← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 79

Sashe 25

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bantsoro Danliti. Wlh kabi a hankaliMalam mu kwashikaya in ka na kwasa! Mts.. Ya jatsaki ya shigo fito da kaya yanashigewa da su shago. Ayuba natayashi har suka kwashe. Tsakar shagonya baza 'yartabarma ya zauna. Ayuba na bisakujera, kofin ruwaguda ya shanye, ya aje kofinsannan ya dubi Ayuba,duk kayi wani la'asar, kai banza newlh, yace ai doleabin nake da ban tsoro. Tsoro?Tsoron me xanji? In gaya makayadda kasan Tv haka ake nuna minitaakofar shagon nan. Sakeena a tafinhannu na take,sai yadda naga dama da ita. Yacigaba da kada kofardamarsa. Ayuba yace, xan bakashawara mutumi na,tunda ka nace, ka matsa sai da kabirkita hankalinyarinyar nan, kuyi aure kawai kahuta da kwashe- kwashe. Sakeenakarshe ce wajen kyau, ni ban mataba sanin haka ta hadu ba, sai danatsu anan tanamin magana. Kaga idanuwan takamar madara!Mts.... Ya dan kada kai. Yaci gaba,yarinyar nan inaiya ma cewa idan ka aure ka hutamutumi nan. Adage yake kallon sa tsawon lokacinkafin yace, aure? Wa zai aureta? Kana hauka ne? Idan na aure ta,insiyo mata kima? Yadda tageni,haka kowa sai yazage ta a garin nan. A'a danliti! Karika sayan tsoronAllah a ranka... Ya daga masahannu, ya isa hakaAyuba! Naga alama kai ma sai nasaan daure minbakinka, kar kaje kana min shegensurutu a gari. Domin daddawa bazata gayawa manda baki ba. Saidai ni bana zurfi shige-shige irinnaka. Shi yasa nakeba ka shawara ka aureta. Malamba ruwanka! Ni banshakkar Uban kowa, irin ta irin tamasu taurin kai biyuna baro da ciki a garinsu. Daya akano, daya a zariya.Zaman da nayi a can kafin in dawonan. Ido waje yace, iye! Kwarai!Me zai danne ni? Kila ma yanxuduk sun haihu, wa ya sani? Ayubaya kara la'asaryana kallon yadda yake kadakafarsa, ko ajikinsa.Wata 'yar fulani ta leko tana fadin,hannun ku dai! Adama fura? Dan liti yace, dama tahamsin. Ta sauketa shiga damun fura. Dan liti yafito ya zauna bisa benci yana hirada 'yar fulani ya bar Ayuba. AwadayaMama tayi a daddafe wajenBaraka, duk hankalin tayana can tunanin ko Danliti ya iso? Suka fito tare zasu wuce Baraka tace, Yau ba zakishiga wajenkishiyar taki bane? Ta ya mutsafuska, tace, kullumnazo sai na shiga wajenta? TaceHala Dokta yayi laifi ne, ni nagako maganarsa baki min ba. Tace ninadaina yayinsa. Tayi 'yar dariya tacemama kenan.Ashe Dr, zaiyi laifi har adainayayinsa? Dakata, kina nufin kin warwareranar da akasanya miki? Tabbas haka ne,domin hankali na ya fikwanciya da kai.Yayi wani saurayinmurmushi cikinnishadi, nagode sakeena, kin cetorayuwa ta, ban sanirin godiyar da xan miki ba. Dadiya rufe ta, ta rausayakai, nima na gode, kin gode? Menayi na godiya? Dole ka godewa wame sonka. Ya kara jingina da motayaxura mata ido, kamar na sace kisakeena, kalaman kina gigitani, gashi banzo miki dakomai ba, balle inbaki tukwici. Ta kada kai tanamurmushi, ban sankomai naka. Ba kiso nake na, al bahaka bane nufiba, so na gaskiyya baya bukatarkudi. Allah ko? Eh mana. Kin finigaskiyya. Amma duk da hakayakamata ace na zo miki da waniabu, hausawasunce yaba kyauta tukuici. Kar ki jikomai kyauta saikin ture sakeena, tunda kika zabeni. Tace gaba damurmushi tana fadin, to Allahyasa. Awa daya da rabisuna tare, sannan sukayi sallama,ya wuce, ta shigo cikin gidan.Umma na kwance bisa doguwarkujera afalon, ta shigo simi-simi zatawucem umma tace zonan Mama! Ta dawo gunta zaunabisa kafet. Ummata