← Book details Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 79

Sashe 62

Baqin Ciki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ciwon?iye?ina tambayarki? Da gudu hawayenta ke kwarara! takada kai murya na rawa tacebakaga halin dayake ciki banedanliti.don girman Allah kataimakaka kaishi asibiti..wallahi sukenankudadena duk na tattara na kaishichemist Idanuwa sunkafe,,,,,ta yada mayafita doka salati ta tarairayoshi...tanakira amma ya gagaretadagawa,,saboda duk gabobinsa sunmimmike ta koma kicin takandamo ruwa tazo tana shafamasa bakinta na fadin nashiga ukuyau me zangani me kudi? Hawayenta yaci gabada kwararatsawon lokaci batare datasanadadinsaba kawai hango rana tayiyafito ba danliti ba alamansa.tafitokofar daki idanuwanta duk sunkumbure tarasa yanda zatayi taceto rayuar danta mai tsananintausayi nta....batasan lokacin datafada gidan maman fati ba. afiya maman maikudi?ta durqusaa gabanta baki na rawa kitaimakenimaman fati,,,,mai kudi zai mutu!maikudi zaimutu maman fati!meyasameshi? daga zazzabi sai sumayakeyi....kitaimakeni da kudiinkaishi asibiti inmundawo zantayimiki wanki har kudinki yaqare....dan Allah kitaimakenimama n fati. Naje nagayawa babansa yaqizuwa....tausayi yakamata tanumfasa tace nima maigidan bayagari ne maman maikudi.ammabarin dubo miki abundayasamu.tashiga daki tafito mata dakudi yan dari bibbiyu. Ta mikamata ungo nan dubu daya cekawai!nasan bazasu ishekiba ammakiyi kudin mota xuwa kagara sai kinemi taimako.idan kuma babannasa yaga dama yajeshikenan.Allah ya sauwaka. Takoma dakin tasameshi yanananyanda tabarshi...ta sake baxamatasha neman mota suka tsadanceakan dari takwas dan sun tausayamata....tadauko mai motar harkofar gida....sannan tace yashigoyataimaka mata da maralafiyar...yayi sallama yashigodakin.me direba zaigani?dafara ngangara gefen bakin maikudi dasauri ya tabashi ya jujjuya ya dubimama dake tsaye idanu waje. Yace uwargida,ai ina ganin yaronnan babushi!ta qara zaro ido tanafadin a'a malam babu ruwankadashi...kasanya minshi a motakawai tunda nace biyankazanyi....yace uwargida haquri fazakiyi ko kinje asibiti wahalar kawaizakisha dole kidawo dashi,,,dominbabu abunda zasu iya masa...kiyihaquri kawai Allah yajikiansa.yasakai yafice cikin alhiniyaja motansa yakoma tasha. Mama ta zubawa mai kudiido..ahankali ta zube gabansa takamo hannayensa taci gabadakallonsa hawaye na zuba kamarfamfo..shikenan anyi angama?dagazazzabi kwana daya?haka zuciyartataketa wasi wasi.haqiqanin gaskiyakuwa ciwon maikudi tun ranardayaji rauni a bola tetanus yashigeshi.rashin kulawa kuma yakaishi garasa ransa..kokuma mucekwanansa ya qare ya huta dagwagwarmaya. Tamkar a mafarki mama ke ganinabun,,,shiyasa take zaune bataredatasan meya dace tayiba.kawaimurya taji bisa kanta.kitaso mutafiasibitin in ajiyeku sauri nakeyiinada wurin zuwa.!taciree kai tadubeshi ido yayi jawur wasuhawayen suka qara tsunkowa bakina rawa tace yamutu...yacebangane ya mutuba? Mama ta zubawa mai kudi ido..ahankali ta zubegabansa ta kamo hannayensa taci gabada kallonsahawaye na zuba kamar famfo..shikenan anyiangama?daga zazzabi kwana daya?haka zuciyartataketa wasi wasi.haqiqanin gaskiya kuwa ciwonmaikudi tun ranarda yaji rauni a bola tetanus yashige shi.rashin kulawa kuma yakaishi