Sashe 19
Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka hangowacce ta fi ka, kar ka kuma ka mance, bikinta sauran'yan watanni suka rage, mijin da xa ta auran ma bashianan kasar, kaga kuwa yafi ka komai. Ya ja dogontsaki, aikin banxa, to meye ruwa na dashi? Kasan Allah yarinyar nan sai dai in ban so ta bi ra'ayi na ba,cikin dan kankanin lokaci zan birkita ta, ko? Wlh, kajina ranste, yace hakan dai babu kyau, tunda na gayamaka bikinta ya kusa, sai ka hkr. Yace, kai ba xanhkr ba, yanxu ma na fara sonta. Yana dariya yace,sai ka shirya yaki da manyan kasa, na lura har yanxu ba ka hankaltu ba. Yace, bar maganar nan tun kafinran ka ya baci, don Uban ka! Yace, nayi shiru. Zai fimaka kyau. Ya tashi daga kantar shagon sa ya komaciki ya xauna a kujera. Bai kara tankawa na wajen ba,haka shi ma bai sake cewa da shi komai ba. Yayin daita ma mama ke tafe tana sakin tsaki kamar tsaka. Ranta bace tayi sallama gidan su baraka. Barakar ketsakar gida tana wanke- wanken yamma. Tayi tsallesama ta runtuma a guje suka runguma juna. Inna taleko daga daki da sauri tana tambaya lfya? Sai tagansu rungume da juna, tayi dan tsaki tace, Ammadai Allah ya shirya ku, kunji yadda gabana ya fadi? Suka nufo gunta suna dariya, wayyo Inna, kinsankwana biyu ba'a hudu ba. Tace, ku rika nutsuwa,girma kuke karawa. Mama tace, to Inna. Suka shigedaki, suka gaisa da Inna, sannan suka dawo indaBaraka ke wanke wanke ta baro su Ameera wajenInna. Ta kawo wa Mama kujera ta xauna tana wankewa. Mama na mata dauraya. Ina mutuminki?Tayi dan murmushi tace, karki sani kuka don Allah,yau da kyar zan iya barci baraka. Ko? Kuna da abindariya ke da likitanki nan, tace, baiki tausayinmukenan? Tace shagwabar kawai ke damunku, shi yamarairaice, ke kin marairaice,, to wa zai rarrashi wani? Da kan mu muke rarrashin junanmu. To yaza'ayi, ke kuwa soyayya. Tace, baku da laifi, in gayamiki nima na kamu. Ta mika mata hannu, ban mukashe, don Allah, a ina yake? Suka tafa suna dariya kafin tace, danKagara, wani dan aiki ya kawo shi na garin, na yiniguda, in gaya miki ashe rabo na ne. Muhammadsunan sa, yana aiki a sakateriyar nan ta kagara. Tajuya idanuwa tace, ba shakka ta muhammad. Allah yatabbatar da lkhairi. Tace, amin. Suka kara tafawa, ai zaki ganshi, dan kyakkyawa shi ga addini. Tace, baikai Aminu na ba dai. Ta tabe baki tace, naki kikasani, ni kuma nawa na sani. Kowa da gwaninsa.Tace, gaskiyarki, kuturu ma sarki ne a gidan sa. Shikika raina ma wayau? Tace, ba haka bane wlh, aimisali ne kawai. Tace, na gane kowa jin kamsa yakeyi a inda yake takama? Mama ta gyara zamatace, har kin tuna min, wai yahse wannan me masunansa? Wannan da aka jefe babansa wajenkwartanci? Tace oh! Kina nufin Dan liti? Yauwa shimyaushe ya dawo gain? Tace, ai ya jima zai kai satibiyu. Ta tabe baki, na gaua bude wani shago ne? Kai mutane ba su da tunani, menen na barin Dan liti yaxauna garin nan har da ba shi hayar katon shago?Tace, manyan gari ma basu kore shi, wai zai koreshi? Wai kin san ma wani abu? Yanxun nana xan wuce,wai sannu 'yan mata yace dani. Tace, haka yake,anyi gadon banza ido a mata. Shi jinsa yake mai kyau, marasa tunani na binsa yana lalata su. Kingashekarunsa