tashi zaune ta dube ta tsaff!Kafin tace, ke da akece kije ki gaya masa an sanya mikirana, me ya kaikidadewa. Ta sunkuyar da kai, batatanka ba, ban gane miki ba Mama,kina so a zage mu a garin nan ne? Bikinki fah saura wata uku ko kinmanta ne? To muba kananan mutane bane, ko kingaya msa ko bakigaya masa ba, ba zaki kara fita ba! Kinji na gayamiki! Ba zaki kawo mana sakarciba, dan na lura taketaken ki kenan. Idan kuma ba hakaba, abbanki zai maida ki minna koabuja, tashi ki ban wuri! Ta mikeda kyar fuska kumbure, ta wucedaki. Umma ta bitada kallo ganin yanayim fuskarta yasa ta kama bakicike da mamaki. Ta jima zaunesannan ta tashi tarufe ko ina ta kashe fitulu ta samiabba a daki. Waikasan yarinyar nan sai yanxun tashigo? Ni fah ban gane sauyinyanayin ta ba, ina mata fada tanabatarai, yace ai na leka ta falon bakina hango su sunawasu dararraku, ni ban ganewanene ba, amma yayishigarsa tsaf harda motarsa. Kajiba? Allah ya sagobe da kanka zaka fita ka bashilabarinta. Ai kamarkin shiga raina, kwanciyar nan danayi abinda nake ta tunani kenan,karta hadu da romon baka, yajikirtatunani nta. Ya kamata ka hanzartayin wani abu. Yazama dole kar girma na ya fadi.Haka suka kwan daabin cikin xukatansu. Ita kuwaMama ba nantunaninta yake ba, hankalintakwance tayi barci cikinshaukin son dan Liti. Da safe Abbaya xaunar da ita yayi matanasihohi tare da jan hankali, akankuskuranda take neman aikatawa. Har yayi,ya gama batacekala ba. Abinda bai sani ba, shinebabu kalma dayada ta shga kanta, domin kuwa tananan akan bakanta,duk ta inda za'a bullo mata. Danliti ne, ba sauyi.Bayan sun gama ayyunkan su, tayiwanka Umma tayi barci ta sadadata fice kamar jiya. A shago ta samiDanliti, koda ganinta, sai yai tsayea kofa, bakinsahar kunne ya mike, ah! Sanyinraina kamar kinsantsundum nake cikin tunaninki. Tatsaya rungume dahannaye ta zuba masa ido. Tace,hum! Haka naji.Baki yarda ba kenan? Dubi lissafinda nakeyi dole na aje shi don banafahimta. Tayi dan murmushi, to yaka kwana? Ya amsa barcin nan baiyidadi basakeena, ko'ina najefa ido ke nakegani, kamar zanzautu nake gaya miki. Tayi dariyafasa min kai. Saiga Ayuba ya shigo, manya manyainji kanana! Tadubi Danliti tace, ka yarda mugaisa? Ku gaisa sanyin raina badamuwa. Ayuba ya saki baki au saima kayarda zamu gaisa? To matar kace?Ya kada kai,wane ni? Tafara dariya tana fadinkadai ina kwana?Yace baxan amsa ba. Dan liti yaceto idan bazakaamsa ba, ka fita ka bamu guri,yace ai ko baka ce ba.Ya juya ya fice mama na dariya,tace wlh baka da dama korarsa makayi? Ah to yadawo ne? Ta kadakai a'a, yace to shigo daga cikimana kya ta tsayuwaanan, tace wlh karka damu datsayuwata. Yadan batarai me yasa? Tace dan Allah karkabata ranka, yasaki fuska nima na hkr banso natakura ki. Ammadole kici wani cikin shagon nan,me xan miko miki? Ta kada kaidon girman Allah ka barshi. Yaceanan nezamuyi fada idan har baki sa minalbarka ba. Me zanbaki? Ta sa hannu cikin wani katontire ya dauki mintguda daya tace, na dauka Allah yakawo kasuwa. Yazura mata ido kawai, bai ce kalaba. Tayi murmushi tabare mint din ta ajefa baki, kaganinama sha. Yace yanxun duk girmanshagon nan ki rasa abinda zakidauka, sai banzan sweet. Ta rufebaki tana dariyakafin tace, baka gane manufa ta bakenan. Na daukisweet ne saboda mahimmancinkalmar, kai sweetheart dina ne, dole in sweet ashagonka. Yayi 'yardariya yace, shagon mu zakice. Toshagon mu. Yauwa yanxu najimagana. To ki kara sweet dinmana, tunda