ga rasaransa..kokuma muce kwanansa ya qare ya huta dagwagwarmaya.Kan dole ta tsagaita da kukanta...amma hawayentayaqi yanke.jimawa kadan ayuba yazo tare da abokandanliti mutum hudu,,,,daya daga cikinsune ma yatahoda likkafani.ayuba yayi masa wanka...ya kintsa shisuka nadoshi a tabarma sika fito dashi.kowannensuyayi alwala suka sallaceshi tare da tsirarun mutane masu wucewa, Sannan suka tafi kaishi suna bada baya maman fatita shigo tasami mama tana ta kuka.tazauna tayitararrashinta harta sami yar nutsuwa.ta dauko kudinmaman fati tabata tace nabarmiki mama.nidai fatanakokuma ince roqona gareki shine Allah yasa kiganewannan zama bayida wata fa'ida ga dan musulmi. Tausayi rayuwarki kebani,,,saboda duk wanda yahaihu baikamata yazauna yana aibanta waniba.donyaganshi a wani hali marar kyau.don Allah kirinqa yinaddu'a kina rokon Allah ya kore miki wannanshaidanin daya dabai bayeki miki ziciyarki.saifa kindage kin yaqi zuciyarki sannan Allah zai taimakeki kinji? kiyi haquri ni zankoma Allah yajikansa.....tashare kwalla tace ameen ngd maman fati kumaazanyi addu'a kamar yadda kikace..tace toshikenan.ta taso tabaro gidan cike da tausayinta Suna dawowa maqabarta shago kawai ya wucedasu.yan rakiya kowa ya kama gabansa..ayubayazauna yanata juyayin mutuwan maikudi.shikuwagogan cikin shago yashige ya kwanta.baza ace gaabinda yake tinani ba.domin zuciyar danliti sai Allahkawai.ita kuwa mama zaune take idanuwanta na kallon sama,,,hawaye nata sauqa bisakuncinta.maganganun mai kudi ke yawo cikinranta.kiyi hauri umma"!yazama dole ingayamikigaskia!natsani mutumin nan na tsanesa umma!shiyasa danayi salla yanxu na roqi Allah ya kashenidan banso na girma tare dashi.Tayada kai bisa filo tagoce da kuka,,meyasa ka rokimutuwa maikudi?tayi kukan daya isheta babu mairarrashinta har akayi kiran azhar.sannan ta fito kantasosai yake ciwo haka kuma batajin yunwarcikinta.dukda cewar rabonta da abinci tunjiya.ta zubaruwaa abuta tashiga bayi tadawo tazauna tana alwala.karaf! idanunta suka sauqa akan buhuntarkacen maikudi.buhun yananan inda ya jingineshi.tazubawa wajen ido tana kallon shigowansa da dukkanabunda yamata jiyan kafin yakwanta.nantake kukantayadawo sabo tana alwala tanayi.tashiga sallahhawaye na zuba harta qare.karo na farko da Allah yafara bata ikon daga hannu tayi addu'a.Allah kajiqanadamu!Allah kasanyamin haquri da dangana!Allah kakoremin sheidanin daya dabaibaye zuciyata!Allah kataimakeni!tasauqe hannu tana goge kwalla takomagefen katifa ta zauna BAKIN CIKI 3***4 Kun jini shuru ko wlh sub dina ne yayi expired da kuma exam da nakeyi kuyi hakuri Zamanta keda wuya almajirin maman fatee yayisallama...yashigo dauke da kwano a hannunsa..bayanyayi mata gaisuwa yace wai gashi inji mamanfati.tafito ta dauko kwano a kicin ta juye dafadukanshinkafa da manja da bushassen kifi.kace matangd.yafice yana fadin to.tajima bata iya cin abincin ba daga baya ta daure ta tuttura badan yamata dadinciba.haka takasance cikin kadaici da kewar dantakwana uku batare da danliti ya waiwayetaba...saimaman fati ke aiko mata abinci sau biyuarana..shiyasa dubu dayanta bata tababa.waniabunda ke qara mata qarfin zuciya shine tun mutuwar maikudi takoyi addu'a.kuma bakinta ke maimatakalaman maman fatee Allah ya kore shedanin