shida rabonsa da garin nan, amma yanadawowa 'yan mata na masa layi, yana tijara su. Takaici ya ishi mama tace, kwadayi, ba an ga ya dawo daabin duniya ba? Ai mata mun shiga ciki, kwadayi kekai mu ya baro mu. Allah ya shiryemu, tace ameen dai. To wai shi da yayi miki magana menene nufinsa? Ido waje tace oho! Shi ya sani, ke da baki wajen, idankin tanka, nima na tanka masa. Allah ya isa ma nayimasa, daya katse min tunanin dokta na. Suka tafa,Baraka ta mike ta dauki kwandon kayan ta shige dashi kicin. Mama ta dauki tsintsiya ta sa ruwa ta kora wurin, ta share tas! Suka koma dakin Baraka. Hirar takoma can tare da tsara shagalin biki. Gab da akekiran magriba. Mama ta baro gidan Baraka tayo matarakiya, suna rike da hannauen yaran har bakin titi.Anan Baraka ta tsaya tace, to sai na zo goben ko? Tace, ina jira, don Allah ki zo da wuri. ISA, lah! Kinga mutumin naki da zai rufe shago, ya hango ki ya fasa.Kar ki bi ta wajen sake hanya. Kinsan Allah bai isaba, bazan dauki nisa saboda shi ba, idan ya matsamin sai ya sha mamaki, don xan yi masa wnkinbabban bargo, kafin nan bar garin nan. Ina son kimatar likita, amma ki tsaya bata lokacinki wajen danliti asara ce, ki wuce kawai, shi ya fi. Allah kokawata? Don dai ba ke yake wa magana ba, shi yasahaushin bai damunki. Tayi 'yar dariya, haka ne, ammaina rokon ki, karki kula shi, ba don ni ba sabodaDokta. An gama, kinsan wani abu? Cewa yayi idanwani yaji murya ta kawai, ya cuce shi, abinda na tuna kenan. Saboda haka kwalelensa, ba zaiji ba. Suyi 'yardariya. Kuje, yanxun xa'a kira sallah, sai goben. Allahya kaimu. Ta sallamu su ameer, ta tsaya sukatsallaha, sannan ta juya ta koma. Kai tsaye mama tazao zata wuce. Dan liti bai daddara ba, ya sake yimata magana, 'yan mata an dawo? Ko kallo bai isheta ba, wannan karon, ya daga murya ya sake fadin,Haba 'yammata ai rika sauraran masoyi mana, don ba'a san inda rana zata fadi ba! Kai, Dan liti yayi sa'atayi alkwarin ba zai ji muryarta ba, amma da yajiamsar da ba zai sake marmamrin kula ta ba. Dawannan haushin ta iso gida. Suka yi alwala da yaran sukayi sallah. Dare ya raba barci, yaki zama cikinidanuwan ta saboda zafi biyu suka hade mata, gakewar muryar sanyin ranta, ga kuma takaicin rashinba Danliti amsa, har yanxun yana mata kaikayi axuciya. Idan ta tuna kalaman sa na karshe, ta kanjikamar zata mutu. Wai ba 'a son inda rana zata fadi ba? Ta kan kuta, ta shanye hwayen idanuwanta. Hakata wayi gari da ramar rashin barci, shi ya sa take jinkasala. Xuwan Baraka ya sa ta gyagije ta mike sosai,suna ta aiki. Ba'a jima ba, ango ya iso. Gida ya karagauraye wa da shewa da guda. Bayan sallar la'asarmutanen Abuja suka iso. Sannu a hankali gida ya cika da 'yan biki na nesa da kusa. Tundaga lokacinake ta dora tukunya ana saukewa.... Ranar juma'a akwai dinner a kd. Don hakaango ya kwashi su mama da baraka tare da su danDanlami ya wuce da su. Mama kam sai da mucetsarki ta tabbata ga Allah gwanin halitta, ka ranste daAllah itace amaryar. Tana gefen Yayanta, ya na ji daita. Samari kowa idonsa na kanta. Cikin abokansa kuwa babu wanda bai taya ba, amma ya ce mus ansanya mata ranar 'yar watanni suka rage bikinta.Kash! Duk