ita kika fiso, zan karabari sai zan tafi.Yace nabari sakeena ta. Sun jimasuna hira, sai datakin taci tashin mama daga barci,sannan tace masazata koma gida. Ya dauki leda yacika mata da kayanzaki, ya bata. Ta sa hannu ta amsatana ta xuba godiya. Ya dago kantaya fito, barin in dan taka miki.Tace ka barwa shagon wa? Bayanka kori Ayuba? Aiko bakin kwata na rakaki ko? Ta fito waje tana dariya, kawai saiga Barakata tsallako titi. Ido sukayi da junabakinta har kunne,ta bar Dan liti tsaye tayi gunta,kawata! Ta tsaya tanamata duban da yafi gaban mamaki? Tace ban ganeba? Kamar yaya? Daga shagonDanliti naga kin fito,eh menene? A tunani na kodasiyayya ce, ajinki ya wuce ki yi ta ashagon Danliti. Amma sai nagakamarkun fito tare kina dariya. Ko idonane? Tace kemuguwar 'yar sa ido ce wlh, bamaganar sa ido bane,wai da gaske daga shagon kika fito?Daga can nake.Amma dai siyayya kikayi? Barakake kika haifeni ne? Wannan irin tambayoyi, me yadame kine? Ta fizge ledarhannunta, ta duba idan sweet kikeso ai gara kitsallaka shagon Okundiri ki siya, yafiye miki mutunci.Arnan? A waje na Okundiri ya fiDanliti mutunci. Tagyara fuska tace, ni kuma wajenabai fishi ba. Fadazamuyi Mama? Yaushe kika faragood time daDanliti? Ban sani ba, ta nuna tace,kina nufin yayi nasara kanki? Baikamata ba, domin a iya sanina, bayaudara Dr. Kike ba. Yaushe kikacanza? Ban sani baBaraka. Haba mama, ai ko laifi Dr.Yayi miki bagirmanki bane ki huce haushinkiwajen Danliti. Kigayawa manya mana ayi masafada. To Ummamtsw..... Ta fige ledar ta, ta dawotana kara zuba tsaki. Baraka kuwatsaki tayi musamman da tagaMama ta sake komawa wajen Danliti. Allah kadaiyasan me sukace. Ta dai ga Mamata wuce, tanadariya. Gabanta ya kara faduwa, tadafe kirji tanaInnalillahi wa Inna ilaihi raju'un!Wlh sai Umma tajimaganar nan...... KARSHE SAI MUN HADU A NA BIYU So Ko Kauna? Go to Home BAKIN CIKI (TRUE LIFE STORY) 2***1 Ta wuce inda aka aiketa kamar zata tashi sama sbda saurin ta dawo gida.Ta zube wa inna cefane,ko zama bata yi ba ta fara fadin "inna mama na cikin hankalinta kuwa? Tace,me tayi? "Kin san danliti ya dawo....""Danliti?" Waye shi? Dan gidan buzu mai shayi fa inna."Oho ,ina jin ki me yayi? Lokacin da aka yi bikin yaya Abdulrahman danliti yaga mama ya nuna yana son ta wlh a lokacin ko kallonsa bata yi amma ban san yadda aka yi ya shawo kanta ba,ynzun nan na gamu da ita Ta fito shagonsa leda cike da kayan sweet." Inna ta dafe kirji ido waje,mama fa kika ce? Wlh inna ni kaina mamaki ya kusa kashe ni.Danliti dan iska!"Inna tace,mun shiga uku ni saude wai! Ban ga ta zama ba dole in bincika na tabbata gidansu ba'a sa ni ba! Kai mama kamar mai hankali,me zai tsone mata ido a wajen yaron nan?Kai Allah ka shirya mana yara.Bari babanki ya shigo Insha Allahu yau din nan za ni gidan gara a yiwa tufkar hanci,kar ya kai mu ya baro!" Ya kamata inna,ni ina ganin ma kamar fada suka yi da Al-ameen don tun dawowar ta bata so ayi maganar sa."To ba sai ta fadi ba,ko yayyinta sun isa su kira shi su sasanta su balle ga iyayensa a gari."Ni ma dai hakan na gaya mata. Tace min babu ruwa na" "ita mama din ta fadi hakan? "Ko yanzu ta maimaita min kiris ya rage mu yi fada a titi,inna ta kuta,ta numfasa,kai jama'a yara halin su sai su,Ita fa ta kawo shi ba dole aka yi mata ba?Ta zabga tagumi bakin tana maimaita salatin Manzo,Da azahar mahaifin baraka ya shigo gida,inna saude ta maida masa halin da ake ciki.Nan da
Chapter 25 · 0% Book details