dayakecikin zuciyarta, Ita kanta batasan lokacin da kalamin kezuwabakintaba.fadi kawai takeyi.amma duk da hakamutuwar maikudi yadasa mata ciwo acikinzuciyarta.wanda yake hana mata duk wani kuzari naaikata wasu aikace aikace kamar yaddatasaba.kullum zaune take shiru.a cikin wannan yanayin danliti ya risketa.yau kwana hudu darasuwar.ta zuba masa ido bata tankaba haryaja yarkujera ya zauna.haka shima yayita kallonta kafin yajadogon tsaki.yace ke!bakiga shigowata bane?tadubeshi ido cikin ido tace me kakeso incemaka? Yace gaskiyane,,,da alama haushi kikeji dankiyamutu.to ai bani na kashekiba.ta kalleshi koba kaibane kaine sila..yace saboda kinkirani banxo akanlokaciba? aiba tsoronki nakejiba.tace nidama bancekaji tsoronaba kadai ji tsoron Allah.kasani duk abundayasamemu nida maikudi alhaki nakanka donkai ka ajiyemu. Yadaga mata hannu tare da tsawa.tsaya anan!yadanjima yana kallonta kafin yace da alama wuyanki yaisa yanka.toki tsaya anan tunkafin in hassala inhadamiki zafi biyu.dan zan iya farfasa bakinki.sannankibar gidannan yanxu domin dai bana uban dawakibane,,na buxu mai shayine.kuma axatona bakida gadonsa ko kina dashi?tayi shiru tana kallonsa.yacigabada fadin duk ranarda kika sake gayamin maganamakamanciyar wannan,zaki fuskanci tashin hankalinda harki mutu baxaki mantaba.ya miqe a fusaceyadaga kujerar dayake kai ya makata da qasa takarairaye.ya dubeta ido waje yace sakamakonki daya da wannan kujerar duk ranar da bakinki yayi gigingayamin maganar banxa.yasa kai yafice tamatsekwalla tarasa abinda ke mata dadi,Kullum kuma a rashin jin dadin take tsawon lokacisati uku itake ciyar da kanta.domin dai danliti yaqiwaiwayarta,,tun wancan xuwanda yayi.yankudinhannunta gaba daya sunqare.saboda warar matadaina.tun rasuwar maikudi kuzarinta ya qare.yaukam tura takai bango rabon mama da abinci tundan saura dumamen taliyar hausar jiya da daddare .la'asarta wuce sosai lokacin tafito baki bususu.dun rabontada wanka kwana biyu kenan.balle wanki tayo alwalaamma sallah ta gagareta a tsare jiri ke dibarta.daalama bayan yunwa dayake damunta akwai rashinlafea a tare da ita.da kyar ta idar da sallah ta raarafa katifa takwanta.bata jimaba baccin wuya yakwasheta..jitayi ana bubbugata tayi firgititi ta tashitabishi da kallo.yana zaune kusa da ita ta tashi tazauna jikin bango.taja doguwar hamma hartanakwalla,,sannan tasake kallonsa sannu da xuwa!yacekema sannu kinajin dadinki la'asar sakaliya kina bacci to gani naxo. Tadubeshi da kyau tace yinme?baki sake yakekallonsa kafin yace kinfi kowa sani .takauda kai shirubata tankaba,karki batamin lokaci inada wajenxuwa.takada kai fuska yamutse batare data kallesabagaskia banda lafiya.danliti kuma yunwa nakeji.rabonada abinci tunjiya. Ya mako mata harara me kike nufi? tayi shiru...ya numfasa yace hu'un!lalle nayi sake dayawa ba laifinki bane.tadago ido takalleshi wannanmatsalark ace.Ita kanta batasan lokacin da kalmar tafitobakintaba..saida gabansa yafadi ya qara zaro idoyace mene?me kikace?ta sunkuyar dakai tayi shiruhawayenta suka fara zuba.yasa hannu yazaretakalminsa ya lafta mata aka.yadaka mata tsawa mekikace?nikike gayawa wannan maganar?yasake lafta mata..iye? To saurareni kiji kinshiga uku kinlalace...zaki ci gaba da dandanan axaba a