wanda yaji sai ya numfasa. Lallai Al-ameen gaskiyya, sai ma yanxu take kara jinjinwatunanisa. Bata gama shan mamaki ba, bayansundawo daga diner, misalin goma na dare, suna sashin baki a gidan ango, inda aka xubawa amarya kayandakinta. Suna tare da Baraka hirar dinner kawai sukeyi. Dan lami ya yi sallam ya shigo yace wa mamayaya Ali na kiranta. Tace lfya? Yace kalau, yana canbaya. Ya fice abinsa. Ta dubi Baraka tace, kinji watasabuwa kuma. Tace, wata tsohuwa dai, ai kun jima da Yaya Ali. Abin ne ta motsa, kin san gyambo ne, tace,Allah ya ba shi sauki. Ameen dai. Ta figi gyale ta yafata same shi a bayan gida yana xaune bisa dakalinsokawe da fara'arta ta tayi sallama, ya amsa. Ganinfusakar ta sake ya sa shi ma jin sanyi cikin ransa,tace wai kana kirana? Yace eh ina kuma fatan xaki saurare ni, ta kara matsowa tana fadin me hana yaAli? Meya faru? Ya mike daga inda yake yace ga gurixauna, tace a'a yay Ali kayi xamanka kawai, no kixauna ai ni nace ko? Ta xauna tana murmushi sannanta dube shi suka hada ido, ya akayi? Yace babukomai Mama, kawai so nake muyi hira. Ta sunkuyar da kai tare da numfasawa. Yace nasan tuni kin mantada ni cikin ranki, amma ni na kasa mama, waccesahwara xaki bani? Ta dago kai ta sake dubansa,tace me xaisa na manta da kai Ya Ali? Karfa kamanta jininmu daya, dubi fuskokinmu kamar mu daya,don me xan manta da mutum kamar ka? Ashe lallai xan iya mantawa da su Ya abdulkadeer. Ya saukenumafshi yace, haka ne, amma kin san ina miki waniso na daban ko? Sao dai ke kinyi nisa da soyayyarwani, har kun kusa aure. Ba wai ina masa ynaka bayabane, so nake ki gane har abada ni mai sonki ne, bakuma xan taba fidda rai da ke ba, sai ranar da na ga an shafa fatihar auranki. Xanyi farinciki, idan har zakiyarda mu yi hira koda labarin Al-ameen zaki rika bani,wlh xan saurareki. Ta runtse ido, tausayin Ya Ali yaryfeta, sai dai runtse idanuwan da tayi bata ganinhotunan kowa face na Al- ameen dinta. Tayi sauri tabude, idanuwanta suka kada, a sanyaye take cewa, kayi hkr Ya Alli, komai mukaddari ne daga Allah. Kayiaddu'ar Ubangiji yayi maka sauyi na alkhairi. Sannankuma ina so ka sani, ban taba kin ka cikin raina ba,kuma ba xan taba kinka ba, shi aure nufi ne na Allah.Shi ne yake shirya abinsa yadda yaso. Ina fatan kafahimce ni? Ya gyara tasyauwa yana kallonta, yace, na fahimce ki mama, na gode da gudunmawarki. Toamma bana so kana damuwa. Yayi dan murmushi, nadaina kanwata. To kai sai yaushe zaka yi auran? Sairanar da na daina ganin Mama a matsayin budurwa.Ta kalle shi tana 'yar dariya, ka tsufa Ya Ali, ka fagirmi ya Abdulrahma. Kana so a fara maka kiran gwauro ko? Hakan bai dameni ba. Ni ya dameni, aceyayana gwauro. Yayi dariya, nace ki bari na tabbatarna rasa wacce nake so, sai in rufe ido in kwaso kowace ce inyi maneji. A'a yayana, tsakani da Allahzaka aureta, ai sunnan ba'ayin ta da maneji. Iba dace,ibada kuwa akwai hakkoki cikinta. Gaskiyane, amma kin san shan kojo kwanciyar rai. Kuma kowane soyana da mizaninsa a xuciya, ni na san babu macenda xan so tamkar yadda na ke sonki. Ya Ali kenan,ka bar maganr nan don Allah, na yi karya ne? Banfada ba. Bari na shiga ciki, kin gaji da surutu na ko?Ta kada