri har wutsiya.yayan yace Allah mai girma da daukaka.tsarkakakken sarki maishirya yadda yaso.inbanda abin mama meye na boyemin?zan mata dole ne?saidai in nuna mata abundayakamata idan ta dauka ya yi mata kyau.idan batadauka ba laba'asa.amma zancen tabar karatu mabaitasoba.105.Yace nima abinda nagani kenan.don me zatabarkaratunta? hankalina yatashi dana koma akace tataho.shiyasa nabiyota inbata haquri.ta komamakaranta bazan zama sanadiyyar rasa komainataba.nasan ina matuqar sonta zanci gaba da jurewakuma bazanyi dana sani ba!idan na mutu akan sonta.pls yaya ka kirata na roketa,tazo mukoma kardare yayi.gobe in Allah yakaimu taje lakcasdinta.bana ma so abba yaji.maganarnan .don karya cezai tilasta mata.yaya yayi shiru jim! ya sauqenumfashi ina zuwa.ya miqe ya bita dakin.tana ta rusakuka kamar an aiko mata da mutuwa.duk ta dagawa safiyya hankali ta riqeta tanaso tamata bayani ma yagagara.sai fadi take ni bazan aureshi ba.yazaunagefenta yace to wayace dole ki aureshi?da kikazo nankika rufe min abinda yafaru.kina ganin shinemafitarki?to shima baya biyoki bane donya tilastamiki aurensa!soyake yamai dake makaranta.kici gabada karatunki.saboda haka kitashi kije ki sauraribaya ninsa..idan harkika yarda kika koma makarantanamiki alqawarin ko abba bazaiji maganar nan,Na miki alqawarin ko abba bazaiji maganarba.balleyasan al'ameen na numfashi.tashi kije sharehawayenki.safiya ta goge mata tace dama wannan nematsalar?to ta wuce tunda shima ya haqura.miqe kijekarki barshi zaune.ta yunqura da kyar ta mike sukabita da kallo.yayanta ya numfasa ya dubi safiyya data zabga tagumi yace idan kuwa har mama bata yarda taauri al'ameen ba lalle babu wanda zata aura aduniyarnan!tace ko?yace gaskia safiya yadda mamataso al'ameen banjin antaba soyayya irin tasu.keqarshen abin dubi yanda akemata kallon ta lalaceshibai damuba.zanso su daidaita da al'ameen saboda ina sha'awarsu tare.tace ubangiji ya sa hankalintayadawo jikinta tagane muhimmancin auren da zatayiya amsa da amin.salalau salalau tashiga falon tayitsaye kanta na qasa tana share hawaye.ya zuba mataido jim!kafin yace ki zauna mana. Yace nima abinda nagani kenan.don me zatabarkaratunta?hankalina yatashi dana koma akace tataho.shiyasa nabiyota inbata haquri.ta komamakaranta bazan zama sanadiyyar rasa komainataba.nasan ina matuqar sonta zanci gaba da jurewakuma bazanyi dana sani ba!idan na mutu akan sonta.pls yaya ka kirata na roketa,tazo mukoma kardare yayi.gobe in Allah yakaimu taje lakcasdinta.bana ma so abba yaji.maganarnan.don karya cezai tilasta mata.yaya yayi shiru jim!ya sauqenumfashi ina zuwa.ya miqe ya bita dakin.tana ta rusakuka kamar an aiko mata da mutuwa.duk ta dagawa safiyya hankali ta riqeta tanaso tamata bayani ma yagagara.sai fadi take ni bazan aureshi ba.yazaunagefenta yace to wayace dole ki aureshi?da kikazo nankika rufe min abinda yafaru.kina ganin shinemafitarki?to shima baya biyoki bane donya tilastamiki aurensa!soyake yamai dake makaranta.kici gabada karatunki.saboda haka kitashi kije ki sauraribaya ninsa..idan harkika yarda kika koma makarantanamiki alqawarin ko abba bazaiji maganar nanba.Na miki alqawarin ko abba bazaiji maganarba.balleyasan al'ameen na numfashi.tashi kije sharehawayenki.safiya ta goge mata tace dama wannan nematsalar?to ta wuce tunda shima ya haqura.miqe kijekarki barshi zaune.ta yunqura