gidannan.tabbas zan nuna miki nidan gidan buxu mai shayine,,,,kwarton nan daya mutu wajen kwartanci.kinmance ko haryanxu tarihin yananan cikin xuciyarki? (kalman da ya jefa mama cikin halin datake ciki kenan inbaku mantaba)taci gaba da kuka bata tankamasaba, Yasa takalmin ya dago habarta,,sakeena kenan maikyau yar asali jikar asali!yanxu ina asalin da gatanyake?dalili daya yasa nake rangwanta miki sabodakina gamsar dani yayi dan murmushi.yakada kaizandawo anjima zankawo miki abunda xakici kitabbatar da kinyi wanka dan wari kawai kike kinji?ta zuba masa ido bata tankaba ya marmari kumatuntada takalmin yasake fadin kiyi wankafa!kinsan bansonhamami.(dan iska).ya mike ya xura takalminsa zaifice.. Tabishi da kallo DANLITI ya tsaya cak.kafin yajuyoya zuba mata ido.ta goge kwalla murya na rawa tacenaji duk abunda kace,,,amma ina rokon Allah idanxaman da muke banida haqqinka ubangiji Allah yayimin sakayya! ya matso ya wanketa da mari yanunatada yasta nikikewa Allah ya isa?gaskia ne tabbas ba laifinki bane,amma xangyara.yasa kai a fusace yabargidan.mama na xuba kuka abun tausayi.a fusace yaisa shago ya nemi wuri kawai ya zauna yana hucikamar mesa, Ayuba ya xura masa ido tsawon lokaci kafin yacelafiya?ya kada kai ido jawir inafa lafiya...ni sakeenakewa Allah ya isa? lalle nayi sakaci ba kadanba.wanidadi ya ratsa zuciyar ayuba cikeda fara'a yace kayisakaci? Ko kuma tafiya ce tayi tafiya?ko kanatsammanin har abada zaluncika zai dore?towlh ka farka barci kasan yanayin da kake ciki.ko kasanwaccan juma'ar danaje masallaci akan zalunci darashin adalci liman yayi huduba.Anan naji cewa addu'ar wanda aka zalunta tamkaryankan wuqa take.kuma batada hijabi daubangiji.anayinta kai tsaye Allah zai amsa.sabodahaka ka kiyaye danliti.kasani shekarunmu sunyinisa.gaba dayanmu yakamata ace munadaiyali.amma muna zaune cikin shagoana mana kallon yan iska..ya watso masa harara yaja dogon tsaki.kaiwannan yadama.Allah ya isan sakena bai isa yaminkomaiba.kuma kasa ido kayi kallo aure kuma ninahanakayi?ni banda ra'yi inkanadashi ga hanya kajekayi man... Yace baka hananiba.amma bakin halinmu ya hanaabani.kana gani har kauyuka bansamuba sabodakowa kanyabada yarsa zaiyi binciki.danliti yaja tsakikaikaso amaka binciken ni dan uban mutum inya isayaxo yamin maganar banxa.yagani idan banyimaganinsaba dagashi har diyarsa.kuma a zatonka sakeena taci banxa ne? wlh bataciba munanan mutukaraba takalmin kaxa.kahada min lissafi kafabundake hannu zanyi tafiya gobe. Yaja tsaki yatashiyashige dakin baccinsu, Mama kuwa na shimfide gafda magruba. Almajirinmaman fati yshigo da kwanon sameera yace injimaman fatin.ta bude kwanon shaqe yake da tuwonmasara miyann ayayo.jikinta na rawa ta tashi tajuye.ta wanke mata kwanon tabashi tanata zubagodiya.tanemi roba tayanki tuwon ta adana sauran. Ta zauna ta cinye tas.tasha ruwa.zufa yaketo mata tayigodiya ga Allah.abincin ya tsirga mata ta tashi tayisallah.tajira isha'i tayi tarufe ko ina ta kwanta.tunaninmaikudi ya lullube zuciyarta,,,,ba tasan lokacin dabacci ya sace taba.dasafe ragowar tuwon ta dumam,ataci tafito ta nufi neman wankau gun maman fati. Shikuwa danliti a wannan lokacin yadade da barinfandogari.ayuba keta hada hadar shagon kamar yaddayasaba.amma
Chapter 62 · 0% Book details