da kyar ta mike sukabita da kallo.yayanta ya numfasa ya dubi safiyya data zabga tagumi yace idan kuwa har mama bata yarda taauri al'ameen ba lalle babu wanda zata aura aduniyarnan!tace ko?yace gaskia safiya yadda mamataso al'ameen banjin antaba soyayya irin tasu.keqarshen abin dubi yanda akemata kallon ta lalaceshibai damuba.zanso su daidaita da al'ameen saboda ina sha'awarsu tare.tace ubangiji ya sa hankalintayadawo jikinta tagane muhimmancin auren da zatayiya amsa da amin.salalau salalau tashiga falon tayitsaye kanta na qasa tana share hawaye.ya zuba mataido jim!kafin yace ki zauna mana.106-Ta nemi wuri ta zauna ya numfasa ya karamatsowa gareta ya sanyaya murya yace sakeena nasan na tafka kuskuren daukar hannu na mareki inarokonki ki yafe min kuskuren danayi amma ina so kisanu ba laifi na bane miyagun kalaman da ki ke jifarkanki dasu sune kunnuwa na baza su iya ji ba, zuciya ta baza ta iya daukar girman kalaman da bakinki yakefurtawa ba maganganun sunyi muni a ido sakeenadon girman Allah kar ki sake danganta kanki da irinwadannan kalaman don ba su kamace ki ba maganata gaba da nake so ki sani sakeena itace tun farko nine nayi sanadiyyar rushewar komai naki burin ki dana iyayenki shine ki zama likita Amma na cusa miki sona ki ka dauki dukkan ra'ayinaki ka bar wanda su abba suka shirya miki ba ki dawani buri face aure na nayi ruwa nayi tsaki dole kikirani in dawo muyi aure kafin ki fara karatunki ki kaamince min a karshe wani ya sami damar dagulalissafinki ya rushe komai ya lalace ni ne silar rugujewar komai naki sakeena saboda haka a yanzuba zan sake zama sanadiyyar barin karatun ki ba.Ta goge kwalla ta dube shi na yan sakwanni kafintace na amince ya sauke numfashi yace na godeamma ina so in roki alfarma guda biyu bata dainakallonsa ba tace zan amsa maka idan masu yuwuane yace ki amince zaki bar zobe na a yatsanki kiamince zaki ci gaba da amfani da suna na a matayin mijinki da gudu wani hawayen suka zubo bisakuncinta ita kanta bata san dalili ba haka murya takerawa tana fadin suma na amince maka idan har bazaka taba nuna kai ne al-ameen ba da sauri ya amsabazan nuna ba i promise yau babu wanda zai sani drlawal ne kadai. Ya sani kuma zan kwabe shi ya rike min sirri amana,108-tace shike nan", zamu iya tafiya yanzu tace bariin tambayi yaya suka mike tare shi ya zauna a kujeraita ta wuce kiran yaya. Yaya abdul-rahman yaso sukwana da sassafe suyi sammako amma al- ameen yanuna ya fison su tafi saboda haka dole ta bar motar tagoben direbansa zai kawo mata suka kama hanya karfe takwas saura yan mintoci sun jima shiru a motababu wanda ya tanka shi al-ameen bakin ciki ne yacunkushe zuciyarsa yana tunanin yadda zai sarrafarayuwar ba tare da abinda yake so ba alhalin yanaganinta kusa dashi ita kuwa mama tausayinsa ne yahana mata magana harga Allah ta san al-ameen karfin hali yake yi kawai shiyasa bata so sake haduwarsuba sauke numfashin da yayi shi yaja hankalintazuwa gareshi ta dubeshi yana kada kai gwanintausayi jikinta ya kara sanyi tayi shiru tana tunaninme zata ce masa? Ya dan sanyaya ransa jim kadanta sake dubansa tace yaranka nawa kamar daga sama ya ji tambayar don haka ya dan dubeta sukahada ido ta yi dan murmushi shi yasa shima ya daukekansa yana murmusawa kafin yace yarana dozin Ido waje take kallon sa kai dokta dozin fa ka ce ?sunyi yawa ne tayi yar dariya tace naji abin ne kamarna debo su a kasuwa don Allah yaranka nawa yacebiyu ne....ta yi fit ta katse shi Ameer da Ameera ko?Ya dan dubeta ya kadai kai waleed da waleeda tace azatona mafarkinka kullun ka sami ameer da ameera me yasa ka sauya ra'ayi tai masa susan inda yakemasa kaikayi kai tsaye yace kin san yadda mafarkiyake. Ba kasafai yake zama gaskiya ba,109.Ta sunkuyar dakai shiru shima shirun yayi kamarbazai tankaba.sannan yace tun ranar dana daina jinmuryarki a waya na tsinci kaina cikin wani hali dabazan iya misaltawaba sakeena!da taimakon Allah dataimakon mamina nasamu yar nutsuwa.hankalina yadaidaitu akan qaddarar data sauqo min.bayan narasa ki nakoma rasha.can na kwashe shekara hudu banwaiwayi gidaba.sai dai inkira waya.a cikin shekara tabiyar goggo ta rasu mafarin zuwa na gida kena(inbakumanta ba goggo itace kakarsa daya fara haduwa damama a kofar gidanta farkon littafin)shima saidan nakwashe sati biyu nasamu zuwa.iyakata minna wajensu daddy nayi sati daya adaddafe nacezankoma.mami tace bazan komaba saina fidda mataraure.nace banda wadda nakeso alokacin suyi minuzuri zuwa wani lokacin.109-ta sunkuyar da kai shiru shima shirun yayi kamarbazai kara tankawaba sannan ya ci gaba tun ranardana daina jin muryanki a waya na tsinci kaina cikinwani hali da bazan iya kwatanta shi ba sakeena dataimakon Allah da taimakon mamina na sami yarnatsuwa hankalina ya daidaitu akan rungumar kaddarar da ta sauko min bayan na rasaki na komarasha can na kwashe shekaru dudu ban waiwayi gidaba sai dai in kira waya acikin she kara ta biyar Allahya dauki ran gwaggo mafarin zuwana gida ke nanshima sai da ta kwashe sati biyu na sami zuwa iyakata minna wajen su dadi nayi sati daya a daddafe nace zan koma mami tace bazan koma ba idan har banfidda matar aure ba nace banda wacce nake so alokacin suyi min hakuri zuwa wani lokaci Duk suka hade min kai sukace atabau basuyardaba.akan dole na basu zabi,,dan na farantamusu.ba ayi kwana ukuba dady yasamo min yarabokin kasuwancinsa a suleja sunantaruqayya.dakansa yadaukeni yakai ni gidan.tsakani daAllah ruqayya batada makusa amma saboda hankalina ba a kanta yakeba naji raina yanabaci.zucita namin sake sake akan alqawuran danadauka miki.wlh sakeena bantaba kawo wa rainakindena sonaba cikin raina.shiyasa nakasa kallonruqayya a matsayin matar dazan aura.saidai bandenabin umarnin su daddy ba har akasa mana rana.cikin watanni biyu aka daura aure.batare da munfahimcijunaba.saboda rashin kulawa irin nawa.dukda nasanita ruqayya nasona.kumatana iya qoqarinta wajennunamin ta amince dani bawai hadamuakayiba.tausayi takeban idan na kalleta na tuno babualamar sonta cikin zuciyata.110 Bawai rashin sobane yahanani rabarta a matsayinmatata ta sunna ba.a a tausayin danakeji shikehanani aganina ban mata adalciba.idan natabata alhalibabu soyayyarta a zuciyata.abun yadamen kamaryadda na lura itama tanada damuwa cikinzuciyarta.amma son xuciya ya hanani magance matsalar.ruqayya nada kunya kuma duk abinda ta lurainaso zata ce gashi basai na tambaya ba.munkwashe sati biyu a haka nafara shirye shiryenkomawata rasha.saidai su mami sunce inbar musu itaanan dan indinga waiwayen gida akai akai.darendazan koma bansa ruqayya a idonaba.amma naga duka kayana ta kimtsa min cikin jaka sai da jikinayayi sanyi danaga jakan tsaf ashirye.Na fita
Chapter 70 · 0% Book details